Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 79

Sponsored Links

79…

Ganin Farida tabar falon tai sama yasa yaciro ta daga kirjinshi murya chan kasa yace “me haka nazo nabaki takardar ki kin wani shishigemini jiki, is over, today we are going our separate ways abinda kikeso kenan ai, bakiga nida Farida munyi making perfect coup..” daura hanunta tayi a bakinshi tareda kara matsowa cikin jikinshi tana girgiza mai kai tana turamai baki a shagwabance, “Hasbunallahu wa ni’imal wakil yarinyar nan naneman kasheshi ne wai” Ahankali ta zame hanun daga kan bakinshi ta kwantar da kanta a kirjinshi kaman wata baby tareda sakalo hannayenta ta bayanshi tana wani irin sheshekan kuka mai taba ran miji tace “dan Allah karke sakeni, wlh natuba bazan karaba, am really sorry, dan Allah karka rabu dani i cannot live without you, u are my endocrine” idan ba kana kusa dasu bane bazaka tabajin abinda suke cewaba, da kyar ya tattaro dan karfin daya rage mai dan tagama kashemai jiki ya ture ta yace “am wicked fa kin manta ne, tunda na shigo rayuwar ki matsaloli kawai naketa jamiki” hannunta takai takama kunnuwanta biyu, bilhakki take mai kuka tana girgiza mai kai tace “nai kuskure babba dana kalli fuskar mijina, mai gidana, mai sona abin alfahari na nagaya mishi wayan nan munanan kalaman, dan Allah ka gafarceni, inda inada karfin maida lokacin baya dana tariyo wanan lokacin na goge maganar danayi da eraser, Ya Khaleel i love you please karka rabu dani, ka hukuntani amman dont live me my endocrine” ahankali ya mika hannu yacire hanunta daga kunen nata data rike ya daga habarta yana kallon kwayar idonta dawata irin murya ya kashe mata ido daya yace “dole kam inhukun taki dawan nan bakin mai tsiwa, amma agado ake hukuncin” a kunyace ta fisge fuskarta ta fada kirjinshi tana murmushi kasa kasa, bakinshi yakai saitin kunenta yace “kinman ta ina gidan sirikai nane ko kike ta mammaneni haka, sokike na saki layi ko” girgiza kai tayi tareda sakinshi tana murmushi ahankali, hanunshi yasa ya shafo janbakin kan lips dinta yakai yatsar bakinshi yana lasa yana wani irin kallonta yace “jeki dauko abubuwan ki mutafi gidan mu”
[7/3, 10:24 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

 

Related Articles

Maman Abd Shakur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button