Hariji Book 2 Hausa Novel
-
Hariji Book 2 Page 69-70
69 & 70 *Alheri writers asso.* Beelah yau suka gama makarantan su gabadaya,don haka akazo da mota daga gidan su…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 53-54
53&54 *Alheri writers asso.* wani tsammm,taji a ranta ,tanajin kanta a wani yanayi da bata ta6a tsintar kanta a ciki…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 63-64
63&64 *Alheri writers asso.* Bayan sati guda 5:20Pm Ummi cikeda farin ciki aka sallameta a asibiti,suka rankayo da quliya zuwa…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 51-52
51&52 *Alheri writers asso.* Cak suka sandarar da hannunsu a yanda yike ,sun kasa aiwatar da abunda suka so yi.…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 61-62
61&62 *Alheri writers asso.* Cikin galabaita ,ummi ta farka Cikin dusashewar murya take kiran “Ruwa” A nutse nurse din ta…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 47-48
47&48 *Alheri writers asso.* Watsewa duk dangin ummi sukayi,yayi saura ita kaɗai sai hajjo,da ta janyeta Zuwa part ɗinta,a ƙoƙarinta…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 39-40
39&40 Adnan ya kasa furta komai face kalmar “innalillahi wa inna ilahir raji’un” yasan tabbas allah zai basa mafita,don shi…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 57-58
57&58 *Alheri writers asso.* Jawota yayi da nufin ya rungumeta,ai kuwa da sauri ta janye jikinta,jikinta na rawa karkar ,saboda…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 29-30
29&30 Securities da suka firfito patrol ɗin dare suka ci karo da wannan incidence ɗin,lokacin ɗaya saura na dare,Ba wanda…
Read More » -
Hariji Book 2 Page 43-44
43&44 Cuno baki tayi gaba cikin nuna halin ko’in kula “To bawa da kudinsa ke kin isa ki hanasa aure…
Read More »