Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 62

Sponsored Links

Tafi minti sha biyar a ruwan zafin dan ba karamin dadi yamata ba rabon datai wanka me kyau haka ai tama manta, saida tagama sanan tafito ahankali tana dan daddafa bango towel din data gani fari sai kamshi yake ta dauka ta dauro tadan bude kofa kadan ganin baya dakin yasa tafito, ahankali tadan tsugunna tadau rigar data gani akan dudduma tasaka ba karamin kyau rigar yamata ba bayi takoma ta ijiye towel din sanan tafito ta daura zanin tasaka hijabi tai salla magrib da Isha tadan dade zaune sanan ta tashi ta cire hijabin da zanin ta ijiye gaban madubi taje ta zauna dan mai takeso ta shafa jin jikinta yawani bushe kayau, mai ta dauka ta tsiyaya ahannu ta shafa a fuska, hannun rigar tadan saukar sabida tashafa man akafada daukar man tayi ta tsiyaya ahannu tafara shafawa akafadan hannun dataji akan nata yasa ta dago kai da sauri danko kadan bataji shigowan shi dakin ba, dawowa ta gabanta yayi tareda ijiye hannayen nata yana kallon fuskar ta, saukar da nata kasa tayi sabida wani irin kunya dataji tanaji gashi yawani cika mata ido, daukar man yayi batare dayace mata komi ba yakai kan kafadar nata ya tsiyaya kadan sanan ya ijiye, slowly yakai hanunshi ya daura akan kafadar da sauri ta kulle runtse idanunta gam sabida yanda sanyin hanunshi yamata wani irin shocking ajiki, gently yake massaging man all over shoulder har zuwa cikin bayanta hakan yasa tadan matso gaba tareda dan juyar dakai sabida yanda takeji, fito da hanun yayi daga bayan yasake daukar man ya shafa mata a hannayen ta, kafarta ya dauka ya daura akan kafarshi yadan ja rigar zuwa sama kadan jin shiru baifara shafaman ba yasa tadan bude ido ta kallai hada ido sukayi hakan yasa ta mayar da nata ta rufe tareda daura hanunta akan rigarta ta rike sosa, man ya dauko ya tsiyaya akan cinyar yasa hannu ya shafa mata man harya gama ya mayar ya dauko dayan ma yay haka sanan ya ijiye, numfashin shi dataji gab da fuskarta yasa tasake bude ido kadan takallai da sauri ta mayar ta rufe ganinshi gab da ita yanamata wani irin kallo kirjinta sai bugawa yake sosai, saukar bakinshi dataji akan nata yasa tai baya luuuu zata fadi da sauri ya riketa tareda sakin bakin ya dangwali dogon hancin ta yace “fear fear, muje kici abinci kisha magani” ahankali tabude ido ta kallai makemai kafada tayi sanan ta juyar dakai tamai pointing hijabin ta dake kan dadduma alamun yabata, yiyayi kaman bai gane metake nufi ba ya mikar da ita tsaye da sauri ta labe abayan shi tana tattabe baki kaman zatai kuka ta rike rigar shi gam tana turashi da dayar hannun, dariya yayi yafara tafiya tana rike dashi abayan shi haryakai jikin gado, tray daya ajiye na abinci dayayo musu ya daga batare daya juyoba yace “to zauna kici abincin, ni am going outside ma basai kinsa hijabin ba” fitowa tayi daga bayanshi ta zauna tana kallon fuskarshi tray ya ijiye kusa da ita batare daya kalleta ba sanan ya dauko maganin dazata sha ya ballo mata ya mikamata karba tayi sanan tadau ruwan goran dake kan tray din tana kokarin budewa kasawa tayi sabida batada karfi ko kadan hakan yasa ta mikamai batare daya kalletaba ya karba ya budemata sanan ya mikamata shan maganin tayi hakan yasa yajuya yafita daga dakin, dakin Ihsan ya shiga ya tarar tana bacci ga takeaway dataci tabarshi awajen girgiza kai yayi kawai ya kwashe sanan ya kashe mata wuta yarufo mlata kofar.
Yadade yana magana da Ammi saida yagama ya kwanta akan kujeran yana kallon news a CNN wurare 11 yatashi ya kashe tv tareda rufe kofa sanan yawuce ciki, dakinsu ya shiga akan gado ya ganta kwance hakan yasa yawuce bayi yay wanka yaduro alwala yafito jallabiya ya saka yadawo gaban mirror ya feshe jikinshi da turare karan turaren ne yatada ita daga baccin datafara kadan ta bude ido ta kallai dadduma dataga ya shimfida yahau kai yasa ta sake lumshe ido tareda gyara kwanciya abinta tacigaba da bacci.

“hey” taji yana shafamata fuska ahankali ta bude idonta dasuke cike da bacci saidai bata iya ganinshi sabida duhun daya cika dakin, hanunshi taji akan cikinta yana shafawa cikin wata irin murya dabata saba jinshi daitaba yace “ina kemiki ciwon aciki koya dena duka?” dagamai kai tayi, ahankali taji yajawota jikinshi bedside lamp ya kunna amma saiya mayar da wutan zuwa dim sanan yajuyo dakai ya kalleta ganin tanason ta kwace kanta yace “kin tuna ranan dakika ce Ya Khaleel I love you” murmushi tayi sabida yanda yay maganar was funny, kara jawota jikinshi yayi yahade kanshi da nata yana kallon fuskarta murya chan kasa yace “kin tuna?” dan murmushi tayi ta janye kanta daga nashi taja bargo ta rufe fuskarta, bargon ya fizge hakan yasa tai yunkuri zata juya da sauri yarikota hakan yasa ta kallai shima ita yake kallo sunkai kusan 3min ahaka ita tafara janye nata idon daga kanshi ta juyamai baya taja bargon tarufa dashi harkai sabida idonshi namata wani iri, shima bargon yaja ya rufa dashi harkai birkitota yay tajuyo tana facing dinshi yanda taga idanunshi sun chanza launi ne yasa ta maza zata juya rikota yayi tareda matso da kanshi saitin fuskarta ahankali yay whispering “I love you Islam, bari nadan baki wani labari” kawai saukar bakinshi taji akan nata tun tana zaton irin dai normal light light kiss din daya saba matane sai taji nayau daban ne, wani irin kissing dinta yake kaman yasami abinci hakan yasa tafara kokarin kwace kanta but rashin karfin dake tattare da ita bai barta ba, sosai ya shiga mata wasu irin wasanni dake birkita ta hakan yasa jikinta yafara rawa, hanunshi acikin rigar ta yasa tafara kokarin tashi dan matseta yay kadan ahankali yace “labari zan baki wife relax”.
[6/27, 7:33 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button