Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 68

Sponsored Links

Da kyar ya iya controlling kanshi yabarta ganin yanda take numfashi kaman zata shide dama bawani lafiyan kirki gareta ba yakoma gefenta ya kwanta yana kallon fuskarta da hawaye kebi ta gefen ido tana wani irin saukar da ijiyan zuciya, da kyar ya iya daga hannu ya lalubo hanunta yakama yarike gam yadan runtse ido danbai masan mezaice mataba, hanun yajawo yadaura akan bakinshi yadan sakin mata light kiss akai sanan ya mayar ya ijiye, sakkowa daga kan gadon yayi hakan yasa ta kara runtse idanunta, dan murmushi yayi yawuce bayi yahada mata ruwa mai zafi sosai yafito hanunta yarike zai tado da ita yace “zomuje kiyi wanka Baby” fizge hanun tayi cikin kuka tamake mai kafada batare data kallai ba tace “uhm ‘uhh” dan rankwafo wa yay yace “u will feel better” kara makemai kafadar tayi tana kuka abinta, hannu yakai zai tabata ta tureshi tana turo baki ta tashi zaune da kyar tana rurrufe jikinta da bargon tana kukan banza batare data kallai ba, ahankali ta saukar da kafafunta kasa tai jimm, jikin gadon ta dafa ta mike tsaye da kyar tana faman kakkare jikinta da uban bargon dataja, dan murmushi yayi yay folding hanunshi yana kallonta, wani irin kuka take rerawa mai kama da waka takara kamo bargon tana tattarewa sabida yanda yabazu akasa sanan tafara kokarin daga kafanta dan tai tafiya wani azaba dataji yasa tasake kara karfin kukan ta ta kankame bargon da hannu daya dayan hanun kuma tana yarfewa, tashi yay yazo gabanta yanadan murmushi yakai hannu zai riketa ta bugemai hannun tana kuka takuma ki yarda su hada ido, kara kai hanun yayi zai tabata takuma bige hannun hakan yasa yay folding hanun akirjin yana mata wani irin kallo yace “okay dannama kyaleki kikemin tsiwa angaya miki nakoshi ne” kaman daga sama yaji tafado jikinshi tawani kamkame shi tana kukan da nidai nakira na banza 😂 sakin hanun yayi ya rungumota da kyau yana patting bayanta yakai kanshi saitin kunenta dawata irin murya yace “is okay am sorry kinji, da zafi ko?” gyada mai kai tayi tana kara gyara kwanciyar kanta akan kirjinshi, dan murmushi yayi yace “sorry to, muje kiyi wanka kici abinci u will be fine kinga sha biyu tayi” cirota yayi daga kirjinshi tareda manna mata light kiss a lips sanan yawani dauketa kaman jaririya sukai bayi.
[7/1, 2:02 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button