Gidan Uncle Hausa Novel
-
Gidan Uncle 71
Yana fadin haka ya nufi qofa da sauri ya fice daga dakin ko hanun da D.S yake miqa masa bai…
Read More » -
Gidan Uncle 63
Yana fadin haka yayi baya luuuuuu cikin fitar hayyaci ya dafe saitin zuciyarsa data daukar masa wani mugun zafi yaci…
Read More » -
Gidan Uncle 55
Kuka ta saka masa ta qanqameshi shima hawayen yake yana buga bayanta alamun rarrashi daqyar suka iya saita kansu ya…
Read More » -
Gidan Uncle 52
Daqyar Jameelah ta iya rarrashin Umaimah saboda yanda take kukan bilhaqqi da gsky tace “babu komai Umaimah ki kwantar da…
Read More » -
Gidan Uncle 56
Bata iya yimasa musu ba ta miqe suka shiga kitchen din basuyi wani abu me wahala ba jallop din taliya…
Read More » -
Gidan Uncle 54
Dagowa yayi da sauri ya kalleta hawayen da yake qoqarin hadiyewa suka zubo masa yace “nima jin abin nake kamar…
Read More » -
Gidan Uncle 61
Miqewa tayi daqyar ta nufi sama tace “inajin marata tana ciwo kwana biyunnan wlh jiya naso zuwa asibiti kuma sai…
Read More » -
Gidan Uncle 51
Janye jikinta tayi daga nasa a hankali sai yanzu ta sami qwarin gwiwar bude baki a sanyaye cikin sarewa da…
Read More » -
Gidan Uncle 64
Gumu tayi gumu hankalin wannan family ya tashi wannan karon lamarin yafi qarfin fushi saidai addu’a saboda Hameed yana asibiti…
Read More » -
Gidan Uncle 28
PAGE TWENTY-EIGHT* Riqeta yayi gam a jikinsa yanajin wani mugun feeling dinta yana bijiro masa daqyar ya iya janyewa suka…
Read More »