Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 18

Sponsored Links

Ta ɗauke Idanunta daga kan lip’s ɗinsa tare da mayar da kanta saman jikinsa tana sauke wahalallan numfashi wanda zazzaɓin ya sanya mata, ga ciwon kai mai tsanani ga wata azabar yunwa da take ji, ta rasa yadda zata yi ta mirgina gefe sai kuma ta tashi zaune tana kifa kanta a cinya, bata taɓa jin irin yanayin da take ji irin yanzu ba, ta juya ta kalle shi har ya fara bacci numfashinsa na sauka a hankali gajiya ta nuna a jikin shi, ta dake da ƙarfi ta fasa kuka aka tana ƙara rushewa da kuka very loudly. Khalil ya saurin buɗe idanunsa ya miƙe a nutse yana kunna switch tana zaune ta cure waje guda ya sakko da ƙafarsa yana mai ƙara kallonta a hankali kamar mai koyan magana ya ce
“Me?” Tana shassheƙa ta ce “Ni bani da lafiya”
Ya yi shiru sai kuma ya matsa kusa da ita yana bata side hug tare da riƙe tafin hannunta ya zubawa hannun idanu calmly ya ce “Meke maki ciwo?” Ta marairaice masa idanunta cike da hawaye ba zaka taɓa cewa Majeederh ba ce ta ce “Kai na, zazzaɓi, ina jin gajiya sosai, kuma”
Sai kuma tayi shiru har lokacin hannunta yake kallon ya ce “What?”
“Yunwa nake ji” Ya yi saurin ɗago kansa da mamaki ya ce “Ba yanzu kika cinye mini abu ba?” Ta langwaɓe kai ta ce
“Sabuwa ce yunwar ai” Ya girgiza kai tare ta kama fuskarta yana buɗe Idanunta a hankali ya sake duba cikin bakinta ya ce “When kika fara fever?” Wasu hawayen na sake sakko mata ta ce “Not too long, lafiya nake sai dare nake jin haka” Khalil ya yi wani irin Miskilin murmushi wanda ya fidda zallan kyan shi wanda ta jima bata taɓa gani ba, bata kuma yi tsammanin girman dimples ɗin shi ya kai har haka ba ta tsuke fuska ta ce “Meye abin dry a ciwo” Ya ƙara girgiza kai kawai ya ce “Laaa, Thank you” Ta ce “For?” Kai tsaye ya ce “For the gift, na tsiwa” Yana faɗin hakan ya kwanta tare da rufe idanu yana jin nutsuwa na saukar masa, ta ce “Yunwa nake ji fa” Bai buɗe ido ba ya ce “To kawai cinye ni, ki bari safiya” Ta ce “To ai yanzu nake so” Ya yi mata shiru ta ƙara sakin kuka ya miƙe da sauri ya ɗauke bakiɗaya zuwa kan bed ya kwantar da ita tare binta ya danne yana saka hannu yana farke rigar jikinsa kai tsaye ya ce “I knw ur problem, amma ki nemo yafiyar matana kin mata satar kwana” Za ta yi magana ta ji saukar bakinsa a waje mafi muhimmanci da ya fi ƙauna a rayuwar shi, she didn’t noticing nata maybe zuwa gaba, da ƙyar ya samu tayi bacci sai wajan asuba kuma zazzaɓin ya sauka shi kam bai runtsa ba duk da irin baccin da yake ji, ya raya daren yana kallonta tuni ne kala-kala a ran shi, kiran sallar farko ya bar mata short note a jutter slowly kuma ya manna nata kiss a kumatu and he quickly leave the room ta window, Khalil na shiga Masjid ya tarar few mutane suka zo sbd lokaci bai ba, a zuciyarsa yana jin this is the right time da zai nuna jin daɗin shi ga Ubangiji, wannan kuma shi ne opportunity daya samu, sunayen kaf jama’ar wajan ya ɗauka da information ya ce “Ku shirya sauke farali in sha Allah” Barrister Aliyu dake zaune sanye da black jallabiya ya kalli Khalil, sai bai ce masa komai ba, amma deep down na zuciyarsa wani irin kishi daya taso masa, and he’s the first person da aka fara sanya sunan shi. Bayan idar da sallah Liman ya ce “A yiwa MIJIN MALAMA addu’a” Ai kowa Khalil ya ji addu’ar da bai taɓa ji ba, Ya miƙe ya nufi waje ya ji an ce “Assalamu alaika”
Ya juya tare da kallon Barr Aliyu dake tsaye, shortly ya ce “Wslm”
Aliyu ya ce “Thank you, and I’m really appreciate sai dai i don need it, kana iya bawa wani gurbin sunana” Khalil ya taɓe fuska har ya juya sai kuma ya ce “Wa kake da suna?” Barr Aliyu ya ɗaga shoulder ya ce
“Baka da huru mi da sanin who i am” Khalil ya hargitsa sumarsa kansa yana wani irin juya idanu ya ce “My wife is still be mine, let by gones be by gones” Barr Aliyu ya ce
“I congratulate you, MIJIN MALAMA ku? zan so ace yadda kake son Hawwa’u haka take son ka, zamantakewar aure ka samu wacce ta amince damu kuma muka amince mata, kana zaune da matarka amma baka san past ɗin ta, future nata kake gani ku? To don’t deserve yourself friend, bayan ni akwai alot ex ɗinta, ba aure nake da nufin kashe maka ba, ban kuma faɗi haka domin na aibata Hawwa’u a idanunka ba, I’m telling you this sbd ka fahimta, and be careful” Khalil kallon Aliyu kawai yake, Zaki ya ƙara cewa “Idan na ce bana son Majeederh na maka ƙarya, ba lallai ka san waye ni ba, amma na sanka tun kana goye a bayanta tana yawo da kai, I love Hawwa’u i so much loves h….,”
Naushin da ya ji an saukar masa ya sanya ya dafe bakinsa wanda jini ke zuba, Khalil ya ƙara kai masa naushi a baki nan take haƙori ɗaya ya fita fit bakin Aliyu ya kumbura Khalil ya damƙo Wuyan Aliyu ya ce “Just stop beating around the bush and tell me what the problem is! Kana bibiyar matana ne eh?” Mutane suka tsaya Abbu na tsaye yace “Ibrahim”
Khalil ya saki Aliyu ya juya ya kalli Abbu sai kuma ya kwaɓe fuska tare da barin wajan zuciyarsa na masa wani irin zafi da raɗaɗi… Latifa na zaune gaban Dr a hankali ta ce “Dr baka gano mutumin ba?” Dr ya ce “Ki yi haƙuri, komai muƙaddari ne daga Ubangiji” Tana kuka ta ce “Wannan ƙaddarar ta mini girma, bani da kuzari da haƙurin karɓarta, sbd tarin ƙalubalan dake gabana” Dr ya ce “Sbd ke ba musulma ba ce? Baki yarda da ƙaddara ba ko mene Latifa? Cikar imanin mutum shi ne yarda da ƙaddara, kina zaune da Malama Majeederh rayuwarta kaɗai ya isa mai hankali sanin girma da ƙaddara, sbd koyan darasi daga gare ta, ta yarda Allah ke yi kuma komai lokaci ne, gashi yanzu ya zama labari, ai ita ƙaddara da lokaci take amfani shi kuma lokaci abu ne mara tabbas shuɗaɗɗe wanda baya tabbata, kalli mijin da take aure yanzu yana mugun so da ƙaunarta, MIJIN MALAMA ɗan halak ne kuma zai ta gani daidai a rayuwar shi” Latifa ta haɗe rai ta ce “Kai waye ya ce maka yana son ta?” Ya ce “Babu, ruwa cikin cokali ya isa mai hankali wanka, abubuwan da muke ji muke gani a social media ya wadatar ya fahimtar damu yadda yake son matarsa” Ta ɗaga masa hannu ta ce “Ta na ji, magana nake a karan kai ne, ka faɗa mini wanda mijinsa baya son shi?” Ya ce “Asirin ciki sai hanji” Ya gyara zama sosai ya ce “Me kike son sani?” Ta ce “About the blood match” Dr ya ce “Oh; mun gama bincike akan hakan sbd ya dawo ganin likita a nan na samu information nasa” Bakin Latifa Omar na rawa ta ce “Waye? Who is he Dr?” A hankali ya ce “Alhaji Bashir” A hankali ta maimaita sunan “Alhaji Bashir? Who is he? Is he still admitted in the hospital?” Dr ya ce “An sallame shi” Latifa ta ce “May I know little more about him?” Ya ce “Not sure, sbd i know nothing tun dana daka masa blood file ɗin shi ya bar waje na” Ta sauke ajjiyar zuciya sunan Alhaji Bashir ya tsaya mata curr a rai, nutsuwa ɗaya ta samu jin an ce Alhaji, idan ya kasance shi ne real father ɗinta that’s means mahaifinta wani ne a garin Kano? _Only God knows!_
Cike harabar gidan Abbu take da ƴan matan Khan family, sun saka anko iri ɗaya, idan ka gansu ba zaka ce sun taɓa aure ba kowa cif da shi, sun sha make up kayan su plush pink ɗinki duguwar riga fitted gown, Latifa Omar an baza kwalliya duk da zuciyarta babu daɗi amma ta basar tafi kowa rawar kai, a hankali motoci suka dinga ɗaukar su zuwa hall event ɗin na, sai a lokacin su kaga an cika sosai amma komai a tare, side side ne, bride family, dana familyn ango, sai friends, sai Nimcy Real fans’ side dana Sarautar’s Library side, ƴan bati side, can na hango su Zaleehat akan gaba, Oum Safna, Salmerh, Khadhafsum, Jidderh, Ruƙayya Sabo Gambo, Balkisu mai awara gasu nan dai babu wanda babu, Bakin ƙofa kowa Latifa aka hana shigowa ba sunanta a list da ƙyar aka barta, daga can gefe Gang team ne John ne kawai babu halin su na nan Khalil ne kawai ya sauya, Majeederh yin duniya ta ce babu inda zata ai bidi’a ce, da ƙyar ta je ya shirya cikin white lace mai masifar tsada da ɗaukar Idanu, ta zama kamar Balarabiya sbd har lafaya aka ɗora mata, Khalil ya dinga kallonta sai ya koma ya kwanta ta ce “Lafiya? Ya ce “A’a, ki zauna kawai Debaka zatai replacing naki” kiran da ake ta sama ya sanya ya miƙe tare da kama hannunta suka fice, tsaye tayi ganin Debeka zaune a bayan mota kamar Aljana ta saka wasu shaiɗun kaya bata kula Khalil da Debeka ba ta shige bayan motar Jawaad zai magana Khalil ya girgiza masa kai, sun yi nisa sosai aka tsaya a hanya Khalil ya fita daga motar sukai exchange, har suka ƙarasa Majeederh bata san Khalil ke driving ba, sosai akai taro an zubar da kuɗi babu abinda ya bawa Majeederh mamaki irin ganin Ƙhulud Arzaan da Ajlaal sai yaran su Zoya da Zohal, aka yanka cake aka bawa kowa gift, daga nan kuma kai tsaye Lafiya Round zai shige da matayen shi, bayan sun fito Majeederh fuskar nan baƙiƙƙirin sbd masifar abin da ke damunta gashi komai yanzu sai ta hau yin faɗa, Khalil ya shiga gaban mota yana jiran su shiga Majeederh na ƙoƙarin buɗe gaban motar Debaka ta yi saurin shigewa tana cewa “Uwar gida ran gida ai baya shi ne ya dace dake” Ta kasa cewa komai kuma ko inda Debaka da Khalil yake bata kalla ba, Ya fito daga motar yana kallonta tuni ya cire hular kansa da babbar riga ya ce “Madam me kike nufi” Tayi banza ya ce “Shiga muje” Ta ce “Ni ba zan zauna baya ba, ai kana kallon ta zauna” Ya ce “To kowa kinci ƙaryar idan ni zanna ƙwatar miki ƴan ci da martabar ki, Kuma ai ita ce amaryar Ibrahimul-khalil, dole na dinga jin ƙamshinta kusa dani” Kafin tayi magana ya sunkuceta ya nufi wajan driver da ita, zama ya yi saman kujera tare da kwantar da ita a jikinsa Debeka ta kalle shi bai kalleta ba ya ce “Thanks God, Allah ba zai kama Ibrahim da laifin tauye haƙƙi ba kowa yana gaba” kafin ya tayar da motar akai knocking Glass ya sauke wani mutum ya gani fuska rufe da face mars ya ce “Mrs Ibrahim?” Majeederh ta buɗe idanu sai kuma taga Khalil ya miƙa hannu ya amsa ya ce “For?” Ya ce “Malama Majeederh Abdul’aziz Khan” Khalil ya jinjina kai tare da buɗe Inbox ɗin was the first abin da ya gani wasu furanni masu ƙamshi ya gani, sai kuma hanky mai kyau yana ƙamshi ya buɗe takardar a hankali ya fara karantawa.
_Ina kika kai al’ƙawarin aurenmu? Kin manta shekarun dana ɗauka da soyayyarki? You promised zaki aureni, don girman Allah Majeederh kada ki barni kina so na, and I love you too don’t punish me ta wannan hanyar, jiya da muka haɗu baki bani opportunity na yi miki explanation ba, gashi yanzu zaki tafi gidan miji ki bani dama tare da appointment na haɗuwa idan har kin amince da aure na zan bi duk hanyar da na bi wajan raba auren ku da MIJIN MALAMA, i missed you so much sweetheart, I miss you alot, i miss your everything more especially your hug_
Daga ƙasa naka rubuta
_Mrs no name_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button