Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 11

Sponsored Links

WARNING❌*
_Only matured ahead🔞 idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba idan kinga zaki iya go ahead._

 

*Culture’s*

Related Articles

 

Wani mugun kallo ta rinƙa bin kowa dake gurin dashi kallo irin na tuhuma Abdu ya miƙe yakai hannu zai riƙo hannunta ta janye tace “Me yasa Abdul-Ahad meyesa zakayimin haka Ni bantaɓa kallonka da wani matsayi na bayan na aboki ya kakeson ka shiga tsakanin fahimtata da ƴar’uwata kayi mana karo meye yasa kana soyayya da ƴar’uwata kun yarda da juna kuna rayuwa irinta mata da miji sannan rana a tsakar ka zaka ɗaukoni ka kawoni ga Parents naka ka gabatar dani matsayin matar da zaka aura Abdu yanzu irin naka adalcin kenan irin naka ƙaunar kenan wayyoh Allah na Abdu ka cutar dani bantaɓa tunanin haka daga gareka ba…….”
Miƙewa tayi ta Isa gabansa ta riƙe hannunsa tace “Don Allah meyesa kayimin haka Abdul-Ahad meyesa meyesa!!” Janta yayi zai haɗata da jikinsa cikin matsanancin tashin hankali domin kukan nata dukan zuciyarsa yakeyi da gaske ko kaɗan baison damuwar Matar tasa to amma shima ya zaiyi lkcn aurensa yayi sauƙinsa kwanciyar hankalinsa shine ya kawo wacce yakeson aure idan ba hakaba calture nasu zata bawa dodo damar zaɓa masa mata domin sunyi imani cewa duk saurayin daya haura 35 kuma bayi aure ba to kurwarsa zata fitinesa zai zamana baya iya control na zuciyarsa.

 

Sannan zai zamana cikin firgici kullum Mayun dake cikin Sociaty nasu zasu addabi kurwarsa ita kuma zata addabesa wannan yasa duk wani ɗan gata kafin ya cika wannan shekarun iyayensa sukeyi masa aure to bare kuma Abdul-Ahad daya kasance ɗan gatan iyaye autan maza a gdan King Abdulra’uf ko kusa iyayensa basuson damuwarsa kuma ko kusa basa taɓa fatali da buƙatarsa wannan tasa ya ssngarta cikin ƴan uwansa ya zama bashida me yi masa faɗa koda wani laifi yayi babban yayansu da suke kira Little Father Abdulmunaf da ya fara yi masa faɗa King da Mom zasuce ya ƙyaleshi ƙuruciya ce.

 

Ji yayi tana kiciniyar ƙwacewa ya sassauta mata riƙon da yayi mata yace “Banso lamarin yazo miki a haka ba Aneesah na kasa faɗa miki abinda ke zuciyata na kasa kuma hƙr dake wlh tunda nake bantaɓa son wata mace har naji inason zama da ita matsayin mata ba saike Aneey kada ki duba komai komai ya faru ne bisa rashin sanin abinda ƙaddara zata wanzar nikam inasonki kuma koda baki sona zan rayu dake….”
Hannu ta ɗaga zata ɗauke shi da mari baisan kuma meye ta tunaba yaga ta sauke hannunta tayi hanyar fita a parlourn da gudu ya bita yana ƙwala mata kira tanajinsa taƙi tsayawa hatta King saida ya taso daƙyar wasu mutane suka riƙe ta ta kuwa rushe da kuka tana yunƙurin ƙwacewa tana cewa “don Allah kada ku hanani fita mayaudari ne ƴar uwata ya yaudara kullum burinta ta kasance tare dashi kullum mgnr Hasina idan sunyi aure zasuyi kaza ku barni bazan iya rayuwa dashi ba kubarni na fice cikin rayuwarsu nikam wannan cin amanar ƙaunar ba za’ayi dani ba…..”

 

Cak taji an ɗagata anyi wani sashi da ita kiciniyar ƙwacewa takeyi saidai ta kasa hakanan taji an daki wata ƙofa ya shiga ciki ya mayar ya kulle tanaji ya dannawa ƙofar lock sannan ya direta a tsakiyar falon ya tsaya jikin ƙofar yana mayar da numfashi miƙewa tayi ta nufoshi ta tsugunna a gabansa ta riƙe ƙafafunsa bakinta yanason furuci amma ta kasa sai kawai ta sake rushewa da kuka tana furta Innanillahi wa Innah Ilaihirraji’un Ni Aneesah zaman Zina zanyi har na shekara guda dakai kuma Abdu nidai bazan iyaba ban taɓa yi maka kallon hakan ba bazan iya mu’amala dakai ba Yaya tanacan tana jiran na koma gda na bata mafita domin ku daidaita tsakaninku nikam Abdu ka ceceni ka barni wlh ka cika matsamin inajin kamar zan iya kashe kaina akan wannan abinda kakeso dani……”
Numfashinta ne ya fara neman ɗaukewa ta buɗe idanunta jin bakinsa saman fuskarta yasa harshensa yana tsotse hawayenta dake kwarara babu ƙaƙƙautawa da sauri ya shammaceta ya ɗagata cak tana tureshi tana komai ya haura step na benen ya buɗe dakin baccinsa ya mayar ya rufe ya sauketa ta miƙe da sauri tana bin ɗakin da kallo yayi mugun kyau an narka naira a ɗakin kamar babu gobe ji tayi ya sanya tausasan hannayensa ya rungumeta ta baya ya ɗora kansa saman nata da tuni ɗankwalinta ya jima da faɗuwa ya lumshe idanunsa yana sauke ajiyar zuciya yana jan hannunsa a dabarance yanayin sama dashi zuwa matsayar ƙirjinta tayi saurin janyewa ya sake dawo da ita ya mannata da jikinsa ya matseta a ƙirjinsa manyan boobs ɗin ta da suke masifar fuzgarsa suna gugar faffaɗan ƙirjinsa cikin wata kasalalliyar murya yace.

 

“Wow! Aneey” tun tana ƙoƙarin ƙwacewa ma harta hƙr taci gaba da rera kukanta faɗi take Yaya wlh banason mijinki bani na kawo kaina garesa ba Yaya ya zanyi ki yarda dani wayyoh Yaya kizo ki taimakeni kada ya cutar dani….” Rufe mata baki yayi da nasa tsayin lkc bakinsa na cikin nata yanayin ɗumin jikinta yana jirkita masa yanayi gabaɗaya ya susuce abinka da abinda aka daɗe ana buri.
Nauyin da jikinsa yayi masa da kuma kasalar data dirar masa ne yabata damar janyewa ta koma gefe ta zauna ta kifa kanta a cinyarta taci gaba da rera kukanta a fili tace “Nikam masifar dake cikin rayuwata tafi daɗinta yawa Abdul-Ahad ka taimakeni ka mayar dani gdanmu” tsugunnawa yayi a gabanta yace “zan mayar dake Aneey amma sai naga kin saki jiki dani kinga jibi su King zasu tafi idan sun tafi sai na kaiki muyima Mama bayanin komai don itama hankalinta ya kwanta yanzu dai idan kin kwantar da hankalinki zan kira Hasina na sanar da ita karsu ɗaga hankalinsu muna tare dake….” Ɗagowa tayi da sauri ta girgiza masa kai tace “kada ka faɗa mata ina tare dakai ni bana wani tare dakai” murmushi yayi yace “Ok to mu bari sai jibin” kuka ta kuma rushewa dashi ta zame ta kwanta a ƙasan tiles ɗin tana cewa “Har jibi Abdu yanzu sai jibi nikam bazan iya kwana a wani guri ba nidai ka kaini gdanmu wlh banason wannan alaƙar da kakeson ƙulla mana da nasan abinda ke zuciyarka kenan da bazan yarda na biyoka ba”

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button