Daurin Boye Hausa Novel
-
Daurin Boye 49
49 Tana tsaye tamkar jiran shigowar ayshan take,koda yake hakanne ma,dafeta tayi tana dan ihu,wanda hakan ya sanya zubewarsu saman…
Read More » -
Daurin Boye 51
51 ???????????????? A hankali yake ratsawa ta cikin layin nasu har zuwa qofar gidan da yake mallakinshi ne,kuma a halin…
Read More » -
Daurin Boye 37
37 Ta kammala gyaran dakin anni tana shirin fitowa annin ta shigo “Sannu da aiki ayshatu,Allah yayi ma rayuwarki albarka”…
Read More » -
Daurin Boye 27
27 *Dimbin godiya a gareku masoyan da basu manta halacci da alkhairi*???????????? _Alhamdulillah,wato haka rayuwa take,a duk sanda ka dage…
Read More » -
Daurin Boye 29
29 Ita kadai da qawayenta ne suka shiga motar,saboda a cewarta idan aka hadata da tsofaffi zasu hanasu sakewa,suna…
Read More » -
Daurin Boye 26
26 *DB* Duk wadda ta gaya mata baqa kan rashin haihuwarta saita maida masa martani,inna yelwa kawai take…
Read More » -
Daurin Boye 33
33 Bayan sun kammala break din hira ta balle,wanda kusan haidar da mus’ab ne suka hada rudun,sun saka rahama…
Read More » -
Daurin Boye 31
31 Ana gama sallar la’asar mai aikin anni tayi knocking qofar,bata tambayi waye ba don tasan koma waye dan cikin…
Read More » -
Daurin Boye 38
38 Farin bayanta yake iya gani wanda dogon gashinta ya sauka,tana ci gaba da tajeshi yana miqewa,da fari ya…
Read More » -
Daurin Boye 30
30 Annin na xaune saman kujerun falon tana nunawa magajiya da larai masu aikinta guraren dake buqatar gyaran,ko kadan bata…
Read More »