Hariji Book 2 Hausa NovelHausa Novels

Hariji Book 2 Page 35-36

Sponsored Links

34&35

*An yanka ta tashi😪🧚‍♂️*

Ƙuliya dake zaune a study room ɗinsa sosai abun da ya gani a *CCTV* camera ɗinsa ,da yayi placing ,ba tare da sanin kowa ba ya bashi mamaki,amma kuma ai ba abun maamaki bane saidai a matsayina na Alƙali mai zartarwa i need to prone into action ,da wannan tunanin ya tafi ɗakin ,yaroba woman ɗinsa
Ruɗewa tayi,harda su tsalle,duk tunaninta *Mugun* da tayi yayi aikine ya tunkudo quliya zuwa part dinta,saidai a bakin windown bedroom ɗinta ya tsaya ya kirata
Jiki na 6ari ta je ta jikin windon
“Ran me gidana ya daɗe”
“Ina kika fita ba tareda izini na ba!”
Cikin ta a take ya bada sauti ƙuuuu,idonta yayi rau rau,kafin tahau inda inda na kare kanta
“Allah ya tsinewa mai ƙarya?” Ya tambayeta cikin ɗaga gira
kya6a fuska tayi kamar small baby,sannan ta kumbura fuska Kamar za tayi kuka “A’ah ,tuba nike alhaji na”
Sosai yaji action ɗinta yina stimulating secondary sex arosa ɗinsa,a take muryarshi ta dishe, amma kuma tuno plans ɗinsa akanta ya sashi watsa mata wani kallo data kasa gane ma’anarsa
juyawa yayi saida yayi taku biyu kafin yace “To my room now”
“Nagode jarumina”

Related Articles

Yina bada baya ta doka tsalle ,ta kama waya da ƙawarta
“Ke common aiki yaci,yanzu ya biyoni harda tukwuicin kira (shiru tayi tana sauraran daya sashen) …hmmm na zama ƴar gata fa ,
kedai bari kuɗinki na dabam ne,nasan yau ban fita sai na shaƙi miliyoyi,,hmm yi haƙuri garan baya transacting da banki saboda rashin gaskiya kuɗinshi saidai ya haƙa rami ya zuba ko in ya mutu ya iyalansa zasu sani oho!
Ohk bye
ta katse da sauri ta ɗauko shu’umar humran ta goga ,ta murza powderda bokanta ya bata a fuska,ta ɗakko wata dakakkiyar shadda yasha stone work ta baza gamida kafa ɗauri
koda ta fito saida ta kewaya ta babbar tsakar gidan yanda duk matar za suga wucewarta part ɗinsa a maimakon ta shiga ta ƙofar da yayi ma kowaccen su provided don shiga ɗakinsa

Aikuwa haqarta ta cimma ruwa,caraf a idon dukkansu dake varendar ɗin ɗakin uwargida ,sun kira me lalle tana masu red henna…
da gayya take canja salon tafiyarta ,saida tazo gifta su ,sannan tace “sannunku da ado”
“yawwa sannu da wankan iska” suka bata amsa a jere
Saidai maimakon taji haushi saima ta basar
“biki zamuyi ne akeyarfa lalle haka ”
“hmm gayu wa miji”
“hmm i see”
“Ke kuma ina Zaki kin kafo dauri kamar gwaggoron da”
fari tayi,still bata nuna taji tadamu ba akan zagin daurinta da sukayi ba
“Wallahi ku dai bari,wai me gidan ne jaraban tsufa ta tashi,amma na san bai wuce in masa tausa ba,kunsan isashiyar mace ita ke shiga turakar miji da tsakar rana” tana kaiwa nan,aikuwa Nnenna ta biyota da gudu
“Inkin isa ki ci mun kwana allah ya qona ni”
“Yooo dama maraban kahuri dajahannama mutuwa,maga isashshe”
taruga da gudu,ta kewaya sassanta ta shige ta kofar da ta dace.ta rurrufe sauran qofofin sannan ta fara duddubasa ,amma ko ina bayanan ,wani ɗaki da bata taɓa ganinsa a buɗe ba ta gani ya buɗe
A cikin sanɗa tayi peeping ,kuɗi ta hango a tuttutse a ƙasa kamar bolan takardu…A take maitarta ya ƙaru
“Wow sai kace ina production room a central bank?”

Shiga tayi kai tsaye,saidai me ? suddenly ,tayi tuntuɓe da jikin ƙuliya,yashe a ƙasa ,da tuntsiraren mug na coffee
Damm!!
gabanta ya faɗi
da gudu tayi kansa tana girgiza shi ,”Allhaji lafiya,wayyo alhaji karka mutu ka barni,in ka mutu ka barni da marayun qananun yara wallahi nima binka zanyi!
shiru tayi jin still be motsa ba
Kai kodai ya mutu ne?!
da sauri ta kafa kunne akan qirjinsa saidai ba numfashi ba alamarsa
“Na shiga uku!”
da sauri ta dauki wayarta ta fara dialling number doctorn ta
“Hllo likita meye alamun mutuwa?”
“Mutuwa ai shine complete cessation of brain activities”
“likita ya zan gane mutum ya mutu,bayan daukewa numfashi?”.
“ki danna jijiyar gefen hannun mutumin in baya harbawa to sai hkury,amma waye ya mutu,na jiki a ruɗe?”

kashe wayar tayi ba tare da ta bashi amsar ba,ta danna jijiyar shiru,aikuwa da sauri ta daka shillo ta ɗare ƙirjinsa,ta fara kiran an uwanta
“Ehooo babbar giwa ya faɗi,zamuja kaya,ina faɗa maku akwai get together a murtala avenue gobe,wow sai munci uwar naira”
“ke badai ƙulia bane ya mutu?”
“Aikuwa ya noshi basket ya wula barzahu”
“kedai,ya kika sani”
“ke yanzu na shigo wani private room dinsa na ganshi a mace allah yasa wannan arzikin rabo nane,sai yanzu na gane na dakina ba komai bane…inajin mugun ya tafasa kofee ne da ruwan tsaka bai sani ba ,garin rashin yardarsa ya kashe kansa
Ta qarashe wayarta gamida daura qafa daya kan daya,sannan ta fara kiran en uwan zamanta tana kwatsa ihu da kururuwa alhaji ya mutu
tana jin gida ya birkice da ihu,ta kamosa ta yar a tsakiyar palo,tasa mop ta gogo ruwan koffen ta zuba a cup din tamaida private room din ta datse ta cire makullin ta saka a aljihun doguwar rigan ta
“In adana kar ya shiga rububin gado!”.
Nnenna ma daki ta koma ta kira saurayinta “Adams ,jubilee jubilee,you have to join me to jubilate ,as am telling you my alhaji kick d basket”
“what a cheerful moment,lellai we have to rejoice” cewar sauraynta daga ɗaya ɓangaren

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button