Hariji Book 3 Hausa NovelHausa Novels

Hariji Book 3 Page 99-100

Sponsored Links

99&100
*Alheri writers asso.*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚

_Godiya_
Ina miqa godiya ta ga Allah madaukakin sarki,wanda cikin ikonsa ya nufeni ne da fara wannan littafin mai Albarka,kuma na kammalasa a yau,ina roqon Allah kurakuran da suke ciki Allah ka yafe muna,daidai da mukayi Allah ya bamu ladansa

Sannan Ina miqa dimbin dubun gaisuwata ga tarin masoyata,naso in tagging sunayen ku,sai naga rashin dacewar hakan saboda tsaro amma kusani ,ina alfahari daku haqiqa da bazarku Nike rawa, Allah ya bar zumunci,One love✌️🥰

Related Articles

*Manufata*
Kamar yanda na fadi manufata nayi book dinnan don mu taitayo martabar auren mune,Zawrawa da en mata masu neman miji ,kuma na Nemo muku sirrika ta hanyar addu’oi Na mallaka ,but gaskiya munyi shawara da en uwana marubuta ,saboda zamani ance Kar in rubuta,amma duk wata mai matsalan da kike buqatar abunda muka tanadar ,ta sameni ta 09065990265 inshallah daga 08/11/2021 zuwa 14/11/2021 inshallah inada lokacinku,matuqar abunda kika buqata baifi qarfin sannunmu ba.
amma duk wacce zatayi mun magana ta tabbatar ta siya book dinnan don in baki siyaba bazan saurareki ba,Allah kasa mu dace ,amin

Me neman complete 1,2&3 document Na book din #300 ne Na MTN card via my number above👆 ko ta bank account 7782217014,fcmb,mohammed Hassana

*Jan kunne👂👂*
Littafin nan is highly fiction ,some thing was not sound true,game tunani.
And Bazan iya cewa matan aure kadai suke karanta book dina ba,i know, maza ma suna karantawa bare kuma en mata ,sister is illegal plz
Ni musulmace nasan me nikeyi ,idan kika lalata rayuwarki ,ba maganin da zai dawo maki da martabar ki,ko dinki ,ko matsi ko cream ☹️kija kimarki kisan duk namijin da ya lalata ki,wllhy bazai fatan ya aureki ba,like wise duk mijin da ya sameki ba budurwa ba ,zargi shine tubalin tokar da zata Gina rayuwar auren gidanki,you can’t escape from embracements.sannan ga mummunan hukuncin wutan lahira🔥Lahira is real 😢duniya kamar kayi barci kayi mafarkine. Asalin rayuwar tana qiyamah,plz mu aikata kyakyawar ayyuka,plz And duk Na baki book dinnan ,zan sa password in kina qaunar iyayenki karki ba wasu ,saboda tarbiyya plzzzzzzzzz
Jazakillah

*Gameda sharhinku*
Some Na cewa basu son book me kishiya,😊 Gaskiya Ni inaso ,saboda rayuwar yanzu mata bazasu gujewa kishiya ba ,in bakida Na gida ,karki haqiqancewa kanki ta waje,mazan da matan zamanin duk ba guarantee,sannan in ba kishiya ba yanda za’a kwashemu munyi yawa ,is like selfishness kice ke daya kikeso ki zauna a gidanki.
Plz mu guji zalunci mugun abu yina bin jini ,kamar yanda zina take ru6ar da inda ake yinta,ta kuma lalata albarkan wajen ,haka sai kin zalunci kishiya ,ko ki girba zaluncinki d qasqanci,ko kina tsofe ayiwa yaranki ba yanda zakiyi.

Daga qarshe Ina mai muku sallama,sannan duk wacce nayiwa laifi ,ko Na rashin bata reply,ko responding comments dinta ,ko kinmun magana ta private ban amsa ki ba ,wasu ma cewa suke nafiye wulaqanci ai bla… bla,ba Kare kaina zanyi ba,amma ku tambayi fans dina da muke group daya inada barkwanci ai ko?😂ku sani Inada saurin dauke abu a mind dina ne,so ,bana riqe pressure da yawa,inna hau online Ina abunda zanyi in sauka ne,in msg yasamun waiting must of d time ignoring nakeyi,sai in manta dake am very sorry ,ga duk wanda Na 6atawa kuma Ina sonku🥰🥰

An 6ata mun rai 😡 kuma kucemun sorry☹️😂
So,bazan qara update din littafin nan ba an gamashi ,wai wata ta biyo ni da guntun complain dinta ,see ba yabon kaiba,kome mutum yayi don’t think ai online ne ,sai nayi reasoning dinshi out ,so bana ba karuwai magani ,kije ki nema a gaba,Allah ya shiryamu da zuriyarmu Amin.

 

 

 

______Seven years later

Abubuwa da dama sun faru ,zuriyar ummah sun Zama wata family mai ban sha’awa,all abunda sukayi Na baya ya Zama history ,uwale ta Zama ustaxiya na haqiqan ,yaranta biyu Mohammed da Hafsat

Hajjo kam ta fisu aihu ,yaranta biyar harda tagwaye
Ummi kam Burinta na Zama likita ya cika ,yanzu haka tanada qatuwar maternity home,na kar6an haihuwa kyauta ,wanda yike dauke da qwararrun likitoci ,in mace tazo magunguna kadai zata siya.
Yaransu Uku da adnan Duka maza

Sosai suke barin wa en unguwa lesson musammanasu zaginsu da sunan *Karuwan layi* yau gashi komun tsufan mutum motocinsu Na shigowa layin zakiga Ana gudu an zo gaisheda Karuwan ada,with respect da addu’oi Na nasara,sukuma sun mance baya duk wanda ya ra6esu zasuyi masa ihsani

Ummah ta daure kan yaranta da jikokinta ,she become a loving grandma,Uwale bala’i in tsiyarta ya motsa ta hau yaran da fad’a sai su gudu gidan kakansu ,sai taje tayi bikonsu

Hajjo in ta kalli yaranta mata ,takanyi kuka da tunanin ya rayuwar en matancinsu zata kasance ,duba da yanda in ciroma yaso cin zarafinta ,sai ya aibata ta akan abunda tayi wanda ya rigada ya shude

Uwale kam yanzu mayafi ma ta daina sawa in zata fita fashion hijabai har qasa ,da safan hannu da qafa.ta Zama me yiwa mata counselling sosai matan kano ke ji da voice din uwale a Kano,saboda iya tsage abubuwa,ita takenta kowata mace ta Zama alfaharin mijinta.

Yau Abbansu yike cika shekara 70 a duniya,b’day Na qwarai suka shirya masa ,wanda ya hada dukkansu da yarorinsu da mazajensu zuwa bikin b’day,har ummi da yanzu ta koma madina da Zama saboda uban mijinta ya rasu yanzu adnan ke riqe da ragamar mulkin
So a saladiyyar birth day din saida sukazo duka

Sun matuqar sa Abba jin farinciki,yina kuka yike basu yanki “Ku riqe ‘ya’yan Ku mata da kyau,tarbiyyarsu tamkar Na duniya ne gabadaya,na tafka kuskure wajen kasa tsayawa in duba rayuwar iyalina ,sai gashi yanzu sune gatana , alfaharina ,kimata,bacinsu da yanzu Ina bakin tasha Ina siyar da goro da minti ,ko Ana bani sadaka Ana cewa Allah sarki rayuwa!! Bacin su da yanzu ba za a ringa kirana kar6an daura auren gidaje masu daraja ba,da yanzu Na Zama abun kyara da qyama acikin al’umma ,Ku yafeni yarana mata,kuma mu mazansu Ina roqonku da Ku kyautata masu”

Sosai suka shiga taitayinsu ,duk sai murnan ya Zama masu lami,Adnan da ya Lura matarsa ta shiga damuwa da yawa ,fakan ido yayi ya rada mata a kunne “‘yan matan Adnan meke faruwa ,just a nasiha ce fa,amma baba ya manta bai fada maku Ku kula damu a bed ba koda zamuzo sau ten a dare 1,ke yanzu kin koyi raki jiya sau biyu kacal” juyowa tayi ta dunkula hannu ta saita hancinsa
“Na nausheka,Mutun ya koyi hausa ta koma Na en yara”

Dariya duk dakin aka saki .
Daganan komai ya wuce aka yanka cake ,akayi addu’oi

Mazajen hajjo da ummi sukayi musabiha da junansu ,bayan sun bada tasu gudunmuwar ,da intention gobe matar sa dawo tunda sun hadu duka ,ranar yau suyi zumunci

Saidai abun haushi da ban dariya qarfe ten Na dare,uwale tatasa yaranta don su tfi gida .
Sai surutai take “Lallai ayi zumuncin a waya,kasan nike dakai ,ai wallahi wata bazataci kwanana ba”

A bakin gate suka hadu da ummi tana tareda saurayinta adnan ,wai suna zance ne,tunda dama shi bai ta6a zuwa zance gidansu ba yau su koyi yi to,ita tana acting a matsayin budurwarsa ,sai sinne Kai takeyi,shikuma giant handsome saurayi yi na wannan barazana irin Na samarin zamani …

Da sauri ta nufi gaban motar ta “Anty Uwale Ina zaki da dare naga zaki shiga mota”
“Ke nikeda miji ,zan je oza room ,Abata tanata kirana😳” ta fada tana zare ido.

Dariya ta qyalqyale dashi, daidai adnan yazo kusa da su ya lafe a bayan ummi
Hannunta ta sargafa cikin nasa

“Gaskiya ne anty uwale aje a kula da mukhty gaye,nidai gani da saurayi Na”
Ta fada tana jan gemunsa

Sinne Kai yayi “ke am surukis to anty uwale”
kwashewa da dariya uwale tayi “surukin da kuka raina ni ba”

Hajjo ma ganin uwale bata kwana ba ,itama ta tattara iyalinta suka sulale

Adnan kuwa ,yina ganin ummi tazo masa sallama a guest room,wai zataje ta kwanta ,taji dumin tsohuwa ,suyi hiran yaushe gamo!
ya kuwa bude wuta,kamar bashiba ya shiga hura Nose “Nima sai a kula dani,ko ni ba hariji bane,mazan su antyne harijai,suda sukeda wasu matan?”
“To a Ina za’a ji dakan ?a gidan surukai?”
Sakin fuska yayi ,yina murmushi yina matsowa kusa da ita ,ya lalla6a ya kamo hannunta,y a shigar da idonsa cikin qwarar idonta

“Ki ka sani in baki lovely baby girl me kama da ke ,da wannan loving Choco skin din ki? Ta Zama star a madina ko? With adorable sweet kissing mouth din nan” ya qare yina kamo qasan ha6ar ta,ya hade bakinsu waje guda,yina gyara zamansa akan kujeran da suke.

 

TAMMAT BI HAMDULLAH

 

 

✍🏾Oum Aphnan
Alhmdlh! alhmdlh!! alhmdlh!!! Yau munga qarshen hariji bashi yaga qarshen muba🤪🤣ubangiji y qara basira yabada ikon yimana new din dayafi wnn sugar da daukar darasi 🤲🏼luv u so much we are gonna miss you come back soon with another rock n charming novel our dear bamalli @⁨Bamalli✌️⁩ thank you once again👏🏼we really appreciated

Gaskiyane oum aphnan Allah ya Kara basira mungode sosai munkaru da juna sosai ,munjin dadin Zama dake Allah yabarmu tare ,najinjina Miki inana zuwa Zaria😂inbaki award 💪
Domin nafi kowa anfanuwa a litafin harija 🥰domin nagane kalana ,dana mijina ,😂😂wllh nadauka da wuya yake bani Ashe harijine🙈🙈 alhmdulilla yanzu nagane yanda zan kula dashi 💃🏼💃🏼 najinjina Miki Allah yakara daukaka yabaki abinda kike nema 😂 love you more more more more more more more more more more more more more 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

wllh nima haka ummy saida na karanta shine nagane koya abinyake🙈 Allah dai yakara basira muna godiya👍👍 sosai.BAMALI bar mu tare💃💃

Aslm yangidannan barkanku ykk Alhamdullahi admin yau Allah yanufa angama hariji mungode Allah kara basira tunda nake siyan books bantaba cinkaro damai saukin kai irinkiba kincancanci yabo gashi tsabar adalci irin naki kinbamu dacoment dinsa bamuda bakin gode Miki Allah Kara basira da zakin hannu saimun hadu a wani fatan Alkairy agareku Yan uwana Allah yasa yafi wannan dadi da harka

Masha Allah, Allah ya kara hazaka da zakin hannu, muna godiya game da nishadantarwa da fadakarwa,abun da muka samu na ilmantarwa Allah yasa ya zamo mana mai amfani, na kuskure kuma Allah ya yafe mana baki daya @⁨Bamalli✌️⁩

👯‍♀️👯‍♂️ toh bamali na jinjina Miki

Hmmm su ummi anji kayan dadi

 

Hajjo ta burgeni

 

Uwale ki nutsu kiyi biyayyah maiwada na sonki

 

Adnan ina jiran takwarana daga gunku

Masha Allah bamalinmu mungode haqiqa munga kayan gwara kala kala Allah yaqara basira.

To yanxu kuma in angama wani zazzafan novel din xaki kara sa mana?

Harijai biyu sun hadu ana tabawa🤐🤐🤐 haqqinsu😜😜.

Hajjo an gyara chiroma ya dawo dan uwanki ko😜 to Allah yasa kuyi ta bawa 🤐.

Ina matukar gdy Allah ya biyaki ga nishadantarwa ga kuma magani da kike fada mana, to Allah ya kara basira

Ga Adnan ga Ummy harije biyu sun hadu muna godiya Allah ya qara basira da zakin hannu

Wow yau Adnan yakuri Ummi ,bakinta ya mutu

ADM yau bazanyi barciba sai kince Adnan yasamu sauqi,ummi ta samu nitsuwa

Nima haka inajin kamar inje in tsaya a gabanta har tayi typing

Hhhhhhh zomuje tare ayi agabanmu

Ahtoh naga kowa na kewan juna Dan haka su hade kawai

Aikuwa dai inaga kinmana post wnda baki tabayin dogon post irin wnn ba ga kuma abubuwan qaruwa aciki Allah y saka da alkhairi yabiya miki buqatunki na alkhairi🤲🏼🤲🏼

Tofa ana shaani a gidan mai wada😂 uwale tana tsula tsiyarta duk abinda yake mata bata gani ba,shi ne harda samasa magani to Allah ya shiryeki uwale kina son🍌🤐

Tofa ga adnan ga ummu an daura aure da alama xaayi🤐🤐,

Tunda naji ummu harda adduar Allah yasa adnan shima hariji ne😂😂, to mudai muna jiran shagali,

Hajjo amarya Allah yasa kar ki ringa yin irin ta uwale har uwargida ta gudu🤣🤣🤣

Gsky muna godiya ga *Ummy ga Adnan* koya wasan zai kasan ce Allah ya qara basirah da zakin hannu✍️ *Bamalli*

Ya hakurin mu na kuliya,🥺🥺🥺 Allah yajikan musulmi,ummi Allah ya raba lfy.

Kuma marasa rabo daku keyin asiri to wanda akeyin sbd shi ya mutu sai kuyiwa uwarku😏😏😏😏 marasa tsoron Allah

 

Wai wai wai ,wani kaya sai amale,🤣🤣 Uwale el duniya ta koma malama😂 haka rayuwa take baka zagin mutum bakasan karshe ko ya taimake ka ba.
My talented writer ki shekara 1500,kija zaranki muna bayanki,gabadai gabadai Allah ya barki da baban Afinan

Bamalli inason sirrika yasin muje pc🏃‍♀️

Gsky banso ya mutu ba tunda ta riga ta bashi ummi.
..km ta kasheshi saboda aba Adnan 😫

Dear omniscient writer. Nidai kar a hana uwale baby. Ta bani tausayi kuma.

Yeah maybe a repentant villain that got a second chance… But u still can’t take the sex freak out of her. Muna jira muga yanda maman twins zata kaya da new suitor dinta too

But dan balarabe yayi kokari. Ya hadu da harija first time kuma yayi keepn up

Abrupt ending, but bravo! Story closed😊…..

Uwale ustaziya… wato ta zama irin malama Juwairiya. lallai duniya…

Shantali yana tunowa hajjo baya, ai shine har yabari suka kwakuleta tare da abokinsa

Ummi doctor. Bravo

Aifa ku writers kuna da white blood. Sai next novel kenan. Tunda dai yanzu kunyi hutu

Idan kinfara sabon aiki muna nan crazy fans…… muna jira

 

Masha Allah an gama hariji🌹
To sai wanne kuma🤔
Allah ya kara daukaka ya tsare mana ku.

Antynah ,uwar dakina Oum Aphnan,keta dabam ce,tundaga kanki Na rufe karanta book din kowa ,hilis a dawo mana da sabo da wuri wuri , ba muda littafi right now😢😢
Allah ya kara karfin gani👀 more hazaka🧠Allah ya barki da baban Aphnan🤣🏃‍♀️

Wai an gama hariji ne 🤔mu kun Dame mu da sharhi ba mu gani😡

Meye zafi😏? Sister angama

Yawwa munje siya Aradu,ba fushi bane Na qosa ne🏃‍♀️🏃‍♀️

Anty bamalli kin yi kakari kuma mun Karu da darasin rayuwa ,Allah ya biyaku marubuta👏🏾

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button