Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 23

Sponsored Links

Cire wayar yayi a kunnensa ya zuba mata ido cike da takaice “ta kashe ya faɗa tare da komawa ya zauna ya sake latso wayar Mom ɗin saidai fir taƙi dauka layin Aneey ya kira kira yakai uku bata ɗagaba ya jinjina kai lamarin Aneey me girma ne dole saiya koyi zama da ita ya fahimci tanada shariya sa ƙyaliya, agogo ya duba 9:37pm yasan yanzun ma in yace zai fita wahalar da kansa kawai zaiyi wayarsa ya sake laluba ya matso lambar Jimba ta ɗaga da ladabi tace darenka lfy kiranka alkhairi ranka shi daɗe” “Inason a faɗawa Mai martaba inason kwana da matata yau ɗin nan Jimba kuma banason ɓata lkc” ya faɗa cikin wata kasalalliyar murya me nuna gajiyawa.
Shiru Jimba tayi tana hasaso ta yanda muradin uban ɗakin nata zai cika a a gajiye yace “ko kema bazaki iya bane?” Saurin saita nutsuwarta tayi tace “Ranka shi daɗe an tabbatar fah idan aka saɓawa umarnin dodo ana iya samun matsala zaifi ka bari ayi wankan buɗar kai sai akawo maka ita” “Okay ya furta kawai tare da kashe wayar tabbas yau bashida Sa’a duk ta inda zai buga tunda Jimba taƙi Mother taƙi to yau saidai ya hƙr da Aneey.

 

Lumshe idanunsa yayi yajingina da bango ya sanya hannunsa ya zare boxes ɗinsa ya kama kan kaciyarsa yana mulmulawa numfashinsa na sarƙewa yanajin daɗin hakan sosai, da sauri ya saki saboda tunawar da yayi babu kyau hakan komawa yayi ya kwanta ruf da ciki yana sauke numfashi wahalar yanayin na ƙaruwa shikam dacanma da bashida auren yafi samun nutsuwa tunda yayi aure kuma feeling ɗinsa saita nunku.
Daran ranar nan Abdul-Ahad bai rintsa ba kwana yayi yana juyi zuciyarsa na gurin matarsa washegari da safe aka ɗora da hidimar biki gabaɗaya Aneey rayuwa a cikin sabon ahlin data tsinci kanta a ciki ta zame mata me wahala hatta abincinsu bata iya ci.

Related Articles

 

Mom ta fahimci a takure ta kira Abdu ta sanar dashi yasan hakan zata faru shi yasa baiyi mamaki ba ya shiga ɗakin tana kwance ta zubawa p.o.p na saman ɗakin idanu sai hawaye kebin kwarmin idanunta tana jan zuciya, tsayawa yayi jikin ƙofar ya zuba mata idanu bayajin daɗin yanda taƙi sakin jikinta sosai yanayinta yana bata tausayi ya rasa meye yayi saura damuwarta.
Yana da tabbacin da Hasinan ce haka ta faru da ita da tuni ta saki jikinta amma ita duk tabi ta takura kanta ta hana zuciyarta nutsuwa, matsawa yayi jikin gadon ya zauna hannunsa ya ɗora a kanta “meye yake damunki” ya faɗa da muryarsa me nuna gajiyarsa.
Girgiza masa kai tayi lips ɗinsa ya lasa yace “Ok kawai burinki ki hana kanki sakat ki hanani?” Kawar dakai tayi ya jinjina kai ya miƙe “kinci abinci” shiru tayi masa ya gaji da wulaƙancinta ya daka mata tsawa yace “tambayarki nakeyi kinci abinci?” Tashi tayi zaune a tsorace ta rushe da kuka zama yayi da sauri ƙirjinsa na bada wani sauti fat² yace “oh God Aneey kiyiwa Allah ki daina yimin kukannan banaso”

Yanda yayi mgnr da ƙaraji yasata ƙarawa kukanta ƙarfi zama yayi ya ɗagota jikinsa gabaɗaya ya zaunar da ita a cinyarsa ɗago kanta yayi da hannunsa ya zuba idanunsa kan kyakkyawar fuskarta yaja wata wahalalliyar ajiyar zuciya yace “kinajin haushina ne kawai donna kasance mijinki Aneey to meye laifina a cikin aurenki?”
Jan zuciya tayi ya buɗe baki zaiyi mgn yaji an turo ƙofar ya ɗaga kansa ya kalli ƙofar suka haɗa idanu da Mother yayi ƙasa da kansa “Meye yake damunta?”
Ta faɗa tana dafa kan Aneey datake ta ƙoƙarin zamewa a jikinsa yasa hannu ya riƙe ƙugunta yace “wlh Mom Harda kaɗaici ma yake damunta bata saba irin wannan rayuwar ba dani kaɗai ta saba a garinnan kuma kun hanani ita da kun bani ita da bata shiga damuwar nan ba” janye Aneey tayi daga jikinsa tace “hakane Aneesah?” Kaɗa kai tayi alamar a’a ya dubeta da sauri yace “haba meye yasa kike mgn biyu kefa kikace kaɗaici ne ya dameki” murmushi Mom tayi tace “kaidai ka faɗa Ni ba cewa nayi kazo ka takura mata ba cewa nayi kazo ka dubata”
Janyeta Mom tayi suka barshi a ɗakin ya taune lips yace “shikenan ai zakiyi bayani kije” bata saurareshi ba Mom ɗin ma bata kulashi ba tunda ta riga tasan matsalarsa.
Ɗakin baccinta ta mayar da Aneey anan taci gaba da zama tsayin kwanaki masu yawa iyakar dabarar Abdul-Ahad yama gaji ya zuba musu idanu duk da wahalar da yakesha gashi yaci alwashin daina harka da matan banza shiyasa abin ya haɗe masa wahala sosai yakesha tunda ya balaga yasan daɗin mace bai taɓa ɗaukar wata guda batare da ya samawa kansa mafaka ba amma gashi yanzu ya tafi wata na biyu.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button