Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 24

Sponsored Links

10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: Rufe Idanun nata tayi tare da saurin zagaye hannunta a bayan Khalil ta riƙe shi da kyau, sbd shammatar ta da ya yi ya farka rigar, ta jima da fahimtar baya son duk wani abu da zai wahalar da shi ta wannan ɓangaren yanzu zai nemi hanya mafi sauƙi wajan kawar da shi, haɗaɗɗun saitin wasu rose dake cikin Glasses ne suka ɓaro zuwa ƙasa tare da tarwatsewa gabaɗaya a nan wajan, ƙarar fashewar ta su bai hana su saurara abin da suke ba, domin babu tabbacin kunnuwan nasu ya jiye musu, ƙarfaffen sounds ɗin musamman yadda Khalil ke ƙara tura fuskarsa a wuyanta yana shaƙar ƙamshin wani lafiyayyen kwalacca da Maman Alpha tayi mata order ɗinsa wajan Maman hajjo, da Allah da Annabi aka bata shi sbd yadda yake zama a fatar jiki always, sassanyan ƙamshin dake fita daga wuyan nata kai tsaye yake shige cikin hancinsa yana shaƙar shi a ƙarfafe kuma da kyau, cikin yanayi na fisga da kiɗimar abin da ke ruruta wutar abubuwan da jiki ke buƙata bisa umarnin zuciya, a rikice ya shiga danna tongue ɗinsa yana kissing nata with love and care, wani irin masifaffen sumbata ya kewa each single part of her neck, With the , Love becoming more and more stronger. Duk inda ƙamshin yake bai barshi ba, Majeederh ta saka hannu ta riƙo wuyansa tana ɗan ɗora bakinta a kunnen shi, magana take son yi ta kasa, laɓɓanta duka rawa suke numfashinta na fisga sbd bata taɓa jin abu irin wanda Khalil ɗin ke mata ba yanzu, ita ɗin ma jikinta a buɗe yake kamar yadda ƙofofin zuciyarta suke a buɗe suna amsar duk wani irin abu da yake mata, da cikakkiyar soyayya mara algus, da ƙyar ta buɗe baki cikin raɗa tana sauke masa wani irin numfashi dake fita haɗe da gumi da ƙamshin Green Cardamom (Chhoti elaichi) mouth freshener a hankali ta ce “Your food” Ta furta da ƙyar tare kuma da kama skin ɗin kunnen nashi cikin bakinta, kamar wacce ta fahimci lagon shi hakan ya sanya jikinsa da yake ta riƙewa tun ɗazu ya kama rawa gargasar fatar shi suka shiga mimmiƙewa, har sai data tsorata, hannunsa ya zame da ƙyar daga wuyan nata yana kame numfashin nasa a ƙirjinsa ya rausayar da kansa gefe calmly numfashinsa na tsayawa ya ce “Gaki, u’re my food” Ya faɗa a gajarce bai bari kuma ta kalli idanunsa ba, ita dai tana maƙale a ƙirjinsa saboda jikinta da yake a bayyane, yatsarsa ya saka ya shiga zagaye lip’s ɗinta slowly ta kuma san abin da hakan ke nufi, a duk sanda yake son yin kissing bakinta sai ya fara zagaye bakinta yana tsura musu Idanu, ta saka hannu taja kwantaccen sajan shi ta ce “Shall we?”.
Debeka dake tsaye tayi wani irin murmushi ta ce “A’a yau amarci har main parlour?” Kasancewar shi ne a tsaye ya juya baya sai ya zamana jikinsa ya yiwa covering majeederh ya rufe ƙirjinta dake yaye ba komai, Jee ta leƙo da kanta ta wuyan Khalil tana kallon Debeka da sexy eyes ɗinta clamly ta ce “To; yhhhh?” Debaka ta ce “Nothing, naga kamar kin mance a parlour kuke saboda anjima sabon hannu?” Murmushi kawai Jee tayi iya lip’s ɗinta, kamar ba za tayi magana sai kuma ta ce “Ba mamaki na manta, idan kin duba a hankalina nake mijin naki ne sai ya yi loosing control” Maimakon Debaka tabar wajan gujewa idanunta ganin hakƙin ma’aurata sai tayi tsaye, Jee a ranta ta ce
“Bari na yi maganinki, duk da kunya da nake ji” Tana gama raya haka ta ɗauke ganinta daga kan Debeka tare da saka hannu ta tallafo fuskar Khalil sai a lokacin ya buɗe idanu yana zuba mata wani irin jirkitaccen kallo, a hankali ta ce “You need to take a shower” Ya langwaɓe kai, ganin haka yasa ta sakko daga senter table ɗin tana saƙale wuyan shi, tare da yi ɗage a nutse ta manne fuskar su guri guda, marar su a manne ƙirjin su haka, ta goga hancinta a nashi ta furta “MIJIN MALAMA” Sai a lokacin ya yi cute smile yana ɗage mata gira, a hankali ta ƙarasa ɗora bakinta a nasa, ta karkata kai, kiss mai zafi ta shiga yiwa bakinsa in the style of passion and love, a kuma yanayi na sanyi da rashin ƙwarewa, while hannunta na ɓalle botir ɗin rigarsa ta zame ta yar a ƙasa. Da sauri Debaka ta runtse Idanunta, zuciyarta na bugawa da ƙarfi tana ganin dishi-dishi, wani irin masifaffen kishi na taso mata wanda yake riƙe zuciyarta ta kasa koda wani ƙwaƙwarar motsi, she wish she was dreaming not reality, ba zata iya ɗauka ba, she can’t take it anymore, wani Irin ihu ta zunduma lokacin da taga Jee ta zuge zif dugun wandon Khalil ya faɗi ƙasa, daidai nan kuma aka kashe switch ɗin main parlourn.
Wajejen 4:00 Khalil ya fito daga bathroom jikinsa na zubar da ruwa yana sanye da bathrobe ƙamshin Shower Gel na fita daga jikinsa a nutse, kansa duka a jiƙe yake gashin ya mammanne da gefen goshinsa, ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naɗe cikin duvet idanunta rufe har yanzu da ragowar ruwa a jikinta, ya ƙarasa tare da kwanciya a bayanta ya leƙa silently ya ce “Sorry, Jee” Tayi shiru ya ce
“Wake up” Ya faɗa yana jawota jikinsa ya rungumeta da kyau, sukai shiru can ya ji ta ce ” I’m sorry” Ya yi shiru ta riƙe hannunsa ta ce “Honestly, I have no idea where this message came from, ban san wani Mrs no name and…,” Ya rufe mata baki kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce “Ohk, forget” Ta yi shiru a ranta tana jin kamar bai yarda ba sai kuma ta ce “Amma me ya sa ka kwana a waje jiya?” Ya ware idanu sai kuma ya ɗago fuskarta ya ce “Kuma kin duba ni?” Ta girgiza kai sai ya mayar da ita ƙirjinsa calmly ya ce “Ina part ɗin ki fa” Da sauri ta ce “A nan ka kwana?” Ya ɗaga mata kai, ta fara tunani to idan a part ɗinta ya kwana ihun da Debeka ke yi name? “Lafiya?” Ta ce “No; na ɗauka amarci kake ci” Ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce “Uhm uhm” Itama ta yi shiru ta yi zaton bacci yake ta juya tana ƙarewa fuskarsa kallo, ita yadda yake kama da Baby Khalil har firgitata yake, tana jin zuciyarta na tsinkewa da yanayi na fargaba na riskarta, a lokaci na farko da ta ji tana son ta gane waye yake da sa hannu wajan samuwar Baby Khalil? Idan ba ɗan Khalil bane to who is the father’s son?.
“Akwai wani?” Ta ji maganar kamar daga sama ta kalle shi da sauri ta ce “Wa?” Ya zuba mata Idanu ya ce “Ina nufin waya kamata na san da zaman shi? Na san local ex ɗin ki da gwamnanki” Tayi jim sai ta ce “Aliyu, Abuturab? Bani da haɗi da Aliyu as i said” Ya ce “Ko?” Ta ce “As long as zaka dinga magana akan shi, I’ll tell you the same abin da na ce, kamar yadda Abbu ya haramta a gareni haka Barrister Aliyu” Ta yi shiru sai kuma ta ce “Abuturab kuma, it’s over between i and him” Idanun Khalil a rufe jijiyoyin kansa sun fito kwance a saman forehead ɗin shi sbd kawai ta kira sunan Barrister Aliyu,da His Excellency. Ya ce “Me ya sa kike bibiyar shi?” A hankali ta ce “Sunan wani magani nake son ya faɗa mini” Khalil ya yi saurin buɗe idanu ya ce “A Medicine? What medicine?” Ta ce “I don’t know, sanda nake gidan shi yake bani duk dare saboda bana iya bacci ga tunani, idan nasha kuma sai na manta komai na yi bacci sosai bayan wasu minutes” Khalil ya miƙe zaune yana ta kallonta gabaɗaya he is totally confused ya ce “How does the drug work in your body?” Tayi ƙasa da kanta, bata son ɓoye masa komai kamar yadda baya yi mata ƙarya muryarta na rawa ta ce “My head spins every time I take the medicine, daga nan na fara gani sama sama komai bibbiyu, sai na rasa tunani na bana sanin abubuwa da nake yi sai na farka” Ta faɗa muryarta a sanyaye hawaye na cikowa daga cikin idanunta har lokacin tana naɗe a duvet domin ba komai a jikinta shi kuma yana tallafe da fuskarta ya zuba mata Idanu, laɓɓansa sai rawa suke sun yi jajur da su, haka idanunsa ya yi murmushi ya ce “Kuma kina son sha har yanzu?” Kamar ƙaramar yarinyar ta ɗaga masa kai hawayen da suke cikin idanunta na sauka a tafin hannunsa ya zame hannunsa ya ce “Call him” Ta kalle shi ya buɗe mata idanu ta ɗauki wayarta cike da murnar Allah ya sa ya faɗa mata sunan maganin..
Kiran farko His Excellency ya ɗaga wayar kasancewar a speaker ta saka ta, a taushashe His Excellency ya ce “Good day, my ex” Ya ƙare maganar a hankali Majeederh ta yi shiru tana kallon Khalil dake jingine da mirror hannunsa rungume a ƙirjinsa yana kallonta, ya yi mata alama data tambaye shi sunan maganin, tayi ƙarfin cewa “Plx what’s the name of the medicine?” Ya yi jim sai ya ce “Kizo, sai na baki” Ta girgiza kai kamar yana kallonta, Khalil na tsaye kamar an dasa shi ba zaka iya gane yanayin da yake ciki ba, ta ce “Ohk, amma ka fara faɗa mini” Dariya ya yi ya ce “Haba Jiddo me ya sa bakya ganewa ne? Bafa normal magani bane, wanda hukuma ke kwacewa ne a chemist da basu da lalasin ajjiyewa, so daga nan muke sawa akawo mana” With shock Majeederh ke sauraran His Excellency Abu-turab ta kasa cewa komai sai ta ce “Amma me ya sa? Kune kuke saka hukuma karɓewa saboda its prohibited maybe, and kuma kune kuke amshewa wacce kalar gwamnati ne? Wanne kalar shugaba ne kai? wai mene ma sunan maganin?” Calmly ya faɗa mata, saboda bai yi zaton da wani a kusa ba, jikin majeederh ya fara rawa ta riƙe kanta ta ce “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Abuturab maganin Shaye-shaye? Me ya sa ka yi mini haka? Me ya sa zaka cutar dani ashe ba so na kake ba?” Gabaɗaya ɓari da kyarma jikinta yake ta miƙe tsaye duvet ɗin ya yi nasa wajen, tama mance cewa she has been naked, ba ko kyalle jikinta kuka take kamar ranta zai fita ta ce “Akwai Allah, ka cuce ni ka cutar da rayuwata ka sanya ni cikin Shaye-shaye ba tare dana sani ba, Allah ba zai barka ba, idan ka cutar da ƴar wani ka sani kana da zuri’a ba ƴar ka na kewa fata ba, kawai ka saka a ranka Ubangiji ba zai barka ba” His Excellency ya ce “Listen to me Jiddo, ban yi haka da nufin cutar dake ba, Depression has caught you unaware, You have been depressed at that time, ke da kan ki kin sani ba, kuma a dalilin tsinuwar da mahaifinki ya yi miki” Ya yi ƙasa da murya cike da rarrashi da tarin soyayya ya ce “Ina son ki, I still love you Jiddo ina saka ran zaki dawo gare ni In sha Allah, ko rabuwa ta dake destiny ne, ƙaddararmu ce wacce ban san dalili ba, na kasa jure halin da kike ciki shi ya sa na nema miki mafita kamar yadda ya faru dani a shekarun baya wanda har yanzu yake ɗawainiya dani, so I’m very sorry for that, ki bani dama na wanke laifina a idanunki Plz Jiddo ina son ki, kina so na kema na sani…” D sauri ta ce “Wlh bana son ka, ko a baya balle yanzu” Da ƙarfi ya ce “Liar, ke Malama ce kada ki nemi yin ƙarya wlh tallahi kina so na” Tayi saurin cillar da wayar tana sakin wani irin kuka, ganin har lokacin Khalil bai motsa ba, bai kuma ce mata ci kan ki ba, gently ya juya zuwa cikin bathroom tare da rufewa, not too long da shigar shi ta ji ƙarar fashewar wasu abubuwa da ƙarfi, Majeederh ta ƙanƙame jikinta da kyau ta ce “Ya Allah! Wai meke shirin faruwa, yaushe zan yi farin ciki ne?” Bata san fitowar shi ba, sai ji tayi ya sanya hannu ya ɗagota tsaye tare da juyo da ita gabansa, ta fahimci a yanayin da take na rashin suttura a jiki shi ma a haka yake, tayi saurin ɗauke kanta while hawaye na ƙara zuba daga cikin idanunta muryarta na rawa ta ce “am sorry, i knw nothing about it don…” Bai bari ta ƙarasa cewa abin da take son faɗa ba, ya yi saurin haɗe bakinsu waje guda tare da sunkutar ta zuwa cikin bathroom, all of them were naked yana shiga ya sakar musu ruwa a kasa sanyin ruwan ya sanya Jee sakin wata nauyayyiyar ajjiyar zuciya mai ƙarfi tana ƙara shigewa jikinsa, ta fahimta ba sbd yanayi na Soyayya yake kissing ɗin ta ba, ya yi hakan ne sbd ya yi controlling kansa, da kuma hukunta ta akan ɓoye masa da tayi tun farko, hannu ya sa ya ƙara gudun saukar ruwan, And he is still kissing her lips so madly har cizo yake sakar mata, ta runtse Idanunta hawaye na saukar mata, Tayi l
nadamar ɓoye masa komai, she regretted knowing Abuturab in her life, she deserves any punishment that Khalil will give her. jin ya saketa tayi saurin rungume shi bakinta na rawa ta ce “I am sorry Khalil” Bai ce mata komai ba ya kalli gefen bakinta dake tsastsafo da jini a hankali ta sake ƙanƙame shi ta ce “I love you” Cak ya ɗauketa ya ɗora ta saman sink yana riƙe ƙafafuwanta da kyau….
[

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button