Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 6

Sponsored Links

Juyawa tayi da sauri zata shige bathroom tako ɗaya Khalil ya yi ya damƙo waist ɗinta ya dawo da ita baya, They were in the dark, but that didn’t stop her from hearing his quick breathing as he moved to where she was. A hankali ya mannat da jikin bango, idanunsa lumshe sbd ƙirjinta da yaji yana bugawa da ƙarfi, His smooth chest hair brushes her face sbd ya fita tsayi nesa ba kusa ba. Ya yi ƙasa da kansa daidai wuyanta wajan kunnenta ya ce “Why?” Ya faɗa a hankali yana shaƙar ƙamshin shower gel muryarta na rawa ta ce “Sorry” Ya ƙara sakar mata nauyin ƙirjinsa daman shi ba kaɗan ba, nan da nan numfashinta ya nemi ɗaukewa,tayi saurin riƙe shoulder’s ɗinsa da hannu bibbiyu tana kwantar da kanta a ƙirjinsa bakinta duk rawa yake sbd tsananin tsoro yanayinsa daba yake, da ƙyar ta iya cewa “Sorry” Ya yi saurin sakinta yana ja baya fuskarsa ɗauke da wani irin murmushi na zallar ɓacin rai ya ware idanu sai kuma ya girgiza kai ya ce “Sorry? Sorry for yourself” Ganin ya saketa ga ƙofar bathroom a buɗe ta ce “I will never tell you to be patient” Ganin alamunta ya sa ya yi shiru sai kuma ya ce “Ba bathroom ba, ko cikin Uncle Isma’il zaki shiga yau zaki gane kuranki, Maza cire kayan nan naga tuma tuman abun da kike nuna masa bayan ni ne yake nawa halak makal” Ya faɗa yana haɗe fuska sosai ta ce “Amma dai ba kyau ganin tsaraici ko?” Ya ƙara ja baya kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce “To fasalta mini su” Tayi ƙasa da kanta ganin yana nufuta tayi saurin cewa “Kamar Orange” Ya ware jiƙaƙƙun idanunsa da suka gama jirkicewa shortly ya ce “Naahh, ciko kike kenan? Ban yadda ba na fasa kawai cire rigar” Ta haɗe hannayenta duka biyun ta ce “I can’t, plx ka barni kowa ya yi rayuwarsa” Ganin yana shirin yin abinda bata shirya gani ba yasa ta ce “Zan cire” Ta faɗa tana runtse Idanunta, shi dai yana tsaye bai ce komai ba, slowly ta zame hannun rigar duk sides ɗin ta sauka a waist nata, ba tai aune ba ta ji ya kunna hasken ɗakin, da sauri ta buɗe Idanunta taga ita kawai yake kallo, suna haɗa idanu ya kwaɓe mata fuska a ƙoƙarinta na matsawa sai rigar ta ƙarasa faɗuwa ainahin surarta ya bayyana, da wani irin sauri ta nufesa hankali tashe tana zuwa ta faɗa jikinsa ta ɗora kanta a ƙirjinta ta ƙanƙame shi ta ce “Don Allah kada kaga jikina, ba zan iya rayuwar aure da kai ba, you’re too young for me, a matsayin ɗa nake kallonka, i knw a loves you u more than anything amma sanda kake my son my cute baby, my small little, banda yanzu dana tsaneka nake maka kallon mugu mai son kansa, i hate you don girman Allah ka sakeni” Tama kasa kuka sai ƙanƙame shi da tayi sosai tana ƙara rufe fuskarta a ƙirjinsa. Khalil couldn’t say anything, because he started to lose his mind,He didn’t have anything to say, he hugged her and took a deep breath. Sun jima a haka daidai kunnenta ya ce”Mai murguza-murguzan abu, yanzu kam na yafe miki” Tayi shiru ya yi shiru ko wanne zuciyarsa na bugawa da ƙarfi, a hankali ya ji numfashinta mai zafi na sauka akan ƙirjinsa ya leƙa yaga bacci ya ɗauketa sai ajjiyar zuciya take saukewa ta marairaice fuska kamar ba Malumar shi ba, ƙoƙarin cireta yake daga jikinsa ta fashe da kuka a hankali tana ƙara ƙanƙame shi, Khalil ya girgiza kai kawai tare da sunkutar ta ya nufi bed da ita ya kwantar, ya gyara mata kwanciya ya rufeta da duvet, ji ya yi zafin jikinta na yin yawa, ya kunna a.c har ƙarshe ya shiga bathroom ya jiƙa towel ya saka mata a jikinta da saman kanta, jutter ya gani da pen ya ɗauka cikin rubutu irin na manyan likitoci ya rubuta mata. “Your body needs lots of rest to give your immune system a chance to recover. Keep your body cool by sleeping with light clothing” Ya kalleta sosai sai kuma ya girgiza kai ya sake rubuta “Take paracetamol or ibuprofen in appropriate doses to help bring your temperature down” Ya gama rubutawa ya damƙa mata a tafin hannunta da yake dunƙule a hankali ya kashe switch ya fice daga ɗakin bayan ya saka rigarsa.. A hankali ya fito yana haɗe fuska sosai idanu huɗu sukai da Uncle Isma’il ya ɗan shafa kai yana zama saman kujera Calmly ya ce “Evening uncle’s” Uncle Bello ya ce “Kuma baka ganni ba sai yanzu?” Yana danna wayarsa ya ce “Sure, ban lura ba” Uncle I da ransa yake a ɓace sosai yana zabgawa Khalil harara sarai kuma ya gani shi ma ya haɗe fuska “Abraham” Uncle ɗin ya kira sunan shi a kausashe wanda yasa Khalil Kallonsa dai kuma ya marairaice fuska kamar ba zai magana ba ya ce “Ibrahim Plx” Uncle ya ce “Naƙi na ce hakan, me na faɗa maka? Ya mukai dakai? Yanzu daka jawo hannun yarinyar kamar zata rabata gida biyu babu kunya ka bi ta gabanmu ka shiga har fa sunana ta kira sbd tsoro amma ka sawa idanunka toka da kwalli kayi gaba” Khalil ya ware idanu can ƙasa da ƙyar ya ce “Oh wow Uncle, so it’s my fault kenan?” Ya gyara zama sosai idanunsa jajur ya saka hannu yana hargitsa sumarsa kansa ya birkitata bakiɗaya, sai kuma ya miƙe yana zuba hannu a aljihu while yana ƙara hargitsa kansa trying to Calm himself down “Ina magana zaka fita?” Ya juya gabaɗaya sai ya ɗan kwaɓe fuskar shi silently cikin wata kalar murya ya ce “Ni yanzu Uncle idan baku bani haƙuri kun nemi yafiyata ba, ai ba ka mini shouting ba, da aurena a kanta kuka bari ta fita fa?” Ya girgiza kansa yana sauke numfashi “I can’t take it, ita bata san darajar aure ba? Ai kun sani ku Uncle’s ni kam a bani matana kawai…,” Kafin yakai ƙarshe yaji an zabga masa mari ya ware idanunsa take yatsun hannun Uncle Isma’il suka fito raɗau a fuskar Khalil duk da kasancewar shi baƙi, Murmushi kawai Khalil ya yi ko gizau ya ce “Ni wlh sai ka bani matana, ne na faɗa na kusku…,’ kau! Uncle Ismail ya ƙara ɗauke Khalil da mari. Wanda sai da Uncle Bello da Anti suka runtse idanun su, shigowarta kenan parlon. Uncle Bello ya ce “Go Khalil, leave!” Khalil ya girgiza kai idanunsa car akan Uncle Isma’il dake huci sai ya ƙara yin murmushi jiyoyin kansa kamar zasu fito jikinsa duk ɓari yake murya bata fita ya ce “Ni kam a bani matana” Uncle B ya sakewa cewa “Khalil ba zaka bar cewa a baka matar ka ba ɗin nan? Leave immediately” Khalil ya sake murmushi idanunsa na gani dishi dishi shortly ya ce “Ni kam a ban matana, a ban Jeena” His voice was shaking, he was breathing heavily. Daidai lokacin Majeederh ta fito sanye da hijabi sbd ta kasa bacci tun bayan fitarsa juyi kawai take, hankalinta yana kan maganin da Abuturab yake bata wanda ke sata bacci,she just wants to drink it. Tayi tsaye watching all of them, idanunta kuma akan Khalil da fuskarta take a kwaɓe wanda halinsa ne hakan idan ransa ya ɓaci kukan nason zuwar masa kuma bai son yi sbd raini, hakan yake sawa ya kwaɓe fuska kamar baby boy. Yadda zuciyar Khalil ke bugawa ya fahimci she’s here watching at him. “Khalil ba zaka fice daga cikin parlourn nan ba, me ya sa kake da taurin kai ne?” A hankali ya ƙara cewa “Ni kam a bani matana, sai na bar garin bakiɗaya” Uncle Isma’il ya ture Uncle Bello ya shiga zabgawa Khalil wasu mahaukatan maruka wanda har wani haske yake gani ta gefen idanunsa, amma Khalil ko motsi bai ba, sai murmushi kawai da yake. Majeederh ta runtse Idanunta sosai duk wasu maruka ji take kamar da zuciyarta ake tafiya, ɓari da ƙyarma jikinta kawai yake, Uncle Isma’il ya sake ɗaga hannu zai saukewa Khalil wani marin cikin rashin sani maganar ta kuɓuce mata ta ce “Uncle please stop” Cak Uncle Isma’il ya tsaya kusan a tare da shi da Uncle B da Anti da kuma Maman Alpha da take shigowa suka kalli direction ɗin Majeederh wacce idanunta ke rufe sbd tsananin kunya ita kanta bata son sanda tayi furucin ba, Khalil ya juya a lokacin ya kalleta da kyau sai kuma ya nufeta su dai suna tsaye kamar andasa su, Uncle Isma’il kunya kamar ya nutse yana fighting a kanta gashi ta watsa masa ƙasa a Idanu, dake idanunta a rufe yake shi yasa bata san ya ƙarasu inda take ba, sai bugawar zuciyarsa kawai taji da yadda yake fidda numfashi kamar wanda zazzaɓin masassara ga ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious daya cika ta ya ratsa ko’ina na hancinta, tana buɗe idanu ganinta ya shige cikin nasa idon, zata juya ya saka hannu ya jawota jikinsa ya rungumeta da kyau, kamar wani zai ƙwace masa ita, Malama Majeederh kunya ta mamayeta tana jin yau babu wanda zata iya haɗa idanu da shi a gidan, kuma tasan dole Khalil zai ya yi rashin lafiya, baya ƙaunar ihu a saman kansa baya son faɗa sosai yanzu kansa zai juye ya fara ciwo. “Come with me Mami, Uncle zai rabamu” Bata ji maganar farko ba ƙarshen kawai ta ji na Uncle zai raba su, ita dai tayi shiru, da sauri ya saketa bai kalli kowa ba ya fice daga cikin gidan yana fita entrance ya tsaya sai kuma ya shiga mota yabar gidan bakiɗaya. Majeederh ta juya zata shiga bedroom Uncle ya ce “Dawo nan gulmammiya” Ta tsaya kanta a ƙasa ya ce “Kina ta mana ihu baki son shi hade suma zaki mutu shi ne yanzu sbd ina hukunta shi har kike ce mini stop? Wato kin kasa jure marin da nake masa?” Ita dai bata ce komai ba, Uncle Bello dai ya riƙe dariyarsa yana ganin ƙarfin hali irin na Isma’ila, mutum da matarsa, mace da mijinta kuma uban ɗanta ya ba zata ji babu daɗi ba ana dukan mata miji? Uban Khalil? “Ba dake nake magana ba?” A hankali ta ce “Wlh bana son shi Uncle, da zaka sanya ya sakeni ma” Anti ta ce “Nikam na goyi bayan haka, ya sakeki kawai ki huta da ƙaddara, yaro kwata-kwata a rayuwarsa bai son tsoro ba? Bashi data ido at all ji fa yadda ya ƙwaƙumeta a gabanmu, wlh na firgita kawai Yallaɓai ka kira shi a raba auren” Maman Alpha ta girgiza kai ta ce “Anya? Aure kam na nan, kawai baku fahimci Khalil bane” Anti ta ce “Wacce fahimta bayan wacce mukai masa?” Maman Alpha ta sake murmushi ta ce “Ai fahimta kala-kala ce, Shi a yana jin komai ya yi daidai ne, yanzu ne ya kamata a nuna masa abinda yake daidai da wanda ba daidai ba, opportunity ne muka samu, yana da masifar kishi soyayyar Majeederh yasa baya iya control na kansa, shi bai iya ƙarya ba abinda duk zuciyarsa ta raya masa shi kawai yake, a tunaninsa daidai ne” Majeederh ta ce “Ban son shi” Maman Alpha ta watsa mata uwar harara Anti ta ce “Ƙundun uba, to wannan ai ya zauce kamar zautacce kishin ai ya yi yawa, kuma yana da kyau ya yi respecting Yallaɓai damu kanmu” Maman Alpha ta juya ta kalli Anti da kyau sai ta ce “To Hajiya Maryam idan ba respected ke kina tunani Khalil zai tsaya ai ta marinsa kamar mara gata har haka? After being honest, he is talking about his truth, he has more control over Majeederh now since she is his wife, tun a entrance Jawaad ya bani labarin komai, akan me zaku bata permission na fita zuwa wajan wani bayan she’s married now? Ai baku ne ke da ikon yin hakan ba, wani gantsamemen mutum sbd tsabar iyayi wai yazo mata Congratulations? Ai ni naji daɗi da Khalil ya ci masa uba da bai hakan bana bai amsa sunan Ibrahim Ibrahim ba” Majeederh ta ce “Nafa girme shi fa? Wannan yaron?” Maman Alpha ta saka hannu ta ranƙwasheta akai ta ce “Dilla wacce bata san ciwon kanta ba, kuma ba tayi amfani da ilimin da Ubangiji ya bata ba, kune kuke son mai da halak zuwa haram, kuke son mai da sunna zuwa bidi’a a wacce aya ko hadisi aka haramta auren mijin daka girma? Ai kin san komai kin karanta kin fi kowa sanin ba haramci, ke dai kawai kina da abinda kika riƙe a zuciyarki, ana zugaki kina shirme daman gaki nan ƴar fari ni zan so na ya ɗauke ki koyi gaba” Anti ta ce “To waye zai zugata kuma?” Maman Alpha ta ce “Allah masani” Tana faɗin hakan ta miƙe tsaye kiran number Khalil tayi har sau uku kafin ya ɗauka ta ce “Ibrahim” Ya yi shiru ta ce “Kayi haƙuri plz da abinda akai maka, ina son tafiya da matarka” A hankali murya bata fita ta ce “Where?” Ta ce “My house” Calmly ya ce “Da namiji?” Ta ce “Ni nazo da motata kuma kasan gidana ba namiji right? Permission nake nema tunda hakƙinka ne idan ba yarda ba” Ya yi shiru ta ce “Lafiya?” Ya ce “Ohk” Ta ce “Na baka Majeederh ne?” Ya ce “No” yana faɗin hakan ya kashe wayar. Uncle Ismail ya ce “Yau nake ganin ƙarfin hali, Kai Bello yaushe matarka ta iya Shisshigi haka?” Uncle Bello ya ce “A’a nikam ba ruwana, kawai dai nasan tana aiki da Ƙungiyar human rights da kuma dai she’s right” Uncle Isma’il ya ce “Ohho dai, amma wlh tallahi ba zan taɓa bashi Majeederh ba sai ya kawo iyayensa, ke kuma Madam human rights kada ki sake ya shigo miki gida kuma Majeederh ta dawo yau” Maman Alpha murmushi kawai tayi Uncle Bello ya ce “Allah ya sa ni ma dai ina da hakƙin riƙe ta a gidana” Maman Alpha ta fice daga ciki ta nufi mota sai data tasar da motar kana Majeederh ta fito ta shiga ta murza kan motar suka fice Anti ta ɗauki key bayan ta nemi excuse wajan Uncle Isma’il ta fice daga gidan itama…. Tsayin kwanaki wajan huɗu babu alamar Khalil kullum sai an kira number shi amma shiru, har Mai martaba aka kira ya ce shi bai idanunsa ba, Ita dai Majeederh bata cewa komai deep down na zuciyarta tana jin akwai matsala ko ba bashi da lafiya, ya kulle kansa yan hukunta kan shi da kansa. Maman Alpha ta yi wa Majeederh wankin babban bargo tai mata tatas, ta daina raina Khalil duk wata magana da zata faɗa masa wlh zunubi zata ɗauka babba… Ranar juma’a Majeederh na zaune a parlourn Maman Alpha ta saka duguwar riga na lace wacce ta kama jikinta gashinta kwance ya ɗaura ɗan kwali, Maman Alpha da kanta tayi magana da Anty Zee Mom Mujahid Katsina ta kawo mata maganin sanyi sadidan, kullum sai ta sakata a gaba tunda a lokacin kuma Majeederh take jin yanayinta na sauyawa maganin ɗan gaske ne domin wani kalar fitsari take wanda yake fitar da dukkan sanyin na ƙashi dana cikin jiki. Haka kawai taji ana kallonta, no one is looking at her except Khalil He was standing at the door and leaning against the wall with his arms folded across his chest, ya zuba mata idanu, suka haɗa idanu yana sanye da farar shadda hadda babbar riga ya ɗora hula a kansa sumar ta kwanta a wuyansa, da alama daga masallacin juma’a yake yadda yake zaka ɗauka ya bawa 40 baya, Maman Alpha ta ce “Ibrahim shigo mana” Ya shigowa yana zama saman kujera ya ce “Evening Anti” Ta ce “Ina ka shiga ne khalil?” A hankali ya ce “Bana ƙasar ne” Ta ce “Ikon Allah” Ta kalli Majeederh ta ce “Baki iya gaisuwa bane?” Ta tura baki ta ce “Evening” Bai kalleta ba balle ya amsa amma duk ya faɗa sosai a juya ya kalli Maman Alpha ya ce “Food plz” Abinci ta kawo masa Majeederh ta kalli abincin ita dai tasan ya yi masa kaɗan sai dai kawai ya yi alkunya, ya cire babbar riga ya tankwashe ƙafarsa saman carpet ya fara cin abincin yana ci tana kallonsa kuma ya gane hakan, tas ya cinye ya ƙwalawa Maman Alpha kira ya ce shi kam ta daɗa masa, sai kawai ta ɗakko warmer ta ajiye masa ya ci son ransa ya sha ruwa yana yin hamdala “Ibrahim zaka jirani? Zan ɗan je karɓo kaya a tasha wanda Anti Zee Mom Mujahid Katsina ta aiko mini” Calmly ya ce “Ohk” Ta fita, da sauri Majeederh ta miƙe ta nufi bedroom kafin ta rufe ya danno ƙofar ya shigo ya saka key tare da cilla shi saman wardrobe, ta dinga kallonsa ta ce “Mene haka? Me ya sa kke da tsaurin ido ne ka shigo ko gaishe ni ba kai ba kuma kayi tafiyarka to inama ruwana da kayi ta zama” Ya dinga kallonta ya ce “Ni zan gaidaki? Ni kowa yau idan har na amsa sunan Ibrahimul-khalil kuma ɗan sunna ne ba zina akai aka haifeni ba sai na fidda rainin dake tsakaninmu, zan nuna miki ni mijinki ne zan goge miki duk wata rashin kunyarki” Tsoro ya kamata ta ce “Amma ai dai nan ba gidanka bane, kuma ba zan haɗa jiki da karuwi ba” Ya zare idanu da kyau ya ce “Me? To waya lalatani bake ba, bake kika disvirgin nawa ba kika karɓe budurcina ba” Kafin tayi magana ta ga ya cire rigar jikinsa ta kwasa zata shige bathroom ganin idanunsa jajur ya damƙo ta ya cilla saman gado ya bi ya danneta yana mirginata tare da unzipping na rigarta ya kashe switch baki ta buɗe zata yi magana ta ji bakinsa…..

#Na’ima Sulaiman sarauta
#Nimcyluv
#Age is just a number
#Romance
#Rich
#Jeekhalil
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#Unexpected*

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button