Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 8

Sponsored Links

Motsi ta fara tana zare idanu sbd hannunsa da ta ji kamar za ta yi kuka a hankali ta ce “Ka sakeni, i hate you with all my heart,i hate u Khalil” Sharr hawaye ya shiga zubu mata, tears came down her face, she felt a kind of sadness in her heart, whatever will happen, she will never accept Khalil as her husband, forever. Babban damuwar yadda kowa ya kasa fahimtar condition ɗinta,no one understood what she was feeling in her heart, they couldn’t stop to listen to her even for two seconds. Idanunsa ya lumshe kamar mai yin bacci yana jin yadda zazzaɓin jikinta ke ratsa masa nasa jikin, cikin ƙaramin lokaci jikinsa ya ɗauki zafi sosai tama yi zaton bacci yake tunda ko motsi ba ya yi He took a deep breath and said “Why? Am I not a good person?” Ta yi masa shiru a hankali ya mirgina ya mayar da ita ƙasan shi ya sakar mata nauyin ƙirjinsa bakiɗaya, daman was not well, she was breathing quickly because of the difficulty. Kamar za ta yi masa kuka idanunta rufe still ta ce “Wayyo ƙirjina Plx..” ta yi saurin yin shiru ganin ya ɗago kai a hankali lokacin da ya gama zare rigar jikinsa daga shi sai farar singlet wani irin ƙamshin Gatsby leather body shower gel, wanda ya gama haɗewa da ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious ke tashi yana sakar mata da raguwar kuzarinta, Khalil ya tsorawa fuskar ta idanu wacce ta yi fari fat sai wani irin kyanta daya ƙara fitowa kamar ba mutum ba ko Half-caste haka Majeederh take ya girgiza kai kawai yana ƙarasa zare towel ɗin jikin bakiɗaya bai yarda ya kalli cikinta ba calmly ya ce “Ki daina mini rashin kunya,I am your husband now you must obey me” Zafin zazzaɓin daya gama shigewa jikinsa hakan yasa ta samu sassauci ta ce “Allah ya sauwaƙe yaro irinka ya zama mijina,You must give me the divorce papers, wallahi bana son ka ba zan taɓa son ka, Allah ya sauwaƙe na auri mai zama da karuwa a gidan shi” Khalil ya ware idanu sosai cike da mamaki da kuma takaici a ransa yana son tuna wacce karuwa kuma? Ya kasa tunawa ya ɗora kansa a wuyanta yana sauke numfashi slowly ya ce “Stop calling me boy, am not” Da sauri ta ce “I said out loud, you are a child, you are not good enough to marry an older woman like me, ɗan mitsitsi…,” Da sauri ta yi shiru jin ya saka hannusa in between her legs yana warewa, slowly ya a yi ƙasa da kansa, jikinta ya ɗauki rawa ta zare idanu tana rufe bakinta da hannu bibbiyu gudun kada tayi ihu, wanda zai jawo hankalin mutanen gidan, wani irin ƙyarma gabɓanta suka fara tsigar jikinta suka tashi, wani irin hawayen baƙin cikin ganin yadda yake son sawa ta amsa yanayin ya shiga ziraro mata, Khalil ya riƙe ƙafarta gam he was trying to push himself in, ta buɗe baki ta kwarara ihu jin abinda tunda uwarta ta haifeta har ta mutu ta girma ta kawo war haka bata taɓa ji ba, daidai nan aka murɗa handle ɗin ƙofar, da sauri Khalil ya hantsila zuwa bayan gadon yana rufe idanunsa,He didn’t do anything to her, he just wanted to show her that he was not her luck by any means.He will show her that he is her husband, ba ɗan data raina ba, ya fahimtar da ita namiji baya kaɗan, zai wadata da komai har sai ta gudu da ƙafafuwanta.. Jawaad daya buɗe ƙofar dalilin ihun da ya ji yana gab da shigewa ya ɗan ware idanunsa yana duban cikin bedroom ɗin, a hankali kuma ya kalli Majeederh data haɗe fuska tamau taƙi yarda ta kalli Jawaad ɗin while jikinta bai bar rawa ba kuma ya ce “Are you okay Anti Jeederh?” Ta yi masa shiru tana muzurai ya ɗan kalli bed ɗin da ya yi squeezing ya ce “Ina Khalil? Abba want to meet with him” Sai a lokacin ta kalli Jawaad fuska ba walwala a kame cike da nuna zallar wace ita calmly ta ce “Waya baka permission na shigowa?” Jawaad ya shafa kai ya ce “Afuwa Anti Jeederh,I heard your shout na ɗauka jikin ne?” Ta yi masa shiru Ya ce “Ina Khalil ɗin? Tun ɗazo daya shigo?” Yanayin kallon da tayi masa yasa ya ɗan daburce a ɗan kaushashe ta ce “Me zai kawo yaro nan? Ko ajjiya ka bani?” Jawaad ya ce “Sorry” Ya juya ya fice yana mmkin to ina Khalil ya shiga? He just confused. Yana fita Khalil ya fito daga bayan gado ya kalleta dai sai kuma ya haɗe fuska ya ce “Why?” Tayi shiru yana ƙoƙarin kai hannu ya riƙo ta, ta hantsila da sauri ta faɗi ƙasa ya yunƙura zai tashi trying to follow her into the bathroom amma ina tuni ta kwasa ta shige tare da murɗa key a jikin ƙofar. Murmushi kawai ya yi yana hargitsa sumarsa a hankali ya ɗauke rigarsa ya saka tare da ficewa yana haɗa hanya.. Tunda ya fito Uncle Isma’il ke Kallonsa yana fahimtar yanayinsa kafin ya ce “Jawaad ya ce baka ciki?” Ya girgiza kai kawai speaking calmly ya ce “Oh; ina bayan gado” Uncle Isma’il ya zare idanu da mmki sai bai ce komai ba, yasan tunda ya ce to tabbas haka ɗin ne babu ko shakka baya ƙarya bai taɓa yi ba. Uncle Ismail ya ce “Yana da kyau ka koyi sirri Ibrahim, wata gaskiyar akwai nauyi a furtawa, musamman mu da muke surukai” Khalil bai fahimta yanayin shirunsa kuma yasa Uncle Isma’il ya gane hakan ya gyara zama ya ce “I know you don’t lie, you’re always telling the truth, and I’m happy about that and I’m proud of you for that” Khalil dai kallon Uncle Isma’il yake son ganewa don bai fiya son kwana-kwana ba Uncle Isma’il ya ce “Meye important na cewa kana bayan gado?” Khalil ya ɗaga shoulder Silently ya ce “Yes, I am behind the bed” Sai kuma ya girgiza kai lying on the chair ya ce “Na aza kai ne, jikin Jee naji zafi, shi ne na mata physical connection, is there anything wrong?” Uncle Isma’il ya buɗe baki kunya kamar ƙasa ta tsage ya shiga, ya fahimci Khalil ba zai iya ɓoye yanayinsa a gaban kowa, ba zai iya yin ƙarya don kare kansa ba. Uncle Ismail ya gyara zama ya ce “Forget, Ina zaka zauna da matarka?” Ya ɗan yi jim kamar mai tunani sai kuma ya girgiza kai yana kwaɓe fuska ya ce “I don’t think we will live in Nigeria” Uncle Isma’il ya ce “To wacce ƙasa?” Calmly ya ce “Switzerland” Anti dake shigowa ta ce “Switzerland kuma? Har tsayin yaushe kuma? kuma kuɗin zuwa ƙasar da yawa” Khalil Abraham dai bai ce komai ba, ya zaro wayarsa yana dannawa hankali kwance yana yi yana yatsuna fuska Uncle Isma’il ya ce “Who are you?What is your background? who are your parents, where do they live?” Khalil ya kalli Uncle Isma’il for a second ya ɗauke kai ya ce “I am nobody, na san ni da Christa ne sunana Abraham bad boy, yanzu kuma ni musulmi ne Ibrahimul-khalil, likita ne ni kuma me zane, kakana pasto, babata bata raye babana welder yake, Mai martaba daka gani zumuncin Allah ne ya haɗa” Anti ta ce “To family fa? Ai ba zamu ɗauki yarinya mu baka ba, hankalinmu ya kwanta, at least mu san family naka both sides na uwa dana uba, kuma ba zamu zuba idanu mu zama iyayen banza mu baka yarinyar har Switzerland ba, yadda rayuwar nan ta zama bar tsoro kowa takai takai, gashi mutum tara yake bai cika goma ba” Calmly Khalil ya ce “Musamman wanda bai yarda da yin Allah ba” Anti ta ce “Me kace?” Ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunsa ya buɗe ya ce “Sannu” Uncle Isma’il ya ce “My wife is right Abraham” Nan da nan ya haɗe rai yana kwaɓe fuska ya ce “Ibrahimul-khalil Plx” Uncle I ya ce “Oh, my mistake” Ya kalli Khalil da kyau ya ce “Before na baka Majeederh ku tafi, ko akai ta ɗakin mijinta ya zama dole na gana da mahaifinka, ya saka muku albarka na tabbatar babu wata matsala” Hankalin Khalil ya tashi sosai sai bai nuna ba, domin baya son a fahimci weakness nasa, shi bai ɗauki abin haka ba, He knows that his father did not come to Nigeria let alone Kano, how will he make Uncle Isma’il understand that, cewa babansa wani ne a duniya? wanin ma President of Germany? Mutum mai son kansa da iko da nuna ƙarfin mulki, mutum mai baƙar zuciya wanda bai damu da tilon ɗan shi a duniya ba? “Khalil ka yi shiru, akwai damuwa? Idan ma akwai ka faɗa mini immediately na sani, bari kuma ka ji” Ya gyara zama sosai da sosai fuska ba walwala ya ce “Ba zan taɓa baka Majeederh ba sai mahaifinka yazo, kuma ban yarda ka raɓu inda take ba, balle tsautsayi yasa a zamu zuri’a bayan bamu san waye kai ba yara su tashi rayuwarsu na gararabba” Khalil ya shanye fargabar sosai dake cinsa ko a fuska bai nuna ba ya ce “Uncle, Jee matana ne she’s my wife, believe me ba zan cuceta ba, ka saka mini ko wanne sharaɗi banda na ƙin ganin Mamina” Uncle Isma’il ya zare idanu ya ce “Mami? Kada ka haramtawa kan da kan ka ita” Ya ɗaga kafaɗarsa ya ce “I just like the mean, har sanda zan mata ciki yaranmu su ji sunan” Uncle Isma’il ya miƙe tsaye ganin abun na fin ƙarfinsa ya ce “I told u kuma i mean my words, idan ba cin abinci, breakfast, lunch, dinner ba kada na sake ganin ƙafafuwanka a gidan sai can entrance ko part ɗin Jawaad, Idan ka kawo mahaifinka ka ɗauki matarka if not kayi ta zama haka nan” Khalil ya ce “Ai kowa zan ta hauro katanga” Anti da Uncle Isma’il suka ce “Me ka ce?” Ya yi murmushi yana miƙewa zuciyarsa na bugawa ya fice daga cikin gidan…

Abbu ne zaune a saman kujerar parlon shi, ya ɗora kansa a armchair ya zama shiru shiru yana jin kansa kamar akwai abin da ya yi missed a rayuwarsa tsayin shekaru, he feels Uncomfortable abu kaɗan zai hau faɗa baya son takura shi kaɗai zai shafe 24hrs a part ɗin sa yana tunani. A hankali ta tura ƙofar parlourn ta shiga ƙamshin Febreze Odor-Fighting Air Freshener yake, ga sanyin a.c ta jima a kansa kafin ta ce “Alhji?” Shiru har 3times ta saka hannu ta bugi kafaɗarsa ya yi saurin buɗe idanu tare da dawowa tunaninsa kamar wanda ya yi kwana guda yana tunani, Mami ta ce “Sai wani ciwo ya kamaka sbd tunani? Komai ya yi farko yana da ƙarshe, for now ya kamata ka gane ƙarfin ƙaddara da imani da ita, baƙin ciki baya dauwama, haka farin ciki, ƙaddara bata dauwama tana amfani da lokaci ne, shi kuma lokaci mai shigewa ne yabar tarihi” Ya yi mata shiru yana jin kansa na sara masa, yana fama da nightmares a kullum Mami ta zauna ta ce “Pls sbd Allah ko sau ɗaya ka sawa rayuwar auren yarinyarka albarka” Da sauri Abbu ya juya ya kalleta sai kuma kamar mai koyan magana ya ce “Wacce ƴa?” Ta ce “Majeederh” Tsam ya tashi a hankali tare da ƙoƙarin barin wajan tayi saurin tararsa tana fashewa da kuka ta ce “Fisabilillahi ya ake so na yi? Dangin ka zargina suke, gani suke ko wacce kishiya azzaluma ce, bayan ba haka bane kowa zuciyarsa daban, ba kuma ko wacce stepmom bace take kasancewa macuciyya, bani da wani kusanci da Majeederh tunda baka barina shiga al’amuranta balle na saita mata zana na nuna mata gaskiya, idan ka riga ka yanke shawara no one’s can stopped you akan abinda kake so, Majeederh ƙaddara ce wacce ta riga fata kuma bakinka da kalamanka….” Wata razananniyyar tsawa ya daka mata ya fito a Abbu sosai asalin colour nasa ya ce “Stop interfere” Yana faɗin hakan ya shige ɗaki yana jin duniyar na juya masa. Mami ta juya tare da ficewa zuwa main parlour tayi tsaye tana kallon Raihana ta ce “Ke meye haka?” Raihana ta ce “Mami me?” Ta zauna ta ce “Yaushe kika tafi har kika kwaso jiki kika dawo? Wai ke meke faruwa da gidan mijinki ne kuma raɓe raɓe kina tafe kamar bazawarar kaza? Wanne irin aure ne wannan ni Asabe tunda aka yi shi a gantale yake ba wani ci-gaba, abinci ne babu ko me?” Raihana tayi shiru kanta a ƙasa Mami ta sake cewa “Dan malafar ubanki ba dake nake magana ba kikai mini kunnen uwar shegu, wanne irin gantalallen miji kika haɗu dashi bara kishin ki kamar ba auren soyayya ba Marriage Love Needs: Mutual love is an obvious requirement to have a marriage that operates from this level. Kindness, compassion, companionship, intimacy, affection, sex (lovemaking) are also important factors here” Raihana ta ce “Mami plx ki daina mini faɗa akan abinda baki sani ba” Mami ta ce “To dan ubanki ba tambayar dalili nake ba?” Kafin tayi magana Aaliyyah ta fito hannunta riƙe da waya Raihana ta ce “Aaliyyah dear sis” Aaliyyah ta ce “Yes Maa?” Ta ce “Wai waye Abraham, i mean his parents” Aaliyyah ta watsa hannunta ta ce “Goodness, how can i knw his parents, i don’t even who’s balle iyayensa ma” Raihana ta ce “Ask him” Aaliyyah ta miƙa mata waya ta ce “Kira shi, ask him by yourself” Ganin yanayin Aaliyyah kamar bata cikin hayyacinta yasa Mami cewa “Are you okay dear? Lafiya kike?” Tayi kamar zatai kuka ta ce “Ina ta kiran Yaa Nurr yana saka mini line busy, yanzu kuma wayar a kashe yake”.
P.a Hammad ne tsaye sanye da wata black ɗin Suit a hankali yake waya yana cewa “Stop kidding me Ur Excellency, it’s an over between u and her, abinda ya dace ka bawa Majeederh envelope ɗin nan ya domin ta samu sakewa a gidan mijinta,kuma ta fita daga zargin da take masa, u have no reason na riƙe envelope ɗin nan” Ta cikin wayar His Excellency Abu-turab ya ce “I am still loving her, noting changed sai destiny ina saka ran zata dawo gareni don haka ƙona envelope ɗin zan” Kafin ya yi magana Jawaad ya fito ya ce “She’s coming, shi ne 2days shiru” Hammad ya yi dariya yana dukan shoulder ɗin Jawaad. A hankali ta fito cike da nutsuwa tana sanye da Nidha ɗin abaya blue black ƙafarta cikin Catwalk shoe tana ƙamshin Adidas ice dive shower gel, domin bata jima da fitowa daga wanka ba, sai fuskarta tayi wani irin fresh looking forward and takeaway, lip’s ɗinta jajur sai gashin idanunta da sukai wasu zara-zara suna haɗewa da juna baƙaƙe suɗik, dake rolling tayi sumar kanta har gaban goshi ta kwanta ruwa na ɗan zuba, tayi wani irin kyau cikakken mai kwantar da nutsuwa bata da wani jiki sai masifaffen shap daidai da ita, ta ƙarasa fuskarta ɗauke da murmushi P.a ya ɗan rusuna cike da girmamawa na bata shekarunta ya ce “Ina yini Maa?” Ta ɗauke kanta tayi shiru can ta ce “Kana lafiya?” Ya ce “Allhamdulillah, daman congratulations nazo nayi miki” Motar data shigo ce ta sanya Majeederh yin shiru, Jawaad da P.a suka kalli motar wacce aka gama yin parking nata, tunda ya shigo idanunsa ya sauka akanta har ya gama parking ya juya ya kalli Jawaad da yake can gefe, ya ƙara kallon direction ɗin Majeederh da mutumin dake tsaye in front of her, tana masa murmushi, a hankali Khalil ya buɗe motar ya fito hannunsa riƙe da key yana kaɗawa, sai a lokacin ta ɗan kalle shi, ta kusan neman nutsuwarta ta rasa, wani irin masifaffen jaa taga idanunsa ya yi har wani kwanciya ruwa yake a ciki, jiyoyin kansa sun yi kwance saman goshinsa sai harabawa suke, yadda yake tunkaro su yana wani irin murmushin gefen baki yasa P.a ya ɗan tsorata domin ba zaka iya gane asalin murmushin mene ba, yana sanye da Brown ɗin suit ta Slim fit suit ƙafarsa sanye da leather shoe black colour, ga Rolex maƙale a hannunsa wacce gargasar hannun duk ta miƙe komai na jikinsa designers ne expensive classic one.. sumarsa Duk a cuccure sbd salon ta sakko har goshinsa, tunda ya taho Malama Majeederh tayi ƙasa da kanta P.a ya yi shiru, a hankali ya ƙarasa bayan Majeederh idanunsa akan P.a gently ya saka hannu ɗaya ya zagaye waist ɗinta, sai kuma ya jawota sosai ya manne waist ɗinta da nashi yana baya tana gabansa, ya manne ƙirjinsa sosai she couldn’t feel yadda zuciyarsa ke bugawa kamar zata tsaga ƙirjinta ta fito, Khalil ya zame rinannun idanunsa daga kan P.a ya ɗora kansa a shoulder ɗin Jee Beard ɗin shi mai sanyi yana shafar naked neck skin ɗinta, tayi saurin runtse idanu wata kunya ta mamaye ta wai ɗan cikinta ne haka? Ga takaici yadda Jawaad ya zuba musu idanu, muryarsa bata fita sosai can ciki iya ƙirji ya ce “Why?” Ya faɗa yana manna lip’s ɗinsa a wuyanta in a romantic style, Jikinta ya ɗauki rawa sosai ganin ko kunyar mutanen da suke entrance bai ji ba, a hankali ya saketa yana yin baya sai koma ya zagayo ya nufi wajan Hammad da sauri Majeederh ta shiga tsakiya ta ce “U just misunderstanding” Ya ware idanunsa a kanta ya ƙara zagayawa ya shige tayi saurin cewa “Listen to me plz littl…” Tayi shiru tana runtse Idanunta, hannunsa guda ɗaya ya saka ya ɗagata cak zuwa gefensa ya riƙeta gam, Hammad ya ce “Am sorry i…” Wani irin mahaukacin mari Khalil ya kifa masa, yana ƙoƙarin sake magana ya ƙara ɗora masa wani marin har sai da Hammad ya yi ƙasa da sauri Jawaad ya ƙarasu wajan zai magana shi ma aka sauke masa nasa ƙyakƙyawan mari, Khalil idanunsa kwance da ruwa yama kasa cewa komai sbd wani mahaukacin kishi da ƙyar ya ce “My wife?..” Hammad zai magana Khalil ya daka masa tsawa ya ce “Kai dilla, ba zaka gane bana son jin muryarka ba? Wannan warning na maka akan Ƴar Madara, kaso gantsameme dakai kake karkace wuya yana taɗi da matar wani, sbd baka da lissafi zan maka hauka…” Majeederh ta ce “But…,” Ya daka mata tsawa tsoran da taji yasa tayi saurin ƙanƙame shi tana rufe fuskarta a ƙirjinsa sai ya kasa cewa komai ya girgiza kai tare da damƙar hannunta ya shiga janta zuwa cikin gidan, lokaci Uncle Bello da Uncle Isma’il suna zaune suka bisa da kallo Uncle Isma’il zai magana Uncle Bello ya girgiza masa kai, tsoro ya kama Jee ta ce “Uncle…” Tuni Khalil ya cillata a bedroom ya murza key yana kallonta ya nufeta Gadan-gadan tayi baya bakinta na rawa ta ce “Sorry” Ya ware idanunsa yana wata kalar dariya ya ce “Sorry? Ke waya faɗa miki ana bani haƙuri, sbd ke bakisan darajar aure ba, kika je gaban wani kina kashe masa murya kina juya mazaunai? Idan so kike a kalle ki what u have to do shi ne ask, kiga idan ban zauna kin juya mini mazaunai na kalla ba, kije kina kaɗa masa wasu tuma-tuman abu” Duk ta gama tsorata magana yake idanunsa na ƙara jirkicewa yana ya mutsa fuska sbd tsayin maganar ta ce “To wai ban baka haƙuri ba, nifa bana son isa” Ya girgiza kai kawai kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce “Ban san wanne rantsuwa ne daidai ba, amma wlh yau yanzu yanzu sai kin cire wannan rigar na ƙare miki kallo ta tas shi kaɗai zai sanya na yafe miki zunubinki, and daman ni ke da hakƙin gani” Ta runtse Idanunta sosai ta durƙoshe a wajan ta ce “Wai kai wanne irin tsaurin idanu ne haka? Ni ba wani aure tsakaninmu ban taɓa ji a raina ina da aure ba” Ya fara ɓalle bottles ɗin rigarsa murya can ƙasa ya ce “To bari na tabbar miki kawai, sai su Uncle su tayani tabbatarwa” Yana faɗin hakan ya cire rigarsa tare da matsawa ya kashe switch ya nufeta kai tsaye…

*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
4k

*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#First night*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button