Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 3

Sponsored Links

MIJIN MALAMA it’s a paid book pay before you read 08119237616
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: Abraham na zaune tare da tankwashe ƙafarsa almost a minutes kafin ya ɗan ɗago kansa ya kalli mini dake zaune yana kallonsa calmly ya ce “Me ka ce?” A karo na farko tun zaman Abraham cikin fadar bayan izinin da Mai martaba Ajlaal Sultaan ya bada na shigo da shi ya ɗaga kai ya kalli Abraham sosai ya fahimci inda yaga yaron ya kuma gane shi, ya ɗauke kai shi ma girman kai da girman kai ya haɗu waje guda sun jima kafin ya ce “Are you ready?” Kamar ba zai magana ba amma ya share ya ce “In shaaá Allah” Yadda kalmar In sha Allah ta fita daga cikin bakin Abraham slowly kamar a yangance ya sa Ajlaal ɗin kallon Abraham ya jima yana kallon shi kafin ya ce “Oh” Izini ya bashi ya je ya yi alwala suka fita tare da wani not too long ya dawo jikinsa duk a jiƙe ya ƙara zama kamar yadda ya yi ɗazo. Ajlaal ya ce “Repeat after me” Bai ce komai ba, a hankali Ajlaal ya ce “Asshaádu Allah ilahalillah, waáshadu anna Muhammadun afdahu warasuluhu” A hankali Abraham ya lumshe fararen Idanunsa cikin nutsuwa ya maimaita kalmar da Ajlaal ya faɗa, abin mamaki babu ko gargada a bakinsa ya ƙarasa wani irin hawaye masu zafi na sakko masa. A hankali ya ƙara cewa “I bear witness that there is no deity but God, and I bear witness that Muhammad is the Messenger of God.” Yana faɗin hakan ya yi saurin kifa kansa so yake ya yi kuka amma idanun jama’a sun masa yawa, Ajlaal ya yi gyaran murya kowa ya fita cikin nutsuwa ya miƙe ya nufi inda Abraham yake tsugune yana zuwa ya ɗaga shi tare da jawo shi ya rungume shi with tears running down in his face a hankali ya ce “Congratulations” Abraham felt a kind of calm coming down on him all over his body, he felt like a new purified person,ya kasa tantance wanne kalar yanayi yake ciki,In a short time, he felt as if he did not owe him, and his heart felt like he had a strong heart. Ya ɗan ƙanƙame Mai martaba Ajlaal Sultaan yana sauke numfashi, a hankali kuma ya zame tare da juyawa ya fita he can stay here yana son jinsa alone ya zaga can waje guda ya zauna, satinsa guda da zuwa Saudiya sai yau Allah ya yi ya amshi musulunci sai da Ajlaal ya gwada shi sosai kuma duk kayan da yake sawa yasa ya fitar da su ya sauya sababbi na cikakkun hausawa. Yan zuma wani tattausan voyel ne a jikinsa milk mai shara shara ya zauna sosai, ya jima sosai kafin ya miƙe ya koma cikin gidan. Zaytoon ta kalle shi ta ce “Congratulations dear” Ya yi dai murmushi kawai haka nan ya samu kansa da mutuwar baki, Ƙhulud Arzaan ma ta ce “Congratulations” A hankali ya ce “Thanks” Ya juya jin motsi ƙyakƙyawar mata ya gani fara tas tana ƙoƙarin faɗuwa daga kan wheelchair ya yi saurin miƙewa ya ƙarasa tare ta ya yi ta ɗan faɗo jikinsa can ƙasa ya ce “Sorry” Ya mayar da ita saman kujerar yana kallonta sosai gani ya yi ta masa murmushi, shima ya yi mata a hankali tayi magana ya kalleta da sauri Zaytoon ta ce “Me ta ce?” Ya girgiza kai ta ce “Hawwa’u kenan, ta fara jin daɗin jikin” Sunan da ya ji an kira yasa ya ƙara juyawa suka kalli juna da matar sai kawai ya miƙe da saurin ya fice. Da daddare Abraham na zaune making vedio call with his father “Congratulations sweetheart” Abraham ya kwaɓe fuska ya ce “Thank you” Dad ya juyawa Zizi ta ce “Hi spider, congratulations once again” Calmly ya ce “Oh Zizi” Dad ya ce “Yaushe zaka dawo?” Kamar ba zai ce komai ba sai ya ce “After i getting married” Dad ya ware idanu sai kuma ya ce “Zan zo Naija” Da sauri ya ce “For?” Ya ce “Na nemaka auren yarinyar da kake so” Abraham ya haɗe fuska sosai ya ce “No thank you, akwai wanda zan nema” Yana faɗin hakan ya kashe vedio call ɗin yana lumshe idanunsa bai san me yasa gabansa yake yawan faɗuwa ba. Idan ya ɗaga waya da niyyar kiran Uncle Isma’il ko Uncle Bello sai ya fasa, Majeederh ya sha trying digit nata sai ya fasa so yake ya yi mata bazata….In the one month that Khalil spent with the king of Saudi Arabia, he changed completely, he became a kind of perfect and full of character, kwarjini da tarin nutsuwa ga wani girman kai daya ƙara baya ƙaunar maimaita magana sau biyu zafin zuciya ne dai na nan daram. Suna zaune shi da Mai martaba Sheykh Ajlaal Sultaan ya ce “Yaushe jirgin..…” Sai ya yi shiru ba tare daya ƙarasa cewa komai ba, Abraham yana sane shi ma yaƙi cewa komai, can Ajlaal ya ce “Uhm” Calmly Abraham ya ce “At half past four the plane will leave for Nigeria” Silently Mai martaba ya ce “Sunanka Abraham right?” Da wani irin yanayi Abraham yake kallon Ajlaal sai ya ce “Maybe” ya ƙara cewa “Oh, You want to change your name from the one you are called to another” Abraham ya girgiza kai kawai speaking calmly ya ce “Why would I need that? I like my name Ibrahuml-Khalil in short Khalil or Heemu” Ya gyara zama yana kallon Ajlaal ya ce “Abraham and Ibrahim all mean the same thing, right?” Ajlaal ya jinjina kai a nutse ya ce “stimulating, idea generator, talkative, and charismatic, that’s all your characters Khalil” A karo na farko Khalil ya yi dariya sosai yana girgiza kai ba zaka ɗauka zai magana ba sai can ya ce “No! banda talkative” Daga cikin gida suka shiga Zaytoon da Ƙhulud Arzaan da Ajlaal da marar lafiyar da wasu wanda Abraham bai sani ba, hira suke sosai shi kam Khalil abincinsa kawai yake ci damuwarsa ɗaya idan yana jin yunwa, lokacin da suka isa Airport sosai Abraham ya yi mamakin ganin private jet musamman da yaga Sheykh Ajlaal da ƙyakƙyawar shiga ga trolley, bai ce komai ba ya shiga ya zauna Ajlaal Sultaan ya shiga tafiyar 4035 km. tsakanin Saudiya to Nigeria wanda ya kama 5 hours 7 minutes…
Majeederh na zaune looking so worries dawowarta kenan daga gaida Mama uwar mijinta bata da matsala hannu bibbiyu ta amsheta, amma kwana biyu bata san mene yake samun Abuturab ba, kullum dai tana addu’a duk abinda zai sameta ya zo mata da sauƙi ta siga mafi alheri. Wayarta ce ta shiga ringing wacce Abuturab ya bata da safe ganin sunan besty wato Latifa yasa ta ɗauki kiran kuka ta ji tana yi ta ce “Latifa are you okay?” Tana kuka sosai ta ce “how can i be okay? Majeederh na yi ɓari cikina ya sake zubewa Bestie i lost my unborn” Majeederh ta ce “Subuhanallah! Sorry Dear Allah zai kawo wani” Latifa ta ce “Ykk? Yanzu dai lafiya kuke da his Excellency?” A hankali ta ce “Allhamd” ta ce “To ma sha Allah” suna gama wayar Latifa ta miƙe ta nufi bedroom ɗin Aliyu ta same shi yana bacci a hankali ta shiga ɗaukan shi photo da sauri ta fice daga ɗakin, zata yiwa Hassenatou sending sai ta fasa ta ce “Bari idan na dawo na tura” Kai tsaye wajan Turzum ta nufa ta same shi kamar kullum ya ce “Me kike so?” Ta ce “Kawai a raba auren nan, tana can hankalinta kwance maganar da nake maka gidan jaridar da nake aikin sun kureni, to akan me zata na jin daɗi ni ina wahala?” Ta ƙara girgiza kai ta ce “Impossible, ni burina ka san duk yadda kayi ka aura mata wannan gantalallen yaron, tunda shi ne wulaƙantacce tun da babu wanda ya san asalin shi wasu cewa suke ɗan bashi ne wasu kuma kidnaping” Turzum ya sakin wata dariya sosai kafin ya ce “To uwar azzalumai, mene sunan yaron?” Ta ce “Wai Abraham Denial David” Turzum ya ce “An gama, shi ne wannan?” Tayi saurin kallon ƙwaryar ta hangi Abraham zaune shi ɗaya a gefen titi ya yi jigum bakinta na rawa ta ce “Shi ne, wallahi shi ne” Turzum ya ce “Ki ɗauka ya zama MIJIN MALAMA” Ta sauke ajjiyar zuciya ta ce “Yanzu zan fara bacci da yawo nasan watarana abincin da zasu ci sai ta fita bara” Bayan ta gama ta fito tana ƙoƙarin tura tura pictures ɗin wasu mutane suka taho da gudu akan babur tare da fisge wayar da jakar sukai gaba, wani irin ihu Latifa tayi tana binsu amma ina sai ihu take ita kaɗai tasan mene a cikin jaka da wayar, wani tashin hankali ya ƙaru tana zuwa ta samu Aliyu ya babar mata latter ya tafi Cairo for 3days… Uncle Isma’il ne ya kalli Abbu wanda tunda suka shigo parlourn bai ce musu komai ba, Uncle Isma’il ya gyara zama ya ce “Nura ya kawo kuɗin auren Aaliyyah na amsa, a matsayinka na uba nake faɗa maka domin zan sanya ranar auren” Abbu ya kalli yayan nasa cikin ƙasa da murya ya ce “To” Uncle Bello ya ce “Yanzu kana nan akan bakan ka na tsinewa Majeederh? Akan wanne dalili? Sbd gudun abin duniya wanda kuma mugun kalamanka suka jefata cikin wannan yanayin” A hankali Abbu ya ce “Please Bello bana son hayaniya bana gane komai for now” Uncle Isma’il ya ce “Ko dai ka gane ko baka gane ba matsalarka ce, tunda ka zaɓa mata miji Abuturab akan ya zama MIJIN MALAMA ba tare da sanin tana so ko a’a ba, kana hana matarka zuwa wajanta, ba komai watarana sai labari” Yana faɗin hakan ya fice Uncle Bello ma ya bi bayansa, a entrance na gidan suka ci karo da Raihana riƙe da trolley tana ya Uncle B ya ce “Ke kuma fa?” Ta ce “Uncle ya yi tafiya ne wai wata uku zai ni kuma ba zan iya zama ba gsky” Ya jinjina kai ya ce “Ohk ai Ruma ma na ciki” A hanya Uncle Bello yake faɗawa Uncle I yana ta sakawa ai masa roƙan Allah akan Alpha…. Da asubar fari bayan idar da sallah Majeederh na zaune tana azkar kamar daga sama taga mutum ya shigo hankalinsa a tashe ta yi saurin miƙewa tsaye kafin tayi magana ya miƙa mata envelope ya ce “Idan gari ya yi haske ki je gida na miki saki ɗaya, ki yi haƙuri amma wallahi Allah ina son ki, Allah da Manzonsa su ne shaidata i don’t even know what comes over me, ina abu madly kawai na ji bani da nutsuwa idan ban sake ki ba, i don’t mean to hurt you anymore, wlh ina son ki kuma ki saka a ranka watarana zan dawo” Tunda ya fara magana take kallonsa jikinta sai rawa yake da kyarma lura da yanayinta ya sanya ya jata jikinsa ya rungumeta sosai idanunsa cike da hawaye ya ce “I so much loves you Jiddo, i love you with all my heart and soul amma wallahi idan ban sake ki ba zan samu salama a raina ki yafe mini” Sai a lokacin kuka ya ƙwace mata ta ce “Me ya sa? Wacce irin ƙaddara ce wannan Abuturab? Me ya sa zaka wulaƙantani gabaɗaya watanmu nawa da auren, zaka sanya na shiga jerin matan da za’ana lissafin yawan auren su, me na yi maka haka don Allah ka yi haƙuri kace wasa nake Innalillahi wa’inna ilahir!” Wani irin kuka take kamar zuciyarta zata fita jiya ta gama waya da Uncle ta ce lafiya lou suke amma yanzu ta koma ta batun saki? Jikinta har jijjiga yake shi kansa Abuturab kukan yake ya rungumeta sosai a jikinsa Allah taga zuciyarsa na son Jiddo ɗinsa Ubangiji shi ne shaidar shi “I am sorry, please Hawwa’u ki yafe mini” Kamo fuskarta ya yi trying to kiss her for the first time tayi saurin janye jikinta, babu abinda ta ɗauka sai wayarta ta yi waje, securities basu hanata fita ba, tana zuwa titi ta samu napep ta shaida masa inda zai kaita, tayi shiru sai ajjiyar zuciya take saukewa har suka ƙarasa gidan Uncle Isma’il ɗin mai napep ya dinga magana firgigit ta ce ta dawo tunaninta tana sakkowa ya ce “Kuɗin fa?” A hankali ta ce “Bari na amso” Ganin yanayinta ya ce “Kiyi sadaka da su sbd Manzon Allah” Ta ce “Ngd” Uncle Isma’il na zaune shi da Anti da Jawaad da Sona daman sun saba kullum da sanyin safiya sai sun haɗu waje ɗaya, da sauri ya miƙe tsaye ganin Majeederh kamar an cillota Ya ce “Hawwa’u lafiya?” Ta kasa cewa komai sai jan numfashi da take ya amshi envelope ɗin hannunta, wani irin baya ya yi zai faɗi Jawaad ya riƙe shi ya zube yana faɗin “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Abuturab ya cucemu amma babu komai kansa ya cuta, laifinmu ne da muka bashi ƴar mu bayan bai cancanta ba, laifinmu ne da muka bashi ke bayan baki dace dashi ba, wlh tallahi zai san ya yi da ɗan halak” Ya kalli Majeederh ya ce “Da zarar kin yi idda ki sanar dani” zuciyarta tayi mata nauyi sosai da ƙyar ta ce “Bani da idda” Uncle Isma’il da Anti suka kalli juna, tuni Jawaad ya fice daga cikin Parlourn shi da Sona da mamaki Anti ta ce “Kina nufin tunda kika je babu abinda ya haɗaku?” Majeederh tayi shiru Anti ta jinjina kai ta ce “Ya cika tantiri a ƴan iska shi no 1 ne, kenan bai yarda dake ba all this day’s? Kenan ƙyanƙyamin haɗa jiki yake dake” Uncle Isma’il ya yi murmushin takaici ya ce “Wallahi wallahi a gobe zan ɗaurawa Majeederh aure da duk wanda na yi niyya” Da sauri ta ce “Uncle please na haƙura da auren” Ya wani kalleta ya ce “Ba zaki ƙare rayuwarki a haka ba, dole ki yi farin ciki kamar kowa dole ki rabauta da miji mai son ki da ƙaunarki, Majeederh buɗe kunnenki da kyau zan baki zaɓi, da Mai martaba Ajlaal Sultaan, da Barrister Aliyu Sufyan, da kuma ɗan abokina Junaid wakike so?” Da wani irin sauri ta ce “Ajlaal kuma Uncle? Mijin Ƙhulud? Aliyu mijin Latifa? Wlh Uncle duk duniya ko zan mutu babu aure ba zan taɓa auren mijin Bestie ba ai cin amana ne” Anti ta ce “Ji shasha? Bashi ne ya ce yana son ki ba? Ko Ubangiji ne ya haramta hakan?” Majeederh na kuka sosai ta ce “Mijin Latifa? Bani da Aminiya sama da ita…” Sai kuma ta saki kuka sosai Uncle Isma’il ya ce “Tashi ki je, ai Ajlaal ɗin jiya ya nemi appointment dani nace masa kin yi aure to Allahamdulillah ba zai taɓa komawa Saudiya ba sai dake, na yaba da halinsa nutsuwarsa da nagartar shi ya faɗa mini yadda ya jima yana son ki tun a Misira” Zatai magana ya daka mata tsawa ya ce “Ban waje, wallahi sai na nunawa Abuturab ni ma ɗan iska ne kuma ɗan yau, zan nuna masa baki rasa mijin aure ba” Yana faɗin haka ya miƙe tare da ɗaga waya ya fita…. Majeederh ta kasa sukuni ita dama a barta ba wani aure daga sakin nata zaa ƙara ƙaƙaba mata wani auren? ta rushe da kuka har gari ya gama haske tana kuka sosai, tunda Uncle ya fita kuma bai dawo ba gashi har wajan huɗu na yamma, tana zaune abin duniya ya yi mata zafi aka buɗe Ƙofar tare da shigowa Sona ce ta ce “Anti wai kizo ana kiranki a parlour” muryarta bata fita ta ce “Waye?” Ta watsa hannu ta ce “Ban sani ba” Tana faɗin hakan ta fice da sauri, Majeederh ta jima kafin ta ɗauki vail tayi rolling kanta tunda yanzu ta daina saka liƙab, a hankali a sanyaye tayi waje ba zaka taɓa cewa tayi 35yrs a duniya ba, tana shiga parlourn taga ba taga kowa ba, a hankali ta sake dubawa tsaye ta ga mutum ya juya mata baya yana sanye da wata gezner ɗin shadda amy green ta amshi jikinsa sosai ta haska fatarsa hannunsa ɗaya zube a aljihu ɗaya kuma yana rungume da Baby Khalil dake bacci abinsa a hankali ta ce “Kai ka ke kira?” Domin bata gane waye ba zuciyarta na bata maybe Junaid ɗin ne ya kwaso yaƙunannun ƙafafuwan shi, jin shiru yasa ta saki tsaki domin kwana biyu faɗa take ji sosai ta juya zata shige ta ji sautin kamilalliyar muryarsa mai taushi da ratsa kunne mai cike da nutsuwa da Ilhama ya ce “Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Ibrahimul-khalil……
[10/12,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button