Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 39-40

Sponsored Links

39-40*

Wani huci tayi me ciwo ta sake juyawa zata fice ya riƙota ya haɗe ta da jikinsa yaja numfashi yana lalubar bakinta ya haɗe su wani hawaye ne azabar zafi ya zubo mata zuciyarta tayi ƙunci ta abun ya kasa goge mata wannan rayuwar tayi mata wahala bazata iyaba ya barta zaifi mata sauƙi.
Taso ta ƙwace yaƙi bata dama ɗagata ma yayi cak ya ɗorata a saman gadon ta tashi da sauri ta diro cikin wani kuka me gunjin ciwo tace “Wlh bana ƙaunar ganinka Abdul-Ahad banason kake shiga sabgata kaje kayi rayuwarka yanda ka zaɓawa kanka nima ka ƙyaleni nayi tawa ni kaɗai bazan iyaci gaba da haɗa rayuwata da taka……”
Saurin cacumota yayi ya haɗe bakinsu tana hawaye yana hawaye dukkansu zukatansu harbawa sukeyi da mugun ƙarfin da babu wanda yasan cewa akwai lkcn da hakan zata faru, Abdul banda ɗaci dake taso masa ta ƙasan zuciyarsa babu abinda yakeji gabaɗaya ruhinsa ya dagula misƙala baya ƙaunar ganin matar tasa cikin damuwa hankalinsa tashi yakeyi.

 

Related Articles

Jin ta tsagaita da kukanne yasashi janyewa cikin rawar murya ya durƙusa ya kama ƙafafunta idanunsa na tsiyayar da hawaye cikin rawar murya yace “Don…. Allah ki daina cewa baki ƙaunar ganina Aneey ki tambaya a gdannan kiji bana cikin jerin mutanen da suke mgn su maimata saboda ba ɗabi’ata bace ƙarya wlh Allah ɗaya bansan ya akayi na tsinci kaina kwance da Hasina ba maimakon ke….” Cikin ƙaraji tace “banson ji Abdul banson ji ka ficemin a ɗaki banson ji….” Ficewa yayi da sauri bayan ya ɗauki Mutallab ya saɓa a kafaɗarsa ya koma ɗakinsa ya zauna ya zubawa yaron idanu yana hawaye baƙin cikinsa na ƙaruwa nadamarsa na nunkuwa matarsa ɗaya tilo da yake ƙauna taƙi sauraronsa ɗansa na farko a duniya yazo a rana mafi muni a rayuwarsa me za’ayi da zina meye ribarta shikam bai ƙirga ribarta ba asararta ya ƙirga.
Kwantar da yaron yayi ya rinƙa zagaya ɗakin yana sharar hawaye ganin abin bazai kai masa ba gashi yau matuƙa yake buƙatar jinta a jikinsa.

 

Wannan ta bashi ƙwarin gwiwar ɗaukar Mutallab ya fita ya nufi part ɗin Mother ya shiga ya tsaya yana ƙarewa parlourn kallo can ya hangota tana saukowa daga sama ganinsa dauke da Mutallab yasata ƙarasawa suka haɗe a tsakiyar Parlourn ta miƙa hannu zata karɓi yaron ya zube a ƙasa ya riƙe gwiwarta cikin karyewar zuciya yace “Please Mother tana ganin girmanki ki bata hƙr da yawuna wlh bazan jurewa wannan matakin data ɗauka akaina ba ina azabtuwa zan iya mutuwa don Allah Mom…..”
Yanda yake mgnr ne ya tashi hankalin Mother ta kamoshi Suka zauna ta dubeshi tace “Na daɗe da fahimtar akwai yar tsama tsakaninka da Matarka tun kafin abin yayi nisa na tambayeka kace babu komi still itama na tambayeta tacemin babu komi little to me zanyi muku?”
Sunkuyar da kansa yayi yace “Nayi tunanin zata manta da sauri amma naga taƙi mantawa Mom kada ki tambayeni menene wlh bazan iya faɗaba nidai kawai ki bata hƙr” jinjina kai tayi tace “Bansan girman laifin ba taya zan bada hƙr ka faɗa min meye sai nabada hƙr da hope” miƙewa yayi ya nufi ƙofa tayi saurin kiran sunansa ya tsaya.

 

Matsowa tayi tace “kaje ka ƙara bata hƙr nasan matarka me hankali ce kuma tanasonka zata fahimceka bawai bazan maka abinda kakeso bane not kawai ba komai nakeson sanya baki ba yess tana ganin girma na idan ya kasance komai ina shiga tanayi dole domin Ni to babu adalci idan mutum ya nuna zaiyi dankai to kada ka takura masa har kakai hƙrnsa ƙarshe ina fatan ka fahimta” jinjina kai yayi ya fita ya koma part ɗin nasa ya jima zaune a parlourn saida agogo ya kaɗa 11:30pm sannan ya samu ƙwarin gwiwar tashi ya shiga ɗakin tana zaune saman sallaya da littafin hisnul Muslim a hannunta har yanzu hawaye take sharewa ya matsa ya karɓi littafin ya sanya mata Mutallab ta rungume yaron taja wata ajiyar zuciya saita rushe da kuka bakinta na rawa tace “Don kaga banida kowa banida me tausayamin banida wanda zaiyi fafutuka domin haƙƙina shiyasa kakeson kasheni Abdul, babu komai idan har hakan zaisa ka samu nutsuwa na roƙeka ka kasheni Abdul banida burin fita daga gdan mijina da sunan yaji kuma ina roƙon Allah ya dawwamar dani a ɗakin mijina duk rintsi duk wuya domin nasani ubangijinmu yanajin tausayinmu fiye da yanda mukejin tausayin kanmu Abdul duk da tasgaron da tarbiyyarmu ta samu Ni nasan daidai domin kuwa mahaifina yayi bakin ƙoƙarinsa ya bani ilimin Islama sannan secondary dai ta government nayita, kaje Abdul insha Allahu bazan ƙara cewa dakai ka gyaraba zan roƙi Allah ya kawarmin da zuciyata daga bijire maka……”

 

Zubanta idanu yayi cikin tsananin tausayinta yace “Aneesah ki yarda dani nima zan roƙi Allah ya hanani ikon cusgunawa rayuwarki wlh duk lkcn da nasanyaki damuwa nakan fiki shiga damuwa kinga kenan ashe nima ina buƙatar addu’a”
Ɗauke Mutallab yayi da yayi bacci a jikinta ya kwantar dashi a gadonsa ya matso ya ɗagota taso janyewa ya marairace murya yace “Please Wyf….” Hijjab nata ya zare mata daga ita sai wata figigiyar rigar bacci, take yaji wani shorck yana haɗa masa jiki yaja wani numfashi me ƙarfi tare da mannata a jikinsa yana sauke nishi me fusgar ruhi.

 

Ya sanya hannu ya ɗago fuskarta ya ɗora harshensa saman kuncinta da keta zubar hawaye ya lashe hawayen yace Please stop crying Wyf….” Yana mgnr yana haɗe bakinsu ta lumshe idanu tanajin yanda yake zaƙulo harshenta da nasa yana sakin ajiyar zuciya me ƙarfi yana sake shigar da ita jikinsa da wannan hikimar ya jata suka zube a gadon ya zare mata rigarta tare da kama nipples ɗinta da hannunsa ya fara murzawa yana lalubesu suka saki ajiyar zuciya me ƙarfi a tare ya janye bakinsa daga nata ya ɗora harshensa saman nipples ɗin ta yana lasa da wani salo me kashe jiki yanda yake shan boobs ɗinnata yana lumshe ido tare da shafa cinyoyinta ya tabbatar mata da ba ƙaramin kewarta yake ciki ba hakanan bataso ranta bayaso ta rinƙa sanyawa zuciyarta dangana hardai ta samu ta dangana ɗin ta sakar masa jiki yayi duk yanda yakeso aikuwa taci wahalarsa lkcn da yayi ƙoƙarin shigarta taci wuya kafin ya samu ya shiga.
Kasancewar surukar tata tayi rawar gani wajen hidimta mata musamman ɓangaren gyarawa ɗanta gonarsa wannan dare Abdul ya kwashi gara matuƙa kafin suka samu kansu ta zame a jikinsa yana sanya mata albarka ta shiga wanka zuciyarta na ƙunci tana kokowa da shaiɗan da A’uziyyah da komai sannan ta ɗanji relief ta dawo ta shafa mai yana kallonta tasa rigarta ta matsa gadon Mutallab ta gyara masa kwanciya sannan itama ta kwanta ya janyota jikinsa bacci ya ɗaukesu bayan sunyi addu’a shikam wankan da baiyi ba kenan saida asuba yayi sukayi sallah shine ya fara ɗauko ƙur’ani itama ta ɗauko sukayi karatu daidai yanda ya sawwaƙa sannan suka koma suka kwanta.

 

Batakai da bacci ba Mutallab ya tashi wannan tasata miƙewa ta ɗaukeshi ta buɗe wani gongonin zuma ta rinƙa lasa masa Abdul na kallonsu tana lasa masa tana bismillah har saida ta lasa masa sau bakwai sannan ta sanya masa nono ya kama yasha iya shansa ya saki ta tuɓeshi ta shiga bathroom ta wankeshi da ruwa me zafi ta dawo ta zauna ta shiryashi cikin kayan sanyi masu ɗumin gaske kafin ta gama shiryashi ma yayi bacci ta kwantar dashi kusa da babansa yasa hannu ya janyo sa jikinsa ya ɗora shi a ƙirjinsa da haka bacci ya ɗauke su Aneey bata koma ta kwanta ba ta fita da doransu break tanayi tana gyara gdan bayan ta gama ta shirya a dinning ta koma tayi wankanta ta shirya cikin shigarta ta alfarma tana juyawa taga Little King ya tashi yanata wutsil² ɗinsa ta ɗaukeshi ta rungume tanayi masa gaisuwa da waƙe cikin Yaren su Abdul ɗin da yau da gobe yasa ta fara fahimtar Nufancin shima ya buɗe idanunsa ya zubanta ido tayi masifar yi masa kyau kamar tauraruwa.

 

Hannu ya miƙa mata ta noƙe ya lumshe idanunsa tare da janye duvet ɗin ya miƙe ya iso garesu ya ɗora hannunsa a weast ɗin ta ya zagayeta yace “Morning My Life….” Kallonsa tayi da sauri ya kanne mata idanu kawai sai hawaye sharrr tayi saurin janyewa ta fice daga ɗakin ya tsaya sororo yana kallon hanyar da tabi cike da mutuwar jiki kafin ya daure ya nufi bathroom yayi wanka ya koma ɗakinsa ya shirya ya fita parlourn tana zaune rungume da ɗanta ya matsa ya rungumeta yaja numfashi yace “Idan ban samu tagomashi yafiya da tausayawa gareki ba tabbas rayuwata zata shiga kwale²n taɓewa da lalacewa My Aneey ke nakeso cikin rayuwata ki tausayawa mijinki ki soshi ki daina kallon kura-kuraina a matsayin ma’auni na yankemin hukunci wlh duk abinda ya wucce Insha Allahu bazai maimaitu ba, Aneey jiya ta wucce yau muna cikinta gobe kuma sai Allah tun jiya ake gyaran jibi idan jiyan ta samu tasgaro yi ƙoƙari ki saita yau ta ɗore to goben ma sai tabada mamaki kinsan me Aneey. Wlh cikin kwanakin nan ina cikin damuwa Kakarmu Mahaifiyar King ta takura saina kara aure dukkan iyayena basaso nima banaso nace musu bana buƙata sunce zasuyi duk me yiwuwa suka ba’a shiga rayuwarmu ba so don Allah ki tayamu da addu’a Allah kada ya jefo Zainab cikin rayuwarmu bare ta lalace wlh nasan Zainab itace mace ta farko data fara lalatani ta ɗanɗanamin zumarku na kasa control ɗin kaina Aneey Zainab itace macen da ta fara sanina a duniya Itakam bani ta fara sani ba, kuma ƴar ƙanwar King ce banason nake ɓoye miki komai a lkcn abubuwa marasa daɗi sun faru daƙyar komai ya wucce nazo na tsaneta kwatsam cikin watannin nan taje tayo ciki a wani gurin tace nine nayi mata na rantse da karshen rantsuwa Wlh billahil’azeem ba cikina bane rabona da wani abu ya haɗani da zainab.
Anfi shekara goma saidai kuma ita Granny taƙi yarda taci laya wai tunda na lalatata saina aureta……..

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

 

`Sai munjiku Masoyan Amana….Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍“`♡

 

Wata miƙewa da Aneey tayi saida ta kusan faɗuwa ya tarota yayi maza ya rike Mutallab yace “kina meye hakane Aneey bafa aurenta zanyi ba kawai ina faɗamiki ne” janyewa tayi ta koma ta zauna dafe da ƙirji wannan karon ta yarda kukanma Rahmane tayi tayi ta janyoshi yaƙi zuwa sai kawai ta miƙe ta shige ɗakinta ta zauna .
Bin ta yayi suka zauna rarrashinta yakeyi da duk kalmar da yasan zatasa hankalinta ya kwanta amma ina saima karyewa da zuciyarta tayi ta ɗago tace “Anya akwai alkhairi cikin zamana dakai?….” Katse mata mgnr yayi da cewa “Ya isaaaa Aneey kada kisa kokwanto cikin zamana dake tabbas alkhairin ne yasa abubuwa suketa faruwa baibai” janyewa tayi tace “Abdul tunda fah mukayi aure har yanzu bazamu ɗorar da wani daɗi game da aurenka ba Abdul-Ahad aure fah Kishiya fah zakayimin cikin shekara ɗaya kuma ƴar’uwarka….”

Miƙewa yayi ya nufi ƙofa saboda bazai iya jure kalaman nata ba ta kira sunansa ya tsaya tace “Idan har ƙaddarar aurenka ta rantse kayi Abdul nidai burina ka tsayar da adalci don Allah…..” Ficewa yayi da sauri ya zauna a parlourn yana mayar da numfashi, tun daga wannan lkc komai ya koma musu daidai tana bakin ƙoƙarin faranta masa tare da tsayawa wajen yi masa addu’a tana roƙon Allah ya kawo musu mafita da jin daɗi cikin rayuwarsu a hankali komai ya rinƙa goge mata ta saki jikinta suna kula da junansu yanda ya kamata har suka cinye shekara guda babu wata fitina data sake shigowa rayuwarsu sai wata rana da basa mantawa lkcn Aneey tayiwa Mutallab yayen dole saboda laulayin data fara jikin Baba ya rikice wannan tasa Abdul ya shirya musu zuwa Kano suka dauko hanya cikin marmarin juna dason farantawa junansu.

 

Ba ƙaramar murna Baba yayi da ganinsu ba yayita sanya musu albarka Mama kuwa Abdul-Ahad kawai tayima sannu daƙyar ta amsa gaisuwar Aneey jikin Aneey yayi sanyi itace ma take tambayarta Hasina ta taɓe baki ta kawar dakai tun daga wannan suka ajiyewa Baba kayan da sukazo dashi da dare Abdul ya ɗauke ta suka koma gdansu na nan Kano anan suka sauka sukayita harkokinsu kullum tana zuwa ta gano Baba ta dawo ana jibi zasu tafi ne jikin ya rikice aka bashi gado a asibiti ita da Mama suke jinyarsa kafin daga ƙauyensu wani yazo ganin jikin ya rikice ne yasa Abdul barinta anan ya koma garinsu kullum suna waya kuma yana turo mata kuɗaɗe ranar wata juma’a da safe suka tashi jikin na Baba da sauƙi sunata murna duk da ba mgn sukeyi da Mama ba.

 

Kwatsam da yamma baba Haladu ya fito yana kiran likitan yazo jikin ya rikice suka shiga ɗakin a guje suna shiga Baba ya riƙo hannunta yana sauke ajiyar zuciya yace “Idan kun koma gda ki shiga ɗakina ki daga shimfiɗa ta akwai wata jakar fata ki duba cikinta zakiga wata takarda ki duba zata warware miki komai don Allah idan kin karanta wannan takardar kada kiyi jayayya da hukuncin ubangiji ki nemawa kanki mafita Anisa nasani ganin idanuna ne yasa duniya tayi miki shiru idan babuni zakiji abubuwa mabanbanta so kiyi hƙr kuma ki dage kiyi abinda nace miki zaki samu salama…….”
Yana gama bayanin numfashinsa ya sarƙe ya kama kakari isowar likitan tayi daidai da fara karanto kalmar shahada take jikinsa ya saki idanunsa ya kafe numfashinsa ya tsaya cak jini ya daina zagawa a jikinsa.

 

Da sauri Aneey ta zube a gurin ta ɗora hannu aka ta rushe da kuka tace “Shikenan Allah shikenan ya tafi ya barni Allah na gde maka da kake jarabtar rayuwata…..
Daidai lkcn saƙo ya shigo wayarta batada hayyacin dubawa nan aka gama cike²n da za’ayi suka dauki gawar Baba Suka nufi gda domin suturtashi wannan mutuwa ta girgiza kowa a unguwar dattijon arziƙi me hƙr komai na rayuwa bai dameshi ba.
Aneey tayi kukan rashin mahaifi ta rungume Mutallab taci gaba da kukanta tare da ɗaukar wayar ta Kira number Abdul Kira kusan goma bai ɗagaba ƙarshe ma kiran ya rinƙa dawowa dole ta hƙr bayan an fita da gawar Baba mutane sun ragu ta shiga ta bankaɗa shimfiɗar tasa taga jakar ta ɗauka daidai lkcn da Hasina ta shigo suka haɗa idanu Aneey ta girgiza kai tana mamakin halin ƴar’uwartata mahaifinta ya mutu amma ta shigo gda da tangaɗi tabbas Allah yana sonta da rahama daya tsareta daga faɗa wa wannan rayuwar.

 

Ɗakinsu ta nufa tana shirin zama saboda kukan da taci har jiri ya fara ɗibanta taji wayar Tata ta ɗauki ruri ta ɗauka ganin sunan mijin nata yasata aje numfashi ta kara a kunnenta yace “Ina jirgi lkcn da kike kirana ina ƙofar gdan yanzu nake samun lbr ashe kuma baba ya rasu” hawaye ta ɗauke daidai lkcn da Mama ta bankaɗo ɗakin tace “To bankaɗau kwashe² sai azo a fice mana a gda tunda Mal ɗin daya haɗa ya tafi asara baƙar haihuwa….”
Miƙewa tayi a mamakance tace “In fita kuma Mama ina zani….” Mari Hasina ta ɗauketa dashi ta dafe gurin da sauri daidai lkcn da Abdul ke shigowa Hasina ta nunata da yatsa tace “Darajar wannan tsohon daya tunkuyi burji kikaci da tuni na daɗe da tarwatsaki shashasha da bata gane abinda ke faruwa waike makira to yau zaki tattare naki ya naki ki ƙara gaba mijinki kuma ki jira shigowata gdanki nan bada jimawa ba abin takaici na jima ina janki jikina mutane har cewa sukeyi muna kama ashe tsintacciya ce ke asara ashe gara ma Ni aure akayi aka haifeni ke kuwa da ganinki ƴar zina…..”

 

Mgnr ce ta maƙale saboda marin da Abdul ya zuba mata ta faɗa jikin mama ya nunata da yatsa sai kuma ya fasa mgnr yaja hannun Aneey tana kuka ya saɓi ɗansa suka fice ya cillata a mota yaja da ƙarfi sukabar gurin yana huci kamar shi aka ciwa mutunci kukan matar tasa yana dukan zuciyarsa, bai katseta ba har sukaje gdan ya kashe motar ya fita ya buɗe mata ta fito suka shiga ciki ta zube a bakin ƙofar tace “Baba ya mutu kafin mutuwarsa yabarmin wasiyyar na dauko jakar fata a karkashin katifarsa kuma na ɗauko amma meye kalaman yaya Hasina suke nufi Abdu?”
Sunkuyawa yayi a gabanta yasa hannu ya karɓi jakar ya buɗe wasu takardu suka faɗo guda uku sai wata leda a ƙulle bai damu da ledar ba ya buɗe takardar farko an rubuta.

 

_NAFISA ANWAR SHINE SUNANA NI ASALIN ƳAR LIBYA CE AMMA BAZAN IYA TUNA SUNAN GARINMU BA MIJINA SOJANE DAN ASALIN NIGER STATE YA AURENI LKCN DA SUKAJE YAƘI ƘASAR MU YA TAHO DANI ƘASARSU INADA CIKI WANI HARGITSIN ƳAN TA’ADDA YAYI SANADIN MUTUWAR MIJINA AKWAI HOTONA DA HOTON MIJINA A CIKIN WANNAN JAKA SANNAN WANNAN YARINYA HAFSAT SHINE CIKAKKEN SUNANTA NIDA MAHAIFINTA MUNA KIRANTA ANEESAH SABODA SUNAN MAHAIFIYAR MIJINA NE DA ITA BANSAN GARINSU MIJINA BA NA HAU MOTA DOMIN NEMAN GARINSU MUKAYI HATSARI WANDA INADA YAƘININ BAZAN TASHI BA SHIYASA NA BAR AMANAR WANNAN YARINYA GURIN ME LEMON BAKIN ASIBITIN DA NA KWANTA JINYA._

 

saurin kallon Aneey Abdul yayi ya miƙe Itama ta miƙe jikinta na tsumar tashin hankali suka buɗe daya takardar saiga hotunan biyu sun faɗo daya na aure ɗaya kuma wata mata ce me tsananin kama da Aneey a jikin hoton ita da wani kyakkyawan matashin saurayi ya ɗora hannunsa akan cikin matar sunata murmushi.
Karɓar hoton Aneey tayi tana wani kuka me ciwo ta rungumesu Abdul ya dauki wannan ledar ya buɗe wani zoben gold ne me masifar kyau da mugun sauri Abdul ya mike yana ƙarewa zoben kallo yace “Aneesah nasan zoben nan wlh nasashin a family ɗin su Mother wannan zoben shine yake nuna cewa kanada jiɓi da sarautar gidansu Mother, ɗagowa tayi ta zuba masa idanu tace “Me tace a takardar?” Ɗauka yayi jikinsa na rawa yace “Da wannan zoben zakiyi saurin gano ahlinki yake ƴata idan Allah yasa kinyi tsahon rayuwa ki nemi dangin mahaifinki nasan sunaji a ransu Hamza ya ɓata ne ki tabbatar musu da ya mutu ne…..” Jefar d takardar Abdu yayi ya dauki hotunan da bai kalla ba ya ya dubi namijin sai taga ya rungumeta ya rushe da kuka yace “Wlh shine Uncle Hamza ne Aneey ƙanin Mother ne uwarsu ɗaya ubansu ɗaya”……..

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

[12/27, 8:44 PM] Oum Hairan&Affan:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button