Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 45-46

Sponsored Links

45–46*

 

Murmushi Zee tayi tace “tashin hankali tabbas yau kina ruwa domin kuwa boka yace idan har abinda da aka shirya baiyi tasiri akansu ba to zai juyo kanki yanzu kawai kije ki shirya girbin abinda kika shika” ƙit ta kashe wayarta daidai lkcn da suka fito Hasina ta miƙe tayo kansu a guje tana yage ɗankwalinta suka dare da sauri taje ta daki tv ta tarwatsota ta fado kasa ta fuzgi wuƙa a dinning ɗin tayo kansu Aneey ta kwasa da gudu saboda taga ita take harowa shima ƙoƙarin janyewa yakeyi amma ina ƙaddara ta riga fata kawai Hasina saita sauke masa wuƙar nan a cikinsa ya saki wata ƙara daidai lkcn da Mom ta shigo sukayi kansa da gudu ita da Aneey Hasina ta sake cakawa Aneey wuƙar a gefen cikinta itama ta sokawa kanta a maƙogaronta take suka zube dukkansu a ƙasa cikin mawuyacin hali nandanan mom ta rinƙa kurma ihun neman taimako take gdan ya cika da mutane aka ɗebe su sai asibiti wani babban tashin hankalin dukkansu babu wanda baisha jini ba daƙyar aka samu Aneey ta farfaɗo Abdul kam shi baimasan meke faruwa ba don yafi kowa jigata tunda Aneey ta buɗe idanunta take kiran sunan mijinta babu wanda ya kulata sai likitan yace.
“Madam kiyi hƙr insha Allahu shima muna sanya ran zai warke” cikin kuka tace “nidai don Allah ku kaini naganshi don Allah” daƙyar King yasa baki aka samu ta hƙr badon ranta naso ba kwanansu uku Abdul ya farko inda Hasina take cikin wani yanayi me kama da hauka tana roƙon abarta ta kashe kowa itama ta kashe kanta saida aka sadata da asibitin mahaukata suka tabbatar da batada wata matsala aikuwa take aka makata a kotu da zargin ƙoƙarin kashe rayuka.

Related Articles

 

Suka koma gda Aneey taci gaba da jinyar Abdul cikin sati biyu ya warke yaci gaba da harkokinsa satinsu biyar da komawa gida aka ɗaura auren Abdul-Ahad da Zainab Zainab tayi sanyi saboda ganin daraja da matsayin Aneey gurin Abdu batada niyyar cutarwa sukaci gaba da rayuwarsu kamar ba kishiyoyin juna ba Zainab taja Aneey a jikinta itama ta sake da ita gidan yayi musu daɗi duk da cewa kishi halitta ce Aneey na matuƙar kishin Abdul amma ta iya salonta bata fito dashi yanda za’a gane kuma ta iya allon ta tana ɓoye damuwarta har a gurinsa bare gurin Zainab.

 

Da sanya hannu da sahalewar Aneey Abdul ya yafewa Hasina da take fama da ciwo aka sallameta daga gdan yarin da suka ɗaureta ta koma gida da sanyi jiki Aneey taso Abdul ya dawo da ita yace aa ya gama zama da ita dole ta ƙyaleshi itanma tayi ne kawai ba har zuciyarta bane Zainab ɗinta ta isheta a matsayin kishiya bata addu’ar ya ɗauko musu wacce zata damesu.
Shekarar Nafeesah biyu Suka haihu dukkan su biyun Aneey ta haifi Namiji Zainab ta haifi mace Aneey ce ta fara haihuwa kwana uku tsakani Zainab ta haihu hakan tasa suka hade sunan abin kunya saiga Hasina tazomawa Aneey suna tare da bata hƙr akan abubuwan da suka faru duniya tabi da ita ta nutsu hijjab har ƙasa harda casbaha tana lazumi Aneey taji daɗin ganinta a wannan yanayi tayi murna ta godewa Allah domin Allah ma ya sani takasa manta alkhairin Baba mahaifin Hasina a gurinta ya riƙeta yayi mata gata fiye da ƴar cikinsa ya tsare mutumcinta kullum burinsa yaga ta zama ta kwarai to ita meye zai hana bayan ƙasa ta rufe idanunsa tayi bakin ƙoƙarinta wajen ganin ƴarsa ɗaya tilo ta zama ta ƙwarai.

 

Abinda ya ƙara faranta ran Aneey da Hasina tace aure zatayi saura sati Uku murna sosai Aneey tayi tayi mata fatan alkhairi tare da kyauta me tsoka gami da alƙawarin zuwa mata biki, kwananta huɗu ta tafi Aneey ta sanar da Abdul batare da bawa abin muhimmanci ba yace “Allah ya sanya alkhairi” yanda yayi mgnr saida jikinta yayi sanyi da dare ta sameshi take tuntuɓarsa tanason zuwa bikin da farko yaso yaƙi saida yaga tayi shiru da alamun hukuncin nasa baiyi mata daɗi ba sannan yace “Zaki iya zuwa amma bazaki kwana ba zanzo Kano ɗin nima duk dare zaki dawo gdanki na can ki kwana” taji daɗi daya bata dama tayi masa godiya sannan tace “Amma da sister zamuje ko?” Murmushi yayi yace baki rabo da wasa kuma saina ɗebeku duka na turaku biki Ni kuma fah?” Ƙasa tayi da kanta tace “kayy Daddyn King naga kace ba kwana za’ayi ba” rufe mata baki yayi yace “shikenan yanzun da kuka haihu lkc ɗaya sai kusan yanda zakuyi dani”

 

Kallonsa tayi tayi murmushi tace “baban jarab sai kaci ai idan akwai nikam wannan karon ma arba’in biyu zanyi nagaji da kwanika kai babu wuya kayima mutum ciki” lakace mata hanci yayi yace to ya zanyi tunda inada lfy kinsan me?” Girgiza kai tayi ya matso jikinta yace “ki godewa Allah kin samu jarumin namiji wata tananan neman me ƙwaƙwularta kullum takeyi bata samu ba kekam kin samu idan aka hau samanki saidai ke ki gaji…..”
Rufe masa baki tayi tace “naji azaƙwaiƙwai tashi ka tafi ɗakinka saida safe” noƙe kafaɗa yayi dole ta rabu dashi suka kwana yana lalubarta bacci dai a daren nan basuyi ba ƙarshe tashinta yayi waishi ta sama masa mafita dole sai haɗe masa nononta tayi yasa dick ɗinsa a tsakiya ta shafa masa zaitun ya rinƙa gogawa har saida yayi release sannan ta samu salama sukayi bacci da asuba kuwa bayan ya dawo masallaci sata yayi ta tsotseshi tas ya zubar mata a bakinta sukayi wanka suka kwanta bacci sunyi bacci sosai sai 11:30am Aneey ta fito Zainab ta gama komai suka kalli juna sukayi murmushi tace “Inata fama da mijinki na barki da aiki” murmushi tayi tace “nasani ai tunda najiki shiru” zama sukayi sukaci gaba da hirarsu sunata dariyarsu ya fito ya zauna a tsakiyarsu yaran suma sukazo suka rungume iyayen nasu sukayi dariya a tare Abdul-Ahad yace “Alhmdllh gdana aljanna ta My Aneey Kece kika zama jagorar dawwamar dani cikin farin ciki nima inason nasaki farin ciki Zainab kema kinyi ƙoƙari wajen ganin gdana yayi walwala soyayya ce ta kawo haka kowacce ta fadi meye takeso nayi mata Aneey inajinki murmushi tayi tace “nikam bana buƙatar komai daya wucce farin cikinka Indai zaka kalleni kayi farin ciki to ka gamamin komai” sake shigar da ita jikinsa yayi yace “bayan nan fah?”

 

Rufe idanunta tayi ya shafa kanta yayi dariya yace zakije China zakije Turkiya zakije Germany zakije Egypt kiga Pyramid kigano gawar fir’auna sannan zakije Saudiyya kiyi hajji kiyi Umrah kiyi ziyarar shugaban Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) ki zayarci sahabu Rasulullah ki ziyarci ahlinsa to daganan saime?” Dariya tayi tace sai nayi addu’a Allah ya ƙaramin soyayyar mijina shima Allah ya ninka masa ƙaunar matarsa ƙanwarsa” zaro idanu yayi yace kasheni sonki kikeso yayi kenan” dariya tayi tace sai nabika mu tafi tare” Zainab ce ta tsoma baki tace “Allah ya ƙara dankon ƙauna masoyan asali kukam Kuna cikin mutane masu saar rayuwa samun so kuma asoka abune me matuƙar wahala kamar yanda Deputy Governor Alh Adnan Sooraj ya kasa samun soyayyar Hauwah yarinyar da yake ganin samun soyayyarta zaifi masa komai sauƙi ashe kallon kitse yakewa rogo Hauwa ƴar cikinsa a haihuwa ta zame masa jarabtar da take neman tafiya da rayuwarsa” zaro ido sukayi gabaɗayansu Abdul yace “wannan wacce mara sa’ar ce?”
Jinjina kai tayi ta dubi Aneey tace nasan bazaki rasa sanin lbrn shahararriyar marubuciyar nan ba Mai GIDAN UNCLE DUBAI da JUHUD ZARRAH da RUWAN JIRA ba to a gurinta zaki samu wannan Gawurtaccen lbr me suna THE DEPUTY GOVERNOR’S BRIDE kuma kinsan wani abun burgewa 70% na labarin gaskiya ne, Sister koni me bushasshiyar zuciya saida na zubarwa da wannan labari hawaye bare ke me arhar hawaye tabbas so makaho ne sis baisan gwani ba Dattijo me kimanin shekara hamsin da biyar ya sanya yarinya me shekara ashirin a gaba yanayi mata kukan ta zauna dashi ta rayu dashi wannan lamari akwai tausayi sis muyi kuɗi kuɗi mu sayi special 1k ta rinƙa turo mana ta private nikam tun yau zan tura nawa”
Waya Aneey ta zaro tace “Allah sarki ADN Sooraj ya bani tausayi Ni har nama tura mata nawa kinsan dake mutuniyata ce Oum Hairan akwai tellant wlh bana bari book ɗinta ya wucceni nayi mamaki da kika rigani samun labarin THE DEPUTY GOVERNOR’S BRIDE (Amaryar mataimakin gwamna) yazo da zafi da tiriri da cakar da brain” rungumesu Abdul yayi yace nikam na Allah ya isa zan karanta” sukayi dariya dukkansu tare da sauke masa kiss a goshinsa.

 

Tammat bi Hamdullah

 

Wannan shine ƙarshen wannan lbr idan baku manta ba tun a tallansa na sanar daku bazaiyi tsayi ba amma ma’anarsa zata fita alhmdllh nasan kuma kunsan ya fita.
Ina gdy gareku masoya son so fisabilillah,
Jinjina da fatan alkhairi gareka mijina Abdul Isah Haruna(A.A FANSA) yeah yau na yarda na kuma gasƙata kalmarka true love never end Ina fatan ɗorewar farin ciki da yalwatar arziƙinka me albarka, fatan nasara Me farkon me ƙarshen👍🏼

 

Don neman ƙarin bayani ko sharhi zaku tuntuɓeni ta whattsAp a wannan number 09013718241

Ta ta kowa Banda munafuki banda ɓarawo banda zulwaji hayniy

 

*OUM HAIRAN AND AFFAN*

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button