Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 10

Sponsored Links

Majeederh she was very afraid, jin hannunsa all over her body ganin he will try to disviging her a cikin gidan Uncle Bello zai dasa mata abin kunya ta tattaro dukkan ƙarfinta ta turasa, suddenly ya ji zata ƙwace masa gashi lokacin he’s very weak burinsa kawai ya isa inda yake muradi ta miƙe da shirin gudu ya sa ƙafa ya taɗe ta ta faɗa kan gadon daga shi sai boxer domin ya jima da wurgi da sutturar shi, abinda ta gani ya mugun tada hankalinta bai saurareta ba ya ja rigarta yai wurgi da ita, jin abinda yake ƙoƙarin yi ta sa hannu tana dafewa idanunta suna tsiyayar da hawaye bakinta ya gaza furta komai, fizgewa yayi haɗe da yaga under wear ɗin jikinsa na wani mugun shaking he’s gazing at her virgin ganin wajen so cool and smoothly ya haɗe wani mugun yawu da ya masa,he couldn’t straighten himself, he just pushed himself inside, jikinta ne ya ɗauki kakkarwa she was breathing Heavily kamar numfashinta zai ɗauke ta saka hannayenta biyu tana dafe kansa da sake danna shi ba ma tasan tana yi ba saboda ficewa da tayi a hayyancinta abin ya matuƙar tsumata har wani shocking take ji kamar ana janta, very hot yake sucking nata yayinda yake jujjuya tongue ɗinsa yana nutsashi so deeply, ganin saƙon nasa ya karɓu yasa ya ɗauke kansa ya fara addu’a da yi mata rumfa yai rubda ciki akanta yana wara legs ɗinta, abinda bata zata ba kuma bata tsammata ba yanayin da take ji ya maye gurbin zafi hannayenta biyu ta zagaye bayansa tana ƙanƙameshi cikin wata irin azaba shikam gaba ɗaya ya fara loosing control nasa that’s why be ma san me yake aikatawa ba duk da He couldn’t get a chance to do what he wanted to do jin wajen a matse yasa ya dage ta ƙarfi dan ya ji sai ya shiga a yau sai ya nuna mata matsayinsa na mijinta, ya sake mata duka nauyinsa ya haɗe mon’s ɗinsu waje ɗaya yana ci gaba da laluban hanya but there’s no way out shi kansa ya ji jiki ballantana ita a hankali ya sassauta mata riƙon cikin wani kalan sexy voice ya ce “Why? i can’t find the way plx Mami help..” Ya ƙarasa faɗa yana jan numfashi he slowly put his little finger in the hole, to find out what the problem was, amma ko cutter na finger ɗin bai shiga wajen ba. Khalil ya lumshe rinannun idanunsa zuciyarsa na bugawa, banda harbawa babu abinda jiyoyin kansa suke, tunani ne fal ransa, ya san shi likita ne, amma why yaga tamkar ba ita ta haihuwa ba? ba wannan ne karo na farko da namiji ya kasance da ita ba, bayan haka ta haihuwa but how comes zaiga haka? Ya kasa fahimtar komai kansa ya kulle, ya jima kafin ya mirgina gefe ya juya baya yana riƙe cikinsa. Majeederh began to fear Khalil very much, she had never felt such pain as today, wani irin tsoro da shakkar Khalil ya cika mata zuciya, ta kasa ɗaga ko hannunta sbd masifaffen ciwo, tasan an yi mata ɗinki bayan haihuwar Baby Khalil, gashi cikin kwanakin nan kullum sai Maman Alpha ta sanya ta shiga warm water da takarkacan kayan wahala, anyi rapped nata amma bata yaushe ba, bata sa ya yanayin yake ba, ba zata ɗorar da komai akai ba, a zamanta da His Excellency kuma babu wani abu daya haɗata na aure da shi, wannan dalilin yasa take jin abinda Khalil ya yi mata kamar wani abu ne wanda yake ƙoƙarin tafiya da ranta a hankali kuma take sauke numfashi da shassheƙa. Almost 5minites kafin Khalil ya juya gabaɗaya zuwa inda take ya matsa more close to her ya tallafe fuskarta Silently ya ce “Why?” Tayi shiru tana runtse Idanunta ya kifa kansa a wuyanta sai kuma ya ce “bani labarin zamanki a gidan lusarin mijin ki” Muryarta bata fita sosai ta ce “Babu komai tsakaninmu” Khalil ya zaro idanu waje sai kuma ya rufe idanunsa yana sauraren bugun zuciyarsa, ƙoƙarin ɗagata yake tayi saurin riƙe masa hannu ta ce “Don girman Allah kayi haƙuri, i am sorry bear with my words” Ya ce “Words? What words?” Tayi shiru yana ƙara ɗagota kawai ta faɗa jikinsa ta saki kuka a hankali tana ƙanƙame shi zuciyarta na bugawa ta ce “I can’t, plx ban so wlh mutuwa zan” Ya yi shiru kawai yana jin yadda take kuka he couldn’t feel yadda hawayenta ke sauka a ƙirjinsa daidai kunnenta ya ce “U can’t want? Common” Ta marairaice sosai ta ce “Wlh ban iyawa don Allah kada ka sake, ni yarinyar ce” Duk dauriyar Khalil da yadda yake ji ga tunaninsa daya rabu kashi kashi sai daya ɗauke fuskarsa yana murmushi, ya saka hannu zai squeezing bakinta tayi saurin ɗauke fuskarta a hankali numfashinsa na sauka kunnenta ya ce “Ahh niyya ce ƙarewa” Tayi shiru ya leƙa fuskarta suna haɗa idanu tayi saurin rufe nata “kada ka sake” Ya buɗe ido ya ce “What? I didn’t do anything to you, when I touch you, you won’t even be able to open your eyes, zan je na shirya sosai zan karɓi budurcin Mamina” Gabanta ya faɗi, wai bai mata komai ita kowa ba zata taɓa zama ya yi komai ɗin ba, banda zugi babu abinda take ji. Ya rungumeta sosai yana shafa kanta calmly ya ce “Sorry” Tayi shiru a hankali kuma jikinta ya saki wani irin zazzaɓi ya rufeta, tayi lamo a ƙirjinsa bacci ya ɗauketa, ya rufe idanunsa shima kamar mai bacci amma bashi yake ba tunanin abubuwan da suka faru tsakaninsa da Dad ɗinsa yake, His father is a twisted man, who only he knows, he will never change forever, he is stubborn and sticks to his words and no one can change his mind. Tun sanda Uncle Isma’il ya zabga masa maruka ya tattara ya bar ƙasar zuwa Germany, kai tsaye kuma Bellevue Palace ya nufa ya yi rashin sa a President baya nan yana Hammerschmidt Villa in Bonn, koda yaje basu kwashe da kyau ba, yasan kuma da wata manufa a ran Dad ɗin nasa tunda ya bar shi ya a musulunta, babban tashin hankalinsa yadda yaci alwashin sai ya raba shi da Majeederh,kuma yasan kaɗan da aikinsa, gashi Uncle Isma’il ya ce ba zai bashi matansa ba sai babansa ya zo, to ko hayar uba zai yi? Gashi baya son ma asan waye mahaifinsa. It’s a thought in his mind, he has nothing to do, ko Niger zai tafi? A hankali ya ce “No! Just think Khalil” Me zai je ya yi a Niger ƙasar da yanzu ba zama lafiya ana ta yaƙi akan juyin mulki, daman dai Grandpa ya taɓa zuwa dashi wajan wasu a can so he was thinking ko suna da relative.
Wayarsa ce ta fara ringing yana dubawa yaga an saka _A careless Father_ Ya yi burus da kiran, which means ba zai ɗauka ba, kira aka dinga yi a hankali ya duba fuskar Majeederh yaga bacci take sosai har yanzu jikinta zafi, a hankali ya ɗauki wayar tare da yin shiru. “Abraham” Khalil ya ce “Sir, or Mr President Denial David the president of Germany!” Dad ya ce “U have no idea akan abinda zan baka, ba iya Germany nake da ƙarfin iko ba, har nan Nigeriya ɗin ina da power, ina da private Investigators everywhere” Calmly Khalil ya ce “I knew, and i am ready” Dad ya ce “Come, kazo Germany make your promise kamar yadda kayi na auren Debeka, at least ka auri Musulma kuma ka auri Christa, kaga in samu Grandchildren Christa su kuma su samu musulmai 50%” Khalil was speechless jin ya yi shiru ya sa ya ce “Nama Chancellor al’ƙawari, Debaka nada hankali she really loves u” Khalil ya ce “Tana da hankali? Ka aureta mana kai” Cikin ɗaga murya Dad ya ce “How dare you talk to me like? What kind of son are you?” Cikin ɗaga murya sosai shima Khalil ya ce “Ni zan tambayeka, what kind of father are you? Eh? Abu ɗaya na nema wajan shi ne _Love_ to yanzu ban so ka riƙe kaje ka bawa Zizi or Badi Mr President, and Hawwa’u Allah ne ya bani ita, nasan bata so na but ina fatan watarana ta so ni ko yaya ne, zan yi nisa daga gareka zanje inda baka isa ka ganni ba balle ka cutar dani, na gino da azabarka” Yana faɗin hakan ya kashe wayar yana rufe idanu, baya son hayaniya ko kaɗan yasan tunda Dad ya fara maganar zai raba shi da Majeederh to bazai taɓa haƙura ba sai ya raba su hankalinsa zai kwanta, bai taɓa ganin uban daya fifita mulki akan ɗan shi ba. He loves his father, amma kullum yana ƙara sanya hijabi tsakaninsu babansa baya son shi gabaɗaya, banban abin damuwa bashi da wani reason babba. “Who’s he?” Khalil ya buɗe idanu a hankali ya ce “Me?” Ta ce “Da waye kake magana? U called him da president” Ya ce “Laa! Ba kiji daidai ba” Tayi shiru sai kuma ta zame a hankali daga ƙirjinsa zuwa saman pillow, bai ce komai sbd yana buƙatar tunani sosai, tunda ya tashi garari yake ba uwa ba uba, ba ƴan uwa ba, Gang team ya sani a rayuwa sai Maminsa wacce take matarsa a yanzu, komai ya samu ɓarnatarwa yake, da yana kulawa da dukiyarsa babu mamaki da yafi haka ariziƙi, kullum neman mai faɗa masa gaskiya yake, har Grandpa yake tambaya sometimes meyasa komai ya yi daidai ne? Ya sakko da ƙafafuwansa ƙasan bed yana riƙe kansa da hannu bibbiyu, Majeederh dai kallonsa kawai take, ya miƙe ya kunna switch yana saka kayansa yana jin idanunta akansa ya juya bakiɗaya tayi saurin rufe ido, ya tsuguna yana kama hannunta ya riƙe cikin nasa kamar mai raɗa ya ce “The you need something?” Tayi shiru ya jima kafin ya miƙe ya fita, Majeederh maganganun Khalil da mutumin daya kira da president ke mata yawo akai, a hankali tayi ƙoƙarin miƙewa ta kasa sbd azabar zafi ta koma ta kwanta tana mai da numfashi.

Maman Alpha na fita ba je ko hanyar inda tasha take ba ta nufi Lodge Road gidan Abbu, ta samu Mami zaune a parlour tana kallon My better half a telemundo “Zuwan bazata har haka?” Maman Alpha tayi murmushi ta ce “Wlh, Yaya Bilkisu bata zo ba?” Mami ta ce “A’a tace zata zo ne?” Maman Alpha ta ce “To maybe ta fasa, daman Hawwa’u ce taƙi kwantar da hankalinta ta amshi khalil matsayin mijinta” Mami tayi shiru sai kuma ta ce “Ina saka kaina a matsayinta, abun ne da girma ba auren wanda ya girmeta bane matsala, a’a ko kaɗan the problem is ita ce ta raine shi, tana jinsa har yanzu kamar ɗanta her little bawai husband ba” Maman Alpha ta ce “Amma kam dai kin bani mamaki Hajiya Asabe, faman ƙaddarallahu hakƙa ƙadrihi, babu wani abu daya isa ya samu bawa face abinda Ubangiji ya ƙaddararta masa, ki ɗauka Majeederh ƙaddarar Khalil ce, shi ma ƙaddararta ce, Allah ne kaɗai yasan abinda wannan auren zai haifar tunda har aka yi shi, idan muka yi ja wannan al’amarin kamar muna ja da hukuncin Ubangiji ne, kuma wlh Majeederh na son mijinta tunda har ta iya dakatar da Abban Jawaad daga marin Khalil, idan har ba Ubangiji ne ya haramta auren ba bai kamata mu da kanmu mu haramta shi ba, babu aya ko hadisin dake nuna haramcin haka” Mami ta sauke ajjiyar zuciya ta ce “You’re right kina da gaskiya Barrister” Abbu ne ya shigo sanye yake da babbar riga da Jamper ta wata dakakkiyar shadda shampo light blue ya ɗora hula akansa, ya ɗan yi jim Mami ta ce “Sannu da shigowa Alhji” Ya zauna Maman Alpha ta ce “Barka da gida Alhji” Ya ce “Kina lafiya?” Ta ce “Allahamdulillah” Ta gyara sosai ta ce “Ducoments da dukan wasu files na takardun Majeederh nazo amsa, date of birth, voter card, national ID card, tun daga kan primary zuwa diploma nata ka bani duka gabaɗaya, ba ruwana da award data samu da keys ɗin motocin ta ba ruwana” Tunda ta fara magana Abbu ke kallonta ya ce “Kee Bello ya turo ki? Ko Isma’ila, to na hana na ƙona tuni” Ta ce “Photocopy ka ƙona, at this time ba zan zuba idanu ba, babu wanda ya turo ni na kuma sauke matsayin ƙanin miji nazo a matsayina ta Barrister kuma ɗaya daga cikin shugabannin kungiyar human rights ta reshen jihar Kano” Ya ce “To na hana” Ta ce “Ohk daman na fara binka ne a hankali za kaji kira daga human rights kuma wlh da kanka zaka jawo a ɗaure ka, ina record ɗin abinda kai kanka baka san da shi ba, at the end a matsayinka na uba duk da ka faɗawa duniya baka da ƴa Majeederh to yana da kyau ka sawa rayuwar auren ƴarka a albarka hannunka baya taɓa ruɓewa ka yanke ka yar, dole ta amsa sunan Majeederh Abdul’aziz Khan!” Abbu ya riƙe kansa da sauri sbd tsara masa da yaji ya yi kamar zai tsage ya miƙe da sauri yabar ɗakin.
Khalil na zaune a parlourn Maman Alpha tun zuwansa gidan ko motsinta bai ji ba, hannunsa kuma ɗauke da Baby Khalil wanda ya yi wayo sosai har ya fara zama tuni Sallama ya ji an yi ya haɗe fuska sosai Latifa ta shigowa tana murmushi ta ce “A’a Mijin Malama ne a gidan” Bai ce mata komai ba tayi ƙasa da murya ta ce “Hala baka samu cikon gidan hayar bane shi ya sa take ta zaune bata tare ba? Kuma kaje ka nemi taimako wajan jama’a? Kana don Allah su taimaka aure kayi kuma baka da ko sisi na zaman gidan haya da abincin da zaka bawa matar?” Khalil dai bai ce komai ba idanunsa akan Baby Khalil dake ja masa saje ya miƙe tsaye akan cinyoyinsa Latifa ta ce “Allah sarki ai talauci babu daɗi masifa ce sosai, da kuma zaman banza ai ko ɗan dako da ina shara daka fara” A hankali ya ce “Ohk” Maman Alpha ce ta fito daga bedroom tana murmushi ta ce “Latifa ce?” Ta ce “Wlh ina Bestie?” Ta ce “Ai da kam tana nan parlour zaune” Kafin su sake magana T.v dake kunne a channel ɗin Arise News aka shiga sanarwar zuwan President of Germany ƙasar Nijeriya a gobe Sunday, har yanzu ba a san dalilin zuwansa ba amma na tunann yazo ganawa da shugaban ƙasar Nijeriya ne akan harin da za’a kai ƙasar Nijar” Latifa ta washe baki ta ce “Wow shugaban ƙasar Germany a Naija? Ai wallahi da ina gidan jaridarmu ni ce ta farko na buga wannan ƙyakƙyawan labarin, kuma mutumin nan baya tsofa sai uban arziƙi kamar yaƙi gashi baya da ɗa balle jika” Khalil dai jin labaran kawai yake amma hankalinsa a tashe yake yasan wajansa yazo yana ji a jikinsa ba haka nan zai zo ba, zai zo ne ya raba shi da Majeederh. Latifa ta ce “Khalil dubi shugaban ƙasar nan plx gaskiya arziƙi ya yi” Gently ya ɗaga kansa ya kalli Dad ɗinsa da ake ta nunawa sai kuma ya miƙe tsaye ya nufi bedroom ɗin da Majeederh ke ciki tsaye ya ganta hannunta riƙe da waya hankalinta ya gama tafiya akan wayar har ya tsaya a bayanta yana kallon chat ɗin da suke, a hankali idanunsa ya sauka akan Abuturab wanda kuma da shi take chat ɗin. Ya duba reply da take masa na “Plx help Ur Excellency i couldn’t sleep, ka faɗa mini sunan maganin da kake bani nake bacci sanda nake gidanka” Wani irin huci ta ji a bayanta kamar na kumurcin maciji ta juya da sauri idanunta ya sauka akan Khalil da yake tsaye dab da ita, kallonta kawai yake babu ƙiftawa jikinta ya ɗauki rawa domin tun bayan abinda ya faru ranar juma’a take ɓoye masa a hankali ta ce “Sorry….,” Hannu ya ɗaga mata murya bata fita sosai ya ce “A Medicine? What medicine? Yaushe kika fara sha waya koya miki sha?” Gabaɗaya jikinta rawa yake ta shiga girgiza masa kai, idanunsa kamar za su fito waje ya daka mata wata razananniyyar tsawa ya ce “Stop nodded your head” Ya faɗa da ƙarfi wanda yasa ɗakin ya amsa gabaɗaya ya birkice ta rasa yadda za tayi sai kawai ta faɗa jikinsa ta rufe fuskarta a ƙirjinsa tana ƙanƙame shi, shiru kawai ya yi mata deep down na zuciyarsa tunanin wanne magani ne da har yake sata bacci? Da tunanin yadda zan ci uban Abuturab ba ruwansa da matsayinsa. Ya zame ta daga jikinsa ya juya mata baya domin bai fiya son ta gane ita ce weakness nashi ba, ya jima a haka kafin ya fita. Mutanen parlourn yaga sun ƙaro, Uncle Isma’il da Uncle Bello da Yaya Bilkisu har lokacin Latifa na nan. Ya nemi waje ya zauna can ya ce “Evening uncle’s Aunties” Uncle Bello ya ce “Ibrahim kana son ɗaukar matarka, gashi har yanzu bamu mene problem naka da reason naƙin kawo mahaifinki ba, munsan kakanka David amma ko shi yaushe rabon da muji shi? Nama yi tunanin zai zo da yaji labarin auren, kuma kaga mu ba zamu so muga mun bada Majeederh inda zata wulaƙanta ba, ko kuma ba asali ba toshe, wannan shi ne babban kuskuren da iyaye suke, su bada yaransu hankali kwace basu san waye familyn miji ba, sai an tara zuri’a kuma al’amarin ya ɓaci, a yanzu mahaifinka yazo a yau zaka tafi da matarka” Kansa a ƙasa shi kam ya zai yi ne su fahimce shi? Ko cewa ya yi President babansa sam ba zasu yarda ba “Khalil magana muke?” Ba tare daya ɗago kansa ba ya ce “What’s the problem Uncle? I have a house to keep her in and take care of her” Latifa ta ce “A’a yanzu fa kace baka gama haɗa kuɗin hayar gidan ba” Ya juya ya yi mata wani irin kallo ya ƙara cewa “Na maka al’ƙawari zan bata komai” Nan ma Latifa ta ce “Ko abincin da zaka bata baka da shi kuma….,” Kafin ta ƙarasa maganar ta ji saukar lafiyayyen mari a fuskarta ta dafe kunci zata sake magana ya ƙara sauke mata wani yana huci ya ce “Na tsani Shisshigi, kin dame ni haba idan Jee kike son ta wahala to bata nan zaki bi ba” Ya nufa mata ƙofa ta miƙe da sauri ta ce “Wlh sai na haɗaka da mijina za kaji sammaci daga Curt mai yawo a titi bashi da ko sisi” Ya ɗaga ƙafa kamar zai bita ta kwasa da gudu tai waje jini har ya kwanta idanunta. Baki sake kawai suke kallonsa Yaya Bilkisu ta ce “Khalil ka rage zafin zuciya, kasan mijinta waye? Babban lawyer ne ba, uban mijinta kuma wani babban ƙosa ne a gwamnati kai da baka da kowa daga mu sai Allah da Manzonsa shi, yanzu me tayi maka wacce kalar wahala aminiyar Majeederh ce fa?” Maman Alpha ta ce “A bar maganar kawai Yaya” Uncle’s ɗin kasa magana sukai, Khalil ya koma bedroom Uncle Bello ya ce “Me zakai?” Silently ya ce “I’ll be back” Ya shiga da sauri yana saka key ya duba agogon hannunsa yaga it’s too late, what should I do? Ya tambaya a zuciyarsa, ga babansa alrdy yana Naija rufe zuwan nasa kawai sukai a tunaninsu gobe zai zo, ga Uncle’s da suka hana shi matarsa da sun bashi ba zai taɓa yarda Dad ya same shi a ƙasar nan ba, Majeederh tayi saurin tashi kanta a ƙasa tana tsaye taji ya kama hannunta ya zura mata hijabi har ƙasa, ya jawo flat shoe ɗinta ya saka mata, ya juya har zai bar wayarta ya yi tunanin tana da muhimman abubuwa a ciki ya ɗauki wayar ya saka cikin Aljihu, wayarsa ya ɗauka ya turawa Joshua Dm, ya shiga toilet ya kunna shower ya saketa tana zuba ita kaɗai, ya yi kamar wanka ake, ya ɗauki jotter da pen ya yi short note da sign ɗinsa ya ajiye saman bed Majeederh Kallonsa kawai take ganin yana abu cikin gaggawa ta ce “What are trying to do?” Ya ƙarasa inda take kamar zai magana sai kawai ya saka hannu ya sunkuceta ya buɗe ƙaton window ta zare idanu tana ƙanƙame shi jin kamar zata faɗa ta ce “Plx ka barni” Ya cillata ta window ɗin ya kama shi ma ya dira yana sakkowa ya kama hannunta ya riƙe gam cikin nasa a ransa yana jin gudawa da itan shi yafi kawai bai tsaya ɗaukan mota ta can ƙofar baya suka fita yana fita ya samu wata lafiyayyiyar mota parke tana jiran shi ya buɗewa Majeederh motar ganin tana neman juyawa ya ɗauketa cak ya sata cikin motar ya shiga motar ya rufe, Majeederh ta fara kokawa ya jawota da ƙarfi ya rungumeta a ƙirjinsa kamar zai kuka daidai kunnenta ya ce “sacrifice this for me plz” Joshua ya ce “Yanzu ina zaku?” A hankali ya ce “Saudiyya….
[10/12, 2:09

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button