Hausa NovelsZarrah Hausa Novel

Zarrah 61-62

Sponsored Links

61-62*_

Wannan abu ya sosa zuciyar Mimee hakadai ta share ta koma dakinta ta kwanta abinci wannan kasaci tayi Aseem yayi mugun raina mata hankali watanta na biyu kan uku da yin bari amma tunaninsa baima basa yayi felling dinta ba saboda ya mayar da ita jakka, tashi tayi ta dauko maganin da Mal Dada ya bata ta duba tayi murmushi ta sake kwanciya sai dare sannan ta tashi tayi wanka ta bude kayanta ta dauko rigar bacci ta zura ta sanya turaren da Naja’at ta bata tace tayi amfani dashi, shiga tayi bathroom ta dauki kwalbar maganin ta tsuguna ta dangwalo da auduga ta matsa a gindinta ta miqe ta koma ta kwanta tanajin yanda maganin keyi mata zugi  ji takeyi ksmar taje ta wanke  tuna maqudan kudaden data kashe ne yasata bajewa fanka da a.c na hureta sakaryar ta manta illar iskar gareta.
Tananan kwance ya dawo a hankalinsa nakan Asmah bai shiga dakin mimee ba saida ya shiga dakin Asmah har yanzu tananan da nauyin baccinta na qaddara ya jima yana kallonta yanajin son kasancewa da ita a wannan dare me ni’ima amma babu dama, tsaki yayi ya tsugunna yayi mata addu’a sannan yajs mata bargo ya fice, ya rufenta qofa

Fita yayi ya shiga dakin Mimee tana kwance a gado ya kawar dakai ya shige bathroom yayi wanka ya dawo yana dube²nsa  ta miqe ta nufisa ya nemi guri ya kwanta itama kwanciyar tayi tace “Aseem ni naga kamar bakayi farin ciki da zuwa na ba” kawar dakai yayi tare da miqewa yace “wanne irin turare kikai amfani dashi?” Kallon kanta tayi tace “turare kuma?” Daga kai yayi yace “banson qamshinsa yana tasar min da zuciya yasa kaina ciwo yakeyi bazan iya kwanciya a dakin nan ba”
Miqewa yayi ya fice daga dakin ya koma falo ya kwanta ta miqe da sauri tabisa.

Related Articles

Tarar dashi tayi kwance a kujera ya juya baya ta tsaya akansa tana tunanin ta inda zata fara masa mgn tsoro na neman hanata daqyar ta zauna a kusa dashi ta tabashi tare da kiran sunansa cikin murya me rauni batare daya juyo ba yace mata menene?” A sanyaye tace “meye yasa kakeson nunamin iyakata a gurinka yanzu hakan mutunci ka siyamin matarka ta fito taganka a falo a kwance bayan tasan cewa inanan” numfashi ya sauke ya tashi zaune ya zuba idanunsa masu rikitata a kanta yace “to yanzu me kikeso nayi miki?” Rausayar dakai tayi wai ita kirsa tace “katashi muje mu kwanta mun dade bamu hadu ba wata uku ai ana marmarin juna”
Wani murmushi yayi na qeta tare da qudurcewa a ransa duk abinda zatayi saidai tayi amma bazai kusanceta a yau ba hannu yasa ya toshe hancinsa yace “wannan turaren naki amai yake neman sakani duk da nasan Asmah bacci takeyi amma ranta bazaiso qamshinsa ba karki qara saka manashi anan banson ya cutar da babyna” wani abune me tuquqi ya rinqa taso mata ta miqe a zuciye tace “sannu Alh Qaseem ubana da har kake ganin ka isa ka samin sharadi akan abinda nakeso kuma ma akan wata banzar iskar matark…..” Daganta hannu yayi cikin qaraji yace “karki qara zagarmin mata wlh yanzu zan yankanki way kibi jirgib dare dubeki ko fasali babu ni mema zanci dake wata guzuma dake dalla bacemin da gani anan” sosai kalamansa suka sosa zuciyarta ta miqe fuuuuu ta shige daki tare da banko qofar da qarfi yayi murmushi ya koma ya kwanta abinsa.

Tana shiga dakin wayarta ta dauka ta duba Naja’at a online tace _“nifa wannan dan rainin hankalin mutumin yaqi saurarona turaren ma cemin yayi bayason qamshinsa amai zaisashi”_ murmushi naja’at tayi tace _“kuma sai kikayi yaya”_ alamun bacin rai ta tura mata tace _”Kawai nabar masa falon ne na dawo daki”_ zaro ido Naja’at tayi tace _“amma kinkai wawuya takanas saboda aiwatar da wannan aikin kikazo sannan har kiyi fushi gsky kin bani kunya”_
Takaici ne ya cika mimee tace _”to ya kikeso nayi masa ne yaqi saurarona fah har mgn ya fadamin wai nice guzuma”_ murmushi Mimee tayi tace _”to saime indai buqata zata biya aidai ya riga ya shaqi qamshin turaren mgn ta qare ki tashi ki caza dress ki yi wanka ki kashe qamshin ki koma masa ki zama kalar tausayi Aunty Maryam da qauna tsakaninki da Aseem nasan zai kulaki indai muka samu ya shiga maganin da kika matsa ya ratsashi ai magana ta qare yariga ya shigo hannu sai yanda mukayi dashi kuma da hannunsa zaima yarinyar nan dukan da sai cikin jikinta ya zube sannan ya saketa kinga kuwa riba ai tamu ce kamar yanda boka ya fada mana yanzun ke meye yafi miki wannan zaki tsaya kina wani bacin rai na asara”

Sosai ta rinqa bawa Mimee shawara harta amince ta miqe ta sake wanka ta dauki asalin Humrarta ta shafa ta gyara gashinta dake itama akwai baiwar gashi Mimee Kyakkyawa ce da hutu ya ratsa fatarta itama tanaji da kyawunta kamar yanda Asmah ke taqama da nata.  Sweet ta jefa a bakinta ta nufi falon da kwarkwasarta ta isheshi yana kwance haska fuskarsa tayi ya bude idonsa akanta taja ajiyar zuciya tana kallon shatin dick dinsa ta cikin boxes din dake jikinsa ta tsugunna a gabansa takai hannunta tare da kwantar da kanta a qirjinsa kawai sai tasa kukan kissa,
Lumshe idonsa yayi yaso shareta yaji bazai iyaba ya tashi zaune yana qyara wandonsa yace “banson kuka maryam meye wai damuwarki danine?” Cikin kuka na kisisina tace “nasan a baya nayi maka abubuwa da yawa da suka sanya ka jin na fita a ranka Aseem amma kasani ba qiyayya ce ta kawo hakan ba sonka ne yasa nake kishinka, don Allah kayi hqr kabani damar gyara kuskurena ka yafemin ka daina fushi dani nayi nadama sosai” zubanta ido yayi duk da zuciyarsa bata yarda da nadamar tata ba amma yaji dadi a ransa karo na farko a rayuwarsa cikin shekara takwas da Mimee ta bude baki tabashi hqr kenan”

Dagowa tayi ganin fuskarsa a turbune yasata sake fashewa da kuka tace “nikam idan bazaka hqr ba kayimin hukunci daidai da laifina bazanji haushinka ba domin ubangiji cewa yayi idan bazaku iya hqr ba ku rama daidai da abinda akayi muku amma hqrn shi yafi alkhairi lallai Allah yanason bayinsa masu yafiya….” Jikinsa ta sanyaya masa Allah ya jarabceshi da kukan mace ko kadan baison kuka hakan yasashi dora hannunsa a bayanta cikin kasala yace “ok karki damu Kije ki kwanta na yafe miki amma ki kiyaye gaba”
Murmushi tayi me hade da hawaye ta rungumeshi tana sauke ajiyar zuciya tace “na gde Honey please kiss me” ta fadi tana rufe idonta kissing din kumatunta yayi yana qoqarin miqewa ta riqeshi tace wlh feeling dinka nakeyi sosai mijina tana mgnr tana kai hannunta wandonsa, yanda ta kama twins dinsa yasashi sakin ajiyar zuciya ya kwanta flat a kujerar yace “nikam qanwarki ta gajiyar dani dazun idan zaki iya gakinan ga komai” bataji dadin mgnr ba amma dake neman saa takeyi hakanan ta zare masa boxes din tana shafa doguwar dick din nasa tanajan numfashi tabbas ya yarda mimee ta saduda domin tunda suke bata tabayi masa abinda takeyi masa yanzun ba.

Janyota yayi ya hade bakinsu taja ajiyar zuciya nan suka lula wata duniya ta musamman itakam taji dadinta sosai shiko baimasan yanayin daya kasance a ciki ba bayan komai ya lafa tayi murmushi ta miqe tabarsa yanata miqa Allah ya sani a zahirance bai qoshi ba amma jinsa yake cikin wani happy daya rasa wanne irine, miqewa yayi yabita daki sukayi wanka tare suka dawo suka kwanta sai zubansa kwarkwasa takeyi shikuma sai binta yakeyi da ido.
Duk abinda sukeyi a falon akan kunne asmah ta tashi zatayi alwala ta gabatar da nafilarta ta rinqa jiyo nishinsu qirjinta ya rinqa bugawa da qarfi tanajin wani azababben kishi yana taso mata ta rinqa ambaton Innanillahi Wa inna ilaihirraji’un daqyar ta samu zuciyarta ta lafa ta dauro alwalar tare da tayar da sallar bayan ta qara qarfin A.C ta yanda bazata rinqa jinsu sosai ba don kaucewa zugar shaidan, sallar ta fara jerawa bayan ta idar ta jima tana addu’ar neman tsarin ubangiji gareta da abinda ke cikinta da kuma mijinta da nema musu zaman lfy tsakaninta da abokiyar zamanta.
Ta jima zaune bata koma ta kwanta ba saida tayi sallar asuba sannan ta samu damar kwanciya a gurin bacci kuwa ya dauketa me nauyi bataji shigowarsa ba saiji tayi yana shafa cikinta ta bude idanunta akan fuskarsa hakanan taji gabanta ya wani mugun yankewa ya fadi ta yunqura zata tashi ya riqota ya tasheta yace “Morning Favorite ya kwanan babyna?” Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta tace “ya kwanan Aunty Mimee?” Shafa kansa yayi yace “tana lfy bata tashi ba kema don inason jin lfyrki ne yasa na tasheki am kinga….”

Dagowa tayi ya janyota jikinsa ya dora bakinsa a nata ya lumshe ido zaqin bakinta ma dabanne qoqarin qwacewa takeyi ya tura hannunsa cikin hijjab dinta ya kama nipples dinta yana mulmulawa da salonsa me kashenta jiki, gabadaya gabobinta sukayi sanyi ta kwanta luf a jikinsa tanajin yanayin kamar kada ya qare amma data tuno yanda taji mimee na nishi jiya tana kiran sunansa saita tureshi hakan yabashi damar zarenta hijjab din kasancewar ko bra babu a jikinta kawai damqarsu yayi ya sanya a bakinsa suka saki ajiyar zuciya tare ta riqe kansa tace “don….don Allah kabari….” Rufenta baki yayi yanajan fasali yanaci gaba da shan nonon saida yasha me isarsa sannan ya saki ya baje a qasa yana shafa wandonsa ya lumshe ido ta zame zata tashi ya riqota ya zuge zip dinsa yace “pls suck me babe” zaro ido tayi tana girgiza masa kai tace “aa hakan babu kyau idan Aunty tasan hakan bazataji dadi ba katashi kaje tayi maka komai….” Daga wannan kalmar ya miqe a fusace yana huci ya fice duk sai taji vataji dadi ba, tunawar da tayi itance akan daidai yass ta danji sauki ta fito ta shiga kitchen ta samo abinda zata jefawa cikinta ta sake kwanciya. Batayi tunanin fushin zaiyi tsayi b taga ya dawo bai nemeta ba ta fito falon suna zauns da matarsa tana kwance a cinyarsa tana wasa da gashin jikinsa tayi kamar ta juya amma yanda ya kafeta da ido yasata tsayawa tace “barka da hutawa” cije lebe yayi kamar me jiran kadan yace “awa na nawa da shigowa gdannan?” Agogo ta duba ta kalleshi da rashin fahimta tace “ai bansan sanda ka dawo ba ina bacci lkcn….” Dakatar da ita yayi da cewa “qarya kikeyi kinjini isane banyi ba ki fito kiyimin sannu da zuwa Asma’uh Iskancinki kullum qara yawa yakeyi kada kikaini bango na turaki 9ja babu shiri” jikinta ne yayi sanyi ta sunkuyar da kanta ita bataga laifinta ba shi da ya dawo kuma yasan ba lau ta cika ba bai nemeta ba sai ita yake tuhuma, a sanyaye tace “kayi hqr zan kiyaye insha Allahu” qwafa yayi itakuma ta nufi kitchen ta dora ruwan zafi ta juyo a tea flast ta fito zata wucce ya kirata ta dawo a ladabce batare daya kslleta ba yace “Maryam batajin dadi ki sama mana abinda zamuci” dagowa tayi da sauri kuma a razane tace “girki kuma Soul?” Daganta kai yayi yace “idan kuma bazakiyi ba ni saina tashi nayi” cikin sanyin jiki ta miqe hakanan idanunta ya kawo ruwa ta fara tuhumar kanta wannan wanne sabon sauyi ne kuma ya tunkarota mijin da yake lallabata da abinda ke jikinta yafi kowa sanin cewa ba koyaushe take iya girki ba idan tayi wahala takesha shine da kansa ya dauke mata girkin idan ba ganin dama tayi tayi batare daya sani ba amma yau shine yake bata umarnin dole akan ta sama musu abinda zasuci da matarsa.
Tana cikin wannan tunanin ya shigo kitchen din yaganta tsaye yace “Mimee tace Fatan cous-cous takeso kiyi mata nikuma ki dafamin coffee kawai ya isheni………

_*Oum Hairan*_
[07/07 12:24 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

_*Fauziyya Tasiu Umar*_

_*Elegant Online Writers*_

_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button