Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 33

Sponsored Links

PAGE THIRTY-THREE*

 

 

Miqewa tayi tanayi masa wani mugun kallo amma ta kasa ce masa komai sai yanzun ne ta fara nadama da danasanin biyewa zuciyarta da rudin shaidan suka kasance cikin wannan baqar rayuwa ita da Uncle dinta da gaske fah yanzun ba cikin sunnah ne a cikinta ba ko?
Ta tambayi kanta tare da dagowa ta kalleshi suka hada ido idanuntakesi suka fara zubar da hawaye bakinta take motsawa da alamun so take tayi mgn ta amma ta kasa.

 

Matsawa yayi ya ruqo hanunta ya dagota zai hadata da jikinsa tayi saurin janyewa tayi baya da sauri tana wani irin kuka me ban tausayi ta zube a qasa ta durqushe tana girgiza kai tana kuka me ciwo tana fadin “ Astangafurullah wa’atubi ilaik astangafurullah ya Allah” yanda take kukanne yasashi komawa ya tsaya yana kallonta a hankali zuciyarsa tana tariyo masa abubuwa da yawa firgigit yayi kamar wanda aka tsikara ya dafe kansa yace “oh My gud Umaimah don Allah ki daina kukannan banaso akwai damuwa ko shima wannan din so kike ki zubarmin dashi” miqewa tayi jikinta na rawa ta matsa gabansa ta tsugunna tace “munyi kuskure babba Uncle Hameed tabbas muna cikin tabewa da fushin ubangiji waima ya akayi hakan ta faru dama ni Umaimah zan iya zaman zina meyasa muka zabawa rayuwarmu haka meyasa muka kasa yiwa kanmu da rayuwarmu da zuri’armu adalci Abdulhameed wannan wanne irin baqin tambari zamu yiwa zuri’ar Alh Abdulhameed Yauri Shuwa wanne irin mugun tabone Uncle cikin zina a jikina kuma naka Uncle wayyoh nikam na shiga ukuna Uncle dama a waje nayoshi idan har yana cikin qaddarata da nafi samun sauqi fiye da ace nakane….”

 

Sakin baki yayi yana kallonta da nazarin kalamanta towai me hakan yake nufi?
Sunkuyawa yayi ya dagota yace “fargar jaji mukeyi dagani harke Umaimah tabbas munyi kuskure amma laifin waye tsakanin mu da iyayenmu da suka kasa yi mana uzuri su fahimci kedin mahadina ce nima mahadinki ne nayi nadama da nadamarki Umaimah amma kuma inason cikina dake jikinki inason ki haifemin shi ki rainarmin shi Umaimah kada kicemin aa wannan abune daya zama dole akanki”
Yana gama fadin hakan ya zaunar da ita saman gadon ya juya ya fita, ya jima sannan ya dawo shida likitan ya bata magunguna sannan yace zasu iya tafiya gda.

 

Miqewa tayi tayi gaba yabi bayanta da sauri yasha gabanta ya bude mata mota ta shiga shima ya shiga yaja suka tafi saida ya tsaya yayi mata siye siyan kwalam na masu juna biyu sannan suka wucce gdan tayi shigewarta daki ta fada gado tayita rera kukanta na nadama mara amfani wadda ake kira da ihu bayan hari ko fargar jaji.
Saida ya shiga kitchen ya dafa mata Indomie sannan yayi mata kunun cous-cous saboda ya lura a yan kwanakin nan tanason sa sosai sannan ya nufi dakin nata ya bude ya shiga ba qaramin faduwa gabansa yayi ba ganin yanda tayi flat a gadon taketa gursheqen kuka jiki a sanyaye ya ajiye kayan hanunsa ya nufeta ya zauna a gefen gadon ya janyota jikinsa tare da zubawa fuskarta ido yanajin kukan nata har cikin qofofin gashin jikinsa miqewa tayi zaune tana gyara rigar jikinta yace.

“Da ace zaki hqr ki daina kukannan dakin taimakeni kuma kin taimaki kanki sannan kin taimaki abinda ke cikinki Babyn Uncle nifa banga abin tada hankali a lamarin nan ba tunda ba kanmu aka fara ba kuma bazamu zama qarshe ba balle mu zama abin kwatance ko misali iyakadai ayi surutu na dan lkc ya wucce shikenan ya zama tarihi idan kika sawa kanki damuwa ke abin zai dama ni kinganni babu abinda ya dameni iyaka na barki da hawan jininki kuma dole ki haifemin na dauki abina nayi masa huduba na yanka masa rago kamar kowanne da”

 

Yana fadin haka ya dauko Indomie ya diba a cokali yakai mata bakinta tayi saurin kaucewa tace “bazanci ba Hameed bazanci ba ai dama nasan haka zakace baka da kaico nida na biyewa so da rudin zuciya har hakan ta faru tsakanin mu nice da kaico amma inaso ka sani kuma nayi maka albishir ni Umaimah bazan haifi shegeba wlh ko ba dade ko bajima saina zubar dashi yabi ruwa kamar yanda akayimin asarar halattatu ni zanyi asarar shegen cikinka da han….”

 

Wani wawan mari ya dauketa dashi daya sata saurin hadiye furucinta ta dafe gurin a gigice har mararta saida ta amsa ta dago kanta bakinta yana rawa hawaye yana malala a idonta tace “ni ka mara Abdulhameed akan na zagi wannan tsinannan ala qaqai din cikin naka to wlh saina maimata kuma bazan fasa fada ba saina zubar dashi saidai ka kasheni azzalumi kaw…”

Wata damqa yayi mata da tasa idanunta yowa waje ya janyota tare dayin qasa da kansa daidai fuskarta yana wani mugun huci yace “idan kika qara sheganta min da sainayi miki shegen duka” yana fadin haka ya cillata gadon ya bita ya danne ya fara wasa da ita kuka ta sake sakin masa mai gunji amma kota kanta baibi ba yaci gaba da bata wuta duk irin kukan da takeyi masa da magiya bai bar abinda yakeba saida ya bata kashi sosai ya tabbatar da ta karba a jikinta sannan ya dagata ya shiga bathroom ya sakarma kansa ruwa bayan ya fito ya juyo ya dubeta fuskarsa a hade yace.

 

“Tashi muje nayi miki wanka kizo kici abinci banason ki haifemin da da tamowa” rufe idonta tayi batare data tashin ba ya sake cewa“kada ki bari na sake haurowa gadon nan kinsanni kinsan aikina fiye da kowa” miqewa tayi tana jiri bawai don taji mgnrsa ba saidon sanin rashin mutuncin sa idan tayi masa gardama yanzu zai dora daga inda ya tsaya.
Bathroom ta shiga tayi wankan tsarki ta fito yana zaune a saman carpet din dake gaban gadon yana susuta mata kunun da cokali tazo ta giftashi ta ta nufi wadroop din ta bude ta dauki baqar abaya tasa ta nufi qofar ta murda da nufin ficewa tabar masa dakin amma sai tajita a rufe da key.

 

Juyowa tayi ta dubeshi shima itan yake kallo yana murmushi ya taso ya ruqo hanunta ya mayar da ita gurin da ya tashi ya debi kunun a cokali yakai mata bakinta taqi karba murmushi yayi yace “ok bakiso ko? To bari nasha saina bawa dana ta inda ya shiga yasha” kafin ya rufe bakinsa ta dauki kofin ta fara shan kunun tana hawaye dariya yayi sosai bayan ya gama dariyar ya zuba mata lulu eyes dinsa yana qare mata kallo yanajin wani mugun so da qaunarta yana qara bijiro masa saida ta gama ya ballo magungunan ya bata tasha sannan yace taje ta kwanta.

 

Bata da zabin daya wucce kwanciyar saboda jikinta da yake mata mugun ciwo miqewa yayi ya bude qofar ya fice daga dakin kai tsaye gdansu ya nufa yana shiga gabansa ya fadi ganin Hajiya da Daddy da Hajiya Kaka a zaune a parlourn sunyi dako² Hajiya sai kaiwa da komowa takeyi tanajin muryarshi ta nufoshi gadan² ta daukeshi da wani gigitaccen mari da saida yasashi durqushewa sama gwiwarsa ya dago kansa a hankali ya kumajin wani marin ta wani bangaren ya sake rintse idonsa tare da budesu akan iyayen nasa da suke tsaye akansa.
Wata shaqa Daddy yayi masa cikin muryar tashin hankali yace “ashe kai mugune ban sani ba Hameed ashe kai bakada tunani baka da lissafi Hameed mu ka mayar abokan wasanka kenan ka mayar damu qananun mutane da bamusan abinda mukeyi ba dama Umaimah tana gurinka ka mayar da ita farkarka harda ciki kake mana wasa da tunani Hameed qanwarka ka mayar dadironka me mukayi maka da zafi haka da zaka saka mana da haka yanzu idan Umaimah yarinya ce ta gudu tabar gda kaima ashe yarone da zaka biye mata ku ware gefe guda ku rinqa aikata fajirci a doron qasa ni dama na dade ina zarginka Hameed saboda babu yanda zaayi a yanda kake ka iya zaman shekara harda watanni babu mace amma ka yaudaremu kuma ka munafurcemu ka cutar damu ka cutar da marainiyar Allah Hameed”……….

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[1/18, 8:06 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *GIDAN UNCLE*

 

Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button