Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 9

Sponsored Links

PAGE NINE*

 

Wata zabura tayi ta miqe zaune daga jikinsa tanaja da baya har takai qarshen gadon ta dora hanunta akanta ta saki wani ihun tashin hankali da sauri shima ya miqe tare da ruqota ta fusge jikinta tana kallonsa kamar wata zararriya kafin ya ankara ta damqi wuyansa a haukace cikin wani irin qarfi da bata taba sanin tanada shiba ta saki wani marayan kuka tace “na shiga ukuna ni Umaimah ciki Uncle cikinka a jikina garin Yaya hakan ta faru ya akayi na samu ciki Uncle garin yaya cikin ya shiga wlh bazan yarda ba bazai yuwu ba Uncle bazan taba amincewa ba cikin shege a jikina ni Umaimah yanzu irin sakayyar da zanyima iyayena kenan nashiga ukuna Uncle ka cuceni ka cutar da rayuwata kamarni ace wai inada cikin shege a jikina Ina wlh saina zubar dashi bazai taba yuwuwa ba…” haka taketa surutai kamar wata zararriya ta riqe masa qwalar riga qamqam.

Related Articles

Daqyar ya samu ya banbare hanunta daga wuyansa ya fara qoqarin janyota jikinsa ta kuma janyewa tare da fashewa da kuka tace “wai kai wanne irin azzalumi ne ka cuceni ka rabani da mutuncina sannan harda guzurin ciki ya kakeso nayi Uncle wanne irin zagi kakeso duniya tayimin…”kamota yayi ya hadata da jikinsa sosai cikin tsananin kaduwa da yanda ta haukace masa yace “kiyi hqr Babyn Uncle wannan cikin shine matakin nasarar mu ta kasancewa tare saboda haka kada ki zubar min dashi ki taimakeni ki barshi muci gana da rainonsa wlh tallahi Baby dana ba shege bane halattacen dane kamar kowanne nasha fada miki niba mazinaci bane kedin matata ce ki bani lkc kadan zanyi miki bayanin komai kuma zan tabbatar miki da komai” duk yanda yaso lallashinta taqi lallasuwa ganin batada niyyar daina kukanne yasashi komawa ya kwanta yace “duk sanda kika gama batawa kanki lkcn kizo ki bani haqqina da kika danne min tsayin kwanaki”

Kallonsa tayi a tsorace ta maqalqale jikinta tana sake rushewa da kuka blanket yaja ya rufe jikinsa tare da kashe light din dake dakin ya lalubo ya janyota da qarfi ya mannata da jikinsa yana sakin wata sansanyar ajiyar zuciya ya sanya hanunsa ya dafe kanta tare da dora bakinsa a nata yana lasar lips dinta haqoranta har rawa suke saboda tashin hankali da tsoro hanunsa daya yasa yana shafa cikinta yana wani lumshe ido kafin daga baya ya gangara qasan mararta yana shafawa a hankali yana tsotse lips din nata kamar zai tsinkesu har yanzu kuka takeyi masa tana ta tureshi tana wani irin kakarin amai saboda bata qaunar turaren jikinsa tayar mata da zuciya yakeyi sosai jin yanda take yunqurin amanne yasashi janyewa daga jikin nata ta miqe da gudu ta shiga bathroom din ta fara kakarin aman amma babu komai a cikinta yaqi zuwa sai azabar tashin zuciya miqewa tayi ta kuskure bakinta tare da daukan sabon brush din da yake gurin ta bare ta wanke bakinta ta juyo zata fito a qofar toilet din ta ganshi tsaye dagashi sai boxes yacire duk wata sutura dake jikinsa gabanta ya fadi sosai ganin ya ruqo hanunta yana qoqarin hadata da jikinsa kawar dakai tayi cikin galabaitacciyar murya tace.

“Don Allah ka qyaleni banason turaren nan na jikinka tayarmin da zuciya yakeyi” murmushi yayi me sauti yace “oh turare nane matsalar?” kawar da kanta tayi ya cafkota yana shafa cikinta yace “sorry yarona daga yau bazan qara sawa ba tunda bakaso amma yau daya ayimin uzuri rashin sani ne”yana fadin haka ya dagata cak ya dorata a gadon ya fara qoqarin zare mata rigar jikinta ta riqe ta hanunta tasa sabon kuka me taba zuciya tace “ka taimakeni ka rabu dani Uncle banaso wlh banaso Uncle Hameed pl…” kallon da yake matane yasata hadiye mgnr ya balle bottle din gaban rigar ya cire mata ita ya kama twince dinta ya fara wasa dasu tare da qura musu ido yanda suke wani sheqi.

Cafka yayi ya fara wasa dasu cikin wani irin yanayi da yake nuna tsananin feeling dinsa duk yanda take masa kuka da magiya yaqi sakinta saboda bazai iya qyaleta a matuqar matse yake hakanan ya biya buqatarsa da ita yanajin wani mugun farin ciki dadin Babyn Uncle dabanne a cikin mata duk yanda ya debo sha’awar sa da ya kusanceta zaiji ya gamsu rungumeta yayi yana bubbuga bayanta cikin sigar lallashi yana busa mata iska a kunnenta baccine ya dauketa ya janye jikinsa a hankali saboda tsoron kada ta tashi ya shiga toilet yayi wanka ya dawo yayi sallar isha ya fita restaurant din cikin hotel din ya nemo musu abinci ya dawo yaci saboda yunwa yakeji sosai yau feeling din da yakeji bai bashi damar iyacin abinci ba sai yanzu a dole yakecin abincin saboda tsarinsa bayacin abincin waje idan ba dole ba.

Bata farka ba sai sha biyu na dare ta bude idonta jinta qamqam a jikinshi ne yasata janye jikinta ta miqe ta nufi bathroom din tayi wanka ta fito a zaune tayi sallar isha saboda jirin da takeji yana kallonta harta gama ya bude idonsa ya kafeta da idonsa ganin yanda ta hade kai da gwiwa tana shassheqa kuka miqewa yayi ya sauko kusa da ita ya kamo hanunta ta dago kanta yayi murmushi yace “duk kukannan akan cikina dake jikinki ne to don Allah kiyi hqr nayi laifi amma inason baby na ki kulamin dashi” wani mugun kallo ta rinqa watsa masa bai kulata ba ya dauki abincin ya rinqa bata a baki da farko qinci tayi saboda tasan ba zama zaiyi ba amma ys dage saida ya bata ta rinqacin sakwarar daqyar saida yaga ta fara qoqarin mai sannan ya qyaleta ta miqe da sauri ta nufi bathroom din duk abinda taci saida ta dawo dashi hankalinsa ya tashi sosai da ganin yanda ta galabaita tana gama aman ya daukota ya dawo da ita ya rufe mata jiki da bargo ya saboda rawar sanyin da zazzabin daje jikinta yasata wayarsa ya dauka ya kira likitansa ya sanar dashi inda yake da abinda ke faruwa cikin saa kuwa a asibitin Abdullahi Wase din yake dutyn dare saboda haka yace gashinan zuwa.

Number Sadiya ya kira bugu biyu ta daga tace “tun dazu nake kiran wayarka bata shiga saboda matsalar network” a gajarce yace mata “eh bayan nakai Babyn Uncle gdanmu na fito aka kirani meeting din gaggawa yanzu haka uzuri na karba na fito dazun kashe wayar nayi bazan dawi ba may be sai gobe zan dawo” haka kawai taji zuciyarta bata gasqata mgnrshi ba cikin tsoro tace “anya Uncle meeting ka shiga kuwa?” Cikin son ta gasqatashi yace “to me kike tunani sabon gari na tafi gurin karuwai kome?” “Koma ma zai iya” faruwa abinda ta fada kenan takaici yasashi cewa “ok ai kin kasa dani baki saukemin haqqina dake kanki dole kiyi tunanin haka toni ba haka nakeba banacin itaciyar da Allah ya haramta ta gareni” yana fadin haka ya kashe wayarsa daidai lkcn likitan ya qaraso ya tashi ya bude masa sukayi musabiha ya qarasa gadon ya nuna masa Umaimah yace “sati guda kenan da lkcn period dinta ya wucce Ina tunanin tanada shigar ciki amma Dr komai taci saiya dawo gashi naji jikinta da zazzabi” dubata likitan yayi sosai ya tabbatar da shigar cikin sannan ya rubuta mata magunguna tare da shawarar ta daina aikin wahala ta rinqa samun hutu sosai, gdy yayi masa tare da yi masa transfer kudi masu kauri ya rakashi har gurin motarsa ya dawo har yanzu bacci takeyi ya kwanta kusa da ita shima tare dayi musu addu’a bacci ya daukesu.

Da asuba da salonsa ya tasheta daqyar ta bude idonta yayi kissing tounger dinta ya miqe yace “a tashi ayi sallah Uncle yanason gaisawa da Babyn sa” bata kulashi ba har yayi alwala ya fito itama tayo shine yajasu sukayi jam’i suna idarwa ta miqe ta koma ta kwanta shima kwanciya yayi ya matseta a jikinsa yana shafa cikinta da haka bacci ya sake daukesu 11:00am ta farko ta zame jikinta ta shiga bathroom tayi wanka ta fito tasa kayanta daidai lkcn yayi miqa tare dakai hanu zai damqota tayi baya da sauri tayi raurau da ido zatayi kuka murmushi yayi ya miqe ya matsa kusa da ita ya dora habarsa a kafadarta yayi mata mgn cikin rada yace “inason gaisawa da yarona ne fah yasan Daddynsa ya tashi lfy” shassheqar kukan data farane yasashi dariya yace “matsoraciya na qyaleki badon halinki ba” wanka ya tashi yayi yana fitowa ya danna number restaurant din ya fada musu abinda suke buqata yanzunma kusan dura yayi mata ta sakeyin amansa babu yanda ya iya hakanan ya miqe ya bata magungunan tasha sannan yace ta tashi su tafi kallonsa tayi tace “Gdan Daddyn fah kace shine yakeson ganina” murmushi yayi yace “bazaki ba” abinda yace kenan ya dauki wayarsa ya fice itama bin bayansa tayi yana shiga gdan yayi parking abin mamaki sai yaga motar Sadiya bata fita ba murmushi yayi don yasan saboda su taqi fita bude qofar yayi ya fito ya budewa Umaimah ta bisa da kallo daga Mata gira yayi tare da ruqo hannunta ta fito gaba daya batajin dadin jikinta jirine ya dauketa tayi luuuu zata fadi ya riqota da sauri ya mannata a qirjinsa daidai lkcn Sadiya ta fito daga cikin gdan karaf idonta ya fada cikin na Hameed daya qanqame Umaiman a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, laptop da takardun hanunta ta saki a qasa tare da quduma wata uwar ashar tayo kansu a guje……

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*

 

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

 

*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

 

*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI’U UMAR*
*®FAUZAH*

 

Wattpad👉🏻 realfauzah

 

[email protected]

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button