Hariji Book 2 Hausa NovelHausa Novels

Hariji Book 2 Page 51-52

Sponsored Links

51&52
*Alheri writers asso.*

Cak suka sandarar da hannunsu a yanda yike ,sun kasa aiwatar da abunda suka so yi.
A sukune ya tako zuwa inda suke ,kafin ya miqa hannunsa ,ya janyota daga bayan hoton nasa
Aikuwa da shesheqa ta fad’a jikinsa
Maida ita yayi ya sakata a qirjinsa yina rad’a mata “sorry amaryata” a kunne ,shiru tayi tana jan ajiyar zuciya da qarfin gaske ,sosai ta tsorata ,bata ta6a tunanin kishiyoyi zasu iya mata taron dangi suce zasu daketa ba sai yanzu da ta gani real,,Oh allah wacce take gidanta ba kishiya taji dad’in ta .

Cigaba da bubbuga mata baya yakeyi,gamida bata haquri ,cikin raunin murya ,amma karka tona 6acin ran da yike ciki .

Related Articles

“Kiyi haquri kinji,nayi maki alqawarin hakan bazai qara faruwa ba…kin haqura?”

D’age kai tayi ,cikin kwa6e fuska a mugun shagwa6e.

“Nagode farin cikina ,wuce ciki kafin in shigo ” juyawa tayi ta kama tafiya ,en madaidaitan bombom d’inta suna juyin sixteen ,seventeen .

Kyar yayi ma bom bom d’in da ido ,sosai yikeson ya bud’ata ko yayi penetrating ya d’and’ani baiwarta .,saida yaga qulewarta sannan ya hadiye miyau,maqut ! Har kana ganin wucewarshi a wajen Adam’s apple d’insa .

Zuwa lokacin Nnenna ta gama qulewa ,har wani hawayen baqin ciki da kishi na tsatsafo masa a kwarmin ido .
Riqe qugu tayi ,tana girgiza qafa

“Ku kuma wa’inda ba matan rufin asiri ba ,kuzo ku fitar mata daga d’aki manyan banza da wofi ,wallahi girman ku bai dada maku komai ba,kuma mind you idan wani abu ya faru da matata ,ba ruwana da matsayin da kike dashi a wajena ,wallahi summa billahi sai nayi shari’a dakowaccs daga cikin ku ,shashashu ”

Tsaki Nnenna tayi qasa qasa “to mai shari’a ,sai mene don kayi qararmu,ai mu dama munsan dole yanzu muyi haquri tunda an tsotse gishiri akan kaza ,ta sabuwa ake yi yanzu ,amma a juri zuwa rafi itama zata shigo sahu ,in ba haka ba kana cin abincin mu ne ehemmm ? Ka jingine mu ,baka biya mana buqatunmu ,ya kake so muyi ? Muyi fasiqanci da auren mu ehe ? Wallahi na gaji ,banyi tsufar da d’a namiji zai jingine ni ba ,nima ina buqatar inji abinda ko wacce mace ke alfaharin kasancewar ta matar aure ”

Shiru yayi masu,ba tareda ya tamka wa kowaccensu ba ,dik da 6a6atunsu
Saida yakai bakin qofar Sannan ya waigo “In kun fita kuja mana qofa”
“Wallahi maza da yawa zasu shiga wuta tabbas ”
Wani mugun tsawa ya buga mata “hey dont spoil my mood,idan kika bari na tunzura sai kin raina kanki,out from here ,shashashai kurum!”

Sim sim suka fita ,amma d nupe woman d’in ta qudurci abubuwa da dama a ranta “lallai koda asirin kauca hanya sai tsinanniyar nan ta bar mun gidana ,don ba’a kawo wacce zata ringa yi mun barazana da kambun uwargidana ba ,kai kuma zamu gani ,don na lura qyaleka kana shanawarka ba asiri sakayau shi yike saka ka har wani yi mana barazana da saki ga yawan duka!”

***
Suna fita shima ya wuce d’akin ta ,tayi jugum ta rafka tagumi ,zufa kashir6in ta had’a dukda ,A.c d’in d’akin bai hanata jin zamzam ba ,tausayin mijinta sosai taji ya kamata ,ashe dama duk zamansu da matanshi baya kusantarsu ?? To meyasa ? Nidai wannan mutumin beyi ruwan mugaye ba ,bare ince haka siddan ya qaurace masu a shimfida,,,gaskiya lokaci yayi da zan bawa wannan bawan allah haqqinsa na aure don sosai yana wahala ,ni na lura da haka a yau d’innan kuma yina da haquri ,nayi observing haka.
Har ya hayo kan gadonta bata sani ba ,saida taji yace “ba’asan me sunan *oum kulthoom* da riqo ba ,ki yafe ma en uwan zamanki ,zafin kishine ya kaisu suka so dukanki ,amma nayiwa tufkar hanci”

Murmushi tayi ,sosai taji wani tausayinshi na tsirga mata “Haba dady ,wallahi ni ban riqesu ba ,kuma ai ni tun d’azu da kace in yafe masu na yafe masu ,kawai tausayinka ne ya sani shiga tunani ,sosai nikejin wani iri akanka ,bansan menene ke damunka ba ,and na kasa gano komai amma abunda kawai zan iya ce maka ,plz dady komeye a cikin ranka ,banason kafad’amin amma kayi haquri allah yinason mai haquri”

“Ina cikin qwafen mutanen nan ne ,ummu.,ummu na tsani matana duka ,maqiyana ne ,bani suke so ba rayuwata suke farauta,ummu na burne abubuwa da dama araina ummu ,zan mutu da baqin ciki ,saidak nayiwa kaina da kaina alqawari bazan ta6a bude sirrin ba bare har wani ya shiga cikin damuwata…”

Wani shesheqa ne ya qwace masa ,tamkar ransa zai qwace a qirjinsa da qarfi wani mugun kuka da ya dasu a ransa na tsawon shekaru *Sha biyar* wanda bai ta6a samun damar fitar dasu ba kawai yaji suna sunturi a kuncinsa ,da gudun gaske

Tasowa tayi da sauri ta rungumesa itama zuwa lokacin qwalla ya tarun mata a ido
Fad’awa kan gadon sukayi duka ,a hankula ta daura kansa a cinyarta tana shafa gashin kansa ,ya kwashe kusan sakon bakwai ,kafin yaja wani mugun ajiyar zuciya ,wanda ya haifar mata da bugawar numfashi ,”karfa mu kashe masu uban mutane da baqin cikin mu ?”

Muryarta na makyarkyata tace “Afuwan”

Murmushi yayi ya kafeta da ido “Na kasa yarda da kowane ummu,saidai zan mutu da rashin cikar burina ”

“Ya isah yalla6ai,ka daina hawaye ”
“Ba kuka nikeyi ba ummu,karki cemun ina sharar da hawaye while am not”

Ya fada cikin son shanye hawayensa
Duk son dauriya irin na ummi batasan sanda ta shiga tsiyayar da hawaye ba

Da qyar suka iya rarrashin junansu ,ta miqe suka nufi dinning don cin abincin dare.

Saidai ana bud’e warmers ‘din ya girgiza mata kai duk da qamshin girkin da ya cika masa ciki
Girgiza mata kai yayi “ummu abincin yau ya haramta a garemu,musha lemu kawai mu kwanta…”
Cikin mamaki tace “me yasa?” ta fad’a tana had’e giran sama da qasa

“Don’t argue ummulkulthoom”

Lemu sukasha ya shiga yin wanka a bathroom dinta ita kuma ta canja kayan jikinta zuwa sleep dress

***
Yina fitowa daga toilet din ya fito qugunsa d’aure da towel ,saidai wayam bata a d’akin ,zama yayi a gefen gadonta yina tuno bombom dinta a dazu yanda suke dancing a cikin siket dinta ,yina dada tuno yanda ta mannasa dazu akan lausassun nonuwanta sanda take rarrashinsa yayi shiru ,bai san sanda ,sandar girmansa tayi carcar ba ,saidai yayi aune yaji yina soiling d’in towel d’in.

Ummi dayar bedroom din taje ta kwanta ,don barci takeji sannan kuma bazata iya jure ganin quliya a haka ba kaya ba ,yina sata jin abubuwa da yawa a game dashi

Jin shiru² bata dawo ba ya sashi miqewa tsam ya shiga nemanta

A dakin ya risketa
“Ummuna ,gudun mijinki ki keyi ,bayan albishir din da dazu kikayi mun na kina sona!”

Kallon bakin qofar tayi da nufin ta bashi amsa saidai da sauri ta rumtse ido
“Wayyo inajin kunya ne ,ka je kasa kayanka “murmushi yayi ,yina qarewa kansa kallo

Sannan a hankali ya tako zuwa kan gadon batayi aune ba ,saidai taji ya saka mata hannu a cikin towel dinsa yina faman tsiyayar mata da ruwan madaran buran sa a tafin hannunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button