Hausa NovelsZarrah Hausa Novel

Zarrah 53-54

Sponsored Links

53-54*_

 

Ransa ya baci matuqa a rayuwarsa bai tabajin mace mara mutunci mara sanin darajar aure ba irin Mimee ya rasa meye ya rageta dashi da kullum batada aiki saidai ta hadashi da mahaifiyarsa to ita tana ganin hakan shine zaisa yayi mata abinda takeso? Iska ya furzar ya kwantar da kansa jikin kujerar da yake kai zuciyarsa na saqa masa abubuwa da dama game da Mimee yana dannarta don tabbas yanda yakejin ciwon abinda ta aikata masa yau idan ya biyewa zuciyarsa zai tsinke igiyoyin aurensa ne ta huta shima ya huta, ace mace ta zama kamar goyon gwauro babu nutsuwa cikin lamarinta ko kadan komanta na marasa lissafi,
Wayarsa ya dauka yana lumshe idonsa ya lalubo number Asmah ya danna kira tana ganin kiran taqi dagawa ya kira yakai sau goma bata dagaba, ya shiga gurin text ya rubuta mata gajeran saqo maimakon daya sake kira ta daga sai yaji wayar ma a kashe gabadaya, sosai zuciyarsa ta harzuqa bazai iya jure rashin mutuncin nan nasu ta kowanne bangare ba ana mata biyu a samu nutsuwa shi tashi nutsuwar neman guduwa tadakai hakanan zai rayu suke nufi jos ba dadi bukur ba dadi? To wai ita Asmah dake wannan haukan ma laifin meye yayi mata yaga dai cewa akayi matayenku gonakinku ne kuje musu a duk sanda kukeso to shi don ya ragenta wahala takejin haushinsa?”

Related Articles

 

Qwafa yayi ya janyo files dake gabansa ya fara dubawa rufewa yayi ya miqe ya fice ya fahimci idanma ya zauna ba aikin zai iyayi ba mota ya shiga yana tuqin hankalinsa dukka na gurin Asmah tunaninsa me tasamu taci, saida ya biya wani gurin saida abinci ya siya mata ya isa gdan tun daga babban falon yasan cewa bata fito don idan da ace ta fito zaiga canji a parlourn, numfashi ya sauke ya murda handle din qofar tata yajita a kulle da key abin dariya yaso bashi haka ya shiga buga qofar batayi tunaninsa a lkcn ba ta fito a wanka ta sanya hijjab ta bude dakin ta fito falon nata ta bude qofar.
Ba qaramar faduwa gabanta yayi ba ganinsa a tsaye ya rabeta ya wucce ya mayar da qofar ya rufe ya zauna a daya cikin kujerun falon yace “me kikaci yau?” Harararsa tayi ya gani ya kawar dakai.

 

Ya nemi guri ya zauna ya bude ledar da yazo da ita qamshin farfesun hantar ya bugeta ta nemi guri ta zauna ya sake miqewa ya fita ya dauka flat ya dawo ya zuba mata da kunun gyada da yasha madara taso tayi masa gardama ganin babu fuska yasata karba ta faraci sosai taji dadin farfesun ta kora da kunun gyadar tayi tunanin ma zasu dawo kasancewar kusan duk abinda taci dawowa yake maimakon haka sai taji sunyi zamansu abinsu ajiyar zuciya yayi ya juya ya fice ya nufi kiran da Dad yakeyi masa, a office dinsa ya nufa ya tarar dashi da baqi saida ya sallamesu sannan suka qara gaisawa yace masa “Am dama wata tafiya ce ta tasomin ta gaggawa zuwa Germany so bazan samu damar zuwa ba gsky shine nakeso ka wakilceni”
Dagowa yayi da sauri yace “Dad Asma’u fah?” Mamaki ne ya kama Dad yace “bangane Asma’u ba kana nufin saboda Asma’u bazakaje ba kenan” girgiza kai yayi shi kansa baisan sanda kalmar ta qwace masa ba yace “aa ba nufina kenan ba kawai dai da naga batada lfy ne cikin na wahalar da ita ko abinci saina takura mata takeci shiyasa naji tsoron tafiya na barta” murmushi Dad yayi yace “to! Toh na gane Allah ya inganta babu damuwa saiku tafi tare idan zai yuwu” ajiyar zuciya yaja yace “shikenan zuwa yaushe kenan?” Ajiye biron Dad yayi yace “nan da 1 weeks koma dai menene zamuyi mgn” gdy yayi ya fice.

 

Yana ganin kiran Hajja yaqi dagawa tagaji da kiransa tayi masa test shima yaqi budewa yayi komawarsa gda don dama yagaji A falo ya tarar da ita tana kwance tana latsa waya
Zama yayi kusa da ita ta miqe zaune idanunta nakan qirjinta ganin kallon da yakeyi matane yasata miqewa da nufin shigewa dakinta taji ya cafki hannunta ya dawo da ita baya, raurau tayi da idanu zata sanya masa kuka har cikin ranta ko kallonsa batason yi murmushi yayi ya janyota ya zaunar da ita a jikinsa yace “kina jin ciwon abinda ya faru ko?”
Qasa tayi da kanta yasa hannu ya dago kan nata yace “me kikeso na fada miki ki gane bawai nayi miki haka don cin mutunci ko qasqanci bane?” Nanma babu amsa ganin batada niyyar yimasa mgn yasashi miqewa cak ya nufi ciki da ita ya zaunar da ita saman kujerar falonta ya tsugunna a qasanta ya dora hannunsa a kafadarta ya zuba idanunsa cikin nata yana mata wani kallo me kashe jiki sunfi minti goma a haka kafin ya sanya hannu ya share mata hawayen yace “kiyi hqr bansan abin zaiyi miki ciwo haka ba please ki fahimceni Asmah mubar munafurtar junanmu ni nasan inasonki kema kuma nasan kinajina a jikinki don Allah mu daidaita zamanmu komai daya faru a baya ya wucce….”

 

Miqewa tayi zatabar gurin ya sake riqota ta fincike tace “kaine kake munafurtar kanka amma ni gsky nasani bantaba sonka ba bakuma najin zan soka a rayuwata na tsaneka ma nakeji fiye da tsanar da nayi maka a baya Aseem wlh badon ina tsoron Allah na ba dasai na zubar da wannan dan iskan cikin da kake rawar qafa a kansa banasonsa bana qaunarsa Allah ya isa tsakanina dakai” tunds ta fara harta dire bai dakatar da itabs saima murmushi da yayi yace “da yake nariga nasan halinki banji haushinki ba burgeni ma kikayi ni nasan kaina Asma’u bantaba son abinda ya qini ba abu daya ne zan sanar dake koda yake imaninki ma ya ceceki da zanyi miki federal warning ne ko da wasa kika bari cikin nan yayi kuka sai kin gwammace baa haifeki ba saboda haka ki kiyaye”
Tabe baki tayi tace “don wannan rubabben cikin zakace zakayimin warning idan naga damar zubar dashi din ka isa ka hanani ne?”  Tsaki taja tayi shigewarta dakinta ta datso qofar ya cije yatsa lallai wannan yarinyar tayi nisa wato cikin nasa ne rubabbe lallai zataga rubewa kuwa ganin idanunta”

 

Wanka yayi yasa kaya marasa nauyi ya dawo falon ya zauna yana kallo yana miqa sosai da gaske sha’awa ke daminsa gashi baiga alamun sauqi ko rahama a gurin Asmah ba shikam ya rasa meye yake damun mata da tunaninsu yake zama iri daya, yananan zaune yana tunanin ta inda zai fara mata yaji ta bude qofa ta fito ko kallon inda yake batayi ba ta nufi kitchen tana juyansa mazaune, ajiyar zuciya ya samke me qarfi ya miqe yabi bayanta ya tsaya a bakin qofar yana kallonta batasan yana gurin ba taci gaba da dama custard dinta ta juya zata dauko madara sukayi ido hudu dashi taja baya da sauri tanajin ninkin faduwar gabanta iska ya furzar ya tako ya shigo kitchen din ya tsaya a gabanta yasa hannu ya dago kanta tare da tura yatsunsa cikin sumarta yace.
“Ahhhh My Soul mate ina buqatar hutawa da jikinki me sanyani nishadi da gusarmin da damuwa” yana mgnr yana matseta a jikin cabinets ya shafa gefen fuskarta ya sunkuyo da kansa yayi kissing lips dinta yace “babyna ya qara miki kyau fatarki kamar ta tarwada fadamin me kikeso nayi miki ki daina fushi dani?” Tureshi tayi ya cafkota da sauri yace “haba kekuwa ki tausayawa uban yayanki kinga fah” jan hanunta yayi ya dora a saitin penis dinsa taji wata faduwar gaba tsoro ya dirar mata kafin takai ga magana yace “haka nake kasancewa kullum idan banzo na samu nutsuwa a wannan yalwatacciyar gonar me dauke da babbar qorama me kwararar da ruwan dadi ba, sorry Soul Allah akwai qauna kinji…..” Yana mgnr yana sunkuyawa yana riqe qugunta ta tureshi ta dauki cup din custard dinta zata fice ya cafkota yace “dole fah kiyimin wani abu kibini a sannu mu zauna lfy in kinqi kinsan ko ta tsiya zan fidda haqqina”

 

Juyawa tayi zata fice ya riqota ya matsa ya dora kansa a tudun duwawunta yana sauke wani wahalallen numfashi yace “kibar batun wasa fah zan cutu ne marana ciwo yakeyi….” Harararsa tayi taja tsaki ta fincike tayi ficewarta da sauri ta nufi dakinta ya biyota yana kiran sunanta tayi shigewarta ta kulle qofarta bugun duniya taqi budewa iyakar magiyarsa taki ta bude masa dole sai hqr yayi ya nufi dakinsa ya kifa cikinsa a katifa yana fitat da wani numfashi me wahala ya jima yana nemawa kansa mafita kafin ya samu ya fitar da abinda ya damesa ya miqe a gadon bacci ya daukesa itama kwanciyar tayi zuciyarta babu dadi tanajin ciwon Abinda yayi mata amma saida ya bata tausayi yanda ya rinqayi mata magiya ji takeyi kamar ta tashi taje tsoro ya hanata dole ta kwanta bacci ya dauketa koda safen ma tsoronsa ya hanata bude qofar saida taji yana qwanqawasawa sannan ta miqe ta budensa ya shigo ya zauna suka gaisa mamakin yanda fuskarsa take a sake yasata kallonsa ya sauko ya dagota ya shafa cikinta yace “me babyna yakeson ci yau?”
Qasa tayi da kanta yayi ajiyar zuciya yace “banason ina miki mgn kina shareni ki fadamin me kikeso?” Cikin In’ina tace “tuwo…” Da sauri ya dubeta yace “tuwo kuma ina zan samo tuwo yanzun?” Janyewa tayi ta haye gadon yaja fasali ya fara zagaya dakin ya juya ya dubeta ya fice batayi tunanin zai dawo ba can taji tsaiwar motarsa ya bude ya shigo da collar a hannunsa ya aje mata yace “ga tuwon na samo miki” da sauri ta miqe ta sauko ta bude flast din ta sauke ajiyar zuciya wani sanyi ya zagaye ruhinta ta dago a hankali zuciyarta ta karye da tausayinsa tace “na gde” murmushi kawai yayi mata ya shiga bathroom ya wanke hannunsa yazo ya zauna da kansa ya rinqa bata tuwon saida ta qoshi yaja fasali yace “ina roqon Allah duk abinda zakiyimin kada yabani ikon kasa sauke nauyinki dana babyna dake kaina nasan ni me laifine a gurinki insha Allah bazan sake miki dole ba zan barki har zuwa lkcn da zaki sauko don kanki” daga haka ya miqe yace “zan fita idan kina buqatar wani abu kiyimin mgn zansa a kawo miki”……..

 

 

#Comments
#Shares
#Votes

 

_*Oum Hairan*_
[27/06 9:04 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

 

_*Fauziyya Tasiu Umar*_

 

 

_*Elegant Online Writers*_

 

_*Wattpad-Realfauzatasiu*_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button