Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 22

Sponsored Links

[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: Khalil ne ya fara fitowa ya bar cikin bathroom ɗin, ta jima tsaye tunani fal ranta ganin har yanzu ko tari baiyi ba balle ya ce mata wani abu, lokacin data kammala sabon wankan daya sanyata na dole ta fito ɗaure da towel, ta bi bedroom ɗin da kallo ganin baya ciki sai ƙamshin mayataccen turaren shi na Boadicea The Victorious wanda ke ratsa zuciyarta a hankali yana sanyata cikin shauƙin son turaren as always, tayi shiru sai kuma ta nufi gaban mirror ta zubawa kanta Idanu, ganin yadda ta sauya hankalinta bai wani gama kwanciya da kyau ba, a kullum idan ta tuna bayan ita Khalil nada wata matar sai hankalinta ya tashi komai ya fita daga ranta, kalman kuma Latifa na mata amsa kuwwa a kunne, na batun sharing miji da wata, kenan sai ya tsoma bakinsa a na wata yake sawa a nata? Ta rufe Idanunta tana addu’ar neman sassauci akan Abinda take ji wajan Ubangiji, a hankali ta fara duba sauyin da tayi,ta ƙara wani irin kyau mai fisga da jan hankalin namiji, ga wani irin fari da fatar jikinta ya ƙara sai glowing take, tayi ƙiba da kauri irin ta cikar ɗaki. Ta goge idanunta daya cika da hawaye tare da neman waje ta zauna a ranta tana cewa “Ko mai ba zan shafa ba, balle kwalacca ɗin da kake shin-shine a kanta kaje can ƙedarar matarka ta shafa maka” Tunawa da ƙila yana can rungume da ita ya sanya ta haɗe kai da guiwa tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka…
Khalil na tsaye a bakin ƙofa ya jingina, hannunsa harɗe da ƙirjinsa, ya zubawa Debeka Idanu wacce ke kuka kamar ranta zai fita, ya fi minti 5 tsaye yana jinta bai ce komai ba, bai kuma hanata kukan ba, She regretted not listening to her father that very day, had she listened to him, she wouldn’t have met Abraham that very day, da ace ta gane maganar Dad ɗinta sanda yake cewa ya zaɓa mata mijin aure maybe da tayi farin ciki, tsautsayi ya kaita har taga Abraham, wanda ya riga ya zama destiny ɗinta. She was already depressed, and most times, she feel like attempting sucide but she couldn’t. She was tired, and frustrated for real. Ganin kukan ba mai ƙarewa bane ya sanya walking slowly Khalil ya ƙarasa shiga cikin bedroom ɗin nata tare da zama kusa da ita a hankali yana sauke numfashi kamar an yi masa dole ya ce “What?”
Ta kalle shi da jajayen idanunta ta ce “What! Shi ne abin da zaka ce mini Abraham? Kana ganin na cancanta da abinda kake mini? Na sadaukar da abubuwa da yawa saboda kai amma ko inuwata bata isheka kallo ba, You left me,ka barni ni ɗaya” wasu hawayen suka sake sakko mata ta ce “Duk girman part ɗin matarka wanda yafi nawa komai amma bai muku ba, sai kun sakko down stairs a tsakiyar main parlour za ku yi soyayya? Har a sutale maka wando?” Khalil ya gwalo idanu waje da ƙyar ta ce “YES, har maganata kaji ka nuna kamar baka san dani ba, ko zuciyata ce za ta yi bindiga ta yi gutsi-gutsi baka da hasara, ka nuna mini ka kasance da matarka not me after all i’m virgin ba ragowar wani a tare dani” Khalil ya haɗe fuska da kyau tare da saka hannu ya juyo da ita ya ce “Kuma wace ba virgin ba? Ragowar wani?” Kai tsaye ta ce “Ur wife, tsohuwar matarka wacce mutuwar zuciya ya sameta ta auri ɗan cikinta…,” A tsawa ce ya ce “Debeka!” Ya faɗa da ƙarfi yana matse kafaɗarta idanunsa na juyewa ya ce “Ya zama first and last da zan ƙara jin wannan maganar, kuma ni na yi dis-virgining ɗin Jee, Madam ragowata ce bata wani ba, kuma sau nawa kina attempting lalata ni Allah ne kawai ya tsare ni?” Debaka ta saki baki tana kallonsa,then wiped the tears which streamed down her cheeks with a thumb ta ce “Gori zaka mini? Ai ban lalataka ɗin ba, kuma saboda ina son ka nayi hakan” Khalil ya girgiza kai ya ce “Ohho dai Allah ne ya taƙaita mini wahala, kuma Madam da kike gani zata iya bada ranta akan nawa ke fa?” Debaka ta ce “Amma ka san I’ve sacrificed alot saboda kai?” Ya yi ƙasa da murya ya ce “Sanda nazo bedroom naki na yi 2days kin ji tayi complain? Kuma da kike cewa na rungumeta yanzu ni Ibrahim-Khalil idan ban rungume matata ba wa zan rungume? Ko satar kwana kike so in miki?” Debaka ta ce “I can relate, thank you” Shi fa baya son tashin hankali ya ce “To ba zan ɗauki tashin hankali ba, na zo na ce miki hi naga ya kike” Ya miƙe rai ɓace ya bar part ɗin bakiɗaya daman a shirye yake don haka yana fita, Wani Sojan driver ne ya budewa Kspider bayan mota ƙirar Mercedes-Benz S-Class white colour, driver ya rufe bayan motar ya koma mazauninsa tun kafin su isa gate aka buɗe dake daga parking lot zuwa gate akwai tazara sosai, a nutse driver ya fita daga cikin gidan a bakin ƙofa kuma ya tsaya yana tambayar Khalil ina zasu nufa? Kafin Khalil ya bada amsa idanunsa ya sauka akan Lafita dake sakkowa daga napep ya zuge glass ɗin motar ya kalli gatekeeper clamly ya ce “Kar a barta ta shiga” Da sauri yana ƙamewa ya ce “Yes sir” Driver ya ja da sauri suka bar wajan. Latifa ta dinga kallon tafkeken gidan da aka ce nan aka kawo Majeederh, bata taɓa ganin gida mai kyau da tsarin shi ba, kamar a ƙasar turawa nan ma ba ko wanne gida ba, gashi gidan fari tas sai ɗaukan idanu yake a unguwar, ita sam bata gama yarda gidan bane da shi ne yadda mai wannan jibgegiyar motar ya fito zai iya tsayawa ya ce ta shigo, domin ta tabbatar babu mai fita sai mai gidan, idan haka ne kuma mai gidan shi ne Khalil, ta nufi wajan shiga ta ƙaramar ƙofa tafi minti goma sha biyar tana bugawa ba a buɗe ba, can aka buɗe Sojan ya ce “Hajiya wa kazo gani?” Ta ce “Nan ne gidan Khalil?” Ya ce “Sure” Ta ce “Ohk buɗe mini” Ya haɗe fuska ya ce “Wajan wa?” Ta ce “Mrs Khalil, Majeederh” A taƙaice ya furta “You’re not welcomed” Cike da masifa ta ce “Meye wani welcomed, kasan yadda muke da ita kuwa?” Ya yi mata banza ta ɗauki wayarta da nufin kiran Majeederh ya ji taƙi shiga, ta kira ya fi sau shurun masaƙi amma amsa ɗaya ne, bata sani ba tuni Khalil ya dannawa numberta blocked a wayar matar shi, ta dinga ruwan bala’i sai ta shiga Soja da ba imani ne da shi ba ya zaro bindiga ai da gudu ta bawa wandon ta iska, hawaye na zuba daga cikin idanunta ta rasa komai, abubuwa da yawa sun lalace mata, idan ba Majeederh ce ta bata shawara ba bata taɓa ganin daidai, a haka ta tari napep zuwa gida tana tafe tana goge hawayen idanunta, ta kara regretting abubuwan data aikata babu mamaki hisabin hakan ta fara amsa, domin ba zaka shuka dawa ka girbe shinkafa ba, ta fahimci Majeederh ta riga ta gama mata nisa, nisa na har gaban abada mijin data ƙwallafa rai da shi gashi sam bai damu da ita ba, ta rasa aikinta uban da take taƙamar shi ya haifeta gashi ance bashi bane, ita bata da confidence ɗin tarar Majeederh ta faɗa mata cewa, ita ce silar duk abubuwan daya faru da ita,she destroyed her life because of her selfishness, Maybe idan ta samu yafiyarta wani abun ya zo mata da sauƙi ta samu Barrister Aliyu ya fasa auren a fili ta ce “What should I do?” Da sauri ta ce “Northern_hibiscuss” Ta ɗauki wayarta ta shiga I.G daman already tana following account ɗin kai tsaye ta tura requesting na message ta ce “Asslam Malama, i need your attention it’s very urgent, ban kasance ƙawar arziƙi ba ki saurari maganar da zan faɗa miki plx” Ta tura bayan nan ta sauka daga network ɗin hankali tashe ta nufi gida, tana sauka daga napep Barrister Aliyu na fitowa daga cikin gidan shi zai je can gida wajan Hajia sarai ya ganta ta tsaya wajan Aaliyyah data fito ya share ya tsaya daidai wajan yana sauke glass ɗin motar ya kalli Aaliyyah dake tsananin kama da Majeederh ya ce “Fita zakiyi ne?” Ta ce “Eh Yaa Aliyu” Ya jinjina kai ya ce “Oh shigo na rage miki hanya” Ta kalli Latifa sai kuma ta ce “No thank you” Ya haɗe fuska ya ce “Come in” Ganin yadda ya yi yasa ta shiga gaban motar daya jima da buɗe mata, ya matsa sosai tayi saurin yin baya ya kalleta sai kuma ya ɗauke kai yana rufe ƙofar, Latifa tayi kamar statue baki sake tana kallon ikon Allah, kamar zautacciyya kuma ta shige cikin gidan tana fashewa da wani irin kuka. Sun ɗauki hanya sosai Barrister Aliyu ya ce “So how are you Leeyerh?” Aaliyyah tayi dariya ta ce “Leeyerh kuma Yaa Aliyu” ya juya ya kalleta sai ya ɗauke kai ya ce “Sunan ya yi tsayi, to cut the name short kenan dear” Ta jinjina kai ta ce “Ohh” Ya ce “Ya school? Wanne level kike ne?” Ta ce “Zaka mai dani yarinya Yaa Aliyu, am a graduate” Ya kalleta da kyau from head to toe haske kawai da manyanta haɗi da fararen idanu Majeederh zata fita sai kuma ƙaramin baki ya ce “Kenan babba ce kenan?” Ta ce “Sosai” Ya yi murmushi kawai yana yin roundabout ya ce “To i congratulate you, sai aure” Ta yi shiru ya ce “Ko ba zakiyi ba?” Ta ɗan yi murmushi ta ce “With time” Ya ce “Malam Bahaushe kenan, ina Yaya Nuran?” Ta zare idanu ta ce “Ka san muna tare ne?” Sai kuma ta ce “He left me, saboda abin da ya samu Anti Jeederh ya ce gidan babu tarbiyya” Barrister Aliyu dai bai ce komai ba deep down ya tausayawa mata, ganin ya ɗauke hanya ta ce “Ina zaka ba nan zanje ba?” Ya ce “Zaki gidanmu ne, wajan Hajiata”. Da wani irin Expression His Excellency yake bin wanda ke saman kyakkyawar kujerar dake a parlour, ya nemi waje ya zauna yana cewa “You?” Khalil daya harɗe ƙafarsa saman table ɗin dake kusa da shi ya yi wa Abuturab wani jahilan kallo ba tare da ya ce komai ba, His Excellency ya ce “Who are you? Who gave you permission to enter my house?” Khalil ya yi wani miskilin murmushi yana ƙarewa inda aka kira gida da kallo ya yi baya laying on the couch, tare da ɗora ɗaya ƙafar ta shi, cike da nutsuwa ba wani tashin hankali ya ce “Mijin Malama” His Excellency ya ce “You! Me kazo yi nan?” Khalil ya rufe Idanu can ya buɗe ya ce “Kai baka kai na zo wajanka ba, na zo na yi maka warning ne” Ya ce “Warning?” Khalil ya girgiza kai ya ce “Firstly; I Ibrahimul-khalil Denial David, mijin Malama na har abada, da gaban abada idan akwai, ka fita daga sabgar matata, domin ita ce suffata kuma zaka yi regretting mayar mini da mata ƴar Shaye-shaye, idan ka yi haka don na tsaneta to ka tafka babbar hasara, ko kai na za a saka gabas bazan iya sakinta ko rabuwa da ita ba” Ya girgiza kai ya ce “Baka da ce da zama shugaba ba, ina da wani kyakkyawan labari” Ya zaro wayar shi tare da kunna all maganganun da sukai da Majeederh amma an yi edited an cire muryar Jee, Khalil ya ce “Bom!” Da sauri Abuturab ya miƙa hannu zai ɗauki wayar Khalil ya damƙe yatsun hannun Abuturab a cikin nasa, zufa ta shiga yankowa His Excellency all over himself, yatsun suka fara wata ƙara alamun karyewa suke duka biyar ɗin, Khalil ya yi ƙasa da murya ya ce “Ka sa an dake ni, an ɗauke ni zuwa prison duk na maka shiru, to baka gabana ne ok, yanzu ka taɓa wacce zaka gane waye Ibrahimul-khalil, waye Mijin Malama a lokacin Abraham bad boy ka daka, banda am not interested da siyasa wlh da akan idanunka zan tsaya takara na Gwamna kuma na ci dole ni bana faɗuwa nasara a jikina yake, amma zan maka sanadin kujerar wacce ba dan Allah kake kanta ba, ka cutar da al’umma da yawa na san abin da baka sani ba” Abuturab ya miƙa hannu zai danna kiran securities Khalil ya cilla masa wata daily news paper yana sakin hannunsa, His Excellency ya ɗauki news paper ɗin, tittle ɗin farko yaga an saka ”The president’s son” Ya kalli Khalil ya duba sauran rubutun, Photon Khalil ne dana Germany’s president an rubuta.
_“Ƙyakƙyawan labari ga al’ummar duniya bakiɗaya, Musulmi da Kirista, bayan haɗin kan da ake samu tsakanin mabanbanta addinai guda biyu a kullum, ga wani babban Albishir babban ɗan gidan shugaban ƙasar Jamani wato Abraham Denial David, wanda a yanzu ya koma Dr Ibrahimul-khalil Denial David a sanadin musuluntar da ya yi, ya angwance da babbar Malamar addinin Musuluncin nan dake garin Kano Nigeria mai suna Malama Majeederh Abdul’aziz Khan, kimanin wasu satuttuka kenan da yin auren, a yanzu kuma ya sake aure na biyu da ƴar addinin su kuma ƴa ɗaya tilo wajan Chancellor na Germany a jam’iyyar su Mr President, mai suna Debeka Akilan, wannan ya zama izinin ga mabanbanta addinai guda biyun da basa son haɗa jinsin su aure, ya ƙaro yawaitar Mutanen da suka musuluntarsa tunda ba a taɓa tunanin wani daga jinin Mr President zai musulunta ba, al’amarin daya kawo yawaitar surutai a ƙasar ta Germany”_
A ƙasa aka sanya photon Majeederh da Khalil wanda yake rungume da ita an yi shi ne kuma ranar dinner a lokacin da yake mata raɗar shi fa yunwa yake ji, zata bar wajan yi saurin rungumota jikinsa, Abuturab duka zufa ya wanke masa fuska Khalil ya yi murmushi ya ce “Ban san da wannan news ɗin ba, a hanya na siya, ban dogara da Dad ɗina ba, ka leƙa kaga Escorts da sojojin da suke nan, kada ka jawo asarar rayuka” His Excellency ya yi murmushi ya ce “Liar, za ka yi ƙarya da identity na wasu” Khalil ya zaro wayarsa babba ya danna, kai tsaye kuma facetime ne, fuskar President ta bayyana yana zaune saman kujera a hakimce, ya zubawa ɗan nasa idanu cike da so a hankali ya ce “Son ya akai?” Khalil ya kwaɓe fuska yana langwaɓar da kai ya ce “Dad, I’m just missing you” President ya ce “Zan tura jet yanzu ya kawo mini kai Germany da Daughters-in-law” Khalil ya rufe ido ya ce “I’ll come not now, Dad ina son manyan sojojin Germany, a yi musu izinin na harbi, hukumar kula da manyan laifuka, jami’an fikira na ƙasa, sojojin sama, na ƙasa na ruwa, shugaban ƙasar Naija, shugaban sojoji na ƙasa dana ƴan sandan Nigeria su san da zuwan su” Dad ya yi murmushi ya ce “Guda nawa kake so, kai da waye?” Khalil ya juyawa Dad camera zuwa fuskar Abuturab, Abuturab ya kasa kallon Dad jikinsa rawa yake sosai, batu da shugaban ƙasa kuma ma na Germany ai babba ne, kusan ya fi ko wanne shugaban ƙasa ƙarfin iko daga shi sai na Russia “Who is he?” Ya ce “Wai Gwamnan Kano” Dad ya ce “Ohh” Khalil ya ce “I’ll catch you later Dad” Har zai kashe sai ya ce “But Dad, kace zaka ma Madam gift shiru” Dad ya yi murmushi don ya gane wace Madam ɗin ya ce “Ina sane” Ya katse kiran, Khalil ya miƙe tsaye yana zaga parlon ya ce “babu wanda nasararsa ta yawaita a duniya face sai ya kasance mai gujewa jin daɗin da ke zuwa da fargabar samun lahirarsa, Shin meyasa ka ke gajen haƙuri? Ashe ba ka ga yanda Allah ya ke ciyar da tsuntsaye ba? Ya ciyar da dabbobin da ke dawa, kuma ya warkar da marasa lafiyar cikinsu ba tare da magani ba, shin ba za ka yarda, kuma ka haƙura da kwaɗayi ba, kwaɗayin duniya mai ɗauke hankali mai saka nadama da kuka? Allah ne ya ciyar da abinda ba a sani ba, kuma ya ciyar da wanda aka sani, lallai shi ne zai ciyar da kai idan ya so, ba da ƙarfi, dabara ko iyawarka ba” Yana faɗin haka ya fice, Abuturab ya bisa da kallo yana mamakin yaushe ya musulunta har ya iya yiwa wani wa’azi? Kuma duka ya faɗa ne cikin harshen Turanci domin till now bai iya cikakkiyar Hausa ba… Sai bayan Isha ya shiga gida yau gabaɗaya ya zaga companies ɗinsa, ya kwashi sabbin ma’aikata ya duba komai, don a haka a gajiye yake sosai, Debaka dake Main parlour tayi saurin miƙewa tsaye tana nufar shi, kafin ta rungumesa ya yi mata side hug yana kissing goshinta ya ce “Thank you dear” Ta ce “Yau ka yi late” A hankali ya ce “Sure” ledar hannunsa ya bata guda ɗaya, basu rasa komai ba a cikin gidan ga kuma maids nan kaca-kaca amma khalil mutum ne mai son kyautatawa iyali, part ɗinsa ya shige ya yi wanka sosai ya shirya cikin Lingerie night wear white colour, ƙafarsa cikin D&D couples slippers, sai zabga ƙamshi yake, ya nufi part ɗin Jee ya sameta zaune a saman gado ko parlourn na bedroom bata fita balle na main part ɗinta uwa uba na gidan, tana sanye da Falling rose pattern nightdress, sai sumar kanta dake ɗaure da blue ɗin ribbon har baya, ga wani ƙamshin kwalacca dake tashi ya haɗu da turarenta na MORESQUE Midnight, ta lula duniyar tunani sosai ta ji ya zunguri ƙafarta tayi saurin sauke ajjiyar zuciya tana ganinsa kuma ta yi ƙasa da kanta idanunta ya yi rau rau zaton ta fushi yake, muryarta na rawa ta ce “Sannu da zuwa” Bai amsata ba sai hannunsa daya miƙa mata ta kalli hannunsa sai kuma ta miƙa nata, ya haɗe a nasa alamar musabaha ya ce “Salamu Alaiyki” Ta jima tana mmki shi haka yanayin gaisuwar nasa yake? A hankali ta ce “Wslm, wlcm” Ganin taƙi kallonsa ya riƙe hannun ya kalli fuskarta sai kuma ya kalli plate ɗin gabanta yaga dafaffiyar madara ce mai kauri aka zuba honey a ciki, sai kuma hot milk cake fall plate ta ɗago kai suka kalli juna ganin hawaye ya ce “Baki da lafiya ne?” Kamar jira take ta haɗe kai da guiwa ta fashe masa da kuka tana buga ƙafa, ai Khalil tuni ya manta komai ya tashi da sauri ya miƙar da ita tsaye ya ce “Mene?” Ya faɗa a hankali kuka kawai take ya jawota jikinsa ya rungumeta sosai yana patting bayanta, daidai kunnenta ya ce “It’s ok, I’m here for you Madam” Ta ce “I’m sorry” Ya riƙo fuskarta ya ce “For?” Ta ce “Na abinda ya faru” Ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce “It’s ok” Ta ce “A’a ka yi fushi” Ya girgiza kai nan ma ya ce “Banyi ba” Tana maƙale jikinsa hannunta na shafa kwantaccen sajansa ta ce “You left, ka je wajan matarka” Sai kuma ta sake rushewa da kuka, a hankali ya ce “I am sorry, bana iya fushi da ke” Ta ce “Gashi ka je wajanta” Ya lumshe idanunsa ya ce “Stop kukannan ban so, ai kin san ban taɓa miki ƙarya ba so bana nan ne” Ta jinjina kai ya sumbaci kumatun ta, kana ya juya ya ɗauke plate ɗin cake ya fara ci, ta zare idanu ta nufe shi ta ce “Ni dai ka bani abuna” Ya zagaya yana ci yana dariya, suka shiga zagaye parlon ganin ya kusa cinyewa ya sa ta fashewa da kuka ya yi saurin ajjiye plate ɗin yana rungumeta sosai while yana sake dariya ya ce “Sorry” Ya kamo fuskarta yana ɗora bakinsa a nata ya ce “Haa” Ta buɗe ya juye mata sauran cake ɗin daya tauna, ta lumshe idanunta tana jin kamar ma ya fi daɗi daga cikin bakin nasa, tana gama ci ta sakar masa cizo a tongue zata ɗauke bakin ya riƙe ta, ganin gumin dake tsastsafowa daga goshinsa yasa ta fahimci cizon ya ratsa shi, sai jikinta ya yi sanyi a hankali kuma ta kama harshen nasa daidai tsinin ta sakar masa wata ƙyakƙyawar sumbata a hankali a kuma sanyaye ciki yanayi na shauƙi da buƙatar mace zuwa ga mijinta ta shiga tsotsar wajan, while hannayenta kuma na gaban rigarsa ta fara ɓalle botirs ɗin, bai jira ta kammala ba ya saka hannu a igiyar gaban rigar nata, ya sutale ta faɗi ƙasa yau bai farka ba saboda ba mai zif bace, kasancewar babu bra a jikinta ya sanya yana cire rigar tayi saurin sakin bakin nasa ta rungume shi tana ɓoye ƙirjinta, a hankali ta saka hannu a naked back skin ɗinsa tana shafawa while tana kissing brest ɗinsa da yake babba, daidai kunnenta ya ce “Something new?” Ta ɗaga kai ta kalle shi hawaye fal idanunta sun yi caɓa-caɓa a fuskarta ya tallafo fuskar da kyau yana ɗora nashi akai ya yi kissing lip’s ɗinta kaɗan but a hot kisses, Khalil is the best kisser haka Jee take ji Kspider ya ƙware wajan kiss, calmly ya ce “What?” Bata bashi amsa ba sai ta ɓoge da waƙa mai cike da kai saƙo ta shiga rerawa tana cewa. _“Ehh; Ai duniya ta shige duk saninmu tsoro nake kar aje a rabamu, ni na fisu muttuwa ta raba mu zaman amana mugasgata wannan”_
Tunda ta fara yake binta da kallon bakinnan nata, tana yi shi kuma yana zagaye lip’s ɗinta da yatsar shi, a hankalce yake fahimta da kuma noticing kalaman sai kuma ya saki murmushi kafin a hankali ya haɗe bakinsu waje guda tare da ɗaga ta sama zuwa kan mirror ya saka hannu yana zare ribbon ɗin kanta…

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button