Hausa NovelsTayi Min Kankanta Hausa Novel

Tayi Min kankanta 14

Sponsored Links

*14*

Tana isa falon plate ɗin abincin ta ɗauko ta buɗe ga mamakinta ba komai aciki se ƙayoyin kifin.
Tsayawa tayi riƙe da plate ɗin hawaye na biyo kumatunta,a haka ya ƙaraso falon.

Be kulata ba yaje ya zauna,yafi minti goma azaune be waiwayi inda take ba,seda ga ƙarshe ya waigo,ga mamakinsa kuka take riƙe da plate ɗin daya gama cin abinci tana jujjuyawa a hannunta.

Related Articles

“me ya faru kike kuka?”ya tambaya.
Cikin kukan tace”wannan abincin dan kaina na dafa mummy tace in kawo maka tasan zaka rage bazaka cinyeba,nima se inci amma kuma gashi ka cinyen ni ban ciba ga dare yayi,tsoron shiga kitchen zanji bare indafa wani”ta ƙarasa maganar ashagwaɓe.
Tunda ta fara maganar Hammad ɗan ƙaramin bakinta kawai yake kallo,yadda take motsashi da yadda take ɗan turoshi gaba,sosai hakan ya burgeshi,kuma ya ƙara fito da yarintarta.

Miƙewa yayi ya ƙaraso gabanta,yace a tausashe”Ayya zahra ayni bansan mu biyu ne dashi ba shiyasa na cinye”
Turo bakin gaba tayi tace”da baka sani ba seka tambaya amma kawani zauna ka kwasawa cikinka abinci harda hakkina”

Murmushi yayi me ƙayatarwa yace”tuba nake zahra,muje in rakaki kitchen ɗin ki dafa wani”

Ɗago fararen idanuwanta tayi ta kalleshi,sannan ta juya batace komai ba ya bita a baya,har zuwa kitchen ɗin gidan.

Gefen gas ɗin yaje ya tsaya ya zuba hannayensa cikin aljihun wansonsa,ita kuma hankali kwance ta rataye hijab ɗinta jikin ƙofa,ta fara girka wata indomie,duk inda tayi idonshi na kanta,aranshi yana mamakin cikar halitta irin ta zahra duk da ƙanƙantar shekarunta,sabida koya ta taka mazaunanta rawa suke,haka ƙirjinta kamar wacce take girgizawa,musamman yanzu daba bra a jikinta,rigar bacci ne kawai ajikinta.

Ɗanyan kifi ta ɗauko ta fara wankewa sannan ta zuba masa kayan ƙamshi da ɗan magi kaɗan ta juya,tazo ta fara soyawa.

Cikin rashin saa ɗaya yace tuuuss ya fallatso mata mai a ƙirjinta,da hannunta,a gigice tasa ƙara,ta fara tsalle riƙe da gurin tana kuka gami da yarfa hannu.

Da sauri,Hammad ya ƙaraso gunta ya ruƙota yana tambayarta a ina ta ƙonen,ita ko kuka take cin ƙarfinta tana faɗin”duka jikina ya ƙone,wayyo ni ta inna na boni”

Taƙi tsayawa ma ya duba yagani,gas ɗin ya kashe,surarta yayi gaba ɗayanta,zuwa ɗakinshi tana ci gaba da kukanta,kan doguwa kujera ya kwantar da ita sannan ya tsuguna agabanta yace a hankali”sannu zahra,ki natsu ki nunamin inda kikejin zafin,insa miki magani kinji”ya faɗi cikin sigar rarrashi.

A hankali ta nuna tsakiyar ƙirjinta da hannu.
A hankali yakai hannunsa gurin,yace “nan gurin?”

Gyaɗa masa kao tayi tana kuka.

Miƙar da ita zaune yayi ya saɓule rigar,yabi gurin da kallo,sosai ta bashi tausayi ganin yadda gurin yayi ja yana shirin tashi,kuma ƙunar nada ɗan yawa bame cewa ma man kifine ya fallatso mata.

Cikin ɗakinshi yaje ya ɗauko firstaid box yazo yasa mata magani agurin,ya gama kenan tace”wallahi yunwa nakeji”
Da sauri ya miƙe ya wuce cikin gidan,be jima ba ya dawo ɗauke da kofi da cokali,dispenser yaje ya ɗebo ruwan zafi sannan ya haɗa mata tea da bread ya kawo mata,

A hankali ta miƙe zaune ta amshi tea ɗin ta fara sha,hankalinta kwance sam bata jin kunyar muhammad,aganinta,inda yafi komai daraja ma ajikinta,yagani yasa hannu ba adadi.to me yayi saura.shiko muhammad kallon boobs ɗinta da yake a tsatstsaye suna kallonshi kamar zasi kirashi ya amsa,shi yafi komai ɗaga mishi hankali,shiyasa yake ɗauke idonshi akanta har ta gama shan tea ɗin ta miƙo masa kofin.

Baccine ya ɗauketa agurin yayin da muhammad ya kwana ya na sheƙawa kansa ruwan sanyi,sabida zazzafar shaawar data taso masa.

Muje zuwa.

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra surbajo*

*banida lafiya ne,kuma ga mara lafiyan danake kulawa da ita,shiyasa abubuwan suka chushemin,pls asamu a addua,Allah ya bamu lafiya*

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button