Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 19

Sponsored Links

WARNING❌*
_Only matured ahead🔞 idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba idan kinga zaki iya go ahead._

 

_Nayi warning akan littafina wasu ƴaƴan Ramatun Awaki sun samu damar Write-up akansa saboda nace under 🔞 so baku isa nayi muku bayani dan ku gane ba domin tun a baya ma banyi muku ba bare yanzun._
_Abu na ƙarshe shine na gama free page na book ɗin nan daga PAGE TEN idan kika karanta na gaba dashi ban yafe ba idan kinaso kici gaba da samunsa ki karanta ki fahimta cikin aminci, zaki iya tuntuɓata ta whattsAp number na 09013718241 ko kuma kibi hanyoyin dake ƙarshen page ɗin_

Related Articles

 

Juyowa tayi ta kalli Mama tace “Ba karuwanci na tafi ba zan matsa ne na baku guri har zuwa lkcn da burinku zai cika ni nasan bantaɓa cutar dake ba Yaya a cikin hayyacina amma idan kin kasance kina kallo na da wani abu saɓanin abinda ke zuciyata kiyi hƙr Allah ya sadamu da alkhairi”
Ficewa tayi daga gdan da sauri ta nufi titin unguwar tasu cikin Sa’a har tabar unguwar bata haɗu da wani idon sani ba tana tafe ne cikin fitar hayyaci gabaɗaya duniyar tayi mata ƙunci lkc zuwa lkc hawaye nabin kuncinta ƙuncinta yana ƙaruwa tayi tafiya me tsayin gaske a ƙafa tama manta da ana hawa wani abu abin hawa kamar daga sama taji ana mata horn ta matsa da sauri daga titin motar tayi parking me motar ya fito ya tsaya a gabanta yana ƙare mata kallo kaucewa tayi ta kuma bin hanya zata tafi yayi saurin riƙo mayafinta yace “Ƙarfe 11:15pm ƴammata ya kamata ace kina kwance cikin ɗakinki ko ɗakin mamanki bama wannan ba na wutto wata unguwa naga wani tsoho yanata kuka yana tare mutane yana nuna musu hotonki yana tambayar ina kike”
Hawaye ne ya zubo mata ta juya zata tafi yace “kiyiwa Allah ki tsaya naji inason taimakonki ne” kawar dakai tayi tace “bana buƙata” ta juya tayi gaba bai ƙyaleta ba saida yaga ta tsaya ta saurareshi yace “Kizo na kaiki gdana ki kwana da safe sai ki fito yanzu dare yayi akwai risk zaki iya faɗawa hannun ɓata gari”

 

Nacin da yasa shine kawai yasa ta yanke shawarar binsa tana shirin shiga motar wata arniyar mota tazo ta giftasu a guje har ta shiga taga yayo ribbors yayi horn wannan tasa me motar yaƙi shiga ya tsaya don ganin waye ke a cikin motar meye ya tsayar dashi, saida gaban Hanisa ya faɗi ganin Abdul-Ahad ya fito a cikin motar ya tsaya wasu mutane sun fito a motar dake bin bayansa sun russuna da girmamawa sunyi masa mgn ya ɗaga musu hannu ya taka a hankali ya isa ga motar da Hanisa ke ciki ya sunkuya ya riƙo hannunta ya kamota ya fito da ita ya dube mutumin ya basa hannu suka gaisa yace “Tnks good Jamal naji daɗi daka taimakeni batayi nisa ba mu ƙara sa” tsayawa tayi tana kallonsu da mamaki hawaye nabin idanunta yaja hannunta ta janye yace “Ina zaku kaini” kallonta sosai Abdu yayi yace “Aneey dare yayi kizo na mayar dake gda da safe mayi mgn”

 

Fir taƙi shiga motar ganin zata ɓata masa lkc ne yasashi ɗaukarta cak ya nufi motar da ita ya sanyata ya shiga ciki yana shirin tada motar ta riƙe hannunsa da ta zame ƙasan motar tace “Don Allah ka barni na tafi nayi alƙawarin bazan ƙara komawa gdanmu ba harsai burin Yaya Hasina ya cika” murmushi yayi ya tada motarsa yaja da gudu yabar gurin ta kuma rushewa da kuka.
Kai tsaye gdan daya kaita kwanaki can ya kuma nufa yayi parking ya fita ya buɗe mata alama ya gani na bazata fito ba ya sake ɗagota cak tanata kiciniyar ƙwacewa yaƙi bata dama saida ya shiga wani babban parlour ya direta ta miƙe da sauri ya riƙota ta fusge tana kuka yace “Kina ban mamaki Wyf nifa banga abinda akayi ba da zaki zaɓi barin gda akan wannan ƙaramin rigimar da kikasan da zuwanta kuma ta ɗan lkc ce yanzun dai muje muyi wanka mu kwanta”
Kukanta taci gaba dayi ganin tana neman bin hanyar waje ya finciko ta ta faɗa ƙirjinsa ya matseta sosai ya saki ajiyar zuciya ya ɗora hannayensa saman bombom ɗinta yaja fasali tare dakai hannu ya zare mata mayafin gashinta da bata ɗaurawa ɗankwali ba ya zubo gadon bayanta sai ƙamshin humra yakeyi ya tura hancinsa ciki yana lumshe ido wata wuta na ruruwa cikin zuciyarsa, ji yayi ta janye ya sake janyota yace “Wyf ki bari mana meye hakan” tureshi tayi ya sake janyota ya ɗagata cak ya nufi ɗakinsa da ita ya haura saman wani step me uku ya buɗe ɗakin ya direta a gadon ya mayar da ƙofar ya kulle ta miƙe shima ya miƙe ya nufota taja baya da sauri yakai hannu ya kashe glub ɗin kafin tayi wani yunƙuri ya finciko ta ya cillata gadon yace “Wlh banason gardama Aneey kince bakison waccan rayuwar na tafi na nema mana wata mafitar so kibarni na rayu dake cikin salama”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button