Hausa NovelsYanci da Rayuwa Hausa Novel

Yanci da Rayuwa 29

Sponsored Links

Arewabooks hafsatrano
Page 29

***”Cikata yayi ya wuce closet dinsa ya shiga cire kayan jikinsa. Da sauri ta juya tana damke idonta ganin ya cire rigar gaba daya ya rage daga shi sai white singlet da dogon wandon kayan jikinsa. Cire singlet din yayi ya zuba su cikin wardrobe din yana wucewa toilet kawai be ma lura da yadda tayi ba. Ajiyar zuciya ta sauke tana zama a gefen gadon tana son yin tunanin komai kafin ya fito. Yadda yayi wa Mummy sai ya barta cikin wani irin tunani da ta kasa gane wanne iri ne ma.

“Asim.”

Related Articles

Zuciyar ta, ta sake bijiro mata dashi a karo na barkatai tana so ta dora komai a ma’aunin da zata auna,idan tace bata jin shi a zuciyar ta, tayi karya sai dai ta gaza gane a wanne mataki ta ajiye shi din tunda ba wani mugun sabo sukayi ba, amma kuma yana da kirki kuma yayi mata abinda yasa shi shiga ranta lokaci daya. Amma Rafeeq ba? Bata zaci haka dashi ba duk da farkon haduwar ta dashi be nuna mata wani abu ba. Bashi da tarin magana ko hayaniya amma body movements dinsa kadai ya isa ya saka ka aminta dashi dari bisa dari. Zata iya rantsewa bata taba ganin mutum a nutse tsaf kamar shi ba, tun daga maganar sa da komai.
Duk da bata san yanda komai ya kasance ba, har suka kai ga zama inuwa daya matsayin mata da miji wanda tasan shi din ba ajin ta bane, ba sa’an aurenta bane kwata kwata yafi ta, ta kowanne fanni ilimi kudi da komai amma tana kyautata masa zato a yanzu, tana jin wani shashe na zuciyar ta na jaddada mata samun nutsuwa s taraiyar su.
Har ya fito bata ji sai da yazo daidai saitin fuskar ta, sannan ta dawo daga kundin tunanin da ta fada. Yana tsaye daga shi sai towel da ya daura a kugunsa fuskar sa da jikinsa jik’e da ruwa jikin nasa na wani irin kyalli. Duk a abinda be wuce dakika biyu zuwa biyar ba ta kare masa kallon tana dauke kanta daga kallon bangaren nasa dan ba zata jura ba, abinda ba taba gani tayi ba.

“Tunanin me kike?”

Ya sake dawo saitin da ta mayar da fuskar tata.

“Ba komai.”

“Ban yarda ba, tashi kiyi wankan kizo ki kwanta. It’s already late.”

“Nayi fa dazu.”

Tace tana tunawa dazu dazu fa tayi wankan kuma yace ta sake wanka sai kace wata agwagwa.

“Baya yawa ai, oya tashi kije ko na kaiki da kaina dan bana son dogon magana.”

Mikewa tayi har ga Allah batayi wani niyyar wanka ba taya ma zata shiga tayi wanka yana zaune a dakin. Yadda take da kayan da komai ta nufi toilet ta shige. Zuciyar sa ce ta gaza hakuri, ya samu kansa da bin bayanta kawai sai ji tayi an turo kofar an shigo.

“Zanyi fa wankan.” Tace tana kallon yadda ya nufo ta gadan gadan ba wani tunanin komai ya kama mayafin ya fara cire mata ya ajiye a gefe sannan ya kama zip din rigar ya shiga sauke mata shi, rike kasan zip din tayi jin ya kusa zuwa karshe amma sai yasa dayan hannun sa ya rike mata hannu ya karasa zare mata zip din gaba daya rigar ta sauka kasan kafafunta.
Bayanta ya kurawa ido cikin wani irin kallo yana jin zuciyar sa na buga wa da karfi. Yana ganin yadda jikinta ya dauki rawa sai kawai yayi hugging dinta ta baya fatar jikin sa, ta mannu da tata, ya zagayo da hannun zuwa saman cikin ta ya dora kansa saman kafadarta ta baya,abinda ya kara rawar jikin nata. Cikin rawar baki tace

“Dan Allah kayi hakuri.”

Juyo da ita yayi gaba daya suna facing juna ya sake rungume ta tsam tsam cikin muryar sa da ta soma shigewa ciki sosai yace

“Pleaseee, let me help you.”

“Zanyi da kaina,wallahi zanyi.”

“Um um.”

Ya kai hannun sa kan bra dinta ya kama karfen ya balle abinda ya rik’e ta, sai ta durkusa a kasan wajen gaba daya tana sakar masa kuka.

“Tashi kiyi toh, ina jiranki.”

Kin tashi tayi a tunanin ta wayo zai mata, tattare kayan nata yayi ya fice yana rufo mata toilet din. Tashi tayi ta saka lock a kofar tayi saurin yin wankan sama sama da alwala sannan ta dauki towel guda biyu manya ta d’aura daya ta yafa daya ta rufe jikinta sai sangalalin kafafun ta kawai ake gani a haka ta fito. Yana zaune a gefen gado kansa a kasa har lokacin towel din ne a jikinsa motsin ta da yaji yasa shi dagowa. Dariya taso ta bashi yadda ta rufo towel din amma sai ya daure dan baya so yayi abinda zai bata masa shirin sa. Tashi yayi ya dauki jallabiyar sa ya mika mata sannan fice kawai. A gurguje ta goge jikinta ta zura jallabiyar tana sakawa ya shigo cikin tasa jallabiyar yana zuwa yayi wajen yin sallah yace

“Zo muyi nafila.”

Hijab ta dauka tabi bayansa ya jasu sallah raka’a biyu sannan yayi musu adduoi kamar yadda manzon Allah (SAW) ya koyar damu ta hanyar dafa kanta ya karato adduar neman tsari da duk wani abun ki.

Ita ta fara mikewa ta nufi kofar fita daga dakin amma sai taji kofar a kulle waigowa tayi ta kalle shi sannan ta kalli kofar. Tasowa yayi daga wajen ya wuce wajen switch din dakin ya kashe gaba daya yazo ya kwanta a saman gadon yana juya bayansa daga kallon side din da take tsaye.

“Zo ki kwanta.”

Yace ba tare da ya juyo ba. Kin zuwa tayi ta cigaba da tsaiwar dan gaba daya bata yarda da hada makwanci dashi ba tun daga abinda yayi mata dazu taji tsoro.

“Idan kika bari na taso sai kin gane baki da wayo.”

Ya sake maimaitawa still yana kwancen. Babu yadda zatayi, haka ta taho ta kwanta ta takure a karshen gadon wanda idan tayi motsi kadan zata iya fadowa. Juyowa yayi ya birkitota gaba daya zuwa jikinsa ya matse ta yana dora mata dukkanin nauyin sa.

“Kina bani wahala Fatima.”

Yace yana shafa mata gefen fuskar ta da hannun sa me matukar taushi.

“Why are you so stubborn,uhum?”

Yadda zuciyar ta take harbawa ba zata taba iya samun bakin amsa masa maganar sa ba, yana jin yadda ta tsorata da rikon da yayi mata sai ya dan rage kadan yana goga fuskar sa saman ta ta wata irin zazzafar soyayyar ta na neman zauta shi.

“Bani labari, daga farkon abinda ya faru har zuwa karshe akan auren nan. Inaso na san komai.”

“Nima ban sani ba.” Tace a rarrabe tana jan numfashi jin yadda yake zagaya hannun sa a saman wuyanta kasa da wani irin salo da yake son birkita ta dashi har ya zama ta kasa yi masa wani yinkuri da zai hanashi cikar burin sa.

“Dan Allah ka bari.”

Ta marairaice murya tana son ture hannun sa.

“Dan Allah ki bari.”

Ya kwaikwayi muryar ta, yana sake tura hannun nasa sosai zuwa in da yake ta son kaiwa tun farko. Rikicewa tayi masa jikinta ya soma rawa sosai, ta shiga kokarin furta magana amma ya hanata ta hanyar hade bakinsu waje daya ya shiga kissing dinta hungrily yana cigaba da zagaya hannun sa cikin jikin ta zuwa duk in da hannun nasa zai iya kaiwa.
Sosai ya birkita ta, ya kuma ruda kansa yana jin duk dauriyar sa na kwaranyewa tana maye gurbi da son kadaituwa da ita. Duk yadda taso kwacewa ta gaza tana ji tana gani ya shiga sarrafata ta yadda yaso. Kalamai masu dadin sauraro ya shiga fada mata a kunnenta cikin husky mix voice dinsa da tayi wani irin shigewa chan ciki tana fita da kyar kamar ana fuzgarta.

“I love you.”

Kawai take iya ganewa a kalaman nasa dan ji tayi kamar kunnen nata ya toshe saboda tsabar wahala da murzuwa da tayi gashi ya ki fahimtar halin da take ciki duk magiyar da take masa shima irin ta yake mata dan ba zai fasa abinda yayi niyya ba a yau yana so ya tabbatar mata da yadda yake matukar so da kaunar ta. Kuka take tana kiran sunan Allah,da Baban ta me kaunar ta, tana fatan dama yazo ya dauke ta a yanzu dan abinda Rafeeq din yake mata ya girmi kanta da yan shekarun ta da rayuwar ta gaba ki daya ma.
Baya ji baya gani sam har sai da ya samu cikar burin sa sannan ya kankame ta yana jin wasu hawayen farin ciki masu dumi na fitowa daga idon sa.

“I’m so sorry Fatima na, I’m sorry dan Allah kiyi hakuri. Na tuba ba zan sake ba kiyi hakuri, kinji? Bansan me ya hau kaina ba, I just can’t control it. I love you.”

Kukan ta tacigaba wani haushin sa na turnike ta dan a ganin ta da gayya yayi mata wannan muguntar dama ya shirya mata shiyasa yake tayi mata kirki har ta dan saki jikinta ashe tarko ya dana mata.
Cigaba da rarrashi da bata hakuri yayi amma kamar dama kara zugata yake yi da more yace tayi hakuri the more kukan ta ke karuwa.
Shi kansa yasan yayi garaje amma ya zai yi? Duk yadda yaso ya bi komai a nutse kuma a sannu ya kasa saboda wani irin yanayi da ya samu kansa da be taba tunani ko hasashe ba. He just can’t control the feeling.
Ture shi tayi ta matsa da jikinta zuwa chan gefe dan bata so ko taba ta yayi gashi duk ya watsar mata da komai gefe babu wani abu a jikinta.

“Nace ba zan sake ba fa, kiyi hakuri ki daina kuka.”

Bata daina din ba, yasan kuma ba zata daina ba idan ba tsorata ta yayi ba,

“Shikenan bari na sake tunda ba zakiyi shiru ba.”

Da sauri ta hadiye kukan tana girgiza masa kai, tayi masifar tsorata hakan yasa ta shanye kukan duk da hawayen be daina zuba ba. Matsowa yayi ya jawo ta jikin sa gaba daya sannan ya cigaba da rarrashin ta yana shafa mata dogon gashin kanta da ya barbaje ribbon din yayi nasa waje. Da kyar ya samu tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya a jajjere. Zame jikinsa yayi ya wuce toilet yaje ya gyara kansa yayo wanka hade da alwala ya dauki wasu pj’s dinsa ya saka ba tare da ya shafa mai ba sai oil perfume daya shafa sannan ya hawo gadon yana tattara hannun sa.

“Dan Allah…” Tace jin ya dago ta

“Shagwabbiya, taimaka miki kawai zan yi.”

“Zan iya da kaina, Allah.”

“Kina so na sake?” Yace yana kanne mata sexy eyes dinsa tayi saurin girgiza masa kai.

“Oya, karki sake min musu. Ba abinda zan miki taimaka miki zan.”

“Toh.”

Tace sai ya kamata a hankali ya taimaka mata zuwa toilet, ya hada mata ruwa a bathtub sannan ya taimaka mata ta shiga ciki sannan ya fito ya barta a ciki bayan ya tabbatar da ta zauna din. Kuka ta fashe dashi a cikin toilet din ta dinga rera shi tana ayyana gari na wayewa zata koma gida idan Baba yace ta dawo sai kawai ta gudu amma ba zata zauna dashi ba. Knocking akayi a kofar sannan ya ce

“Kin gama?”

“Um um.” Tace tana fatan Allah yasa kar yace zai shigo. Be shigo din ba amma yace tayi sauri yana jiranta. Dole ta fito tayi wanka sannan ta dauro bathrobe dinsa ta fito tana takawa a hankali.
Wani irin sanyi ne ya bugota sanda ta fito tayi saurin durkusawa taana kankame jikinta bakin ta ya soma rawar sanyi. Da saurin sa ya iso gareta ya dagata ganin yadda take rawar sanyi yasa yayi saurin kashe AC din dakin sannan ya dauko mata thick pjs dinsa ya saka mata da kansa yana kallon b***bs dinta da suke ta fuzgar sa yana tuna softness dinsu da cikar su a dazun. Shiyasa a duk sanda zai ganta sanye da hijab take ashe akwai àbinda take rufewa hakan kuwa ba karamin dadi yayi masa ba. Yanzu kuwa sun zama nasa shi kadai sai yadda yayi dasu.
Da kyar ya daurewa kansa ya karasa saka mata rigar idon ta a rufe suke dan tana tsoron take bata so yace zai kara shiyasa gaba daya ya gama da ita amma da babu abinda zai sakata yarda ta tsaya kuma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button