Bamagujiya Hausa NovelHausa Novels

Bamagujiya 7

Sponsored Links

Free Page 7*

★★★~~~★★★~~~★★★

Ya wankewa Habeeb fuska da yake ta kokarin daga Jimo a kan cikinta daƙyar aka ƙwaceta don cewa yayi kasheta zaiyi ya huta da baƙin ciki ya furta da haihuwar Habibah Gara ɓarinta yafi sau ba adadi, Jumme banda kuka babu abinda takeyi saboda tunda take a rayuwarta bata taɓa hasaso tashin hankali kwatankwacin wannan ba, rayuwa sukeyi me daɗi wacce ta cika da kwanciyar hankali da rufin asiri sunason junansu da ƙaunar farin cikin juna.
Yau gashi rana a tsaka komai ya goce tabbas Habibah takai mahaifinta ƙarshe don kuwa a tarihin rayuwa bai taɓa yi mata irin bugun mutuwar da yayi mata yau ba bare kuma har a halin jinya ita wannan wacce irin ƙiyayya suke yiwa mutanen birni da har suka zabi kashe tasu akansa? Tambayoyin da suke ta yawo a ranta kenan batada me bata amsa don zuwa yanzu ta rayuwar Habibah akeyi da ta shiga wani yanayi na buƙatar agajin gaggawa, a wannan yanayin James ya dubi Habeeb da jikinsa ya keta rawa tabbas badon Jimo haihuwar Beebah yayi ba da babu abinda zai hanashi rama mata wannan dukan zalumcin da yayi mata.

Related Articles

 

Hararar juna kawai akeyi tsakaninsa da Najeeb duk da cewa Najeeb ya fara saukowa yana ɗan tausaya masa akan wannan soyayya ta masifa daya faɗa ciki amma abubuwan da suka faru yau yasa yaji ya ƙara tsanar Habiba da garin Tsaunin gawo sukam wanne lefin sukayiwa Allah ya jefosu wannan gari na arna marasa imani waɗanda suke jin a ransu zasu iya kashe jininsu don wani dalili nasu mara kan gado? Ya rasa wacce jaraba Habeeb ya liƙewa jikin yarinyar duk da yasan ta fita babu algus ta zanu ba ƙarya amma a tunaninsa sai yaga batakai yayi wannan haukacewar akanta ba meye ma abinso a mutum mara gamsasshiyar nasaba?
Wannan tunanin yasashi yin tsaki ya fice daga ɗakin daidai lokacin da Jimo shima ya hassalo ya matsa zai sunkuci Beebah Habeeb yayi saurin dakatar dashi ta hanyar dafe ƙirjinsa suka kalli juna cikin mugun bacin rai yace “karka taɓata na rantse da Allah idan ka taɓata sai nasa an ɗaureka” baƙauyen mutum da tsoron tozarcin hukuma hakan tasa Jimo da Uda komawa gefe suna huci kamar wasu mayunwatan zakoki.

 

Da haka aka samu ta dawo cikin nutsuwarta ta sauke ajiyar zuciya tare da buɗe idanunta Jumme ta matso gabanta da sauri tace “Bibo kin tashi sannu…” Juyowa tayi ta kama hannu Jumme ta kafe Habeeb da ido shima ita yake kallo ya sakar mata wani tsadadden murmushi daya sanya jikinta mutuwa ya tako ya sunkuyo kanta yace “Inane yake ciwo?” Lumshe idanunta tayi ta kawar dakai yaja numfashi yace “karki damu komai zai hucce soon Ni kaina nasan akwai yaƙi a gabana amma zan jure don ke Beebah indai zan sameki wlh duk wata wahala zan ɗauketa”

 

Fincikota Uda yayi ta zube a ƙasa baya ko tunanin ciwon dake cikinta wannan abun ya hassala Dagaci ya daka masa tsawa yace “Wai meye yake damunku ne ko an faɗa muku ƙiyayya haukace da zaku nemi kashe yarinyar nan meye laifinta akan abinda ba ita ta dasawa kanta ba to wlh ku dawo hayyacinku ku kiyayeni idan kuka fusatani tsaf zan yanke hukuncin da bazai muku daɗi ba sakarkaru”
Sakinta sukayi sarai sun san halin Mati idan suka fusatashi babu abinda bazai iya yi ba shiyasa suke shayinsa, miƙewa tayi ta nufi Jumme ta faɗa jikinta ta rungumeta tana kuka tace “Jumme kema baki sonsa” ajiyar numfashi tayi tace “Inasonsa mana tunda kina sonsa Uwata nidai nafison kiyiwa iyayenki biyayya bazasu cutar dake ba ki cire komai a ranki bakida gatan da yafisu” ɗagowa tayi taga idanunsa akanta tayi ƙasa da nata ya matso ya riƙo hannunta yace “Kada ki sanya damuwa a ranki ki kulamin da kanki nabar amanarki gurin Dagaci zan dawo bada jimawa ba zamu mallaki juna soon insha Allahu”

 

Janye hannunta tayi daga nasa Dagaci ya kamata suka fice ya nufi gidansa yanata faɗa kamar zai ari baki, suna shiga ya fara ƙwalawa uwargidansa kira ta fito daga Madafi tace “gani Mati meye yakar buzu da ranar Allah?” Mika mata Bibo yayi yace “Marka ga Habiba nan ki bata kulawa da tsaro daganan zuwa lkcn da ƙura zata lafa nan ya kwashe lbrn komai ya sanar mata ta tafa hannu tace “To banda abinsu shi wannan lamari ai abin asa idanu aga ikon me sama ne yaran nan ba wanda ya haɗasu su suka haɗa kansu Inma mutum yace zai raba saidai yasha wahala bare ma meye laifin Habibu yaron kirki da hayaniyar ma ba damunsa tayi ba kagani fa Mati tunda suka zo garinnan kullum sai yazo ya gaisheni da ɗan alkhairinsa to maji ma gani wai an binne rayayye”
Kama hannu Bibo tayi suka shiga daki ta nufi madafin ta haɗa ruwa me ɗumi ta kamata suka nufi bayi da kanta ta rinƙa gasa mata jikinta tun tana wash² har ta dawo tanajin daɗin ruwan.

 

Suna zaune Marka na shafe mata ƙafafu da mai me gurguwa ya shigo da sallamarsa babu wanda ya amsa sai maraba da Marka tayi masa suka gaisa tace “Habibu ɗan makaranta ashe kuma haka abu ya faru babu daɗi sai hƙr kasan mutanen namu ne sai shiru sai saurare basuda dadin sha’anin akan abinda suka jahilta musamman irin gidan Sarkin Noma Nomau tsaurinsu akan ra’ayinsu yayi yawa”
Murmushinsa yayi me daraja idanunsa akan Beebah data daga kanta sama tazuba idanunta akan rufin azarar dake ɗakin yace “Zai wucce kamar ma ba’ayin ba Baba Marka nidai roƙona ki kulamin da ita kafin na dawo ba jimawa zanyi ba inason naje na shirya komai ne ayi a wucce gurin idan na ɗauke ta dai inace shikenan?”
“Shikenan kuwa yaro” Marka ta faɗa ya janyo ledojin daya shigo dasu ya miƙawa Marka yace “magungunanta ne Dagaci yasan yanda ake amfani dasu Baba Marka a kula wajen shansu, naga nan kunada service ga waya nan ƙarama nasa layi ta rike a hannunta saboda in rinƙajin lfyrta kafin na dawo ba jimawa zanyi insha Allahu”
Buɗe ɗaya ledar yayi tsire ne sai tiriri yakeyi duk ya cika dakin da ƙamshi ya ɗauka ya kai mata bakinta.

 

Kautar dakai tayi ta kalli Marka itama kau dakai tayi ta miƙe ta fice musu daga ɗakin yayi murmushinsa me cike da isa yace “Bazakici ba?” Daga masa kai tayi ya sake ɗaukowa yakai bakinsa ya tauna yace “kuma kinga sai kinci tunda kikace kina sona” miƙewa yayi ya zagaya bayanta batayi aune ba kawai sai jinta tayi kwance a ƙirjinsa ya daga kanta ya riƙe sosai yanda bazata iya ƙwacewa ba ya sanya bakinsa cikin nata ta kuwa rintse idonta da ƙarfi cikin wata masifaffiyar faɗuwar gaba da tashin hankali ta rinƙa kiciniyar ƙwacewa shi kuma ya matseta ya lumshe idanunsa yana sake saƙalo harshen ta me masifar zaƙi yana fitar da wani numfashi me wuyar fahimta yana kusa sake shigar da ita jikinsa ya saki fuskarta don yasan yayiwa bakinta riƙon da bazata iya ƙwacewa ba ya sanya hannunsa tsakanin ƙirjinta da cikinta shafaffe wanda zaka iya rantse wa bata sanya masa komai.
Yawo yake da hannun a hankali tsakanin cibiyarta da ƙirjinta yana son kaishi ga kyakkyawar dukiyar fulaninta dake tsaye kam kamar zasu tsonewa mutum idanu duk da bata taɓa sanya musu bra ba a tsayin shekarunta sha bakwai a duniya amma hakan baisa sunyi komi ba…..

 

Wata zabura yaji tayi tare da shiɗewa lkcn da ya ɗora hannunsa kan yar ƙaramar rigar data rufe su dasu hakan yasashi saurin janye hannunsa ya cire bakinsa daga nata yana sharce gumi gabadaya jikinsa ya mutu murus sai zufa dake karyo masa ta ƙofofin gashin jikinsa, wata ajiyar zuciya yaja me ƙarfi yana arowa kansa juriya yana sawa kansa ya sake ta ta janye jikinta sai rawar mazari yake ƙirjinta kuwa banda bugawa babu abinda yakeyi ta zabura ta miƙe zata runtuma da gudu yayi saurin riƙota ta zame ta rushe masa da kuka yayi saurin zama yace “Nikam banason kuka wlh Beebah meye na kukan?” Tureshi tayi da ƙafarta tace “na daina sonka tunda kaima irinsu Jami ne haka sukayita sa nonon Tani a bakinsu suna matsa mata shi da hannunsu shine kaima zakayimin to banasonka….”
Da sauri ya rufe mata baki yace “Ya isa Ni ba irinsu bane Beebah na daina kiyi shiru karki faɗawa kowa muje kici abincin yau banga sanda kikaci abinci ba” noƙe kafada shima noƙewa yayi ta rufe idanunta tana dariya, dariyar tata ta sashi dariya ya cafko hannunta ya zauna da ita da lallami ya samu taci tsoka uku ganin taƙi sakewa taci a gabansa ya sashi karkacewa ya zaro kuɗi yan ɗari biyu rafa guda ya bata yace “ki riƙe a hannun ki saboda sa kati ban yarda a kira kowa ba bayan Ni” zaro wayar yayi da kwalayen turare ya aje mata ya miƙe ya kama hannunta ya sumbata ya fice da sauri saboda ganin idanunta ya kawo ruwa yasan tsaf zata karya masa gwiwa gara karma ya tsaya domin tafiyar tasa tafi zamansa muhimmanci……..

 

*Share please*
[4/9, 6:25 PM] AM OUM HAIRAN: *BAMAGUJIYA*
*(HOT LOVE AND DESTINY)*

NA

*FAUZIYYA TASIU UMAR*
*OUM HAIRAN*

https://youtube.com/channel/UCZ5Vt2–iGyJfTwItSzAnGg

*Paid book*
Ki biya ta waɗannan hanyoyin acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko ku turo katin waya MTN ta WhatsApp number na kamar haka 09013718241. Normal group 300, Special 700.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button