Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 46

Sponsored Links

Tsawa ya daka mata yace “waike wanne irin sabon rashin mutunci ba kika qaro kinsan dai ni ba saanki bane da zanke baki umarni kina qin bi saboda kin rainani to wlh bari kiji yanzu sabuwar mkrnta kika shiga sabuwar rayuwa kuma tunda kikayi gangancin dawowa rayuwata dolene kiyimin biyayya baki isa nabiki ba duk abinda kike taqama dashi ki riqe abinki banaso ko an fada miki kedin ke kadai ce mace ko cemiki nayi gindinki ne yafi na kowacce dadi?”

 

Wata dariya ta kwashe da ita data sashi yin shiru ta sakko ta tako har gabansa ta ruqo hanunsa tace “saa manya Abdulhameed kake kowa? To koma dai mene sunanka inason kasan matsayinka a guri ba komaine kaiba face almajirin dana taimaka na sadaukar da farin cikina domin nasa na hqr da abubuwa da yawa da suke cikamakon rayuwa ta dominshi kuma ni kallon da nake maka banayima saana shi domin kaidin ba riga da wando ba ko kasuwar kwari zaka dinka kasa a jikinka tsirara nake kallonka kwance a gadona akaina kanamin kukan na taimaka maka nabaka gindin nan mara dadi da kake mgn akai kaci kaga kuwa wlh Shurafah yatace ta cikina da qaddara ta bani na kuma karba amma tafika a gurina domin ita idan takai shekara goma ma sai nayi da gaske zanga tsaraicinta shima saidai na dubashi domin gyara badon barna irin taka ba……”

Related Articles

 

Wata muguwar shaqa yayi mata ya dagota sama jikinsa yana bari duk rashin kunya da rashin mutuncin Sadiya bata taba fada masa makamanta wadannan kalmomin ba lallai akwai aiki a gabansa.
Cillata yayi saman gadon yayo kanta ta miqe a guje yabita yace “na fahimci kin manta waye Hameed Umaimah gara na tuna miki wayeni” bathroom ta fada ta datse qofar Shurafah ce tasa kuka ganin iyayen nata suna tsere.

 

Komawa yayi ya zauna kusa da yarinyar ya zauna tare da daukota ya hadata da qirjinsa zuciyarsa nayi masa zafi sosai kalaman Umaiman sun soki zuciyarsa wai yau shi ta iya kallon tsabar idonsa takeyi masa wannan tsageranci lallai yayi sake.

 

Da wannan tunanin ya miqe ya dakinsa ya dauki kudi ya fita ya sauka ya tari motar haya shatter ya biyasu suka rinqa zaga garin Riyadh dashi yana rungume da yarsa basu dawo Hotel din ba sai 1:00am da yake su acan yawanci sunfi harqallolinsu da dare.

 

Yana dawowa dakinsa ya shiga ya kwantar da Shurafah da tayi bacci ya shiga wanka ya fito ya shafa mai ya kama penis dinsa yana shafa mata mai yanajin son yajishi a network saboda shi kansa yasan yayi qoqari ba kadan ba wata kusan shidda batare da yayi sex ba duk da rashin lfy ce amma ai yakamata ace daya samu kansa yadan dana.

 

Kayansa yasa ya koma ya kwanta yanaji a jikinsa jininsa da jijiyoyin jikinsa har wani spark sukeyi saboda tsananin feeling amma yayima kansa alqawarin kozai mutu bazaije inda take ba saita nemeshi da kanta.

 

_Hhhhhh to nidai bazance komai ba_ 🤣🤣🤣🤣

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[1/25, 10:00 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *G.U*

Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566:

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button