Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 5

Sponsored Links

PAGE FIVE*

 

Haka wayar tayita ring dinta ta gaji ta katse taci gaba da tunanin rayuwarta zamanta gdan Uncle dinta a baya abinso ne kuma abin sha’awa ga kowa ganin yanda yayan nata yake kula da ita amma yanzu komai ya canza ya zame mata dodo ta tsaneshi zamansu guri daya yazamo silar rushewar rayuwarta Uncle dinta ya zame mata hatsari tarnaqin takaici a rayuwarta Saida ta raba dare tana tunane tunane kafin bacci barawo ya saceta

Related Articles

Safiyar ranar yau ta kama litinin da wuri ta tashi ta qara gargasa jikinta ta fita kitchen din ta dorawa yaran break ta gama ta gyara parlourn ta kunna turarukansu wuta ta nufi dakinsu ta tashesu tayi musu wanka ta shiryasu suka fito parlourn ta zauna a qasa saman pillon kujera ta hada musu tea da dankalin turawa sukaci sannan ta goge musu baki daidai lkcn ya fito cikin shirinsa na tafiya aiki sanye yake da suilt brown yasa farar shirt a ciki takalminsa ma brown gashin kansa yasha gyara sai laptop dinsa dake hanunsa da wayoyinsa ajiyewa yayi saman center table din dake gurin “Good morning Uncle” abinda yaran suka fada kenan ya sunkuya yayi kissing dinsu yace “morning to your my family ya kk ya auntynku” Maliha ce tayi saurin cewa “Uncle Aunty taji ciwo a qafarta tafiyanta wani iri ka kaita asibiti kaji” satan kallonta yayi kanta yana qasa tana wasa da yatsunta yayi murmushi yace “ok zan kaita maza kuje ku dauko school bag dinku kuzo mu tafi munkusa yin late”

 

Yana fadin haka yaran suka juya suka nufi dakinsu da gudu hakanne ya bashi damar matsawa gabanta ya sanya hanunsa ya dago kanta hawaye ya gani kwance a idonta sun jiqa zara-zaran eyelashes dinta yaja wata ajiyar zuciya me qarfi yace “look me My lovely sister kinsa damuwa a ranki gashi harkin rame meyasa bazaki saki ranki ba abinda qaddara ta kawo mana ya riga ya faru wlh duk abinda kike tunani a gurina ba haka bane kiyi believing yayanki bazai taba cutar dake ba kinji” shassheqar kuka ta farayi ta yunqura zata miqe ya ruqota yace “kada kiyimin haka baby ki barni na fita da farin ciki don Allah kada naje office na kasayin komai”

 

Fizge hanunta tayi ta nufi dakinta da gudu ta fada katifarta ta sake rushewa da kuka biyota yayi da sauri ya mayar da qofar ya rufe ya qaraso ya dagota yace “na rantse miki da Allah Umaimah niba mazinaci bane ki yarda da yayanki plz” daga masa hanu tayi tace “naji Uncle tabbas kaiba mazinaci bane tursasaka akayi kayi zina dani ko bindiga akasa maka a wuyanka akace sai ka lalatamin rayuwa ko to naji wannan tatsuniyar ka tashi ka ficemin daga daki ko kuma ni na fice maka daga gdanka na tsani ganinka Uncle jinake kamar na kasheka wlh” kallonta yayi da sauri yace “da gaske zaki iya kasheni Baby?” Ta dago ta kalleshi tace “eh zan iya kasheka Uncle saboda na tsaneka”hadiye wani qululun baqin ciki yayi a rayuwarsa babu kalmar daya tsana kamar ace an tsaneshi hankalinsa gushewa yakeyi duk lkcn da akace an tsaneshi amma yanzun Umaimah ta mayar da kalmar abincin bakinta kansa ne ya kulle gaba daya yama rasa me zaice mata miqewa yayi a sanyaye yace “kasheni tamkar kashe rayuwarki ne baby ki rubuta ki ajiye wata rana saikin fadamin kalmar kina sona kamar yanda kika fadamin kalmar nan taki me ciwo kin tsaneni” yana fadin hakan ya juya ya fice da sauri ya kama hanun yaran yasasu a motarsa tare da bawa maigadi umarnin koda wasa kada yabar Umaimah ta fita daga gdan.

Kamar yasan tunanin ta kenan suna fita ta fara hada kayanta a akwatu ta sanya hijjab ta fito zuwa harabar gdan a bakin get maigadin ya fada mata umarnin da mai gidan ya bayar juyawa tayi ta koma parlour ta fada saman kujerar ta sake fashewa da kukanta me ciwo saida rana tayi sosai sannan ta tashi ta hada tea tanasha taji ana taba bell din parlourn ta miqe a wahalce ta bude qofar Sa’ud ta gani tsaye jikin qofar ta kauce ta shigo tana murmushi tace “amarya a gdan Uncle dinta anji maza anyi laqwas baki ya mutu ai Allah ya sakama Uncle da alkhairi daya kashe bakin pretending komai kice Allah ya kiyaye kiyi sex da wani qato wanda ba mijinki ba to ai gashinan yanzu kin tabbatar da abinda nida Sunaiha muka dade muna fada miki ba qarya bane ba dama da farko ba son ranka bane qarfi ake nuna mawa duk wata mace a farkon tarayyarta da namijisai daga baya idan ta fasa gardin sannan ta fara nema da kanta”

Zuwa yanzu Sa’ud tsoro take bata saboda kwata² ta lura bata dauki abinda Uncle Hameed yayi mata a matsayin laifi ba, rabawa tayi ta zauna a dan karkace kallonta Sa’ud tayi tace “ke ya naga kina karkace duwawu ne ko an kuma ne?” kukane ya kwace mata tace “Allah ya isa tsakanina dake Sa’ud kin cuceni wlh kikasani da kaina na bawa Uncle Hameed jikina wayyoh Allah na kaicona” dariya sosai takeyi kafin tace “aa kinga malama bani nakar zomon ba ko ratayar ma baa bamba saboda haka babu ruwana taimakawa soyayya nayi wai Ina matar gdannan ne?” Cikin kuka tace “ta tafi Lagos kwananta bakwai kuma sainan da kwana takwas zata dawo” tafa hanu Sa’ud tayi tace “Hehhhh na wawooo wannan kwai qidahumar mace tanacan tanawa banza bauta mijinta yananan yana kwasar ganima tabdi amma Sadiya kwai yar rakiyar mata wlh sakaryar banza kawai haba wlh dole Uncle ya nemawa kansa mafita kayy anya Umaimah babu wata rufaffiyar mgn tsakaninki da Uncle Hameed nifa yanda su Hajiyan Umah da Daddy suka kyaleku a gda dagake saishi kuma sunsai matarsa sauna ce ba zaman gdanne a gabanta ba yana bani mamaki sannan yanda naga Uncle Hameed yana rikicewa yayita bala’i ko a makaranta idan yaga muna hira dasu Salees lamarin na dauremin kai anya kuwa babu wani abu a qasa?”

 

Share hawayen fuskanta tayi tace “don Allah ki kyaleni da maganar nan ta isheni haka” ajiyar zuciya tayi tace “shikenan idan ma da wani abu zamu sani amma lamarinki da Uncle tabbas akwai ayar tambaya wlh batun yau ba na fahimci Uncle na masifar qaunarki saboda a qwayar idonsa duk wanda yasan so zai fahimci hakan yanzu dai yunwa nakeji abani abinci naci nasan akwai kajin amarci a gdannan amarya babu daurin aure” tana fadin haka ta tashi tana dariya ta riqo hanunta suka nufi kitchen tare sukayi girki saida suka gama sukaci abincin sannan Sa’ud ta dubeta tace “kinashan maganin wankin mahaifar nan kuwa?” Kawai dakai tayi tace “sau daya nasha Uncle ya dauke ya boye”

 

Basu bawa hirar muhimmanci ba suka shiga wata tare sukayi aikin gdan komai sannan tayi mata sallama ta tafi tana fita suna dawowa yaran sukayo kanta ta rungume su tana murmushi tace “nayi missing dinku sosai yarana” dafa kanta yayi yace “nifah baayi missing dina ba ko?” janye kanta tayi ta miqe ta nufi dakinta da yaran ta cire musu kayansu ta canza musu wasu ta sake janyosu suka dawo dinning ta hada musu abinci ta basu suka baje a parlourn suna nuna mata homework din da aka basu tana nuna musu yanda zasuyi a haka ya fito ya samesu dinning ya nufa ya zauna ya zuba abinci ya faraci furzarwa yayi da sauri duka suka juya suka kalleshi shima ita yake kallo yace “ba ke kikayi girkinnan ba Baby ba text dinki bane wannan” sunkuyar da kanta tayi cike da takaici ta rasa meyasa ya takura mata saboda tsabar salon iskanci ko matarsa ce tayi girki sai yace ba text din hanunta bane ko uban waye ya fada masa text din girkinta dabanne oho,

 

Kafin ta gama tunanin yace “tashi ki dafamin coffee ki nemamin abinda zanci bazan iyacin wannan jagwalgwalon ba koma waye yayi oho da zaki bani naci” haushi ne yasata kallonsa tace “nice ba nayi kawai tayani Sa’ud tayi Uncle” yamutsa fuska yayi yace “Sa’ud Sa’ud fah kikace baby haba Umaimah wannan qazamar yarinyar ce zata tayaki girkamin abinda zanci a cikina bayan kinsan ban aminta da girkin kowa ba bayan naki meyasa zaki bani har nakaishi bakina Umaimah kinsan irin batamin ran da kikayi kuwa to banaso kada ki qara abincin mutum uku na yarda zanci a rayuwata daga na Hajiyan Umah sai naki saina Sadiya itama alal lalurati ne saboda nasan dolena watarana naci tunda bazaku dawwama guri daya ba inma kun tabbata akwai ranar da bazaki samu damar girkamin ba baby kada ki qara bani abincin daba hanunki ne kadai ya dafa ba cuta ce shi a cikina”

Yana fadin haka ya tashi ya kalli yaran yace “time is sallah maza ku tafi dakinku kuyi alwala kuyi sallah aunty zatayiwa mijinta girki” miqewa sukayi sumsum suka shige ciki saboda yanda yake fada sunsan babu wasa gurin uban nasu suna cika takurawa zai daka musu tsawa koma ya suburbudesu, sunkuyowa yayi daidai fuskarta tana qoqarin matsawa yasa hanu ya tallafo kanta ya hade fuskarta da tasa ya dora dogon hancinsa saman nata a hankali ya sauke ajiyar zuciya tare da dora harshensa saman lips dinta yana tsotsarshi tare da lumshe idonsa ya sake matso da ita jikinsa sosai ya tura harshensa cikin bakinta data datse haqoranta jikinta na rawa da haka har ya samu ya zurashi gaba daya yana tsotsa kamar me shan sweet hanunsa ya sanya ya ruqo weast dinta yana shafawa a hankali har zuwa tudun mazaunanta yana sakin wani irin nishi mai rikita tunani a hankali ya dure hanunsa saman boobs dinta yana shafawa da matsawa a nutse tudun rigar jikinta da bra ne ya hanashi jinsu yanda yakeso ta qwace bakinta daqyar tana fuzgo numfashi ta yunqura zata miqe ya cafkota ta fada cinyarsa ya sanya qafarsa ya harde tata ya fara qoqarin balle bottle din rigarta ta riqe hanunsa tare da sakin kuka cikin rawar murya tace “don girman Allah kayi hqr Uncle sallah ake kira fah” tana rufe bakinta ya balle bottle din ya sanya hanunsa biyu ya kama cikakku qosassun breast dinta yana murzawa tare da lumshe idonsa yanajin wani mugun dadi inda ita kuma take kuka sunkuyar da kansa yayi yasa bakinsa ya kama breast din nata yana tsotsarshi yana lumshe ido yana sakin wani nishi me qarfi tare da qara tura boobs dinta a bakinsa kamar zai hadiyesu kuka takeyi sosai tana kiran sunansa tana tureshi.

Daqyar tayi nasara ya saketa ta miqe da gudu ta fada dakinta ta datse tare da zubewa a jikin qofar ta saki kuka me gunji tana kiran “Allah! ya Allah!!” duk wata kalma dake bakinta ta qare ta rasa ma wacce kalma zata fada shima miqewa yayi yana tangadi da layi abarsa ta miqe sosai sai harbin iska takeyi ya nufi dakinsa ya fada saman gadon yayi ruf da ciki yana qara matse penis dinsa a tsakanin cinyoyinsa yana wani irin Vebriting yana juyi tare da murqususun azaba iya jiya daya daga mata qafa ji yakeyi kamar ya shekara baiyi sex ba shikam ya shiga ukunsa da yasani ma baikai kansa ba ya dandanowa kansa masifar da zata qarasa kasheshi.
Ya jima yana juyi kafin ciwon da yakeji ya fara lafawa ya miqe daqyar ya shiga bathroom ya sake sakarwa kansa ruwa waiko zaiji sauqi amma ina dawowa yayi ya kwanta tare da jan blanket ya rufa yana saqa abubuwa da yawa a ransa

 

“Da zama dole na fito na nunawa duniya Baby matata ce ta sunnah kodan na samu sauqin masifar da nake ciki shekara biyar da aurena akanta batare data sani ba towai kaka ma ya sanarwa da Daddy ya dauramin aure da Umaimah kafin rasuwarsa kuwa? Amma meyasa idan ya sanar masa baitaba fadamin ba? Meyasa bai taba nunamin ya sani ba lkcn dana nuna masa ma inason auranta ya hauni da fada har yana cemin kada na kuskura na fito da maitata ni ubane a gurin Umaimah? Meyasa idan ya sani baitaba nunani a matsayin mijin da yake mawa baby burin zama dashi ba kullum zancesa baya wucce soyake baby ta gama secondary ya nema mata admission ta juya degree sannan yabata damar fitar da mijin aure baitaba cewa ya yantamin ita ta zama matar aure kamar kowacce ba?” Tambayoyin da yayita zazzagowa kansa kenan amma babu amsa daqyar bacci barawo ya saceshi da mafarkan Umaimah kala².

 

Da gari ya waye ma duk yanda yaso data fito su gaisa taqi ko yaran bata shirya ba sai shine yayi musu komai ya dafa musu Indomie ya zuba musu a lunchbox dinsu ya ajiye mata qaramar takarda a saman dinning din suka tafi tanajin tashin motarsu ta miqe daga kwanciyar ta fito zuwa parlourn ta kulle qofar da key saboda Hameed tsoro yake bata qaramin aikine a gurinsa ya dawo gdan dinning table nufa ta fara bude kayan data gani akai kunun gyada ne ya dama musu sai farfesun ragon ruwa da tea da kuma butter bread sai chips.

Kunun tasha sannan taci kifin tana mamakin yanda Uncle Hameed ya iya girki fiye da matarsa Sadiya duk sanda Aunty Sadiya tayi musu girki basa iyacin na kirki wannan yasa dole ya dorawa Umaimah alhakin girki a gdan to inama ta samu damar zama a gdan balle tamai da hankali tayi wani girki me dadi, idonta ne yakai kan takardar daya saqale jikin tea flast din takai hanunta da sauri ta dauka ta fara warwarewa .
“ _My WIFE”_ taga ya rubuta da manyan kalmomi tabe baki tayi ta gangara qasa don ganin abinda ke aciki.
_“KIN KWANA MALA’IKU SUNA TSINE MIKI SABODA RASHIN SANI WLH BAZAN TABA CIN AMANAR MARAICI BA BABY KEDIN TAWACE BANA SHUKA A QASAR DA ALLAH YA HARAMTA KUMA BANACIN ITACIYAR DA ALLAH YA HARAMTA TA GARENI KI YARDA DANI_ ” tabe baki tayi cike da haushi da takaici ta duqunqune takardar tayi jifa da ita a fili tace “aikin banza na nawa kuma sau nawa kaci itaciyar data haramta garekan”

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*

 

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

 

*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

 

*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI’U UMAR*
*®FAUZAH*

 

Wattpad👉🏻 realfauzah

 

[email protected]

 

_Inajin dadin comments dinku fan’s shine yake qaramin qarfin gwiwar suburbudo muku posting inayinku lodi lodi😂💃🏻_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button