Hariji Book 2 Hausa NovelHausa Novels

Hariji Book 2 Page 49-50

Sponsored Links

49&50
*Alheri writers asso.*

Gabanta ne ya ringa bugawa fat fat,musamman da taji yina ƙoƙarin wuce gona da iri ,sakamakon yanda ya nitsa ƙaramar yatsarsa a ramin cibiyarta ,yina jujjuyawa ,yina furzo wani irin numfashi dake haifar mata da tsoronsa .saidai ta lura ya manta da cewa da ummi yike tare wacce yayi mata alƙawarin haɗiya ƙwalmarsa a kanta har sai ta shirya don kanta…a hankali cikin shesheƙa take furta “ya isah ,ya isah” amma a maimakon taga ya bari kurum sai taga ya wani birkitota ,ya damqi qasan qeyarta ,ya haɗe bakinsa da nata yina kissing ɗinta da zafi zafinsa

wani yarrrr ,taji kamar kiyashi suna bin mata jiki,tsumin da aka daɗe ana tsumata dashi ,a take suka soma aikinsu,,amma duk da hakan qoqarin qwace kanta tayi ta qarfin tsiya ,sannan taja baya da sauri ta duƙe tana ajiyar numfashi,kamar wacce tayi gudu ta gaji.
Bata ankara ba taga ya biyota da sauri kamar ɗan maye ,yina wani irin layi,idonsa sun shanye baka kallon komai acikinsu sai tsantsan jaraba
cikin wani irin murya da bata sanshi dashi ba yake bata haƙuri “kulthoom ,kiyi haquri ki bani dama in tara dake a yau,inajin some thing huge a game dake,gobe zanyi tafiya ,zakiso in tafi da qishin ruwan kusantar mace ,bayan gaki halaliyata? listen ,kinaso in je inbi matan banza ne ummu ? ”
matsawa ta ringa yi da baya da baya “to amma kai kayi mun alqawarin baza kayi mun komai ba,sabida ni yarinya ce bazan iya ɗaukarka ba,ni dai kawai kayi haƙuri” Kawai daga nan ta tsage masa da kuka

Related Articles

Komawa kan kujera yayi da6as ya zauna ,tareda riqe mara “shikenan,ki daina kuka ummu na qyale ki,allah zai ji6inceni tunda alqawari zan cika ,kiyi shiru” ya qare maganarsa cikin cije le6e ,tareda dafe mararsa ,wani irin zazzafan zufa na tsatsafo masa a goshi

Aikuwa ba kunya ta matso tana murmushi ,ta duqa akan gwuiwarta “nagode dadyna” murmushin dauriya ,yayi “Bani cofee”
ai da sassarfa ta bar wajen zuwa haɗa masa cofee ,amma pant ɗinta ya jiƙe mata jagwab ,wanda har ya fara damunta ,gashi halittar ƙasanta sai motsi takeyi ɗas ɗas ,hakan kuwa ba ƙaramar tayar mata da hankali yikeyi ba ,wanda da ka ganta kaga furgitacciya .

**
*9am @ madina*

Adnan kwance yike,akan resting chair,dake bedroom ɗinsa ,hannunsa riƙe da hoton beelah ,cikin wani matsatsen material ,da ta saka wanda ya bayyana halittar ƙirjinta ,harta saman nipple ɗinsa saida suka bayyana,bazai taɓa manta ranar ba ,lokacin suna farko farkon soyayya da ita ,dadaddare ta kirasa ya rakata refilling ɗin camping gas ɗinta da ya ƙare a daren tana cikin girki,shikuwa cikin rawar jiki ya zari key ya wuce school ɗinsu beelan ,har gaban hostel ɗinsu yayi parking ,sannan ya kashe motar yina kiranta a waya

jimawa kaɗan,saigata ta fito da gas cylinder ɗin a hannu,tana wani irin tafiya wanda yasashi ,nutsewa a kallon kwankwasonta da suka botsaro ta cikin fitted gown ɗin silk yadin,ga nonuwanta da rabi da kwatansu suke a waje ,sai mommotsawa sukeyi majestically,hakan yasa har tazo ta ƙwanƙwasa ƙofar be fitoba
ƙwanƙwasa ƙofar ya sashi yin gigif ,ya fidda security ɗin taɗan shigo da fuskarta tareda ɗan duƙowa ,har yina kallon kafatanin nonuwanta da baa saka masu bra ba.
cikin sauri ya rintse ido ,tare da furta “A’uzubillah” a hankali ,duk da idonsa na kwadaita masa son qara kallon ta amma zuciyarsa ya hana masa hakan
“Wato bazaka iya fitowa ka tarbi ur princess ba ko? kodai na takura maka ne,na saka fitowa refill ,abunda ko en gadinku sun fi qarfin zuwa” ta fada cikin hila ,tana shaka shaka ,kamar sangartacciya,a take wasu desires ɗinsa da yike ƙoƙarin daurewa yaji suna taso masa
da sauri ya kautar da kansa ta daya 6angaren kafin a sanyaye yace “come in beelah,am sorry,ba haka bane ”
shigowa tayi,bayan ta saka cylinder a baya ,sannan ta rufe
“Ja muje miji na”
wani zammm yaji kalmominta ,saidai a take yaji wani kishi yazo ya turnuqesa
“Wannan zaqin bakin na beelah ,yanxu haka,duk saurayin da yazo wajenta haka take masa…” katse masa tunani tayi ta hanyar ɗaura bayan hannunta a wuyarsa
“Are you alright darling”?
kamo hannunta yayi,sannan ya ajiye a kusada sitiyarin motar
“Beelah ina veil ɗinki?”
dariya ta tuntsire dashi “ho sarkin kishi to gayinan a hannuna”
ɗaure fuska yayi “Au a hannu ake riqe mayafi ko amfaninsa a rufe jiki? kuma me yasa kika fito da irin wannan shigar hmm?”
“ohhohh,haba my saurine yasa na futo dashi a hannu ,kuma wannan kayan na sashine don in burge mijina”
ca6e baki yayi ba tareda yace komai ba amma a ransa yina ayyana “wai miji,university gurlz hoo,ta ina na zama miji ,saurayi kawai ,a mere bf?”da haka yaja motar suka fara fita makarantar ,hannunta ta miqa ,tana kunna sauti a motarsa ,sannan ta fara yi musu selfie a tare ,jin still yaqi responding yasa takai hannu ta daura akan cinyarsa ,tareda gogar shacin sandar girmansa da taga ya tottokare a jikin wandon jc ɗinsa irin na en qwallo,amma dogo
Aikuwa tana zungurarsa ,taji motar ta bada sautin qyyyyyy! tana neman qwace masa
Da sauri ta matsa tana salati “wayyo my man karka watsar damu,meye ka cusa a hantsar wandonka ,feel free ka fadamun ” ta fada tana qunshe dariya

bankaɗa mata harara yayi “Ban sani ba,mele ne” dariya ta saki “hhh su sweet an fa girma”
cikin quluwa yace “Oh ashe kinsan meye kike tambaya” daga nan ya hade gira yina cigaba da driving har suka kai filling station din,yi tayi kamar tayi zuciya tasoma yinqurin 6alle qofar ,kafin tace”malam cire muna security”a nutse ya kamo hannunta ,aikuwa tayi rikica ta fada jikinsa ,karaf idonsa yayi tozali da kan nononta da sukayi tsatstsaye a silk ɗin rigarta
A wani bala’ance yakai hannunsa ya shafi kan nonon sannan kamar wanda akayi wa amfani da magnet ya janye hannunsa yina sosa qeya
Itakuwa zuru tayi masa da ido ,taso ya cigaba don sosai take neman abokin shan minti a daren nan,hakan nema ,yasa ta kirasa refill amma ya qi bata hadin kai ..
“Sorry my beelah ,sharrin shaidan ne,dont interpret me wrong”
ca6e baki tayi ,sannan ta janye kanta “oh! worry don’t ,buɗe mun dare nayi”
a kasalance ya buɗe mata ƙofar ,yina ganin ta zura ƙafa zata fita ya ƙwalla mata kira
“beelah tah!”
A nutse ta waigo fuskarta ,kicin kicin ba alamar fara’a
“beelah mayafi bakisa ba”
Ba tareda ta kallesa ba tace “inajin zafi” rumtse mayafin da ya dauko mata yayi a hannu ,ransa a mugun 6ace “ke dabbah ce zaki fita a haka duk nonuwanki a waje?”
“aww,ya burge kane,to ai mazan ba kowa bane en sa ido irinka”
“to bazaki fitaba ,ki jirani ,ni inje in refill din”
yina kaiwa nan ya fita ya 6amo ƙofar da ita
“Nonsense ,ana dauraka a hanya ka ƙi ka gane”

Baran baran suka rabu bayan ya maidata school sannan da kashejin ,in taje ta cire rigar ta qona

Yina shiga whatsapp ɗinsa ,saiga voice note ɗinta ,cikin shagwaɓa tana bashi haƙuri da alƙawarin ƙona kayan da safe ,tunda ta gane bayason tasa ta fita dashi wai ai dama don shi ta siya”

Sannan ta ɗaɗɗauki hoton kanta ,da duk saida surorin jikinta suka bayyana ,tundaga ɗuwawukanta,zuwa breast ɗinta da nipple

Abun ya bashi mamaki saidai ,ya barsu hoton kwantar masa dashaawarta da zaran ta taso masa ,musamman duk safiyar duniya da lokacin kwaciya barci

Hawayen takaicine ya sirnano masa a dakalin kunci

“Meyasa za kayi mun haka dad? Nabela me sona ce,qaddara ne ya shiga tsakani da sharrin qawaye…”

hoton da aka wanke masan zuwa na takarda ,ya ɗauka yina kissing duk inda yasan gaɓoɓin jima’in ta ne

“Haba dad ,ni mutum ne me tsananin buqatuwa,na jure na haɗiye shaawata ,for many years don kiyaye dokokin allah,plz dad kar kasa in halaka…

***
Tunda quliya yasha cafee ya samu barci ya kwasheshi sai dab da magrib ya miqe ,shima ummi ne ta tasheshi,murmushi yayi ganin yanda ta riƙe throw pillow ,tana zungurinsa dashi wai bata son ta6a shi

Wanka yayi sannan ya hure zuwa sashenshi ɗaure da towel ,ya kuma rufe jikinsa da wani tafkeke
amma duk da haka ummi kunyarsa ne duk ya dameta din haka taƙi rakasa,yina dab da shigewa ɗakinsa Nnenna ta hango shi ,kanshi jam6ar da ruwa
da sauri tayi sashen uwargidan
“Anty nayi mugun gani,na aza quliya baida qoshin lafiya,amma ya haiqewa yarinya harda tsakar rana😌walahi kinyi gaskia da kikace dangin harijai ne”

“Nnenna banson sharri,alhaji bai kusanci yarimyar nan ba,don tun daren tarewarsu na la6e kuma naji yace zai bata lokaci mai tsawo har sai don kanta ta nemesa,kinga kuwa komun iskancin budurwa bata neman miji daga aure”
“lallai anty to yanxu yazo ya wuce daga part dinta da towel yayi wankan tsarki kansa duk ruwa”

**
Ummi na zaune tana tuna barkwancin quliya tana ɗan murmusawa a falonta ,idonta suna kakkafe a ƙaton window size ɗin hotonsa da yayi shigar alƙalai ,yayi azaban kyau,ta shirya cikin atamfar english ja da yarfin ganye ganye da milk ,kayan sun kakkamata ba sosai ba amma tayi kyau sosai,sai qamshi takeyi da ɗakunanta
gefenta jan mayafine,ta ajiye ,irin tana jin dawowarsa ta saka

Ba zato ba tsammani ta ji shigowarsu kamar barade

“Amarya baki laifi”
Duqar da kai tayi cikin jin kunyarsu “ina yininku”
“ko ki fito abunki ,tunda kika kulle a daki da miji,ke baki tsoran girmansa,ko so kike ya tsufar dake? ”
“Anty don allah ki bari kunya nikeji”
dasauri Nnenna ta cafe “Dayallah anty bar rarrashinta ,muda mukazo muyi mata concrete warning akan mijinmu…ke kalleni dakyau,wallahi nafi qarfin in kwanta da quliya ,kema ya kwanta dake,don yanda kike dinnan baza ki rasa cutar infection a tare dakeba ”

“Haba Nnenna watannan yarinya ce da sanyi ake binta,gwara dai ki fada mata illan shigewa tsoho ,yanzun nan zai ɓararraka ki ,ya mutu ya shasheki ya ƙwace maki ƙuruciya,ki rasa matayi”

Ran ummi ne ya soma sosuwa ,yanda taga sun tasa ta a gaba suna zagin ɗan bawan allah ,to mai ma yayi mata?

A nutse ta dago idonta ta kallesu kyarkyar ,a take taji tsoronsu ya dasashe a qwaran idonta

“Kun shigo mun daki babu sallama,na gaisheku kun kasa amsawa ,kuna aibata mutumin da ya kasance miji a gareku ,to in har tsohone ,ku rabu dashi mana,don ni kam yanzu naga gidan samun lada,zanyi tattashin tsufansa wata qila allah yayi mun tukuici da aljanah ”

“ke yanzun nan bakin ki zai yi jini mu kike gayawa magana”

“Afuwan iyayen gidana ni a su wa? zuwan jiya jiya?,kawai kun soken mun miji ne shine ni kuma na kasa daurewa na ankarar daku rabon da zaku samu inkunyi haquri sakamakon tsufansa …barema ni santalelen saurayi nike gani a qwarar idona ,akasin ganin ku,furfuransa ya zame mai qawa dake qaramun sonsa daganin haibarsa, *Ina sonka mijina💋* ”

ta qarasa magananta ,daidai nan ta isa gaban qaton hotonsa ta mannawa bakinsa dake ɗauke da murmushi kiss

“Ina sonka kaji,ɗan saurayi na”

kalmar da ya sauka a dodon kunnensa kenan lokacin da yike shigowa ɗakin,a kuma daidai nan Nnenna ta zaro dorina ta cikin riga ,itama ɗayar ta ciro nata suka dunfareta ,sun ɗaga kenan zasu sauke mata a gadon baya ta waigo a furgice ta ɓoye a bayan elergement ɗin tareda ƙwala ihu “wayyo mijina kazo!”
“kuna dukanta a bakin *igiyoyin auren ku* ”

Paid Book at 200# regular 400# v.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button