Hausa NovelsIn Bani Hausa Novel

In Bani 7

Sponsored Links

7….

Ruwa yahada mai dan zafi a bathtub da kyar sabida gajiya ya zuba shower gel nanda nan bayin ya cika dawani irin mugun kamshi ya shiga ciki ruwan ya lumshe ido yanadan tunani, yakai kusan 5min ahaka Vanessa tai knocking kofar rike da wayarshi dake ta haske murya chan kasa tace “handsome your phone is ringing” dan yatsine fuska yayi cikin kasalalliyar murya yace “who is calling?” kallon screen din tayi ganin Dil❤ da emoji heart yasa tace “is Dil” wani irin murmushi yayi daya bayyana set din white hakoran shi yace “rascal keep d phone, I will call him back” murmushi tayi tace “okay love” maida wayar tayi ta ijiye kan bed din, fita tayi daga dakin ta shiga d next room inda yar akwatin LV dinta yake, wanka tayi itama tasa wani hadadden red lingerie tafesa turare tafito daga dakin sanye da white bathroom slippers tabude kofan dakinshi ta shigo tana kallonshi yana tsaye gaban mirror sanye da bathrobe yana kokarin shafa cream, kallo daya yamata ta mirror ya dauke kai, ahankali ta maida kofan tarufe tana wani irin cat working takaraso gaban mirror ta baya ta rungumeshi dudda yafita tsawo sosai abayanshi ta daura kanta tana shafa kirjinshi da hands dinta asaman kirjinshi dakeda gashi ta saukar da hannun dawani irin bedroom voice tace “Handsome lemme help u with the cream, why am I here if am gonna let you do things yourself” tai maganan tanajan hannayen daga chest dinshi zuwa kan navel dinshi, wani irin ajiyan zuciya ya sauke yana kallon kanshi ta mirror, dan murmushi tayi tawani irin zagayo ta gabanshi tahau gaban mirror ta zagaye kafafunta ta bayanshi tana murmushi tana kallon fuskarshi, shima kallonta yake da idanunshi dasuka chanza kala, ahankali takai hanunta kan pink lips dinshi tana shafawa gently tana wani irin kallonshi tace “you are so cute Aabid, I love your skin, your skin is so soft, I love your ebony skin is so sexy” ahankali ta janye hanun nata daga kan lips dinshi ta janyo cream din ta debo a hanunta tana mutsitsikawa tana kallon fuskarshi, gently ta daura hannayen nata akan kirjinshi tafara shafamai mai tana sauka kasa kasa har ta sauka kan V-lines dinshi dan lumshe ido yayi yana cije lips, yanda taga yayi yabata more access na fadin abinda takeso tace, fuskarta takai saitin kumatunshi tana shafawa, cikin low voice tace “Handsome I wanna feel you, am tired of romance, romance romance, let’s have s*x, make me pregnant plss, I wanna be pregnant for a handsome young milloniare like you Aabid, make me your baby mama plss” tai maganan while grabbing his thing gently, da sauri yabude ido yatureta tai baya, dawani irin sauri ya shiga bayi, yakai kusan 10min kafin yafito yana goge jiki ko kallon inda take baiyiba ya shirya cikin wasu hadadun Jean da riga black and white ya feshe jikinshi da hadadun turare, bakaramin kyau yayiba yadau key mota daga gaban mirror yawuce yafita ya sauka kasa, wajen mota ya karasa ya bude motan ya shiga yaja motar yafita, masallaci yafara shiga yay salla sanan ya fito ya shiga KFC take away yay sanan yafito ya shiga mota yaja motar zuwa asibitin, parking yayi a haraban asibitin yafito yana kallon ko’ina yadau take away yarufe motar ya juya ya shiga cikin asibitin yana taku dai dai yakarasa ciki, da sauri nurse din dazu dake zaune kan kujera ta taso tana washemai baki tace “welcome Sir lemme take you to her room, amma gaskiya Sir your patient tasha ruwa sosai, kaga ruwan da aka cire daga jikinta kuwa” tsayawa yayi chak ya kalleta, murmushi tasake mai tace “don’t worry she’s fine, we manage to save her, mun fitar da duka ruwan datasha, yanzu bacci takeyi bama ta tashiba har yanzu but am sure any moment from now zata tashi” cigaba da tafiya sukayi tabude mai kofan dakin da aka kwantar da ita ta shiga ciki bayanta yabi yana kallon gadon tana kwance kan gado ansa mata kayan asibiti an kunna warmer adakin, dakin yay dumi sosai, maida kofar yayi yarufe har lokacin idanunshi akanta ya tsaya awurin tare da folding hanunshi a kirji yana kallonta, dauko wani magani nurse din tayi tazo inda yake tsaye tace “Sir maganin nan once ta tashi kabata 5ml” gyada mata kai yayi takoma ta ijiye maganin tadawo tace “if you need anything from me Sir just ring that alarm” ta nunamai wani jan button, gyadamata kai yayi batare dayay magana ba ya matsa gefe tabude kofa tafice, ahankali ya tsaya a wurin yana kallon fuskarta, tai wani irin haske looking innocent, gashin gaban goshinta ya kwanta sosai tana fitar da numfashi ahankali ahankali an mata fixing drip a left hand dinta, ahankali yadaga kafa kaman bayaso ya taka kasa yana kallon fuskarta kaman wani magnet na pulling dinshi towards her harya karasa jikin gadon ya tsaya akanta yana kallon fuskarta, sai lokacin ya lura da bandejin da akasa a saman goshinta alamun tanada injury a wurin, kujeran gaban gadon yaja ya zauna yana kallonta still ko kyafta ido bayayi shi kanshi baisan mesa yake kallonta hakaba, kawai yasami kanshi da kallonta ne nonstop, saukar da idanunshi yayi kan hanunta da aka makala mata ruwa ahankali ya mika hanunshi ya dauki hanun nata yarike yana yana kallon hanun yanda gashi suka kwanta lub lub ajikinta kafin ya saukar da idanunshi kan fuskarta yanda take baccinta innocently kaman ka kirata tai magana, cikin wani irin cool free voice yace “Jewel” shiru yayi yana kallon fuskarta kafin ya lumshe ido yana kara holding hand nata tight, yadan fuzar da iska yana ganin d first time he saw her face daya shiga cikin ruwan, how he felt dakuma yanda yaga fuskarta tamai wani irin haske sosai acikin ruwan, motsin dayaji a hanunta dake cikin hanunshi yasa yabude idanunshi dahar sun soma chanxa kala sun kankance ya daurasu akanta, motsi yaga tanayi sosai tana yatsine fuska kadan kadan idanunta alumshe tana motsi da hannayenta da kafafunta, da sauri yatashi daga kan kujeran dayake yakai fuskarshi gab da fuskarta yana wani irin kallonta, cikin wani irin murya mai cike da natsuwa da dadin ji yakirata. “Jewel” dan shiru yayi yana kallon yanda idanunta ke rawa tana kokarin budesu, ahankali ya hura mata iska asaman idon kafin ahankali kaman mai whispering yay magana asaitin kunenta yace “open your eyes Jewel” bude idanunta tayi gabaki daya a lokaci daya dasuka mata wani iri sabida ruwan dasuka shiga cikinsu ta daurasu akanshi, dishi dishi take gani danjin idanun tayi kaman an zuba mata oil acikinsu, ahankali murya chan kasa yace “Jewel can you see me” hanunta ta daga dakeda lafiya ahankali ta daura kan idanunta ta shiga sosawa non stop dan murmushi yayi yakai hanunshi yakama hanunta datake sosa idanun nata dashi ya janye hanun daga idanun nata yana kallon kwayar idanunta, ware idanunta tayi da kyau tana kallon mutumin datagani akanta cike da mamaki yana mata wani irin cool smile yana bata wani irin warm look, da sauri ta runtse idanunta cike da tsoro kirjinta na bugawa sosai dan d last abu data tuna was lokacin data bude ido ta ganta acikin ruwa, where is she yanzu and who’s this man dayake mata murmus…. Bata karasa maganan zucin ba taji sauka iska akan idanunta ba shiri tabude idanun a mugun rude tana kallonshi, shima kallonta yake ahankali yadan matsa hanunta dayake rike dashi har lokacin yana kallon kwayar idanunta yace “how are you feeling now Jewel?” zaro ido tayi arude tana wani irin kallon shi kafin tafashe dawani irin kuka ta fizge hanunta daga nashi da sauri arude ta yunkuro zata tashi kanta da nashi suka gware, wani irin ihu tasaki da saida ya mike tsaye da sauri yana shafa gaban goshinshi yana kallonta yanda take kuka tarike gaban goshinta tana shafa inda ta bugen yasa da sauri ta dira daga gadon batare data lura da drip din hanunta ba dudda batajin karfi sosai saida tai gaba zata gudu tai wurin kofa, wani irin jiri ne ya debeta tai baya zata fadi da sauri yatareta hakan yasa tafado jikinshi, wani irin ajiyan zuciya yayi yana kallon fuskarta yariketa gam gam, zaro ido tayi hawaye na zuba daga idanunta tana kallonshi bakinta na rawa sosai shima kallonta yake calmly da lumtsatsun idanunshi, saukar da idanunta tayi tana kokarin fizge jikinta daga nashi amma takasa sabida yanda yariketa, sake dago ido tayi dasuka cika da hawaye sosai ta kalleshi koina na jikinta rawa tama kasa magana, ahankali yadan sauke ajiyan zuciya kafin ya dagata ya zaunar da ita akan gadon da sauri ta dau filo tana kare fuskarta dashi jikinta na rawa sosai, dan matsowa yayi kusa da gadon ganin yanda ta rude saukar da muryanshi yayi sosai yace “Hey Jewel calm down, am not gonna hurt you, you are safe okay” kare fuskarta tai da filon sosai hannayenta na rawa daidai lokacin nurse tabude kofan ta shigo sabida ihun dataji, arude Hamida tasaki wani irin kuka tana kara rufe fuskarta da filon tana neman inda zata shige bakinta har rawa yake ta damke filon sosai tace “Ma…ma, Mama, wayyo Allah na Mama!” ta kwalama Maman su kira, ahankali nurse din takaraso gaban gadon ta kalli Aabid dayay folding hannu yana kallonta tace “Sir your patient ta tashi, hello Jewel stop crying, am your nurse, nurse Kuburat, how are you feeling now, meke miki ciwo?” tai maganan tana fizge filon hanunta cikin dabara, fashewa tayi da kuka sosai tana komawa karshen gadon tasa hannu ta daura akan fuskarta tana kuka sosai tana kakkare fuskarta arude tace “pls Mama, ina Mama na?” cikin rarrashi nurse din tace “don’t worry Mama zatazo yanzun nan, but for now ga maganin ki kisha, inhar kinsha kinji sauki gobe da safe zamu sallameki, saikije kiga Mama, you drown a ruwa and Sir brought you here” tai maganan tana nuna mata Aabid, ahankali tana hawaye sosai tadan juyoda kai ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ta sake dukar dakai tana kakkare fuskarta da hannu daya tana share hawayen datakeyi da bayan dayan hanun, maganin nurse din tazuba a marfi 5ml takai saitin bakinta tana murmushi tace “yauwa to open your mouth kisha ba daci” ahankali tadan juyo dakanta jikinta na rawa har lokacin tadan bude bakinta da sauri nurse din ta zuba mata maganin, hadiye maganin tayi hawaye na gangarowa, murmushi nurse din tace “good” ta kalleshi tace “Sir taci abinci please, I will come back anjima nai checking vitals dinta” tajuya tafita daga dakin, saukar da kanta tayi kasa tana kuka sosai tana gogewa da bayan hannu, kara jan kujeran yayi ya zauna tareda daukan takeaway dayayo mata yabude fried rice din yasa spoon aciki ya mika mata yana kallon fuskarta, kawad dakai tayi chan gefe tana kare fuskarta da kyau, dan murmushi yayi yace “take d food and eat kona duramiki, kinsan menene force feed?” yay maganan yana dage mata gira daya, adan rude tafashe dawani kukan tadan juyo ta kalleshi, hada ido suka sakeyi da sauri takara juyar dakan tana goge fuskarta da hannu, dan matsar da kujeran baya yayi zai tashi hakan yasa tadanyi ihu ta yar da filon ta mikamai hannunta dake bari da sauri, bata abincin yayi yana murmushi takarba da sauri tana goge fuskarta da bayan hannu, murmushi yasakeyi dan hakanan yaji yarinyar na burgeshi, abincin ya kalla ya kalli yanda takeyi da hannu taki diba taci, murya chan kasa yace “nabaki dakaina?” da sauri ta girgiza mai kai batare da ta kalleshi ba tadebo kadan takai bakinta taci, hanunta dake rawa sosai yabi da kallo yace “what’s your name Jewel?” dan dago kai tayi ta kalleshi da sauri ta janye idonta dan kasa jure kallonshi tayi saima kirjinta data fara bugawa danji tayi zata kware abincin ya tsaya mata a kirji da sauri yadau bottle water ya bude marfin yamika mata, karba tayi da sauri tasha kadan hakan yasa ya mika hannu ya karba yana kallon fuskarta tareda karban takeaway from her ahankali yace “ya sunanki” yay maganan yana debo fried rice din a spoon yakai bakinta.
_🌹IN BANI🌹_

 

Related Articles

_M. Shakur_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button