Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 49

Sponsored Links

Dan dariya taji yazo mata, kawad dakai tayi sanan tace “sorry” ahankali, kamo hanunta yay ya zauna akan gado ya daurata akan jikinshi yana kallon fuskarta murya chan kasa yace “did you miss me?” daura kanta tayi akan hanunta akunyace tace “uhm” bakinta tarufe da sauri dan wlh batasan lokacin da maganan yafito ba, hade kansu yay wuri daya ya hade hannayenshi biyu ta bayanta yana dan jijjigata akan kafarshi, murya chan kasa yace “banjiki da kyau ba” dan dago kai tayi ta kalleshi suka hada ido batare data cire idonta daga kanshi ba ta sanya hanunta ta baya ta bige hanunshi ta tashi da gudu ta tsaya abakin kofa sanan ta juyo ta kallai ta gyadamai kai kaman yanda yara suke sanan tace “yea I miss yhu” bude kofa tai tafita da gudu tai kwanciyan ta afalo akan dogon kujera tareda daura filon kan kujeran akan fuskarta. Alamun tahowar mutum dataji yasa tadan zame filon kadan daga kan fuskarta ta kalleshi maida filon tayi da sauri ganin sun hada ido kirjinta na bugawa sosai, zama yay ya dauki kafafun ta ya daura akan cinyarshi yana mata waiwayi akafa, motsi ta dingayi tareda kara rike filon ta danne fuskarta aciki, jin bakinshi datayi akan babbar yatsar kafarta yasa taji wani yarr batasan lokacin data saki filon yafadi akasa ba, kasa daure yanda yake sarrafa yatsun nata yake ta mirgina ta kifa tareda daga kafafun nata sama hakan yasa sket dinta yay kasa kafafun suka bayyana ta lumshe ido tana cuccusa fuskar ta acikin kujera, ahankali ya kamo kafafun ya kwantar sanan ya kwanto ta bayanta yakai bakinshi saitin kunen yakira sunanta “Islaaam” yanda yaja sunan yasa takasa daurewa saida tabude idanunta dasuka kankance ta kallai, tashi yay ya zauna ya sanya hannu ya dagota itama ta zauna tana lumlumshe ido, hanunta yakama yarike gam ahankali yace “ina sonki dayawa Islam please don’t ever leave me, I love you sama da yanda kike tunani, u know something” kai ta girgiza mai tareda kwantar da kanta kan kafadar shi, kanshi ya daura akan goshin ta yasanya hannayen shi yay cuddling nata very tight sanan yadan sauke ajiyar zuciya yace “are you fine?” gyada mai kai tayi, ahankali yasake sauke ajiyar zuciya yace “nai mafarkin kine jiya saisa nasa Abba yace kiboyini nan, I just wanted to know idan kina lpy” lumshe ido tayi akan kafadar nashi tana kara shakan kamshin dayakeyi datake mugun so cikin siririyar muryarta tace “mafarkin mekayi?” murmushi yay tareda kissing forehead dinta yace “it doesn’t matter now, all I want you to know is I love you very much Islam” da sauri ta maida kanta kirjinshi tareda lumshe ido sabida yanda yakesa takejin kunya, ahankali yaciro kanta daga kirjinshi yana wani irin kallon fuskarta bude ido tayi kadan ta kallai da sauri ta kankame idon ganin ita yakema wani irin kallo, saukar bakinshi dataji akan lips dinta bazato ba tsammani yasa ta bude ido da sauri tana kokarin kwace bakin matseta yay ajikinshi yana mata wani irin zazzafan kiss, hanunshi taji abayanta yana shashafawa batare daya raba bakin nasuba zip din rigarta taji yaja kasa kokarin tashi tai daga jikinshi hakan yabashi damar cire rigar da kyau ya ijiye gefe, kankame idonta tayi sosai cike da kunya ganin yanda yake kallonta, ahankali yasaki bakinta da idanunshi dasuka soma ja yana kallon yanda take kakkare kirjin da hanunta, hanunta yakama yanadan murmushi yana wani irin kallonta ganin yanda taki bude ido, jin hanunshi akan bra dinta yasa tadanyi ihu ta shige jikinshi sosai jikinta na rawa ta fashe da kuka tace “please sto… ” bai bari takarasa maganar ba yasake hade bakinsu wuri daya ya kwantar dasu akan kujeran ya shiga wasa da ita da zafi zafi gashi yaki bata daman yin magana hawaye kadai take iya zubarwa, bude kofa akayi aka shigo dakin kai tsaye hakan yasa ya dago kai tareda maida Islam bayanshi itama bude ido tai atsorace jin anshigo dakin tai lamo abayan shi duka hannayenta nakan kirjinshi dan rungumoshi tai tabayan, daure fuska yay tamau yace “mekika zoyi anan?” yana maganan ne tareda daukar rigar Islam dake kan kujeran yana bata da sauri ta karba ta saka, kasa cire ido tai akanshi ganin cikakken kirjinshi gawasu six packs dasukai layi gwanin ban sha’awa, jijiyoyi sun fiffito a muscle dinshi “mekekazo yi agidan mu nace?” Ya daka mata tsawa hakan yasa Islam tadan leko da kanta daga bayanshi bayan tagama saka rigar bakinta har rawa yake tace “Faa.. Faree” wani irin kuka ne da kishi yakawo ma Farida wuya da kyar ta iya kakalo murmushi tace “am sorry nazo gidan ku bada izinin kuba, dama damaa” takasa karashe maganan sabida wani irin kuka dataji yazo mata, da sauri Islam ta sakko daga kan kujeran zataje wajenta riketa yayi yasa hannun shi abayanta ya zuge mata zip din rigar, hakan yasa Farida taji wani sabon kuka yazo mata da kyar ta share idonta tace “dama nazo na roki gafarar kune akan duk abinda nayimuku, zan tafi Umara gobe, anjima zan tafi Abujama, so I just tot nazo sabida mu shirya, shine nace Bala yakawo ni tunda yace yasan gidan yataba kawo Anty Hindu” takarashe maganan tana kuka dan takasa daurewa yanda tagansu yasa taji kirjinta namata zafi, fizge jikinta Islam tayi daga nashi taje da gudu ta rungume Faridan hakan yasa ta fashe da kuka sosai tace “Islam am sorry, please kiyafe min abubuwan dana miki kinji kema naji Anty Hindu tana cewa gobe zaku tafi ko please forgive me” girgiza mata kai tayi tace “am sorry too Faree, please kiyafe min” girgiza kai Farida tayi tace “bakimin komiba, please kiyakuri da duk abinda nayi” tai maganan tana kallon Khaleel, rigarshi dake kan kujera yadauka ya saka sanan yazo wajen kamo Islam yay ya share mata hawayen datake ya girgiza mata kai yace “is okay, stop crying Baby” ture hanunshi tadanyi ganin yanda Farida ke kallonsu ahankali yace “bari nadan baku wuri to” yadan matso da bakinshi wurin kunnenta yace “zanje gida, but idan nadawo zamu cigaba daga inda muka tsaya” dan tureshi tayi tana kallon fuskar Farida murmushi yay ya saketa sanan ya kalli Farida ahankali yace “make your self at home bari naje gidanmu bye” tunda yake maganan takasa dauke idonta akanshi, fita yay yana kallon fuskar Islam ya rufo musu kofa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button