Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 12

Sponsored Links

For more updates
_Arewabooks@Nimcyluv_
Abu na farko da Uncle Bello ya gani sanda ya buɗe layar shi ne _General Alpha Bello khan_ Da sauri ya ƙarasa warware wa jikinsa duka rawa yake zufa na yanko masa ta ko’ina a ilahirin sassan jikin nasa, abin da ya gani bayan sunan Alpha shi ne abu mafi muni wanda ya girgiza duniyarsa ya wargatsa masa lissafin dake kansa bakiɗaya, ya rasa tubalin da zai ajjiye wannan rikitaccen tashin hankali mai kama da a ɗauki wuƙa a daɓa masa a ƙahon zuciyarsa, is he dreaming or what? What is happening ya rufe idanu ya buɗe a fili ya ce
“Oh Dear Lord, help me!” Uncle Isma’il dake lura da yanayin ɗan-uwan nasa ya ce “Meke faruwa Bello?” Uncle Bello ya cira kai ya kalli Anty wacce kamar ka ce mata ƙet! Ta ruga da gudu sai ƙyafta idanuwa take kamar mage a tarko. “Yaya duba nan, wanne Alpha ake nufi?” Uncle Isma’il ya amshi hannunsa ya fara rawa ganin sunan General Alpha Bello khan ɓaro-ɓaro daga ƙasa kuma aka rubuta “Jeka, babu kai ba Kano, babu kai ba Nigeria har abada haihata haihata” Uncle I ya miƙe yana ƙara kallon rubutun ya ce “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Da Allah muka dogara gare shi kuma zamu koma” Ya ƙara girgiza kai yana yin baya sbd jirin dake ɗaukar shi. Yaya Bilkisu ta ce “Wai meke faruwa daku ne wannan yaran? Wani mugun abun ne kuma?” Uncle Bello dai bai ce komai ba, sbd shi kansa a toshe yake yama rasa wanne Alpha? Waye kuma Alpha? Dad dai na zaune watching all of them yana fahimtar yanzu kuma what’s going on? Uncle Isma’il ya ce “Babu Yaya, bari ina zuwa” Ya miƙe tsaye tare da yin waje sbd wata kalar matsananciyar kunyar Bello da yake ji sbd ya riga ya san daga ina layar ta fito ya jima yana ganin cikin jakar Hajiya Luba Anti kenan bai taɓa sawa a ransa wani mugun abu bane sbd she’s keeping telling him ta ciwon kai ne, yadda ya yi trusting Anti bai jin ko kansa ya yarda da shi haka. Ya yi tsaye jikin mota addu’ar da duk ta zo bakinsa yake, so all this year’s ƙuruciya aka yi wa General Alpha? Sbd zai auri Majeederh? Ko baƙin cikin sabon muƙamin daya damu frm Captain to General?. Wayarsa ya zaro daga aljihu ya kira number ta, ɗagawa tayi ta ce “Yallaɓai….” Da sauri ya ce “Hold on, ki tattara komai naki kakkaf ki je gida zan sameki” Tayi jim sai ta ce “Gidan ba kowa, bari na je da Sona” Ya daka mata tsawa wacce bata taɓa jin irinta ba a bakin Uncle Isma’il sai yau ya ce “Ina magana kina magana, are you mad? Ke nace ki tafi ba Sona ba, gida ba kowa adadin shekaru nawa Bello da Barrister suka kasance su ɗaya ba kowa? Ba wani dugun bayani zan miki ba maza ki fito” Yana tsaye kowa sai gata afujajen ta kalle shi ya ɗauke kai sai tayi waje da sauri ta samu napep. Bayan ta fito sai gasu Dad sun fito Uncle Isma’il ya ce “Sir are you leaving?” Chancellor ya ce “Gobe zamu dawo for final meeting, kuyi tunani na ƙarin auren Khalil kuyiwa matarsa explanation yadda zata fahimta” Uncle Isma’il ya jinjina kai ya ce “In sha Allah, we’re very thankful and grateful for the visited thank you sir” Dad ya yi murmushi Zizi ta ce “Dad zan zauna a nan idan kun dawo mu tafi bakiɗaya” Da sauri Kiristi ta ce “Zizi!” Ta ce “Mom” Ta ce “U can’t stay here na sani, huce mota” Zizi ta kwaɓe fuska sosai ta ce “Dad plz i want stay here da spider” Sai a lokacin Dad ya ce “Are u sure zaki zauna?” Ta ɗaga masa kai ya ce “Take ur time dear” Tayi tsalle tana rungume shi Badi sai taɓe baki take suka shiga mota hakama sojojin nan da nan jiniya ta fara tashi a haka har suka bar layin. Uncle Isma’il shi ma fita ya yi zuwa wajan malaman islamiyya dana makarantar allo akan saukar Alkur’ani cikin gaggawa ya sai alawa ya shiga sadaƙa banda kuɗin daya dinga rabawa.

Da yamma wajan ƙarfe biyar Majeederh ta fito zuwa entrance na gidan tana sanye da wata milk ɗin Chiffon Abaya wacce ta zauna a jikinta da kyau, sai faffaɗan ƙugunta dake motsawa ya zauna daram ƙafarta cikin Haute Curry shoe black colour, fuskarta sai glowing take sbd fari musamman cikin idanunta wanda har yanzu shan magani take bata gama warware wa ba da ciwon idon. Tsaye tayi tana danna wayarta ganin missed call na Ƙhulud sai ta rasa ina ta samu number tunda new sim ne. Daga can gefe take jin muryar wata tana magana a hankali “Why are you doing this to me Abraham?” Debaka ta faɗa Idanunta na cikowa da hawaye ta gyara zama kamar zata shige jikinsa ta ce “You have known for a while that there is no other man I love like you,Have mercy on me Khalil, have mercy on my heart that loves you, by God, if I don’t find you as a husband, I will die” Khalil ya haɗe fuska sosai tun ɗazo take maganarta ita kaɗai bai tanka taɓa, ta buɗe jakarta ta ɗakko masa X-ray na zuciyarta data fara kumbura ta bashi ta ce “I know you are a doctor, a cardiologist, take a look yourself and you will see the condition of my heart because of you Khalil” Sai a lokacin ya saka hannunsa ya amsa ya fito da X-ray ɗin yana ɗaga shi sama, yana da tausayi sosa musamman ga mace ganin yadda photon zuciyar ya nuna yasa Khalil zuciyarsa ta bada sauti ya yi saurin ajjiyewa clamly ya ce “How long baki da lafiya?” Kanta a ƙasa ta ce “Tun sanda na fara son ka” Ya yi shiru shi bai ga wahala irin sama data mace ba, basa ɓoye soyayya ƙarara daman ana haka? Wai ka tun kari namiji kace kana son shi without knowing ko yana da wacce yake so ko bashi da interested akan ki? A jikinsa ya ji idanunta yana yawo kafin ya fara jin zuciyarsa na bugawa sai kawai ya kama hannun Debeka ya ce “Stop crying dear ok?” Ta ce “Why should I Abraham? Bayan ban san matsayina wajanka ba” Ya yi can ya ɗan yatsuna fuska ya ce “We talk later” Ya faɗa yana goge mata hawayen. Majeederh tayi saurin ɗauke Idanunta taja jan numfashi a hankali ta fara tafiya zuwa hanyar gate kamar zata fice daga cikin gidan, ganin haka yasa Khalil cewa “I’m coming” Ya miƙe yabi bayan Majeederh yana tafiya a nutse majestically tafiya ta cikakkun maza, Burgundy ɗin wani tsadadden voyel ne a jikinsa mai manyan zane sai ɗaukan Idanu yake domin har ya yi wanka ya sauya bayan ya duba Abbu lokacin daya faɗi, sumar nan ta cuccure waje guda taji uban mai mai tsada na Ginger Geminal Oil-hair ya saka farin bluetooth a kunnen shi,sai ƙafarsa dake cikin Leather shoe ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious na tashi daga jikinsa banda na shower gel. “Hi Madam!” Ya furta cikin ƙasa da murya sosai Majeederh ta ji bata son Debaka ta fahimci wani abu hakan yasa kawai ta tsaya ba tare data juyawa ba, tana harɗe hannunta a ƙirji, Khalil ya ƙarasa inda take tare zagayawa gabanta suka kalli juna ta ɗauke nata idanun daya sauya ya matsa ya ce “Ina zaki?” Kamar tana jira har zata ɗaga murya sai tayi ƙasa da ita ta ce “Do you have any problem?” Ya buɗe ido sosai yana girgiza kai sbd mmki ta ce “To bani hanya, wacce ka daka zan je na bawa haƙuri” Ya haɗe rai nan da nan yana matsawa ya ce “To ba zaki ba” Itama ta matsa kusa da shi sbd Debaka dake zuwa wajan nasu ta daka hannayenta a ƙugun shi ta riƙe sosai in a romantic style tana kallon ƙwayar idanunsa da tayi jajur lokaci ɗaya ta ce “Bisa wanne dalili?” Ya ce “Umarni ne a matsayina na mijinki” Ta riƙe kanta jin ya saka hannu yana shafa flat tummy ɗinta zuwa tsakiyar cibiyarta kasancewar rigar tana da ƴar tsaka daidai kunnenshi ta ce “Kana da taurin kai” Ya buɗe ido ya ce “Ya muke dake? Gwara ni Allah ba zai rubuta mini zunubi ba, aljanarki nake nema miki amma kina burus yarinya kina wasa dani, Allah ya kaimu ki je gidana” Ta sake shi ta ce “Baka da zarafin hanani fita” Cikin zafin nama ya saka hannunsa ya kame bakinta ya yi squeezing nashi idanunta ya yi rau-rau ƙwalla ta sai da ya gaji da kansa ya saki bakin yana huci ya ce “Kina son rabauta kowa Jee? Kin san darajar miji ko auren wasu kika iya gyarawa kawai?” Ganin Debeka ta ƙarasu wajan yasa Majeederh fashewa da kuka kamar ƙaramar yarinya ta shagwaɓe fuska sosai daman ta iya shagwaɓa kamar me ta ce “But I told you not to hurt me, daga kiss ka cije ni a lip’s da tongue” Ta dinga kuka tana yarfe hannu, Mmki kamar ya kashe Debeka ko ita ba zata iya wannan taɓarar ba tayi mata kyau har haka ba amma dubi wata mace abin da take, Debaka ta karkace murya ta ce “Sweetheart let’s go” Jin haka yasa Majeederh runtse Idanunta a zuciyarta tana jin sai ta hana wannan tafiyar gashi ita ta rasa me ma za tayi sbd Khalil gabaɗaya ba type ɗin soyayyarta bane, infact ita Soyayyar ce bata ita ba tunda bata taɓa yi ba, tattaro duka confidence ɗinta tana son ta zama mai ƙarfin qiwwa, wata Shegiya tana son nuna mata violence a gabanta. Ta matsa kusa da Khalil tana zuwa ta saka hannu bayan ta tabbatar babu kowa a compound ta tsaƙale wuyansa fuskarta dab da tashi daya ɗan ranƙwafo yana kallonta ta ce “Uhm Uhm Allah sai na rama cizon” Khalil ya zama kamar statue Ya Allah! Meke faruwa da Jee ɗin tasa ne yau? Ya kasa cewa komai ganin ta kama fuskarsa da hannayenta tana ɗago ƙafa ya saka hannu ya a bayanta ya ɗago cak ya sauƙaƙa mata abinda take ƙoƙarin yi, Majeederh slowly ta ɗora bakinta a nashi saukar bakin nata kuma ya sanya ya rufe idanunsa jin wani abu ya tsarga masa jikinsa ya shiga motsawa da ƙarfi cikin sanyi da nutsuwa komai na jikinsa ke farkawa yana amsar saƙon nata a sirrince wani irin deep hot kiss tayi masa a gefen lip’s wanda ya sanya yayi baya kamar zai yarda da ita tayi saurin manne bakin nasu tana ƙanƙame shi da shiga jikinsa da kyau, wani irin SINGLE LIP KISS tayi masa, wanda ba kowa yasan ma’anar shi ba. Twee and romantic, single lip kisses are the best way to tell your partner ‘I love you’. Start by leaning closer and reaching out for one of their lips. Daga ƙarshe ta saka masa cizo a lip’s ɗin shi ya saurin sakinta yana matseta a jikinsa ya ce “Auchhhii Mami” muryarta bata fita sosai ta ce “Sake ni” Ya langwaɓar da kai gefe he’s still holding onto her ya ce “To ai ba sau ɗaya na cijenki ba” Kafin tayi magana suka ji kukan Debaka da sauri kuma tayi waje tana fashewa da wani irin kukan takaici, ganin tai waje Majeederh make hannun khalil ta juya zai riƙeta ta ce “Don’t ever try” Ya kalleta ya juya kalli bakin gate da Debaka ta fita so this is what they call “Kiss” A hankali Abbu ya zare drip ɗin dake hannunsa ya miƙe da sauri zuwa bathroom ya tara hannu a ruwa na sauka yana watsawa a fuskarsa, hankali tashe yake zuba ruwan sbd wani irin mugun mafarki da ya yi wai ya cutar da rayuwar ƴarsa Hawwa’u his baby love, ƴar amanar shi baya fatan hakan ya kasance domin ba zai yafewa kansa ba, he never forgive himself idan har ya cutar da babynsa Majeederh ƴar amanar shi ƙyakƙyawar yarinyar shi ƴar kimanin shekaru 10 a duniya. Ya ɗago kai a hankali zuwa jikin madubi da sauri ya saka hannu ya shafi fuskarsa ganin ta manyanta ba asalin fuskarsa daya sani ba, a hankali ya ce “Older me” Yaushe ya yi wannan shekarun har haka? Har yake ganin kamar ƴar furfura a fuskarsa? Ya dafe kansa ya furta “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Is my baby growing up? Ya take yanzu? He really wants to see her urgently” Da sauri ya fito daga cikin bathroom ɗin ko babbar riga babu jikinsa the really Malam Abdul’aziz Khan is back! Duk suna zaune a Main parlour suna dinner domin har anyi sallar Issha har lokacin kuma Maman Alpha na nan bata uhm balle um’um taci kuka son ranta ba kalar kukan da ba tayi ba, wanda bata san ana yin shi ne kawai ta mance ba tayi ba, Uncle Bello ya karanta duka abin da yake faruwa, kuma ta rantse da abin da zai kasheta sai ta maka Anti a court ta zama very weak so dull da ita, so Uncle Bello da Uncle I duk suna kan dinning Aaliyyah, Ruma, Raihana, Du’a da Sahar,da Widad duk suna nan musamman Du’a da Widad dake ganin tashin hankali a fuskar babbar tasu Barrister. Majeederh ce da Khalil kawai bata wajan amma har Zizi tana gun kamar daga sama su kaga Abbu ya fito daga part ɗin shi, ya dinga bin kowa da kallo Mami ta ce “Alhji ya jikin?” Ya juya ya kalleta kawai Uncle Bello ya ce “Abdul’aziz lafiya?” Abbu ya ɗan yi jim sai ya yi ƙasa da hannunsa ya ce “My Baby where she’s? Ina Majeederhta?” Suka kalli juna shi gabaɗaya alamun ya nuna bai ma san ta girma ba a ƴar ƙarama yake tunaninta bakin Mami na rawa ta ce “She’s in her room” A fili ya ce “her room? Ita ɗaya take kwana? Don’t you know how afraid she’s kamar wata mara gata ita ɗaya a ɗaki?” Ya yi shiru sai kuma ya ce “Wanne bedroom?” Da hannu ta nuna masa su dai su Uncle’s kallon ikon Allah kawai suke, Abbu bai jira ba cikin sauri ya nufi inda aka nuna mata, Majeederh na tsaye tana gyara bed ɗinta ta kunna karatun Kur’ani a wayarta taji an murɗa handle ɗin ƙofar ta tsaya sak ganin an shigo kuma taga Abbu ta miƙe tsaye jikinta na rawa bakinta na rawa ta ce “Sannu da zuwa Abbu” Kallonta kawai yake da shock da wani irin Expression na tashin hankali yake binta da kallo ba dai Majeederh ce wannan ba? Wai meke faruwa ne me ya yi missing a rayuwar shi? Calmly kamar bai son magana yana jingina da jikin bango bayan ya gama ƙare mata kallo ya ce “You are Majeederh?…..
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#Why always me?*
Zillawa take ƙoƙarin yi Khalil ya riƙeta da kyau cike da nutsuwa da salo na tafi da zuciyar mace, ya shiga yin abinda yake saurin motsa jikinta da amsar saƙon na shi cikin ƙaramin lokaci, ta runtse Idanunta yadda ya riƙeta da kyau yasa ba hanyar gudu no way, ga wata matsananciyar kunya dake ratsa dukkan wata ƙofa ta zuciyarta da wani abu nada ban wanda jikinta ke tsakanin so da buƙata, irin makamancin abinda da take ji shekarun baya da suka zama shuɗaɗɗu tana jin wani irin abu kamar fitsari tayi saurin riƙe kan shi muryarta bata fita kamar zatai magana sai kuma tayi shiru, jikinta na rawa da ɓari na yanayin yadda lamarin ke ratsata da kyau cikin nutsuwa da launi na iyawa, ɗauke kai Khalil ya yi ganin yadda ta gama sakin jiki tana son jin abinda zuciyarta ke raya mata gangara jikinta da gaɓɓanta suka shirya karɓa, jin shiru yasa Majeederh ta buɗe ido suka kalli juna tayi ta kallon cikin idanunsa a hankali ta zame su tana riƙe yanayin nata da kanta da kyau gudun raini. Khalil ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunsa ya matsa kusa da ita ya kwanta ya ce “Tell me something wife” Tayi shiru calmly yana shafa cikinta ya ce “Why don’t you like our current marriage??” Ta yi shiru.
“You lie when you say you don’t love me,because I see my love in your eyes” Ta ɗago ta kalle shi sai tayi saurin ɗauke Idanunta cikin ƙasa da murya ta ce “Ba zan iya zama da kai bane kawai” Ya kalli bakinta kawai idanunsa na sauyawa Silently ya ce “Sbd kin auri yaro? The young man??” Kanta a gefe ƙirjinta na bugawa na tsoransa don yanzu bata so ma ya taɓa ta wani irin sabon yanayi ta ke ji a jikinta wanda yake ƙoƙarin kasa ɗaukan dakewarta da son wargatsa jan ajinta ta ce “Absolutely sure! You’re too young to be my enternal husband” A fusace Khalil ya saka hannu ya fizgota ta miƙe tsaye kamar zasu faɗa cikin ruwan dage kusa dasu, ya saka hannu ya riƙe waist ɗinta da kyau ya matse yana huci idanunsa na neman rufewa in a low voice full of sadness ya ce “Oh really” Ya saka hannu ɗaya ya hautsina kan shi yana wani irin murmushi har dimples ɗin shi na lomawa ya ce “Kowa zaki nuna mini ƙanƙanta a jikina now” Tayi baya zata ƙwace ya ƙara riƙe ta gam ya jawota ya manne mararsu waje guda, har pubis ɗin shi yana shafar vagina ɗinta ya yi wrapping ɗinta da kyau ya ce “Oyya nuna mini abin dake nuna ƙanƙanta a jikina, ko kuma wlh ni Ibrahimul-khalil zan nuna miki ni cikakken ɗan iska ne ga matarsa, daga ni sai ke ba mai kwantar ki” Majeederh ta marairaice ta ce “kuma baka san wasa ba?” Ya buɗe ido like you’re crazy Mami, ya damƙi hannunta ya ɗora a marar shi ya ce “Uhm” Tana ƙoƙarin cire hannunta ta ji ya saka hannu ya farke raguwar boxer da ya yi saura a jikinsa, tayi saurin rufe idanu hopefully ba abinda da hannunta ya ji bane ke gabanta, jin kamar ya bar wajan yasa ta buɗe idanu ai bata san lokacin data saki ƙara ta nufi inda yake cikin sauri ta faɗa jikinsa ta ƙanƙame shi ba jikinta duk rawa yake “what is this?” A hankali cikin kunnenta ya ce “Ur husband, accepte me or rejecte me i don’t care, one thing that I know…” Ya yi shiru yana saka hannu a bayan rigarta ƙittt ta ji ya farkata gida biyu ya jefar Majeederh ta sake hugging nasa very tight yana hura mata iska a kunne murya bata fita ya ce “U’re my luv” Yana faɗin hakan ya sunkuceta a kafaɗa ya nufi cikin bedroom ɗin dake wani gefe wanda ko saninsa ba tayi ba, a lokacin Majeederh ta gane namiji baya kaɗan, sunan wanda bata sani bane kawai bata kira ba, duk ɓacin ran daya tara a zuciyarsa na yaro da take ce masa a lokacin ya sauke mata shi ka kaf family khan ba wanda bai sha kira ba, hadda ƴan Sarauta’s Library su Nimcy Real fans, su Oum Safna Anti Ruƙayya Sabo Gambo, zazzafan zazzaɓi ya rufeta kamar time ɗin akai first night duk abinda Khalil ya yi mata yana yi da zallar so da ƙauna kwana tayi a jikinsa yana motsawa take riƙe shi ta zama kamar wata yarinya…. Washegari da safe wajan 11 na agogon Qatar khalil na zaune a parlour cikin ƙananun kaya ya yi wani irin fresh da shi black skin ɗin nan ya murje whether na garin ya amshe shi cikin 3days da sukai, ga yawan snow ko’ina da sanyi tracksuit trousers ne a jikinsa white colour, sai Gymashark sports t.shirt daya ɗora mata winter coat mai laushi da gashi gashi a jiki, ƙatuwa mai ɗauke da hula, ya zame hular baya ya saka bandana ta rufe kunnen shi, lip’s ɗin shi jajur hannunsa maƙale da agogon wrist na Rolex ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious na fita daga jikinsa yana ratsa parlourn, time to time yake duba agogo a hankali ya ajjiye green tea ɗin dake hannunsa wanda yake fidda ƙamshi ya tattara wayoyinsa waje guda ya miƙewa walking slowly ya nufi cikin bedroom ɗin, tsaye ya ganta gaban mirror ta fito daga wanka tana goge kanta ya ƙarasa ciki tare da tsayawa a bayanta suka kalli juna ta cikin madubin ya yi kissing wuyanta ya ce “Good mrng wife” towel ɗin ya amsa ya shiga goge mata kan a hankali ya leƙa ya ciro wani oil hair bata san lokacin da ta ce “Ya kasan wannan man?” Ya harareta kawai har ya gama gyara mata duk rabi ba daidai yake ba kamar sanda yana yaro idan yana son jagwalgwala mata kai ya ja baya ya kalli kan ya kalleta sai ya langwaɓar da kansa gefe yana kwaɓe fuska ya ce “This hair… I can’t” Ta harare shi itama ta ƙwace abin ta gyara abinta sosai har baya Khalil yana daga kwance yana kallonta ya shiga mata surutu wai yama fita iyawa ai daga ƙarshe ya ce “Zan je na koya” A hankali ta ce “Allah ya taimaka” wayarsa ya fara ringing ya kalleta can ya ɗaga yana kashe murya ya ce “I’m sorry sweetheart, ina nan hankalina na nan” Cak Majeederh ta tsaya da abinda take tayi shiru tana jinsa ya mirgina gefe yana rufe Idanu “I’m nothing without u beb” Yadda ya yi shiru zaka san sauraren wayar yake kafin ya ce “You’re too talkative u did even say i luv u to me dear” Hira suke sosai kamar ba Khalil data sani Miskili ba yana gamawa ya ce “Jirgi na jiranmu” Ta juya tana riƙe kanta ta rasa mema take ji a ranta, da ƙyar ta shirya cikin Nidha abaya mai kyau da tsada wacce ya kawo mata ta saka rigar sanyi ta yafa scraf ta saka takalmi flat Metro ya kalleta ya ce “What about perfume?” Ta ce “It’s haram” Ya ware idanu sosai sai bai ce komai ba ya kama hannunta tare da jan trolley daya zuba komai nasu ciki, bayan ya rufe gida ya nufi wajan wani bature sukai ƙananun turanci na ƴan England kafin ya buɗe mata ta shiga driver yana ta kallon Malama Majeederh ya kasa shiru ya ce “Sir” Khalil ya kalle shi bai magana ba “Matarka ce?” Nan ma dai Khalil kallon mutumin yake kawai driver ya ce “She’s more beautiful, tana da kyau sosai i never seen a beautiful as someone as her ba….,” Naushin da Khalil ya kawai bakin drivern ya tilasta masa yin shiru, jini ya fara zuba idanun Khalil da ya yi jajur ya kalli Majeederh data saki baki ya ce “Fito” ta ce “Ba airport zamu ba?” Ya buɗe mata ido ba tare daya sake cewa koma ta fito ya damƙe hannunta ya nemi wani suka shiga zuwa Doha international airport DIA…..
Latifa Omar na zaune a parlournta sai lokaci take dubawa tana jiran dawowar Aliyu, har ƙarfe uku tana nan zaune ya murɗe handle ɗin ƙofar ya shigo hannunsa riƙe da key ɗin mota sai jakar hannunsa ya yi sallama ta amsa tana daga zaune, idanunsa cike da gajiya na bacci ya zauna saman kujera daga ƙarshe ya kwanta yana ta addu’a da son mance Majeederh a ransa ta ce “Sweetheart zan ɗan fita” Ya ce “No” ta ce “Ban gane ma’anar a’a ba, tunda wannan yaron ya ɗauke Bestie har yanzu ba a san inda ya kaita ba, zan je naji wanne ƙauye ya kaita ko ruga and you’re keeping telling me no? A’a like how?” Ya buɗe ido ya ce “Matarsa ce?” Ta ce “Na san matarsa ce amma dole mu bincika mu ji ina take haka kurum yunwa ya kasheta danko yake fa? Babansa welder yake bashi da ko sisi ko gidan da zai sanyata baya da shi wlh tallahi” Barr Aliyu ya ce “Ni kuma ina dashi?” Tayi murmushi ta ce “Common my Barrister, waye bai san Barrister Aliyu Sufyan Alhassan ba? Waye bai san mahaifinsa ba kama daina haɗa kan ka da shi” Aliyu ya miƙe zaune ya ce “Ni da nake da shi, nake baki komai na rayuwa amma baki san hakƙina ba? Zaki sha mamakina ki tattara kayanki zuwa part 1 zan yi aure” Baki sake ta ce “stop kidding me dear, kai da aure ai sai a lahira ko sanda nace ka auri Majeederh ni na so, nayi hakan ne kuma da biyu na jima da sanin kana masifar so da ƙaunata fiye dani matarka Journalist Latifa Omar, kana son Majeederh tun kafin ta tafi Egypt karatu, kana son ta tun kafin ka furta mini kalmar _So_ ita kaso aura bani ba, sbd ni ce ƙaddararka ni Allah ya nufa zaka zauna dani matsayin mata, kamar yadda ka kasa auren Majeederh to wlh ba wata Tsinanniyya data isa ta shigo cikin gidan nan matsayin matarka ni kuma kishiyata babu…..,” Wasu tawayen maruka a jere guda huɗu ya sauke mata lokaci ɗaya yana yin huci ya ce “Ke har kin isa? Baki isa ki ce zaki rolling life ɗin ba as fer as i am alive, baki san waye Aliyu ba all this year’s da muke tare kada ki sake na nuna miki the other side of me understand?” Latifa da idanunta ya kumbura sosai ta ce “Ni matarka ka mara?” Ya ce “Sai nayi miki bugun mahaukaciya naga wanda ya isa ya tsaya miki, da kike magana Majeederh sai me? Noting changed about the love, i love her, i do love her i still loving her da wannan son zan musu kin fahimta al’ƙawarin zuciyata ne wannan, nayi believing mutum baya auren first love nashi shi yasa ban aureta ba, ƙazamar banza da wofi mrs zero empty head” Yana faɗin hakan ya nufi upstairs sai da ya je ƙarshe ya ce “Ina sake faɗa miki zan ƙara aure” Majeederh dake tsaye bakin ƙofar shiga cikin gidan ta tsaya tana salati a ranta a fili ta ce “_Why always me?_” saukar su kenan taga Khalil ya yo Lodge Road da ita, ta kasa shiga gidansu gudun haɗuwa da Abbu ga wasu jami’an tsaro da take gani everywhere a unguwar dama cikin garin Kanon bakiɗaya kamar ana shirin yin yaƙi, Khalil dake tsaye fuska a haɗe tamau ya saka wani sunglasses yana kallon yadda few daga cikin sojojin suna kallon shi, tunanin abinda suke a wajan kawai yake, ya jingina da mota hannunsa zube cikin Aljihu the young Rich man kenan, zafin zuciya, taurin kai, naci, i don’t care, mr arrogant duk Ibrahimul-khalil Abraham bad boy ne. Majeederh ta dawo da sauri tana ɗan ɗin gishi ya matsa yana kama hannunta ya ce “What?” Ta girgiza masa kai da sauri ta ce “Plx take me off zuwa gidan Uncle Isma’il” Khalil ya zare idanu ya ce “Tab, muna zuwa he most break my legs” Ta ɓata rai ya bata side hug ya ce “Mu gaida Abbu da Mami ko?” Tayi shiru ya langwaɓe kai ya ce “Ya kike so ayi?” Ta kama hannunsa ta ce “Gidan Yaya Bilkisu” Ya yi jim ya yi ta kallonta sai ya ce “You look like a pregnant woman” Ta haɗe fuska ya yi murmushi kawai ya kama hannunta zuwa cikin gidan Abbu, lokacin Aaliyyah na zaune a parlour ita da Raihana data jeme sai Ruma dake kwance idanunta rufe ta zama wata ɗirkekiyya Aaliyyah ta saki ihu ta nufi kan Majeederh zata rungumeta Khalil ya yi saurin shiga tsakiya Aaliyyah ta ce “Haba Yaya Khalil ka matsa” daidai nan Mami da Abbu suka fito suna tsaye suna kallon ikon Allah ganin baƙin yamman da sukai, Abbu Majeederh kawai yake kallo Aaliyyah ta ƙara matsawa zata rungume Majeederh Khalil ya ƙara shiga tsakiya ya ce “Bafa zaki rungume mini matana ba, the space is mine” Ya ɗaga kansa yana kwaɓe fuska ya ce “Abbu,Mami ku ɗauke ƴar ku kada ta saka jee tayi ɓari she’s pregnant” Da sauri Majeederh ta juya tabar parlourn Mami kunya kamar ta nutse daga ƙarshe ya matsa ya nemi ƙasan carpet ya zauna calmly ya ce “Mami Abbu evening” Mami ta ce “Sannu da zuwa Khalil tashi ka zauna mana” Ya zauna saman kujera Abbu ya zauna kallon Khalil kawai yake can ya ce “Ibrahim” Khalil ya kalli Abbu ya kasa amsawa Abbu ya ce “Ina kuka je?” Silently ya ce “Qatar” Abbu ya juya sai kuma ya ce “Come here” Khalil ya sauka ya matsa kusa da ƙafafuwan Abbu yana zama Abbu ya saka hannu ya rankwashi kansa ya ƙara rankwasa ya ce “Idan zaka ɗauki matarka haka ake?” Majeederh na fita waje tayi kunya ta cikata wai tana da ciki ko yaushe za taga wani ciki ohho burinta taga Baby Khalil ɗinta taga ya ɗanta yake, mota ce ta tsaya a gabanta taga Abuturab ya sauke Glasses tayi baya ya ce “Please Jiddo listen to me, Kinga akwai sojoji da yawa babu wanda ya san waye ni kada kika attention nasu magana ɗaya zan faɗa miki” ta shiga gaban motar tana shiga idanunta ya sauka akan envelope haka kurum taji gabanta ya faɗi ya juya yana amsa wayar ta ɗauke envelope ɗin ta ɓoye ya ce “Jiddo i made a mistake na rabuwa dake, a lokacin ban san meke faruwa dani ba, i don’t know what comes over me nayi abu madly amma wlh wlh ina son ki i love you” Ta girgiza kai ta ce _“Why always me?”_ Ta juya ya yi sauri zai kama hannunta cikin tsawa ta ce “Don’t ever try, ina da aure ko bani da shi baka da hujjar taɓa ni” Ya ce “Don girman Allah don Annabi ki tausaya mini na son ai baki son wanda aka aura miki” Ta kalle shi da kyau ta ce “Ni na ce maka bana son mijina? Stay away from me Ur Excellency Abuturab Alƙasim” Tana faɗin hakan ta fita tana riƙe da envelope tana shiga gidan taga Khalil zaune kusa da Abbu yana masa magana ƙasa ƙasa kafin ta zauna Latifa Omar ta shigo cikin gidan a hargitse daga kuma jiniya ta cika ko’ina na unguwar……

 

Related Articles

Mijin Malama n kuɗi ne pay before you read…… Completed book 1k ka tura a baka completed book 2 #500 ka biya a baka Plz 08119237616….. Bear with my errors

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button