Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 25

Sponsored Links

10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: A fili Khalil ya maimaita sunan “Mrs no name” Idanunsa tuni sun rine jiyoyin kansa sun fito sun yi kwance a saman goshinsa, Majeederh dake Kallonsa ya miƙa mata paper ɗin ta amsa lokacin data karanta jikinta ne ya fara rawa, bakinta na ɓari idan ta kalli Khalil sai ta Khalil peper ɗin “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un, who is this?” Ta juya ta kalli fuskar Khalil da har wani ruwa ne ke kwanciya a idanunsa, suna haɗa idanu ya yi mata murmushi yana ɗaga mata gira, a hankali ya saka hannu ya dungure mata kai ya ce “You disappointed him, ba kyau” Za ta yi magana ya zuba mata idanu while yana sake wani irin murmushi sai kuma ya yi wa motar key tare da fara driving da wani irin sauri, ta ƙanƙame shi jin kamar zai kifar da su ga wani huci da yake fitarwa ƙirjinsa na ɗagawa, Debeka ta ɗaga kafaɗa without knowing what’s happening? Har suka ƙarasa lafiya Round. Gatekeeper ne wanda ya kasance Soja ya buɗe makeken gate ɗin, a hankali Khalil ya shigar da motar cikin compound ɗin ya yi parking a parking space rumfar ajjiye motoci, yana tsayawa Debaka ta buɗe ƙofar domin itama ta cika ta yi fam, She saw that he did this with the intention of humiliating her, because he preferred her to the lady of the house,There is nothing that makes Khalil not respect the love she has for him,Because he saw that she was the first to say that she loved him, he had the opportunity to humiliate her, shi kenan don kana ɗiya mace baka da ikon ganin namiji ka ce kana son shi? Kamar wani mugun abu what’s the fault?. Ta yi cikin ko ganin gabanta ba tayi sosai.
Bayan tafiyarta Majeederh ta buɗe idanu tare da gyara zamanta akan cinyar Khalil kanta a ƙasa, har tsoron haɗa idanu take da shi sbd yanayinsa daya sauya idanunsa ya jirkice, bakinta na rawa ta ɗago kai taga ita yake kallo tayi ƙasa da idanunta ta ce “Ban san….,” Ya katse ta da sauri ta hanyar ɗaga mata hannu ta lura da yadda laɓɓansa sukai jajur sbd taune su da yake speaking calmly ya ce “Did you hear me complain?” Ta yi shiru sai kuma ta ce “Then, why are you punishing urself?” Har lokacin kallonta yake yanayin nasa yana ƙara juyewa daga Khalil zuwa Abraham Bad boy, gumin dake tsastsafowa a saman goshinsa bai daina ba, yana riƙe yadda yake jin kansa, silently ya furta “Hawwa’u” Ta kasa kallon shi domin wannan yanayin ba nata bane, musamman yadda ya kira sunan nata kai tsaye, sai ya sanya jikinta saki ya haifar mata da kasala. Ba yabo ba fallasa ya ce
“Get down, sauka” Ba tayi musu ba ta sauka tare da nufar cikin gidan, shi kuma ya ja murfin motar ya rufe kansa ciki tare da sanya key, tunani yake a ran shi Who is the nameless man?? Me suke tare da matarsa? Wata zuciyar ta ce “Is Majeederh cheating on me?” A fili ya furta “no!”
Har wajan 1 na dare Majeederh na zaune a tsakiyar Main parlour bata runtsa ba, har sallar lafila duka a nan ta yi, ga sani masifaffen zazzaɓi da take ji wanda ya haɗe mata da yunwa, wajejen 1:30 bacci ya ɗauketa a ƙasa, da sauri kuma ta farka sbd wani ihu da kunnuwanta suka fara jiye mata, Without knowing where the shouting is coming from.

Miƙewa tayi tsaye da sauri Her body was trembling, her heart was pounding and she was breathing heavily, ta saka hannu bibbiyu tana toshe kunnuwanta, sbd mugwayen kalaman da take ji wanda yake gab da tarwatsa mata raunatacciyar zuciyarta, baya tayi kamar zata faɗi jagum; ta faɗa kan kujeraThe words came in and her voice went out slowly. “Ya Allah! Ubangiji ka sanya na farka naga mafarki ne, Innalillahi wa’inna ilahir raji’un!” Ta ƙanƙame jikinta waje guda lokaci da ta ji muryar Debeka ciki ihu da ƙara ji alamar neman taimako tana cewa. “Jesus help me, sweetheart ka mini a hankali zan mutu, i am virgin, ba zan iya ɗaukan ka ba” Can ta kuma cewa “I love you too sweetheart, you’re to sweet and testing, i luv with full of love, u make my day ka nuna mini I’m the best for you” Majeederh ta yi zaman ƴan bori, She started struggling with her breathing, and her Asthma began to flare up, har wani duhu take gani a Idanunta, ta miƙe a hankali zata fice zuwa waje tabar musu gidan su samu damar ihu da iskanci, tana miƙewa jiri ya kwashe ta ya jefar a ƙasa, ta sulale a wajan tana riƙe ƙirjinta numfashinta na fisga da ƙarfi hannunta ɗaya ta riƙe ƙirjinta ta shiga numfashi ta baki, Asthma ɗin baya tashi sosai, but every time the pain gets worse and worse until it reaches the final stage.
Wani irin lalataccen murmushi Debeka dake upstairs ta yi, ganin yadda plan ɗinta ya yi working She made Majeederh jealous, ita kanta jiran shigowar Khalil take taga a ɗakin waye zai kwana amma har yanzu shiru, akan Idanunta Majeederh ta yi bacci tana sane ta ce komai, and she never seen anything as far as zata dinga ganin Khalil nata ne har abada ta juya abinta zuwa cikin part ɗin da Alrdy Khalil ya nuna mata.Yadda baƙin kishi ya sanya Asthma ɗinta tashi da kuma yadda ta kasa nutsuwa ta fahimci meke faruwa, why she’s screaming so loudly bayan daga upstairs zuwa down strairs akwai ƴar tazara balle daga cikin part ɗinta? Haka ta farka yanzu tana ganin jiri-jiri ta duba lokaci taga ai har an kira sallah ma, kuma babu alamar Khalil ta miƙe a nutse tana tafiya a hankali zuwa upstairs, kai tsaye part ɗinta ta nufa duk yadda kake tunani za a zuba kaya na kece raini shi aka zuba a ciki, ga Italian& turkish furniture’s na Luxury furniture’s campainy kaya fari ne da ratsin golden silver sai ɗaukan idanu suke, bata taɓa ganin kaya irin su ba, ɗaya bedroom ɗin kuma ash ne da water white colour a jiki, kafin bedroom ɗin nata main parlour ɗinta abin mamaki ne dark black ne sai fari dake cikin kujerun wajan, ta dinga kallon dake basu ne gabanta ta shige da ƙyar ta lallaɓa tayi sallah, ko wanka ta kasa idan ka ganta zaka ɗauka ta ɗauki wasu kwanaki tana ciwo….
Har wajan 12 na safe kuma Khalil bai shigo ba, ta sakko ƙasa da ƙaton hijabinta har jan ƙasa yake, ganin Debeka ya sa ta nemi juyawa da sauri ta ce “Hi Anti” Majeederh ta tsaya sai kuma ta zauna tana ɗauke kanta Debeka ta ce “Good morning, gashi yana fita kina zuwa” Ita dai bata ce komai ba ko kallonta inda take ba tayi ba, ta ce “Kin san bamu samu bacci ba jiya” Ta marairaice ta ce “You neva tell me haka first night yake, My husband is good enough to love, he is an expert in being with a family” Majeederh ta ce “Oh!” Kafin Debeka ta sake magana Khalil ya shigo da kayansa na jiya, a ɗan hargitse idanunsa a lumshe kamar bai yi bacci ba, can ƙasa ya yi sallama duk da kasancewar Debaka ba musulma bai hanata amsawa ba, ta miƙe da sauri daga ita sai wani skirt da ƙyar ya zarta waist ɗinta, sai riga kamar bra tana juya jikinta, gashi ta shafa lip’s a baki tayi kyau sosai Khalil ya dinga kallonta sai kuma ya ɗauke kai, Ta rungumesa tare da yi masa kiss a kumatu ta ce “Wlcm sweetheart” Ta sake shi tabar wajan ya zauna saman kujera a hankali ya kalli Majeederh ganin yadda tayi zuru-zuru, kamar ta shekara a kwace Debeka ta dawo hannunta riƙe da ƙaramin tray da mug da small cup ta nemi kusa da Khalil very close to him ta zuba masa coffee ɗin tana bashi ta ce “Good mrng beb” Ya amsa a hankali kamar wanda ke cikin maye ya ce “Thanks dear” Majeederh bata tanka kowa ba, no wlcm no greeting. Ta miƙe zata bar wajan ya ce “Hawwa’u” Ta tsaya ya nuna mata inda ta tashi ta zauna, ya ajjiye cup ɗin ya bayan ya yi kurɓa ɗaya ya lumshe gajiyayyun idanunsa can ya ce “I don’t have time to talk, the most important thing for you to know is that you are my wives, you have to respect each other, ba zan ɗauki tashin hankali ba, ba wacce tafi wata a cikin ku sai wacce tafi kyautata mini sbd ina da zuciya ba zan ɗauki raini ba, ni kuma ba mijin novels bane balle na tsaya rarrashi da tsoran wata ok” Debaka ta ce “YES Sir” Ya kalli Majeederh yaga inda take kallo daban, ya ɗauke kai ya ce “Debeka ya zama dole ki girmama Jee, she’s my first wife, koma komai she’s older than you” Ta jinjina kai ya ce “Lastly; maganar kwana” Debeka ta ce “Duk sanda kayi niyya kazo ai” Ya kalleta ya ce “Ba haka Addini ya nuna ba, ko wacce kwana biyu za a fara da ita” Sai a lokacin Majeederh ta miƙe tsaye a hankali muryarta na rawa ta ce “No, na barwa amarya” Tana faɗin hakan ta bar wajan… Yadda ta ce haka ne 2days ko inda take bai kalla ba balle part ɗinta, ransa ya ɓaci sosai, har lokacin kuma babu abinda ya haɗa shi da Debeka, Majeederh ya azabtu ga zazzaɓin kullum ga rashin Khalil ga masifar kwaɗayi dake damunta ta kasa fahimtar mene damuwarta. Tana zaune tana duba chat ɗin su da Maman Alpha dake ce mata “You made a mistake dear, ban san yaushe zaki hankali ba girman kai a zaman aure da kuma kishiya ba naki bane, yanzu mijin kika sakar mata? Kina nan kina zumbul zumbul a cikin hijabi? To wallahi tallahi kina zaune za kiga ya tafa maki jan kati, wancan ta siye zuciyarsa tas don kiji na faɗa miki” Maman Alpha ganin chat bai mata ba ta doka mata kira ta WhatsApp ɗin ta ɗaga ta ce
“Ke dai kwaran kwasa an yi sukuwa, ko a ƴar fari ke no ɗaya ne a rashin wayo da dabara, ko ba aure soyayya kukai ba ki sani Ibrahim shi ne mijinki nan duniya da ƙiyama, balle kina son shi munafuka zallar girman kai ne; Marriage Love Needs: Mutual love is an obvious requirement to have a marriage that operates from this level. Kindness, compassion, companionship, intimacy, affection, sex (lovemaking) are also important factors here” Maman Alpha ta ce “Kina ji na?” A sanyaye ta ce “Eh” Ta ce “A wife should provide unconditional love, physical and emotional support to, Be his confidence booster. Positive words and encouragements from a man’s partner can go a long way. Contrary to their external appearance, men are like babies, who crave for compliments and affection. Boost his confidence, by validating his image about himself. This will enable him to open up with you. Tell him directly or subtly whatever you like about him. Telling him that you love him once a day will make him feel good, love, affection, and admiration from their partners” Ta yi shiru ta ce “Yanzu a ɗakin ki yake?” Ta ce “Eh” Ta ce “Good, da kin fahimci ya kusa dawo ki shirya masa abinci mai kyau mara nau yi, ki saka shegun kaya kamar zaki club ki fisa turare a ko’ina na jikin ki, go directly to him da salo na daban kin gane? Make him feel more about you” Exlty yadda Maman Alpha ta ce haka tayi ta shirya cikin ta saka wani Hot pant mai suna You neva run-away, gabaɗaya bai sauka cinyarta ba, l dark blue, sai Silk short robe white data saka, ta zizara kwalliya idanunta sukai dara dara sai sheƙi suke, ta shafa Lip Balm a bakinta, daidai nan ta ji an kunna T.v ta Main parlour, a hankali ta saka flat shoe idanunta a ƙasa ta sakko, yana zaune saman kujera hannunsa ɗaya riƙe da chocolate yana sha, tunda ta sakko yake kallonta, with Shocked, and he’s totally confused, bai ce komai ba yaga ta kunna Mp tayi connecting hannunta gabaɗaya rawa yake na rashin sabo tana jin kanta kamar tsirara, waƙar kwana na ya kusa ƙarewa ta saka bata jin waƙa at all amma bata san aka yi ta iya wannan ba, Khalil dai kamar statue ya tsaya ganin tana shirin fasa masa waya ya miƙe zuwa wajan zai ɗauke wayar, ya juya kenan ya ji ta saka hannunta a ƙugun shi ta riƙe sosai cikin wata kalar murya ta bi baitin da ake na.
“A yi min kitso, sannan ai min ƙunshi, na baka duba na saka jambaki, kaga shigar da nai maka na shirya na saka santa hadda rawar baki, mu yi alwala muyo sallah, mu huce gobe da safe kaga akwai baƙi, farin ciki da murna wanda nake ni ce silar da zaka zamo babba” Khalil ya juya da sauri ba wai rawa take ba, tsoro ne ya saka jikinta ɓari sai ya yi kamar tana sane take girgiza jikinta, ya dinga kallonta yana murmushi ya rasa me zai yi sai kawai ya saka hannu a aljihu ya ciro bandir ɗin kuɗi ya shiga liƙa mata, daidai nan Debeka ta sakko a hankali Majeederh ta shige jikinsa, har yanzu kuma waƙar bata ƙare ba, Khalil ya rungumeta so tight a jikinsa kamar daga sama daidai kunnenta ta ji ya ce. “Shakuru minki tunda ina son ki al’ƙawari ba zanƙi na damƙe ba, ko a rai akwai wani sirri to; amma a yau ba zanƙi na buɗe ba, aure martaba ne shike sanya ƙanƙani a gobe ya zam babba, Ya Rabbi kai ka min kyautar da ka san akan ta to ba zana na ji kunya ba”
Majeederh tayi saurin ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, tana ƙanƙame shi a hankali ta ɗora bakinta a wuyanta cike da nutsuwa ta fara kissing fatar wajan, Khalil idanunsa rufe ya yi saurin ɗaukarta ya ɗora ta saman senter table yana saka hannunsa zuwa bayanta jikinsa duka rawa yake a hankali ya ja rigar amma ya kasa cikin wani irin masifaffen wani yanayi dake jan shi da yadda bakinta ke yawo a wuyansa zuwa kunnen shi ya sanya Khalil saka hannu biyu ya farka rigar gida biyu ta faɗi ƙasa..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button