Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 20

Sponsored Links

Zamanta ya gyara akan ƙafafuwan shi da kyau, hannunsa riƙe da ƙugunta ya zuba mata rikitattun idanunsa wanda suka sauya daga ainahin yadda suke zuwa few red mai wani blue, a hankali ya buɗe bakinsa kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru, ƙamshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray ya ratsa hancinta Ƙamshin na shiga a sanyaye yana kama ta a ƙarfafe, ta lura magana yake son yi amma girman kan nashi a yanzu daya tashi a kanta ba zai bari ya yi magana ba, sai idanunsa dake yawo a jikinta, slowly ya miƙa hannunsa tare da kashe switch ɗin bedroom ɗin duhu ya ƙarasa mamaye gurbin raguwar hasken da ya yi yawa, gently ya ƙara jawota more closer to him yana jin ƙamshin perfume ɗinta yana sauya masa tunani, ya ɗora fuskarsa a wuyanta yana shanshanawa while hannunsa na riƙe da ƙugunta da kyau yana manne mararsu waje guda, domin tuni sutturar su tayi nata wajan, wannan dalilin yasa har yanzu Majeederh taƙi buɗe Idanunta, ba zata iya ganinsa haka naked ba, ba zata jure yanayin ba, ita kanta ƙamshin Ƙamshin turaren data fara amfani da shi na MORESQUE Midnight sanyin ƙamshinsa ruɗata yake domin perfume ɗin is the best acikin sauran turarruka, ga shower gel ɗinta na Blu Atlas Body Wash ya haɗu dana Kspider da sanyin A.cn dake kaɗawa su bada wani irin kwantaccen yanayin mai tayar da nutsuwar mutum, Kspider ma’ana Khalil gizo-gizo ya sake goga fuskarsa a wuyanta ƙamshin na fusgarsa sbd tai taɓa jin ƙamshi a jikinta ba sai yanzu daidai kunnenta ya sauke numfashi ya ce “Kina son raubauta Jee? Ni fa zan ɗaga ƙafa zuwa aljannarki?” Ta ɗan lumshe idanu ta buɗe da sauri kuma ta riƙe shi da kyau jin saukar lip’s ɗin shi ya sanya tongue ɗinsa yana kissing skin ɗin wajan a sanyaye a kuma yanayi na zafafe na motsawar halittun jikinsa ya sakko da kansa zuwa tsakiyar ƙirjinta yana bin ko’ina da wani irin zafaffen kiss Majeederh ta runtse Idanunta tana jin yadda jikinta ke amsar saƙon nashi, sai daya gama hautsinata buƙatar ta akan mijinta ta tashi, she just need her husband a lokacin Khalil ya zame jikinsa tare da miƙewa tsaye yana sanya rigarsa da ƙyar ya iya kai kansa bakin ƙofa a hankali ya ce “Wannan feelings ɗin, ba naki bane” Yana faɗin hakan ya fice daga cikin bedroom ɗin da ƙyar yana dafe kansa da mararsa data kumbura.
Majeederh ta cure waje guda, jikinta gabaɗaya rawa yake, tasan akwai abinda take so amma mene? Ta kasa fahimta koma mene daga wajan Kspider Khalil Mijin Malama a wajansa abin da gangar jikinta take buƙata yake, she never ask him something makamancin haka balle ya samu damar rainata ta miƙe a hankali tare da shigewa cikin bathroom. Khalil na fita ya samu Debeka zaune akan kujera ta ci kuka son ranta idanunta ya kumbura har ciwo kanta ya fara, kamar zai shige sai kuma ya yi tunanin halin da take ciki na ciwon zuciya kada ta buga a gidansa ace shine, gently ya ƙarasa inda take ya zauna ya ɗan jima kafin ya ce “Are you okay?” Cikin kuka ta kalle shi ta ce “Exlty? Are you asking me Abraham?” Ya tsuke fuska sbd sunan data kira shi ta ce “How can i be okay ka kawo ni gidanka domin ka wulaƙantani ka samu damar ƙarasa raunatacciyar zuciyata?” Ya kalleta da kyau yana yin baya jin ƙarnin manta yana neman hautsina masa ciki a hankali yana ƙasa da murya ya ce “Now tell what’s happening?” Ta ƙara fashewa da kuka ta ce “Ka sanya na yi maka tea ashe kai kana can manne da matarka kuna iskanci” Ya buɗe ido sai kuma ya girgiza kai ta kalle shi ta ce “And ko kunyata ba kuji ba? Har tana ce mini wai wankan tsarki kake, although I don’t know what that means, shi na kai maka tea ɗin ta mini wani kallon ƴan iska She told me that you already have it, bayan har ƙonewa na yi kasan I am not good at cooking, since I am a servant” Sai a lokacin Khalil ya ce
“Oh! Servant ke girki?” Ta ce “To ai ɗan dare ne da maid zan kira” Ya kalleta da kyau ya ce “Look Debaka, idan baki son tashin hankali ki tafi har sai anyi auren, Jee is my wife ta fiki iko da gidan nan” Ya ɗan yatsuna fuska irin an masa dole ɗin nan ya ce “And da kike cewa iskanci da auren muke iskanci or what?” Ta kalle shi ta ce “But you knw i love you already Abraham, ban cancanci hakan ba, ni ƴar uwarka ce ita kuma fa? Ko aure ne ai at least kwa haƙura da wani abun ko? U have to respect my feelings, but it’s like you’re doing something to me on purpose, kamar na mini wani abu da gangan sbd ka yi pushing nawa daga rayuwarka, I don’t deserve that from you, I sacrificed a lot for my love for you” Kuka take sosai fuskarta tayi jajir har tana wani ƙaramin tari “I love you Abraham, har ban san adadin son da nake maka ba, dalilinka ba sunan da ba a kirani da shi ba, karuwa ƴar iska sbd kawai ina binka duk wata ƙasar da nasan zan sameka, wanda kuma ba yin kai na bane, na kasa jure rashin ganinka ne, zuciyata na yaudarata na fahimci babu abu mafi a zaba a rayuwa irin son da wanda baya son ka, Daddya kullum faɗa yake mini, na watsar da sauran karatu da aikin da nake da buri na watsar da komai just because you, sbd i love you ina sonka ina sonka Spider” Khalil ya yi shiru a taushashe kuma ya ce “Ki ɗaukeni matsayin destiny ɗin ki” Da sauri Debaka ta ce “Ƙaddara? To ai ko ƙaddara ta shafawa soyayyar da nake maka lafiya, ƙaddara kuma tayi kaɗan ta shiga tsakanin zuciyata da naka” Khalil was speechless da gaske yana jin tausayinta tayi sacrificed na abubuwa da yawa kan shi, taya zan fara fahimtar da ita shi MIJIN MALAMA ne? Kamar yadda shi ma ya yi sacrificed abubuwa da yawa akan Jee ƴar madara calmly ya ce “Me kike so?” Ta ce “I need you, I don’t need for one day, I need to live with myself for years and life” Ya kama hannunta ya riƙe cikin nasa ya yi shiru sai kuma ya ce “Just pray” Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye a hankali ta miƙe tsaye ba zato ya ji ta ƙanƙame shi tana wani irin marayan kuka daidai nan kuma Majeederh ta buɗe ƙofa ta fito sbd ta kasa runtsawa, tayi tsaye with shocked tana kallon su, so da gaske yake feelings ɗin sa a lokacin ba nata bane, ko an ɗaura musu auren ne? A hankali ta ji ya ce “Sorry dear, ke tawa ce u knw i luv u more than anything” Ba iya jikin Majeederh bane ke rawa hatta zuciyarta rawa take, Debeka ta ƙanƙame Khalil ta ce “Are u sure?”
“Absolutely SURE, U’re my first love right?” Ta ɗaga masa kai tana jin wani sanyi a ranta raɗaɗin da zuciyarta ke mata na zullumin rashin sha ya fara sassautawa, Majeederh ta kasa koda motsa ƙafarta ne sosai kuma Khalil ya ji idanunta a kansa yaƙi juyawa ya ce “Jeki” Debaka ta nufi bedroom ranta fes, ya juya ya kalli Malama Majeederh yaga hawaye kwance a Idanunta bai ce mata ya kwanta saman kujera, ta rufe ƙofar nata bedroom ɗin ta ƙarasu wajan kujera ta zauna a gefe bai ce mata komai ba, a hankali kuna ya ji ta kwanta a saman shi tare da yi masa rumfa numfashinta na fita da ƙyar sai a lokacin yaji zazzaɓi ne a jikinta sosai haƙoranta sai haɗuwa suke waje guda, ya buɗe idanu sosai ya ce “Sick?” Ta kasa magana ya buɗe rigarsa ya shigar da ita jikinsa da kyau yana covering ɗinta da hannayensa zafin zazzaɓin ya fara jikinsa suka raba shi 50²….. Washegari gari kiran sallar asuba ya farkar da Khalil daga bacci ganin babu Majeederh dai ƙamshin turarenta na MORESQUE Midnight data bar masa, Wanka ya fara yi da warm water ya shirya cikin wata tattausar Muslimi thobe jallabiya mai sulɓi da taushi gray colour, ƙafarsa sanye da Mon mule slippers mai kyau ya fito a cikakken matashin namiji mai ji da kuɗi kuzari da cikakkiyar lafiya ya nufi Masjid, kafin ya dawo Debeka ta tashi duk nauyin baccinta da lazy ɗinta ta haɗa masa coffee mai zafi wanda ya sha Honey, sbd kawai ta ƙara siye zuciyarsa, yana dawowa wajan 6:1 yaga babu Majeederh kenan ta tafi ba umarninsa without sayed goodbye to him?.. Misalin 11 na safe Khalil ya shigo cikin parlourn sanye da Single Breasted suit bronze colour ya saka Chelsea-style boots shoe hannunsa maƙale da Rolex dake daga nan wani waje zai shige wanda yake very important to him, ya maƙala bluetooth sai bandana daya saka ya tare sumar kansa, ya ƙarasa shigowa cikin parlourn ya zauna saman kujera a hankali ya ce “Mami, Maa, Uncle’s Everyone good morning” Yaya Bilkisu ta ce “Kana lafiya Ibrahim?” Ya ɗan yi murmushi kawai Uncle Isma’il ya ce “Mahaifinka ya sanar damu an ɗaura aurenka, kuma ya sanya baki akan a baka matarka Hawwa’u ku tafi” Khalil ya yi shiru Uncle Isma’il ya ɗora da faɗin “Yanzu ƙasar zaku bari ko ya?” Sai a lokacin ya ce “Ba yanzu ba” Uncle ya ce “Ohk a Kano zaka zauna?” Ya jinjina kai Yaya Bilkisu ta ce “To wanne gidan? Ko gidanka da na ji labari?” Ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunsa masu maiƙo ya ce “Wani daban” Yaya Bilkisu ta ce “Wani daban ina? Ya kake magana a gutsire Ibrahim, are okay?” Ya rufe idanu yana sauke numfashi shi kansa bai san meke damunsa ba ya ce “Nasarawa G.R.A, lafiya Road” Uncle Isma’il ya buɗe ido ya ce “Wannan unguwar manyan mutane ce ai, wasu manyan ƙosushin ƙasa, da masu kuɗi da manyan ƴan kasuwa da ƴan siyasa ke zama ciki, kuma ma lafiya Road ka ce?” Ya jinjina kai kawai Uncle I ya ce “So gidan haya ne ko ya?” Khalil ya ce “Na jima da ginawa sbd tsarin turawa ne, ban taɓa yiwa kowa irin zanen gidan nan ba, an riga an gama jiya aka zuba furniture’s da na yi ordered” Sai a lokacin Uncle Bello ya ce “Ma sha Allah, sannu da ƙoƙari Ibrahim” Maman Alpha ta ce “Tare zaka ajjiye su gida ɗaya?” Ya jinjina kai kamar ba zai mgn ba sai kuma ya ce “They’re my wives, tare zamu zauna” Ta jinjina Yaya Bilkisu ta ce “Kayi mantuwa” Ya buɗe ido alamar mefa ta ce “Lefe” ya ce “Sorry? Mene haka” Ta ce “Baka san lefe ba?” Ya ce “Yau na fara ji” Nan tayi masa explanation sosai ta ce “Kaya ne da akewa matar da mutum zai aura, wanda kuma responsibility ne na mijin, a kwati ake zuba kayan, atamfa, lace, shadda, Abaya, inner wears, perfumes, kayan kwalliya, everything na mace ring, necklace, shoes,bags….” Ya tare da faɗin cewa “Inner wears, I’m the only person daya san size na bra da pant nata” Majeederh dake ƙoƙarin fitowa parlourn tayi saurin juyawa sbd abin kunyar da taji khalil ya yi sam magana ba tayi masa wahala yadda ya ayyana haka zai faɗa Mami ta ce “Gobe za a kai maka matarka In sha Allah, so zamu je muga gidan sai ka bamu address” Wayarsa ya zaro ya yi kira sojojin da suke gidan ya shaidawa za a zo aga gidan kuma ya faɗa musu sunan wanda zasu, Khalil ya miƙe tsaye Mami ta ce “Majeederh na ciki ai” Ya girgiza kai ya ce “Ba wajanta na zo ba” Ya yi ma su Uncle’s sallama. Majeederh na zaune a bedroom ɗinta ta haɗe kanta da qiwwa idanunta rufe, Maman Alpha ta zauna ta ce “How was your body?” Majeederh ta ce “Allhamd” Maman Alpha ta ce “Kinga abin da careless naki yaja ko? Kin sakarwa wata mijinki sbd shirme yanzu da kika bar musu gidan da sassafe mene ribarki? Bayan kin san a jiyan ba matarsa ba ce? Kuma kin san ita ba addini ɗaya muke da ita ba, ai sai ta raunata na shi” Idanun Majeederh ya ciko da hawaye ta ce “He don’t love me, na yanke shawarar bar musu gidan ita ce first love ɗin shi fa” Maman Alpha ta ce “Bari kiji shi namiji ba a masa haka musamman irin naki mijin da gane halinsa abu ne mai wahala, Khalil namiji ne da yake son Soyayya, yake son kulawa, baya ƙaunar kunya cikin al’amarin auren shi, Khalil love food, yana da zuciya sosai da kuma taurin kai, babba abu wanda zai iya baku matsala shi ne; zafin kishinsa, yana acting madly idan ya ganki da wani” Maman Alpha ta kama hannun Majeederh ta ce “Ina aiki da human rights ina cin karo da careless na mata akan mazajen su, wanda shi ke kawo dalilin rabuwar auren, Majeederh u have to understand your husband, amma kin ƙi bawa zuciyarki dama ta kula da mijinki sbd kina ganin he’s too young to be your husband, ko mene a ƙanƙantar shekaru ohho, bayan yanzu baki isa ki faɗawa mutane cewa Khalil 20yrs yake ba ya yarda ba, age is just a number right,Age is nothing but a number, to which we have attached great significance. Somehow we have given more meaning than we should, and so we let a number to control our life. The truth is that age does not define us, or our destiny, because it is not our age that counts, but our attitude, dan haka make this happen plx dear, ki duba sauran ƴan uwanki kowa ya gidan mazajen su gwanin sha’awa, suma su Raihana ina tunanin akwai matsala, kada kiyi saken da wata zata rabaki da mijinki” Maman Alpha ta sauke ajjiyar zuciya ta ce “Wata zata yi shekaru da mijinta amma wlh bata ma san mene yake so ba, na dangane da zaman takewar da turakar miji, wani namijin opening yake abu zai faɗa miki mistake na dan gane da kwanciyar ku a gado, wani kuma zai miki kara sai dai kiji kishiya” Majeederh ta ce “Shi fa faɗa ne da shi, baya amsar uzuri sai ya yi kamar zai daki mutum” Maman Alpha ta ce “Halitta ce, ai baki isa ki sauya masa halitta ba, kawai idan yana faɗan kiyi shiru ki jisa da kunne kada ki kuskura ki tanka shi idan yana faɗan, sai ya huce kin fahimci ya nutse sai ki kawo masa maganar ki bashi haƙuri tare da explanation, I’m sure zai baki haƙuri ai ba’a iya namiji haka ko kaɗan kin ji ko?” Ta jinjina kai ta ce “Sai batun gaisuwa, ya zame miki dole kina gaishe shi safe yamma dare, gaisuwa ba ita kenan ba, ko fita ya yi Kiyi texting nasa ki ki ya yake? Ki masa addu’a sosai ai riƙe miji duk dabaru ne ba wani boka ba malam, kawai tarbiyya ne da ilimin cikakkun yaran Hausawa, ki fahimci mijinki da kyau ki gane me yake so a jikinki sai ki a dana shi ki gyara sosai” Wata kunya ce ta kama Majeederh ta rufe Idanunta ita kam yanzu me zata iya cewa Khalil yana so a jikinta? Ai bata na bashi wani opportunity gane hakan ba Maman Alpha ta ce “Ahha, ko sabani kuka samu da shi kada ki yarda abokiyar zamanki ta sani, a gabanta ki nuna kefa ƴar iska ce ta gaban kwatance ki nuna zallar bariki, ke kuma idan kun shige ciki da mijinki kuna iya kashe kan ku ma don faɗa, ki zauna kina masa abinci kala-kala ki kula da cikinsa ya samu nutsuwa da ke, touching, caressing, hugging and holding, A hug, a shoulder squeeze, a handhold, even a pat on the back suna masifar ƙara namiji shauƙi akan mace” Maman Alpha ta ce “Ki girmama shi, kin ki ina ta cewa ki girmama shi ko? Uhm! Respect him. There is no human being who doesn’t love to be respected. Picture the kind of respect you think you deserve and imagine he feels the same way or imagine those were his exact needs to. Make him feel, not only through your words, but actions too, that you value his presence in your life” Murmushi Maman Alpha tayi ganin yadda Majeederh ke sunkuyar da kanta ƙasa kamar munafuka ta ce “Na san halinki, musamman da baki san mene soyayya ba, baki da friends ba kuma zaki zauna ayi hirar haka dake ba, amma kinci ƙarya kice kullum namiji ne zai zo ya sameki, Do the dew. No one likes a figurehead, and certainly not the man whom you chose to spend the rest of your life with. Don’t always expect him to take the initiative while you lay on the bed waiting. Taking initiatives at times makes him feel wanted. But most of all be natural at bed. Don’t over do it. It can be a turn off.Ignite your sensitivity. Be sensitive to him most especially in bed. Apparently, men are hypersensitive creatures when it comes to sex. The feeling of being unable to satisfy his partner sexually is very discouraging for him. Likewise, showing dissatisfaction towards his performance in bed may put down his morale. Compliment him on his performance, and tell him that he makes you feel good at bed. This will invigorate him, and boost his spirit, and he will be able to perform better……,” Salati da ihun daya cika gidan har ya shigo cikin bedroom ɗin ya sanya Maman Alpha yin shiru tare da miƙewa tsaye, Majeederh ta miƙe jikinta na rawa ta ce “Maybe faɗa kuma yake da wani” Maman Alpha tayi jim ta ce “I don’t think so, and….” Ai bata ƙarasa faɗa ba suka sake jiyo wani ihu da kururuwa suka kwasa da gudu zuwa Main parlourn…

Kada ku sani yin Rushing ni nake rubutawa to a bari na yi a nutse ban iya gaggawa ba duk gajiyar da na yi…. Idan Allah ya taɓa zuciyata na yi wani posting zuwa can an jima🤓

NA’IMA SULAIMAN SARAUTA
NIMCYLUV
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *Husband and wife*

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button