Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 31

Sponsored Links

Kasa karɓar wayar Aneey tayi saboda kanta da yayi mata nauyi Hasina tayi mata wani murmushi ta juya ta fice mata daga falon a ƙofar ta tsaya tace “yanzu ne wasan zai fara da fatan kin nemi filin bugashi” itadai guri ta samu cike da sanyin jiki ta zauna zuciyarta sai zafi take ɗauka a hankali ta rinƙa karanto addu’ar da tasan zata sanyaya mata zuciya da kuma istigifari.
Wayar ta ɗauka ta buɗe data gabanta na faɗuwa ganin Hassy ta turo mata saƙon video sunkai uku a wayarta batabi saƙon kowa ba ta buɗe na Hasina ta fara dubawa cikin wani firgici ta zabura ta miƙe ganin abinda ko a wasa ko a mafarki bata taɓa tunanin gani ba mijinta ne kwance da yayarta Hasina sunata more junansu yana nishi yana kiranta yana Hassy ohhh Hassy kiyimin haka haka zakimin daɗi ahhhhh!…..”
Tashin hankalin data shiga ne yasata jifa da wayar ta zube a kujera daidai lkcn daya fito daga ɗakinsa cikin yanayi na tashin hankali ya matso saboda ganinta da yayi zaune jikinta sai rawa yakeyi tana kuka tsugunnawa yayi gabanta yace “kuka dai kuka dai Wyf meye yayi zafi?” Janyewa tayi ta miƙe ya riƙota da sauri yace “wai meyene?” Bata bashi amsa ba ta kwace tayi ciki a guje yabita da sauri ta datse ƙofar ya buga yaji ta sanya mata key jinjina kai yayi ya juya zai fice yaga wayarta a yashe a ƙasa ya ɗauka ganin video nayi yasashi neman guri ya zauna ya zubawa wayar ido miƙewa yayi a razane yace “ya Salam ya haka?” Da sauri ya goge jikinsa na rawa ya fice daga gdan ya nufi part ɗin Maryam ya shiga ya tarar dasu ita da Hassy sunata busa shisher.

 

Damƙar wuyan Hassy yayi ya bugata da bango yana huci idanunsa sun kaɗa sunyi jawur ihu Marry ta fasa daya janyo hankalin Mom ta shigo a guje suka nufeshi suka ƙwaceta daƙyar tuni ta suma jini sai bin fuskarta yakeyi Abdulmunaf ya kamashi ya riƙe yana ƙoƙarin ƙwacewa yana cewa “wlh idan yarinyar nan batabar gdannan ba saina kasheta Mom kice tabar gdannan” kamosa tayi tace wai meye yake faruwa ne kaifa baka iya fushi ba koma meye tayi maka ai taci arziƙin matarka”
Suna tsaka da tattankawa da Mom da Abdulmunaf wani bafade ya shigo ya zube a gabansa yace “Ranka shi daɗe Gimbiya ta fice daga sashinta da alamun kuma bata cikin nutsuwa” wata zabura yayi a guje yayi waje yana cewa “ina? Ina ta tafi meyesa kuka barta ta fita” nandanan suka bazu a gidan lungu da saƙo suna nemanta basu ganta ba abinda ya bala’in tashin hankalin Abdu tuni jiri ya ɗebeshi yayi baya luuuuu ya faɗi nan fah King Abdul’Mutallab ya shiga tashin hankali ganin ɗansa yana neman rasa rayuwarsa take yasa akabada cigiyar nemanta.
Amma ina ta gaza ganuwa.

Related Articles

 

*********

Ita kuwa tunda tabar part ɗin nata ta nausa wani ɓangare na gdan sarautar taje ta zauna cikin wasu bayi dake keɓance a gdan basu santa ba saboda haka bata sami matsala dasu ba sukayita kallonta suna mamakin inda ta fito.
Shugabar bayin ta samu tace tana buƙatar kayan aiki aikuwa basuyi musu ba suka bata tasa ta koma gefe ta zauna tanata kukanta me taɓa zuciya wannan bala’i ya isheta gabaɗaya rayuwar gidan tayi mata ƙunci mijinta farkan yayarta ya kwanta da ita ya kwanta da yayarta wannan wacce irin masifa ce ita meyasa komanta yake zuwar mata da tsanani tabbas ko ta wanne hali sai tabar gdannan itakam ta hƙr da zama dashi bazata iya kallonsa da wannan mummunar kamar da yayima kansa ba bata taɓa tunanin har yanzu suna tare da Hasina ba.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button