Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 33

Sponsored Links

Murmushi Aneey tayi batare da tace komai ba Hassy ta fice ita kuma ta koma ta kwanta zuciyarta wasai ko ba komai tayi nisa da mijinta zata samu nutsuwar zuciya tana ganin kiransa taƙi ɗagawa saida taji tsayuwar motarsa ta gyara kwanciya tama ƙi fitowa ya tsaya akanta yana mamakin kafiyarta da taurin zuciyarta.
Zama yayi a kusanta ya ɗora hannunsa a cikinta yace “nasan nayi miki laifi fa Wyf ki fahimci mijinki yanzu dai Bama wannan ba” zubewa yayi a ƙasa yayi knelldown yace “banida wata daraja dana cancanci tausayinki da jinƙanki saidai ni na kasance me tarin zunubi Allah kaine shaida kuma kaine zaka kareni ina roƙonka ka nisantani da duk wani abu da zai Girgiza zuciyar farin cikina kuma ka bata ikon dubana ta tausayamin tayimin afuwa nasani kaima munayi maka laifi kuma kana yafe mana munacin darajar annabin Muhammad (S.A.W) Wyf naci darajarsa don Allah”

 

Jinjina kai tayi taja ajiyar zuciya Annabi Muhammad yafi gaban wasa a gurinta, da sanyin jiki tace “ya wucce” wata runguma yayi mata
ya ɗora bakinsa a nata suka saki ajiyar zuciya ba mantawa tayi ba ba gogewa yayi a ranta ba sanin cewa ƙaurace masan ma shima kamar bada lasisi ne garesa hakanan ta saki jiki ta faranta masa sukayi wanka yajata suka fice suka shiga gari wani gurin saida motoci yayi parking yace ta fito hakanan ta fito suka shiga wajen maneger sukaje suka gaisa yace da manajan yanason a kaisa ɓangaren motocin mata babu musu aka kaisu suka zagaya sosai saida suka zagaye gurin sannan suka tsaya a tsakiya yace ta zaɓi wacce tayi mata.
Zaro ido tayi tace “Ni Prince ni kuma? Me zanyi da mota waccan mafa daka bani har yanzu ban fara amfani da itaba”.

Related Articles

 

Lumshe idanunsa yayi ya kamo hannunta yace “zanyi miki kyauta da dukkan mallakina har sai kin daina fushi dani” murmushi tayi tace “ai na daina ka daina salwantar da kuɗaɗenka a kaina………” Kamo hannunta yayi ya nuna wata baƙar Honda LE yace a fito masa da ita a duba masa ita sake kallonsa tayi tace “ai wannan bata mata bace” kama kunnenta yayi yace “bakyaji ko?” Dariya tayi masa data sanyashi jin wani shauƙin ƙaunarta ya janyota jikinsa ta kwantar da kanta tace “ya zanyi da kai tunda ka koyamin sonka My Prince ka tausayawa zuciyata kada ta buga ka daina wlh inajin idan na ƙara samunka da wannan matsalar zan iya haɗiyar zuciya……
Rufe mata baki yayi yace “kiyi shiru don Allah ki daina dawomin da jiya yau” bakinta taja ta kulle suka nufi mota suka tafi bayan an kammala cinikin motar tana cike da farin ciki zuciyar mace har ta manta da abinda ya faru ta zage wajen nunawa mijinta soyayya tare da aminta da alƙawarinsa na cewa hakan ba zata kuma faruwa ba.

 

*******

Hasina koda tabar gdan sarautar bata bar Niger state ba tana cikin garin Minnah ta samu wani babban Alh ta sashi ya kama mata gda ta fara baje kolin karuwancinta tare da cin alwashin ganin bayan ƴar’uwartata da take kallo a maci amana sannan taci burin babu wani da ya isa ya rabata da Abdu hakan ya bata damar samun wata hatsabibiyar ƙawa Zainab ta shige mata gaba wajen samun wani shahararren boka yaci mata alwashin.
Wannan auren sunansa ƙararre zaiyi duk me yiwuwa yaga ya rabashi sannan yayi mata kiranyen Abdu gareta ta yanda duk inda yake sai ya nemota, taji daɗi sosai ta koma gdanta ta baje aiki sosai kwananta uku tana aiwatar da sihirinta da dare wajen takwas saiga wayar Abdu ya kirata ta kalli Zainab suka kalli juna suka kwashe da dariya Zainab tace “Dan ja masa aji karki ɗaga” harararta tayi tace “haukama kenan kawai naƙi ɗagawa yaki sake kira” karawa tayi a kunnenta tace “hello” ajiyar zuciya ya sauke yace “Hassy ina nemanki fah urgent” murmushi tayi tace “toh ikon Allah ta barka kenan” kawar da zancen yayi da cewa “ina zan ganki wlh a matse nake ke nakeson naci yau” taɓe baki tayi tace “bananan naje Kano” ƙasa yayi da muryarsa yace “please don Allah kada ki jani a ƙasa ni ki faɗamin inda kike a Kanon zanzo yanzu”

 

Ganin ya kamu a hannunta yasata jan zuciya tace “ina nan cikin gari” take tayi masa kwatance yace mata “Ok ki jirani yanzun zanzo” daga masallaci bai koma gdanba ya wucce inda sukayi zasu haɗu zuciyarsa cike da ɗoki yanajin happy na zaiganta, ya jima a gurin sannan ta iso sanye da wasu riga da wando matsattsu da suka fito da surarta itama tanada suma kamar Aneey hakan ya bata damar donnut da ita taci uban glass no respect sai ɗaga hanci takeyi.
Horn yayi mata hakan ya bata damar ƙarasawa gareshi ta buɗe motar ta shiga suka kalli juna yayi mata murmushi yace “ina zaune naji yau idan ban kasance dake ba zan iya mutuwa” zaro ido tayi tace “mutuwa kuma Abdu meye yayi zafi ina Matar taka?” Tsuke fuska yayi yace “tananan ta kusa haihuwa ai EDD ɗinta saura kwana shidda ya cika” taɓe baki tayi tace “kuma wai cikin na gaske ne?” Shiru yayi mata ta kuma cewa “nifa Abdu wlh har yanzu inason aurenka gsky kasan yanda zakayi ka shigar dani gdanka” nanma baiyi mata mgn ba ta rinƙa bashi kwatance har suka isa gdan yayi parking ta kama hannunsa suka shiga ciki ta kulle ƙofar tare da shigewa jikinsa ta maƙaleshi ta ɗaga kanta ta sanya bakinta cikin nasa tace “nayi missing wannan big dick ɗin naka My Abdu kabani na ƙoshi Ni takace kaji”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button