Hausa NovelsZarrah Hausa Novel

Zarrah 39-40

Sponsored Links

39-40*_

 

Ya lura da canji yanayinta daga yanayin damuwa zuwa na walwala hakan yayi masa dadi a qasan zuciyarsa a zahiri kuwa gimtse fuska yayi ya bude mata motar yace “ki shiga ku gaisa da Inna bayan Magrib zanzo na daukeki” taji dadi har cikin ranta duk da zuwa lkcn Biyar ta gota ta bude ta dauki jakarta ta fita tanajin shauqin kewar Innanta tana shiga gdan ta kwasa da gudu tana kiran “Innah Innata Fito ga Ma’unki tazo ganinki” fitowa inna tayi da sauri burinta tunda ta dawo taga ma’unta taga yanda ta koma samada shekara goma rabon data ga wani abu dazai haskaka ruhinta kamar ganin da tayiwa Ma’unta.
Da gudu Ma’uh ta fada jikin Innah suka rungume juna tace “Innah yanzu kina ganina sosai fadamin wanne kalar kayane a jikina?” Murmushi Inna tayi tajata daki tana qarewa goshinta kallo suka zauna tace “Uwata baki rabu da shirme meye ya sameki a goshinki?” Sai yanzu ta tuna da ciwon dake goshinta tayi ajiyar zuciya daidai lkcn da Aseem ya shigo Inna nayi masa sannu da zuwa.

Related Articles

 

Murmushi yayi yana shafa sumar kansa yace “jiya da taji dawowarki ta dameni da sai tazo taganki yanzu ma daga makaranta take harda yimin kuka wai ita idan ban barta tazo ba zata daina kulani” yana mgnr yana kashewa Asmah datake kallonsa ido, murmushinsu na manya Inna tayi tace “banda abinki ma’ulle lfy ai ita ke buya kuma ai yana yakiltarkk nidai fatana ayi biyayya ayita hqr” sunkuyar dakai Asmah tayi a ranta tana raya wannan mutum kwai makiri wato nunawa duniya yakeyi shi mutumin kirki ne bayan a zahiri yana dafata da ruwan jikinta.
Miqewa yayi yace “ki shirya bayan magrib zanzo na daukeki” batace masa komai ba ya fice Inna ta dubeta tace “ke haka kike kuma irin naki shashancin kenan mijinki zai tafi baza kibisa kuyi sallama ba” numfashi ta sauke tanajin zuciyarta na karyewa tace “kuma Inna meye yasa daya biya miki kika yarda kikaje akayi miki aikinnan?” Zubanta ido inna tayi tana nazarin furucinta kafin ta gama tunanin inda kalaman suka dosa taji tace “shiyasa kullum bana wata qima a gurinsa baya ganina da gashi ban wucce cin mutuncinsa ba saboda kawai yaga idan ya baku kuna karba Innah da zaku daina da naji dadi”
Sosai Inna take juya kalaman na Asmah tanason gano abinda take haska mata, zamewa tayi a qasa tace “wlh Inna banida wani kwarjini a gurinsu musamman mahaifiyarsa…..” Rufenta baki tayi tace “shikenan ya isa Jiddarh ta fadamin komai kici gaba da addu’a insha Allahu Allah zai kawo mafita”

 

Bata qara cewa komai ba suka shiga wata hirar daban nan Inna take fada mata Dija cikine da ita tama kusa haihuwa itama Rabi’ah haka sosai tayi murna tare dayi musu fatan sauka lfy ta tashi ta zubo tuwon Inna me dadi da yaji man shanu da daddawa taci tayi hani’an ta bude jakarta ta dauki magungunanta tasha, bayan sunyi sallar magrib suka kafa sabuwar hira dadi Asmah takeji tare da gdy ga Allah daya bawa Innanta lfy, bakwai da rabi kuwa ya kirata yace mata yana qofar gdan badon taso ba harda hawayenta ta tashi Inna ta bata yajin daddawa da bushasshiyar kubewa da daddawa dakakkiya tace “naga mijinki yanason tuwo sosai ki rinqa yimasa” murmushi tayi a ranta tace Inna batasan irin zaman da sukeyi da wannan makirin mutumin ba shiyasa har take fada mata abinda zatayi masa.
Tana zuwa ya bude mata motar ta shiga yaja suka tafi ko yanzun ma babu me cewa wani gdan Aunty Aseemah yakaita sosai Aseemah tayi murnar ganin amaryar qanin nata karon farko a gdanta aikuwa yasha tsiya tace “lallai kace zarrah tazo Asma’u taci gari an fara nunata a dangi” tsuke fuska yayi ya dubi Asmah dako arziqin dagowa basu samu tayi ba ya juya yace “ku gama gaisawa kafin nayi sallar isha” fita yayi suka gaisa nan Aunty Seemah ta shiga bawa Asmah shawarwari itadai jinta kawai takeyi harta gama ta dauko mata wani farfesu ta kawo mata tace “tunda yacemin zakizo naji dadi nace shima dole yaji dadi wannan maganin takanas yake daga Chadi wata maqociyata tasa aka kawo matashi qa’idarsa shekara guda yakeyi a jikin mace yana aiki”
Taso ta gardamewa cin naman da ruwan tsumin domin ita bataga amfaninsa gareta ba kawai tayita ciwa kanta damuwa wanda takeyi dominsa batama ishesa kallo ba, yanda Aunty Seemah ta dagene yasata dole ta zage taci naman sosai aikuwa taji dadinsa dama Asmah da nama akwai Amana, ci tayi sosai wanda ta rage aunty Seemah ta cinye ta gama shan tsumin data kasa gane dame akayisa kenan ya shigo idanunsa na kanta ta kawar dakai sosai Seemah har cikin ranta taji babu dadi data fahimci har yanzu akwai sauran qura tsakaninsu taja Asmah daki ta qara bata shawari har kunya tabata ta sake hado mata wasu magungunan da addu’o’i ta rakota har mota da ragowar naman a kula ta shiga suka tafi suna dagawa juna hannu daganan kuma gidan Hajjah ya nufa tana parlour zaune ita da Dad suka shiga Dad yana ganinsu ya saki baki yace “Yau dai ka fanshi kanka son aure kusan shekara bansan fuskar yata ba” da sauri Hajja ta dubesa tace “yarka kuma?” Shareta yayi kamar baiji ba don yasan dabin daki tsakaninta da dannata akan amaryar tasa suka zauna cikin kunya Asmah ta gaida surukin nata dattijon arziqi yayi musu fatan alkhairi da zuri’a ta gari Aseem ya amsa da amin din da ta sanyasu dukkansu kallonsa shi kansa saida kunya ta kamasa ya sosa kai.

 

Itako Hajja takaici ne yasata miqewa tabar gurin tarasa wacce irin tsana tayiwa Asmah da idan ta ganta zuciyarta har tashi takeyi ta rasa ta wacce siga zatayi maganin asmah ta rabata da danta guda daya namiji tal a duniya ta rasa wacce jaraba ta hanashi yayi mata biyayya akan wannan yarinyar, sosai yayi mata famin miki ta rinqa zarya a tsakiyar dakin tana tufkawa da warwarewa.
Leqowa yayi yace mata “Hajja mu mun tafi uwar harara ta zabga masa data sashi ficewa a dakin yabi bayan Asmah data riga tayi gaba suka nufi gida zuciyar kowa tana raya masa abubuwa, suna zuwa ta fice daga motar tare da sunkuyowa tace masa “na gde” iyakar abinda ta furta masa kenan ta tafi ta barsa da sanyi jiki da wata irin kasala me tsinka gabbai yafi 30 minutes a motar ya kasa fitowa saboda lakarsa data kasa aiki kafin ya qoqarta ya fito ya nufi part din Mimee har yanzu fushi yakeyi da ita ya shige dakinsa yayi wanka ya fesa turare yayi shafa’i da wuturi ya haye gadonsa ya kwanta ya dauki wayarsa ya hau sama ko zai samu sauqin abinda yake damunsa, kallonta yayi a online ya duba agogo goma harda kwata a ransa yace me takeyi a online yanzun?” Ji yayi kawai gabansa na faduwa zuciyarsa na raya masa abubuwa aikuwa ya miqe zunbur ya zura doguwar rigarsa ya bude qofar ya fita.

 

 

Lkcn Asmah ta dade da mutuwa a parlour daga kallo bacci ya dauketa TV a kunne tayi daidai cikin wata yar iskar sleep gown purple iyakar cinya fararen santala²n cinyoyinta da suke cike tam da tsoka sai daukar ido sukeyi rigar ta dage ta dawo sama har shatin pant dinta idonsa ya gano, tuni gabbansa suka kasa aiki jijiyar dake kai saqo cikin kwanyarsa ta tsaya cak sai wani faduwar gaba daya ziyarceshi ya duba yaga har yanzun datar ta a bude take ya hango wayar ta kifata akan cikinta da alamun amfank take da wayar bacci ya sauketa.
Daqyar yaja qafarsa ya isa kanta ya sake zubanta ido yanajin yawunsa na tsinkewa a hankali ya tsugunna ya daga hannunsa yakai qirjinta ya dauki wayar yayi zaman dirshan ya fara dubawa cikin group din dominki yar gatane suke gabatar da topic sosai topic din yaja hankalinsa ya kuma qara masa damuwar dake damunsa yana karantawa jikinsa na rawa yau yaga manyan wada wadai babu kunya sun zage sai koyawa mata yanda ake sarrafa bura sukeyi aikuwa ya jiyowa kansa bala’i, kashe datar yayi ya ajiye wayat ya zubanta ido Asmah sakarya ce indai tayi bacci sai a saceta ma bata sani ba, abinka da rashin sani ya daga hannunsa zaikai jikinta yakai sau goma yana mayarwa saboda tsoron tujararta tashi yayi da sauri dabara ta fado masa ya fita ya bude motarsa ya dauko Allurar bacci cikin wadanda ya siyo dazun zaikai asibiti ya hadata ya jijjiga ya koma dakin da sanda ko qofar bai rufe ba saboda kartaji motsi ta farka ya isa kanta ya sanya hannu a tsorace ya bude lallausar cinyarta ya saita allurar ya tsira mata dake bashi da zafin hannu motsi kawai tayi kamar zata tashi tayi miqa ta sake bajewa abinta.

 

_Comments_
_Share_
_Vote_
_Please_

 

_*Oum Hairan*_
[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

 

_*Fauziyyah Tasiu Umar*_

 

*ELEGANT ONLINE WTITERS*

 

_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button