Hausa NovelsZarrah Hausa Novel

Zarrah 27-28

Sponsored Links

27-28*_

 

Miqewa Asmah ta sakeyi ta nufi freegde harda dan gudunta na iskanci ta dauko lemo da ruwa ta ajiye masa a side table din kusa dashi ta qara matso masa dashi ta nufi kitchen ta dauko cup na glass ta dauki lemon ta tsiyaya masa ta miqa masa shiko maloho banda kallonta babu abinda yakeyi, kashensa ido tayi tace “inason sanyaya zuciyar duk wanda ya sanyaya tawa musamman ma kai mijina” sake miqa masa tayi ya karba ta juya tace “ni natafi na sake wanka” ashar taji Mimee ta saki ta miqe tace “ashe kawai karuwa ka dauko mana wlh baku isa kuyimin karuwancin nan a gdannan ba kutmar ubancan……”
Tabe baki Asmah tayi tayi ficewarta ta nufi part dinta tayi wanka tayi sallah ta dawo parlour ta kshingide abinta ta dauki wayarta ta fara dannawa bayan Sallar Isha ta haye sama ta cire kayanta tasa na bacci ta haye gado har bacci ya fara daukarta taji ana taba qofar miqewa tayi da magagin bacci ta bude taja baya da sauri ganin fuskarsa babu annuri yasata shiga hankalinta ya tako ya shigo dakin yana qare mata kallo tare da ajiye ledar hannunsa ya farabin dakin da kallo bayan ya gama ya mayar da dubansa kanta ta wani rakuye jikin wadrobe har yanzu fuskarsa a daure take ya taka gabanta batayi aune ba taji ya cafki kunnenta

 

 

Qara ta saki ya dora hannunsa a bakinta yace “karki kuskura ki sani ciwon kai dan ubanki ni sa’anki ne da zaki rinqa yimin wannan iskancin da karuwancin naki?” Sunkuyar da kanta tayi tana matsar hawaye ya saki kunnenta ta dauka sauqi ta samu kawai taji ya damqi gashinta da qarfi ai batasan sanda ta saki qara ba ya sake toshenta baki ya hadata da bango ya matse ya dago kanta da qarfi ya matse bakinta ta rinqa turjiyar qwacewa yaqi sakinta sai hawaye da takeyi har saida yaga jan lips dinta ya tsage ya fara zubar da jini sannan ya saketa ya cillata gadon yace “shashasha kawai kalleki kamar 1 kenan harji kike kin isa mace zakike hadani fada da matata sabida makirci irin naku na yayan matsiyata idan suka samu guri” numfashi ya sauke yace “kuma duk ranar da kika qara yimin abinda kikayimin yau wlh saikin gane kurenki saina goge miki hadda zaki gane ni ba abokin wasanki bane idan kinsan bazakiyi aikin dana baki ba saina canza miki tunda kin zama yar iska”
Zama tayi a gurin da take tsaye ta Dora hannu akanta ta rusa wani ihu yaja baya da sauri tare da dakanta tsawa yace “kewai mahaukaciyace ne?” Miqewa tayi baya tace “eh din ina ruwanka dani kuma bazaa daina aikinba aiba donkai nakeyi ba kasan badan tsoronka nakeyi ba arziqin uwata da kake tsiyatawa kakeci banda haka kai ka isa nayi maka biyayya man…..”

 

Cafka yakai mata ta qwace da sauri ta fada bandaki ta datse tace “bakin nakama da babu zaqi yawun naka qarni yakeyi ko sweet bakasha kuma ka ficemin daga dakina kazo kallon bulus to yaro garama ka tafi kafin nayi maka Ehun kwarto” Takaici ne yasashi murmushi wato tunda yake baitaba ganin mutumin da yakeci masa mutunci ido biyu irin Asmah ba bata tsoronsa ko kadan wai yawunsa qarni😅
Wani takaici ne yasashi juyawa ya fice ya rufenta qofar da qarfi ta sauke ajiyar zuciya ta bude bathroom din ta leqo ganin bayanan yasata fitowa ta murdawa qofar key da sauri ta tsaya jikin qofar tana mayar da numfashi har yanzu kuka takeyi tana baqin cikin zagin cin mutuncin da yakewa iyayenta da tanada iko da tace ya dena amma tasan nuna masa damuwarta ma qara ingizashi zatayi kukanta tasha sosai ta share hawayenta ta sake watsa ruwa ta kwanta baccinta tayi me dadi batabi takan ledar da ya ajiye ba saida asuba da taji yunwa ta isheta ashe ganima ya kawo mata tayi murmushi ta miqe ta nufi kitchen ta dumama naman taci tayi hani’an ta kora da lemonta me sanyi ta sanya hijjab dinta ta fice saida taje training space din sannan ta cire hijjab din ta rataye jikin ragan qwallo ta fara motsa jikinta duk abinda takeyi Aseem na sama jikin window na dakinsa yana kallonta ya kasa dauke idonsa akanta komanta baisan meye yasa baya gajiya da kallonta ba ajiyar zuciya yayi lkcn da yaga ta miqe ta dauki hijjab dinta tasa ta nufo part din nasu komawa yayi ya kwanta kasancewar yau bazai fita ba sai yamma miqewa yayi ya sake leqawa yaga bata a gurin yasan ta shigo yayi murmushi ya bude qofar ya fita dakin Mimee ya bude ya shiga ya zubanta ido tana kwance saman gado tanata baccinta cikin kwanciyar hankali.

 

Rufe mata qofar yayi ya juya ya sauka qasan ya zauna a dinning din yanajin qamshin girkin nata ya cika gdan yaja fasali qamshin gwanin dadi ya miqe ya nufi kitchen din ya tsaya jikin qofa ya zuba mata ido ta cire hijjab din taci dammara dashi tanata suyar dankalin turawa kunnenta Manne da bluetooth tanabin waqar qwanja ta Mamar tana rawa abinta zame masa kamar TV tayi ita ko nauyin jikinta bataji koda yake ba jikinne da itaba dama uban hips ne da duwaiwaka kawai ke janta,
Dif ta dauke wuta saboda wani baqon abu da taji qamshin turarensa ya fallasa sirrinsa saida yawun bakinta ya dauke lkcn da taji yana yawo da hannunsa a cikin rigarta qasar cibiyarta hannunta tasa ta janye hannunsa cikin soro tuni idanunta suka kawo ruwa tunaninta rashin kunyar da tayi masa ne zai ladabtar da ita qasa tayi ta durqushe jikinta har rawa yakeyi tace “wlh aljanunane suka tashi jiya yanzun ma idan kace zakayimin wani abu sake tashi zasuyi…….

 

Damqar gashinta yayi ta sanya hannunta ta toshe kunnenta jikinta har yanzun rawa takeyi da gashin nata ya miqar da ita ya hadata da kitchen cabinet ya matse qugunta da nasa ya dago fuskarta ya zuba idanunsa da suka kada sukayi jawur da jaraba yace “ashe kuwa yau zaki hau bori a gdannan ai bansan kinada aljanu ba da tuni na tashesu ta qarfi, Yana fadin haka ya murde gas din ya sake mannata da jikinsa ya dago fuskarta ya daure fuska yace “ki daina yimin kukannan banaso na fada miki idan kikaqi kuwa zan saki kuka me dalili yau dinnan” hadiye kukan tayi ya sanya hannu ya balle mata bottle na rigarta ta rintse idonta jikinta na rawar gangi taji bakinsa saman kunnenta ya zura harshenta ciki yana lasar bayan kunnen nata a hankali ya gangaro bakinta ta janye ta sulale qasa yabita da sauri ya bajeta a qasan yabita ya turmushe ya sanya hannunsa biyu ya fara shafa boobs dinta ta qasa yana qoqarin tura bakinsa cikin nata……..

[20/06 4:32 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

 

_*Fauziyyah Tasiu Umar*_

 

*ELEGANT ONLINE WTITERS*

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button