Hausa Novels

  • Daurin Boye 23

    23 Tunda suka dawo babu zancan da suke sai na gidan ayshan mommy na ji bata dai tanka komai nata…

    Read More »
  • Daurin Boye 8

    0?8?   Kebantaccen waje ne da yake ganawa da muhimman mutanensa,wanda a siffa yafi kama da lambu. Waje ne mai…

    Read More »
  • Daurin Boye 5

    0?5?   A hankali take takowa bayan fitowarta daga kitchen dauke da babban tray data shiryo abincin daddy a kai…

    Read More »
  • Daurin Boye 12

    12   Qarfe daya da rabi na rana suka fito daga babban meeting na duka ma’aikatan kamfanin nasa,kai tsaye shida…

    Read More »
  • Daurin Boye 7

    0?7?   Bayan ta kammala sallar tana zaune saman abun salla,yaran gidan na shigowa da daya da biyu,wasu tana nan…

    Read More »
  • Daurin Boye 11

    11   Washegari kusan wunin kitchen tayi,tana yi tana duba agogo kar lokacin da ta yiwa Aliya alqawarin zata je…

    Read More »
  • Daurin Boye 1

      0?1? Sake gyara tsaiwarshi yayi jikin machine din nasa samfurin lifan kirar MOTO B,agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa…

    Read More »
  • Daurin Boye 14

    14   Tun basu shiga bangaren nasu ba ta saki hannunta tana dubanta “Gata nayi miki fa….ruwanki kibar batun a…

    Read More »
  • Daurin Boye 9

    09   A gaggauce ta tsame hannunta daga cikin flour din da take kwabawa ta dauraye hannunta ta goge jikin…

    Read More »
  • Zarrah 53-54

    53-54*_   Ransa ya baci matuqa a rayuwarsa bai tabajin mace mara mutunci mara sanin darajar aure ba irin Mimee…

    Read More »
Back to top button