Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 13

Sponsored Links

PAGE THIRTEEN*

 

Daddy ne ya dago ya sanya hanu ya yafito Umaimah da take shirin juyawa tabi Hameed din ta koma riqe da yaran ta zauna kusa dashi tana kuka me ban tausayi dafa kanta yayi yace “kiyi zamanki anan da yaranki itama Hajiyan bacin raine yasa tace kibishi sukam ai basune sukayi miki laifi ba” ajiyar zuciya tayi tace “na gode Daddy” ta miqe ta shige dakinta ta zaunar dasu ta sake fitowa ta dauki kayansu ta koma wanka tayi musu ta shiryasu tare da nufar kitchen ta hado musu tea sukasha sannan suka kwanta dukkansu suka fara bacci har ita sai rana sosai ta tashi lkcn Hajiya tana kitchen tana girkin rana ta shiga ta kama mata sukayi suka gama so da qaunar yarinyar takeji yana qara ratsa zuciyarta har cikin ranta batajin dadin abinda takeyiwa tilon dan nata namiji amma babu yanda zatayi itama Umaimah tanada haqqi a qwata mata yancinta a gurinsa yasan cewa ba kadara ce me sauqin samu ba abinda yake bata haushi da ita tanayin hakan dominta amma taqi bata hadin kai ta lura nan gaba kadan ma a gabansu zata iya rungumeshi saboda bataga alamun ruwa a idon Umaimah ba.

Related Articles

Saida suka gama girkin suka jera a dinning sannan ta shiga ciki ta taso yaran tayi musu brush suka zauna cin abinci Hajiyan ma ta saki jiki sosai dasu kamar ba itace me cewa a fice dasu daga gdanba bayan sunci abincin sunyi sallah suka dauko qur’ani ta fara yi musu qari suna biyawa sosai suke burge Hajiya tanajin dama Umaimah itace uwar jikokin nata, ranar yini sukayi suna shirmensu sai dare sukaje suka kwanta gadon tabarwa yaran ita ta sauke qaramar katifa a qasa ta rufesu tare dayi musu addu’a tana kwanciya bacci ya dauketa saboda sosai shirmen yaran ya gajiyar da ita.

 

Jitayi numfashinta baya fita sosai ta fara shure² tare da qifqifta ido saboda hasken data gani a idonta bude idonta tayi idanunta suka fada cikinna Hameed daya hade bakinta da nasa yana tsotsa tureshi ta farayi tana qoqarin tashi ya riqe hanunta duka biyun yaci gaba da tsotsar Sweet lips dinta tana fitar da numfashi daqyar ya jima yana tsotse Mata bakin kafin ya saki ya sanya harshensa saman dokin wuyanta yana lasa tare da hura t iska me kashe jiki lumshe idonta tayi tare da sauke ajiyar zuciya cikin wata rikitacciyar murya ta Kira sunansa dakatawa yayi da abinda yake ya kalleta jin yanda ta Kira sunan nasa kai tsaye lumshe idonta tayi tace “banason haka don Allah kana ganin halin da muke ciki dagani har kai Kai wai mesaya bakaji ne kacika taurin kai kanaso yauma Hajiya tazo ta ritsamu a haka kasa na shiga uku ni kadai don kai naga ba gudun abin kunya kakeyi ba”ajiyar zuciya yayi ya kamo weast dinta sosai yana qara dora bakinsa a wuyanta ya sauke mata wani kiss me kashe jiki cikin sexy sound dinsa yace.

 

“Mene abin kunya Babyn Uncle bayan Allah ya wankeni daga zargi su Daddy da Hajiya da duk wani meyimin kallon fasiqi azzalumi ya shaida Abdulhameed ba fasiqi bane halattaciyar gonarsa yakewa ban ruwa wadda yake burin ta fitar masa da iri me kyau da zaiyi alfahari dashi Umaimah ni Mijinki ne da aka bani auranki aure mafi daraja da daukaka a duniya ta Abba yabar wasiyyar aurena dake awa daya kafin barinsa duniya Mama tayimin bushara da bani auranki 25 minutes kafin barinta duniya sannan Kaka ya auramin ke 12 kafin barinsa duniya Umaimah waye ya sami wannan gatan kafin ni a duniya nine wanda rayuka suka fita suna burin kasancewata a matsayin da nake kai yanzu kuma Allah ya tabbatar dani sannan na samu zuciyar wacce aka dorani linzamin da zanci gaba da jan ragamar rayuwarta free babu digon so da tausayin wani bawa a cikinta bayanni Umaimah inasonki sonda bantaba yima wata halitta irinsa ba a duniya ina burin rayuwa dake rayuwa ta har abada wacce babu baqin ciki a cikinta zanyi farin ciki idan kikayi farin ciki da wannan lkcn Umaimah kinji”

 

Tunda ya fara mgnr take kuka har ya gama kukanta qaruwa yakeyi sosai rungumeta yayi sosai a jikinsa yanajin tsananin tausayinta da haushin kansa daya boye mata matsayinsa a gurinta tun gabanin wannan lkcn, ajiyar zuciya ta rinqa saukewa me ratsa zuciya bai qyaleta ba har saida yaji tayi shiru ya dago fuskarta a hankali ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe Mata hawayen ta sake shigewa jikinsa sosai tanajin ninkin tausayin Uncle din nata tabbas da ace tasan ita matarsa ce tun farko da bata barshi a halin da yake ciki ba da bazata taba barin hawayensa ya zuba a qasa ba da batayi sanya wajan kula da mijinta ba a hankali yace “kinajin abinda nakeji game dake Babyn Uncle?”

Yayi Mata tambayar da wata rikitacciyar murya, daga masa kai tayi alamun eh yaja wani numfashi me qarfi yace “zanyi duk abinda ya dace wajan ganin mun kasance tare har abada Babyn Uncle ki kula da Mijinki don Allah ni nakine ke kadai” daga masa kai ta kumayi yace “yawwa matata Allah yayi miki albarka” shafa qasan mararta yayi ya kalleta sosai yace “jinin ya tsaya ko?” Saurin kada masa kai tayi yayi murmushi yace “tsoro kikeji ko?” Sake daga masa kai tayi ya sake rungumeta sosai yace “to ki daina zaki iya dani sosai nagani a qwayar idonki wifey kema jaruma ce dama sabodani aka halicce ki bazan fi qarfinki ba kinji” hanunta ya kama ya saki tazugen wandonsa ya tura hanunta ciki ya dorashi saman joystick dinsa ya saki wani nishin dadi yace “ahhhhh! Bab..by kiyimin yanda zan samu sauqi kinji don Allah wlh Ina cikin matsala da gaske kaka takeyi tunda nayi aure shekara bakwai penis dina bai taba kwanciya yanda ya kamata ba saboda baya samun nutsuwar da yake buqata ban taba samun gamsuwar jima’i ba sai lkcn dana kusanceki wlh har tsoro nake kada feelings ya kasheni Umaimah ina tsananin buqatar kusanci da mace bazan iya rayuwa babu mace ba a yanzu haka idan bazakiyimin yanda zan samu sauqi ba wlh bazankai safe lfy ba don Allah ki taimakeni Babyn Uncle”

Tureshi tayi ta miqe da sauri ya ruqota yace “kada kiyimin haka don girman Allah” yana mgn jikinsa yana bari shammatarsa tayi ta fusge hanunta ta shige bathroom din da gudu ta kullo ya tashi a galabaice ya nufi bathroom din yana turawa a hankali saboda tsoron kada yaran su tashi yana cewa “please is please Baby ki bude wlh bazan shigeki ba wasa kawai just ones don Allah please ba…by” ta tsorata da yanda taji muryarsa na hardewa amma bazata iya wannan rashin kunyar tasa ba a gdansu yace zai qwaqwule ta ita ta rasa wanne irin mutum ne shi da baya gudun abin mgn tun yana qwanqwasa bathroom din da qarfinsa har yayi qasa yana riqe cikinsa yana nishi me wahala yana fadin “ahhh…washhh…ba…b..y…ki..ki bud….” Shiru taji yayi tana tsaye a jikin qofar tana jiyo gurnaninsa yana wani irin abu da batasan mene ba, ji tayi an bude qofar dakin da sauri muryar Daddy taji ya zabga salati yana fadin “babana me…meye hakan meye ya sameka ya salam Hajiya zo kigani Abdulhameed zai mutu…”

 

A tsorace ta bude qofar daidai lkcn Hajiya ta shigo dakin da gudu tana salati a guje Umaimah ta Isa gabansa a bala’in firgice ta rungumeshi ta saki wani kuka me gunji tana fadin “na shiga uku zan kasheshi da kaina Uncle Hameed ka tashi don Allah kada ka mutu wlh na yarda zanyi maka abinda kakeso ka tashi Uncle don Allah ka tashi kaji Yaya na kada ka mutu ka barni kaima…” Tana mgnr tana jijjigashi amma Ina sai wani irin nishi yakeyi yana fitar da wata kumfa a bakinsa hannunsa dafe da mararsa Kay wannan rana iyalan gdan Alh Adamu Hameed Shuwa sunga tashin hankali ranga ranga aka daukeshi aka kaishi asibiti cikin rashin hayyaci duk yanda momy taso Umaimah ta zauna a gda taqi zama kuka kawai takeyi tanabinsu duk inda sukayi dashi ba mala’iku ba ita kanta ta tsinewa kanta yafi a qirga saboda tasan da ace tayi masa abinda yake so da hakan bata faru dashi ba, suna zuwa asibitin NSRW din likitansu Dr Saleem ya duqufa a kansa saida yayi masa duk wani taimako da zaiyi masa sannan ya fito ya kalli Daddy ya kirashi office dinsa saida suka zauna ya dubeshi yace.

 

“Alh danka Hameed yana da qarfin sha’awa wlh wannan ba shine karo na farko dana karbeshi a irin wannan halin ba matarsa tasha kirana na tarar dashi a haka wanda ba komaine yakeja masa hakanba face tsananin feeling gsky Alh wannan karon abun yayi tsananin da idan baku daukar masa mataki ba zaku iya rasashi gaba daya” wasu hawaye ne suka zubo mawa Daddy “Hameed yayi gadon ubansa Ahmad mahaifin matarsa Umaimah Ahmad ne me irin wannan qaddararriyar sha’awar me neman kai mutum lahira” ya fada tare da miqewa yace “akwai mafita Dr Saleem dole mu bashi matarsa yaje su qarata kafin mu rasashi shima” yana fadin haka ya miqe ya fita ya dubi Hajiya yace “zamu iya tafiya gda ki kira matarsa ki fada mata halin da yake ciki kada taga shiru” wayarta ta dauka ta Kira layin Sadiya hartai ring ta katse bata dagaba Saida ta Kira sau uku sannan ta daga cikin bacci Hajiya tace “auke har damar bacci kika samu Mijinki babu lfy yana asibiti” tsaki tayi tace “wannan ku ta shafa shi ya sani inma mutuwa yayi”

 

Tana fadin haka ta kashe wayarta mamaki sosai ya kashe Hajiya lallai da gaskene sai anyi yunwa hali yake fitowa wannan wacce irin matace Hameed yake zaune da ita a kirata a fada mata mijinta bashida lfy amma tace babu ruwanta ga yayanta batasan halin da suke ciki ba amma ko a jikinta bacci ma takeyi hankali kwance, da wannan tunanin Daddy ya fito riqe da hanun Hameed din suka shiga mota suka nufi gdansa saida suka saukeshi a gda Daddy da Hajiya suka kama hanunsa suka shigar dashi har gda har yanzu gdan kaca² yake da gilasai ga kayan nan na dakin Umaimah a wulaqance, Hajiya ce ta kalleshi da sauri tace “Hameed meye ya faru da gdanka haka?” Kawar dakai yayi ya nufi dakinsa saida suka tabbatar da ya kwanta Hajiya ta shiga kitchen din tashin hankalin data tarar a kitchen din ya bata mamaki kitchen din kamar bola takardu ledoji kwanuka dukka gasunan barkatai bude fregde din tayi ta dauko ruwa hatta cup din saida ta wanke sannan ta dawo ta bashi maganin yasha sannan sukayi masa sallama suka tafi a mota suka tarar da Umaimah zuciyarta cike da tsoro gani take kamar Aunty Sadiya zata fito ta ritsata.

 

Suna dawowa Daddy yaja motar suka tafi ta shige dakinta ta kwanta yaran har yanzu bacci sukeyi tana kwance tana sharar hawaye bata jima da kwanciya ba bacci ya dauketa sama² taji wayarta tana ring ta tashi da sauri ta dauka “My Uncle” tagani dannawa tayi ta kara a kunnenta tace “hello Uncle ya jikinka” ajiyar zuciya yayi yace “babu sauqi Baby wlh zan iya mutuwa ciwona ya sake tashi Umaimah idan baiyi ba akwai matsala ina cikin gdan fito kizo inason ganinki” gabanta ne ya fadi tace “aa nidai gsky Uncle bazan iya ba kun…” bugun qofar dakin ne yasata katse wayar ta miqe jikinta na bari tace “wa…waye” Hajiya tace nice Umaimah bude” ajiyar zuciya tayi ta bude shigowa tayi ta miqa mata wata auduga da wani abu a jiki kamar zuma tace “Ungo maza tura a gabanki” karba tayi ta qarewa abun kallo tace “mene wannan din Hajiya?”

 

Daquwa tayi mata tace “qaniyarki ce maza kiyi abinda nace miki” bathroom din ta shiga ta tura abin daqyar a tsukakken gabanta da tayi wankan tsarki da rana ta fito wani garwashin wuta Hajiyan taketa rurawa ta zuba wani maganin a ciki tasata ta tsugunna akai ta lullubeta da wani bargo me nauyi azabar zafi takeji yana ratsata na wutar tana kuka tana komai Hajiya bata qyaleta ba saida taji wani ruwa yana diga akan garwashin wutar yana qara sannan ta yayeta duk ta hada zufa tayi sharkaf kamshi ya turare dakin tace “maza shiga kiyi wanka ki cire audugar kada kiyi tsarki da ruwan sanyi zakiji zafi”shiga tayi tayi wanka ta fito Hajiyan ta bata wata rigar bacci tasa ta nada mata lifaya ta fesheta dashi ta kama hanunta suka fita itadai binta kawai takeyi da kallo har suka fito harabar gdan gabanta ne ya fadi ganin ta nufi nufi motar Hameed din da ita kuka ta saka mata ta qanqame Hajiyan tace “don Allah Hajiya kiyi hqr wlh bazan bishi ba Uncle bashida imani kasheni zaiyi”

 

Murmushi tayi tace “aa Umaimah keda mijinki da kikejin tausayinsa ai gara ku tafi kafin ki dakemu akansa don naga alamar Hameed ya fimu a gurinki tunda shi yana da abin baki bazamu iya daukan fitsarar nan taku ba yabiki daki ya nemeki kinqi yana neman mutuwa munkaishi asibiti yaji sauqi mun kaishi gda ya kuma tasowa ya biyomu nasan nan gaba zai iya turmusheki a gabanmu gara mubashi ke kuje ku qarata Allah yabada zaman lfy naso yabamu lkc koda sati dayane na gyaraki amma yaqi yayimin transfer Two millions yace a hada miki lefe da ita insha Allahu zanje Dubai na hado miki kiyi hqr da yanayin mijin da Allah ya hadaki dashi kuma kiyi biyayya duk da ba gdanki daya da abokiyar zamanki ba amma dole nace kiyi hqr da ita da halinta kinsan komai game da ita babu wani abu da yake boyayye a gurinki”

Haskesu yayi da fitilar motar Hajiya taja hanunta takaita har bakin motar ya bude tasata a ciki ta daga Mata hanu ya sunkuya yayi ma Hajiyan gdy ya shiga yaja motar suka fita daga gdan kuka takeyi sosai har suka shiga layin da gdan yake yayi horn mai gadin ya leqo ganin maigidan nasa yasashi bude qofar ya shiga da motar gdan bawani babba bane amma yana da kyau sosai an kashe kudi wajan aikinsa yasha flowers masu kyau da qamshi batasan ya fita daga motar ba Saida taji ya ruqo hanunta ya fito da ita ya rungumeta a jikinsa ya sauke wata ajiyar zuciya yace “Alhmdllh Babyn Uncle auranmu dabanne da kowanne aure mata suna rako amarya ni nine na dauko tawa amaryar Umaimah ko aurena na farko banyi farin cikin da nakeyi yau ba Allah na gde maka daka mallakamin Baby na” kissing din lips dinta yayi yasa hanu ya share hawayen fuskanta ya kamata suka shiga gdan babu komai a parlourn da alamun baa shiryawa tarewa a daidai lkcn ba daku uku ne a parlourn sai kitchen da store da dinning area daya cikin dakunan ya bude ya daqata cak ya dorata a saman gadon ya soma kissing dinta tako ina, kuka takeyi masa sosai jin kukan nata yayi tsanani ne yasashi janye jikinsa ya kamata yace “zo muje muyi alwala mu miqa gdyrmu ga buwayi gagara misali daya nuna mana wannan lkcn” batayi masa musu ba har sukayi alwalar sukayi sallah raka’a biyu ya jima yana miqa gdyrsa ga Allah tare da yima Alh Ahmad da maman Umaimah da kakansu addu’ar samun rahamar ubangiji.

Batasan sanda ya gama addu’ar ba saboda baccin da takeji saida taji hanunsa yana warware mata lifayar jikinta qanqame jikinta tayi da sauri tace “don Allah Uncle kayi hqr banaso Allah ni banason wannan abun da kakeyimin….” Bata ida rufe bakinta ba taji ya rufe mata da nata tare da dagata cak ya dorata saman gadon ya kashe hasken dakin tare da kunna bedsat lamp din ya fara rage kayan jikinsa ya hauro gadon yana qoqarin janyota ta janye tare da sake sakin wani kuka me sauti tace……

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*

 

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

 

*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

 

*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI’U UMAR*
*®FAUZAH*

 

Wattpad👉🏻 realfauzah

 

[email protected]

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button