Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 20

Sponsored Links

 

*PAGE TWENTY*

 

Related Articles

Qanqameshi tayi tana kiran sunansa tana kuka saboda tunda take dashi ma bayan lokutan daya karbi budurcinta bata tabashan walahar sex dashi kamar yau din ba duk yanda taso tayi masa wayo ya qyaleta yaqi har saida ta saduda ta qyaleshi zuwa yanzu ta fara sabo da yanayinsa indai yariga ya ritsata to bayaji baya gani musamman yau da tayiwa kanta mugunta saboda shawarar qawarta data rinqa zugata tarinqa bunkar magungunan qarin Ni’ima bayan natural da Allah yayita da ita.

Aikuwa ranar tabada news sosai duk ya haukace mata fiye da koyaushe daqyar Allah ya taimaketa ya sauka ya qyaleta sukayi bacci da cikin daren data farka taga baccinsa yayi nisa ta zame jikinta daga nasa ta bude qofar a hankali ta gudu dakinta ta kulle saboda duk yanda takai dason taga ta farantawa Uncle din nata yafi qarfinta qaramin aikinsa ne yana farkawa yace zai kuma nemanta ita a yan kwanakin nan da sukayi tare ma duk taji abin ya fita a ranta.

Wanka tayi tayi nafila raka’a biyu tana roqon Allah yabata ikon jurewa halittar mijin nata sannan ta koma ta kwanta ta rungume pillow a qirjinta ta fara baccinta, da asuba ya tashi ya laluba yaji bata kusa dashi ya miqe da sauri ganin qofarsa a bude yabashi tabbacin guduwa tayi dakinta murmushi yayi yaje yayi wanka sannan ya fita ya kwankwasa mata dakin saida yaji tace “wayene” sannan yayi dariya yace “Mijinki ne da kikaji tsoro kika gudo kika barshi ki tashi kiyi sallah maza”

Bataja zancen da nisaba tace “to” sannan ta tashi tayi alwala tayi sallah ta miqe ta nufi kitchen din tunda tasan ranar aiki ce da wuri yake fita abu me sauqi ta girka masa na break ta jera masa a dinning sauri takeyi tayi ta gama amma saida ya ritsata a kitchen din gabanta ba qaramar faduwa yayi ba data ganshi, murmushi yayi ya nufota qoqarin boye tsoronta takeyi amma ta kasa saboda ta jigata ba kadan ba jiya a hannunsa matsowa yayi ya saqalo qugunta yana shafa cikinta a hankali yace “Baby na ya tashi lfy?”

Ajiyar zuciya tayi tace “nifa banida wani ciki Uncle” murmushi yayi yace “kin tabbata?” Daga masa kai tayi yace “is ok meyasa jiya kika gudu kika barni?” Idonta ne yayi raurau zatayi kuka jin tana jan zuciya ne yasashi saurin dagota yace “cool mind My heart mene abin kukan?” Fashewa tayi da kuka tace “don Allah Uncle karinqa tausaya min kai baka la’akari da rashin sabona sai kasa qarfinka kayi yimin nidai Allah na fara gajiya bazan iya ba”

 

Tana mgnr tana matsar kwallah numfashi ya furzar me zafi ya sanya hanunsa ya qara matseta yace “ sh..shikenan na daina insha Allahu na daina Babyn Uncle amma nima ki rinqa yimin uzuri bayin kaina bane qaddara tace hakan wlh Babyn Uncle bazanqi na rinqa barinki kina samun almost one week before wani sex din ba amma bazan iyaba” ajiyar zuciya tayi ta janye jikinta daga nasa ta fita parlourn ta zauna shima fitowa yayi ya nufi dakinsa yayi wanka ya shirya cikin sult dinsa black yayi kyau sosai ya fito ya zauna a dinning din ya fara break dinsa ya gama ya miqe ya nufi inda take ya sanya hanunsa ya dagota ga mamakinsa sai yaga har yanzun kuka takeyi hanunsa yasa ya fara share Mata hawayen yace

 

“Kiyi hqr Insha Allahu zan baki cikakken hutun da kike buqata yanzun kinji” daga masa kai tayi ya miqe tare da dagota yace “muje kiyi break naga yau fushin da akeyi dani ma yafi na kullum har anyi fushi da abinci” haka yajata taci abincin ya kamota ya rungumeta tare da fara romance dinta ta janye a hankali ta koma ta zauna tare da kallon agogo tace “ zaka makara Uncle takwas saura” sunkuyawa yayi ya daga rigarta yayi kissing cibiyarta yasa harshensa yana lasa janyewa tayi da sauri tana neman faduwa daga kan stool din yayi hanzarin riqeta yana murmushi tare da shafa kansa yace.

 

“Sallama nakeyi da Baby na Umaimah” ajiyar zuciya tayi tace “nidai kabari don Allah Uncle banaso tsoro nakeji” miqewa yayi ya dauki tarkacensa ya dafa kanta yace “is ok matsoraciya na fita saina dawo” a ciki tace masa “a dawo lfy” ranar ko rakiya bai samuba ta miqe ta fara gyaran gdan bayan ta gama ta kwanta ta fara baccin wahala.

2:30pm ta tashi tayi sallah tayi wanka sannan ta fara tunanin abinda zatayi musu daidai lkcn taji tsayawar motarsa gabanta ba qaramin faduwa yayi ba ta leqa sai taga Aunty Jameelah ce da mugun gudu ta fita ta qanqame Aunty Jameelah tana dariya tace“amma Aunty naji dadin zuwanki dama yau nake tunanin cewa Uncle yakaini” gwabe bakinta tayi tace “kinci gdanku da ya kawoki din yaushe ma kika tare dahar zakice zaki fara yawo to ki kiyayeni kinsan dai halin Mijinki fiye dani tunda shine ya raineki kinsani sarai bayason yawo “bayason yawo amma ai ya iya taramin gajiya ya fice ya barni”

 

Murmushi Aunty Jameelah tayi ta kama hanunta suka shiga ciki ta zaunar da ita tace “me kike girkawa angon naki ne yau baije ya gaisheni ba saboda ya rainani” idanunta ne ya ciko da kwallah tayi saurin miqewa ta shiga kitchen ta fara juya stew dinta da ludayin roba tana hawaye, ajiye ludayin tayi ta koma gefe ta tsaya tana qoqarin saita nutsuwarta Allah ya sani batason barbada sirrin mijinta amma kuma tana buqatar shawara saboda Hameed ya wucce saninta.

 

Da wannan tunanin taji an rungumota da sauri ta daga kanta saboda qamshin turarensa daya daki hancinta ba qaramin faduwa gabanta yakeba saboda tasan dawowarsa a daidai wannan lkcn ba alkhairi bace a gurinta ilai kuwa kama hanunta yayi ya dora saman manhood dinsa yana lumshe ido ya saki numfashi me sauti yace cikin sexy voice dinsa “Babyn Uncle na kasa aikin komai a office marata sai ciwo take ki taimakeni pls kadan”

 

Da sauri ta janye jikinta daga nasa batasan sanda ta qarawa kukanta sauti ba tace “amma Abdulhameed kai wanne irin mutum ne kana ganin Aunty na a gdannan yanzun ka baza kaji kunyar mu shige daki ni dakai tana parlour ba haba don Allah kada abin kunyar mu yayi yawa mana…”

Hanu ya dora Mata abakinta jikinsa sai rawa yakeyi yace “saboda na nemi haqqina gurin matata shine abin kunyar Umaimah mata nawa na tsallake a titi na taho gurinki kodon kawai kinga Ina tausaya miki shine zakike fadamin duk abinda yazo bakinki meyasa bakya tausayina Umaimah kinada abin da zaki bani amma ki rinqa qoqarin hanani meyasa Umaimah meyasa? Plz ki tausayamin”

Zamewa yayi ya zauna dirshan a qasan tiles din kitchen din tare da riqe qafafunta jikinsa sai wani irin bari yakeyi, da sauri ta janye qafafunta ta diba da gudu ta koma parlourn ta qanqame Aunty Jameelah tana wani irin kuka me tsima zuciya da sauri Jameelah ta qanqame qanwar tata tana cewa “subhanallahi Umaimah mene hakan meye ya hadaki da Hameed din?” Kafin ta bata amsa ya shigo parlourn a wani irin gigice ya nufosu yana riqe cikinsa cikin tashin hankali Jameelah tace.

 

“Na shiga ukuna ni Jameelah meye hakadin me kikayi masa Umaimah….?” Kafin ta ida hada lebenta ya sanya hanunsa da sauri zai cafki Umaiman ta sake shigewa jikin Auntyn tata tana qarawa kukanta qarfi tace “don girman Allah kada ki bari ya rabani dake wlh kasheni yake shirin yi na shiga ukuna Aunty meyasa kuka auramin shi bayan kunsan….”

Kafin ta qarasa yasa qarfinsa gaba daya ya banbare Umaiman daga jikin Aunty Jameelah tana kuka tana ihu tana kiran sunan Aunty Jameelan amma yaqi sakinta idon Jameelah ne ya sauka a saitin penis dinsa ta mode dinsa taga yanda ta miqe a cikin wandonsa firgita tayi ta miqe daidai lkcn daya shiga dakinsa da Umaiman ya datse qofar ya jefata saman gadon cikin tashin hankali ta miqe ta sauka daga gadon ta durqushe a qasa tace.

 

“Don darajar da Allah yayiwa annabi Muhammad (S.A.W.) ka taimakeni ka qyaleni wlh marata ciwo take Uncle Hameed tun shekaran jiy…” sunkuyawa yayi a gabanta ya damqo hanunta har yanzu jikinsa tsuma yake yana wata irin karkarwa idonsa na zubar da hawaye yace “da zan iya qyaleki Umaimah daban baro gurin aikina na dawo gda ba plz ki taimakeni don girman Allah wlh akwai matsala Umai…mah….”

Muryarsa ce take wata irin hardewa cikin firgici da tashin hankali ya cafketa ya qanqameta a qirjinsa yana wani irin kuka me ban tausayi yana kiran sunanta yana cewa “Allah indai ka qaddara itama Umaimah bazata iya daukar lalurata ba Allah kada ka kaini gobe Allah ka karbi rayuwata na huta da wannan wahalar Allah ka sani banason auran mata da yawa Allah….”
Sai numfashin sa ya harde ya fara wata irin jijjiga ta tashin hankali ta dago da sauri ta riqeshi da sauri tana kukan da ta dade batayi irinsa ba tana kiran “Uncle kada kace zaka mutu don Allah bansan ya zanyi na iya jurewa ba Uncle na gaji bazan iya ba wlh bazan sababa da wahala Uncle ka fahimce ni”……

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*

 

 

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

 

*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

 

*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI’U UMAR*
*®FAUZAH*

 

[email protected]

Ina amfani da wannan damar nabawa daukacin masoyana masu fadamin gsky hqr akan abubuwan da suka faru na misunderstanding da aka rinqa samu akan buk dina na GIDAN UNCLE na gde kwarai da gaske da soyayyar da kuka nunamin.

Kamar yanda na fada a fejin baya wannan buk ya zama na kudi ki biya ta wannan account din: 0255526235; sai kiyi screenshot ki turo ta wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:ga wadanda suke qasar Niger suma zasu iya turo katin Airtel na dari biyu domin kasancewa a cikin GIDAN UNCLE na gde sai najiku.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button