Hausa NovelsIn Bani Hausa Novel

In Bani 6

Sponsored Links

6……

Sake danna cikinta yayi da karfi da duka hannayenshi yana kallon fuskarta cikeda damuwa yace “please Jewel” yay maganan yana sake pressing cikin wani irin nishi tayi tawani bangaro jikinta na rawa sosai ruwa na fitowa ta bakinta da hancinta da sauri ya dagata ya daura kanta kan kafadarshi yana bubbuga bayanta yana kallon yanda ruwa ke fita ta bakinta da hancinta ahankali yace “sorry” sosai take aman ruwa tana wani irin mikewa ahankali yake bubbuga bayanta yadaga kai da sauri yaga Vanessa na karasowa wajen da sauri ita kadai hakan yasa yaja gajeren tsaki ya mayar da kanshi ya kalle fuskarta jintai shiru kuma, ganin ta kara suma yasa da sauri ya dagata kaman wata yar baby yafara tafiya da sauri, adan rude Vanessa tabishi da sauri itama tace “Aabid where are you taking her?” batare daya kalleta still idanunshi akanta yana kallon fuskarta yace “hospital” da sauri tana kokarin cimmishi kafafunta na shigewa kasan Beach din tace “but d medic are coming, they’re looking for first aid box” batare daya kalleta ba yana kara saurin tafiyanshi yace “I can’t wait for them” daidai lokacin yafito parking lot, bude babban jeep dinshi yayi Brabus da hannu daya ahankali ya kwantar da ita a back sit yaja jacket dinshi black na Gucci ya rufamata in order to keep her warm, sanan yaja dayan plain white shirt dinshi dake jikin hanger anan bayan motan ya saka baimabi takan rufe boturan riganba ya rufe kofan yabude gaba ya shiga ya zauna a mazaunin driver, da sauri Vanessa data karasa saka dan half kimono ta tana daure igiyan gaban ta zagayo ta shiga dayan bangaren tana rufo kofar tana gyara zama tana kallonshi dan cije lips dinshi yayi ya waigo yasake kallonta sanan ya maida kanshi kan wajen key yatada motar, da gudu yabar wajen, da sauri tace “handsome where are we taking her to? Where are we going with her? We don’t know her, don’t you see she don’t look like a human, she looks like a marmaid u know that’s how they use to be very fine and beautiful” wani matsiyacin kallo ya watsa mata kafin yamika hannu ya kunna waka a motan na drake yanabi yana wani irin dan iskan gudu harsuka kai wani private hospital mai suna safeguard hospital, parking yayi yafito yabude baya da sauri ya yaye jacket din daya rufamata ya dauketa ya shiga ciki da ita da sauri aka karbeta daga hanunshi a reception din aka kwantar da ita akan gado, bin fuskarta yay da kallo ya tsaya awurin yana kulle boturan riganshi, daidai lokacin Vanessa ta karaso tazo inda yake ta tsaya kaman zata shige jikinshi hanunshi ta rike tashafa soft kumatun shi ahankali tana kallon fuskarshi tace “let’s go home baby since we’ve brought her to the hospital” kallonta yayi kafin ya janye hanunta daga fuskarshi yabi bayan Dr din dayaga suna shigar da ita wani daki, binsu yay cikin dakin yana kallon oxygen din dayaga ana kokarin yimata fixing a hanci da sauri Dr yajuyo ya kalleshi yay dan murmushi yace “don’t worry young man, she will be fine, she need oxygen ne sabida state of her lungs right now but for now excuse us let do our work please Sir” fuskarta yakara kallo kafin ahankali ya juyo yafito daga dakin, wata nurse ne tabiyoshi da folder da kuma takardan bill, bill din tafara mikamai ya karba sanan tace “Sir wats her name? And how old is she?” kallon nurse din yayi da shanyayyun idanunshi masu kama dana mijin bacci ahankali yace “name Jewel, age 19 or 20” da sauri tace “okay okay, is all we need for now, then the bill sir, we need to get the things now” tashi yayi yace “1min” fita yayi danba kudi ajikinshi mota yaje ya bude yadau wallet dinshi ya bude most of kudin dake cikima are US dollars Nigeria naira daya gareshi which is a 1000 note, tsaki yayi dan bai chanza kudin ba tunda ya shigo ba, hakan yasa yaciro ATM card dinshi na first bank ya rufe motan ya shiga cikin hospital din da POS yabiya kudin sanan ya kalli nurse din daketa kallonshi yace “take care of her please, zanje gida I wanna shower and change, will be right back” murmushi tamai tana washemai baki dan guy din can speak, his accent kaman nadan amurka tace “okay Sir I will do dat for you” dauke kai yayi yana kallon Vanessa yace “gud” dagama Vanessa data cika tai fam da gira yayi yace “are we safe gurl?” yay maganan yana hanyar fita daga reception din yana taku daidai, binshi tayi da kallo in life halin Aabid na kasheta, tana bala’in son this his C² character, the guy’s coded and classic hali na bala’in burgeta, baka taba gane halinshi komin dadewan dakayi dashi, dan juyowa yayi ya kalleta hakan yasa ta tashi da sauri ta biyoshi tana murmushi tana turomai baki.

Koda tafita wajen harya shiga mota yatada ahankali tabude dayan side din itama ta shiga itama ta zauna yadan juyo ya kalleta murmushi yay kadan yana kallon fuskarta yace “cool down” da sauri ta kama dayan hanunshi tamai kiss tana murmushi tace “I love you Aabid please stop ignoring me okay” dan murmushi yamata yana kallon kwayar idanunta kafin yamata alamu da ido data sakeshi, murmushi tasake yi tasakemai kiss a hanun sanan ta sakeshi ahankali tana murmushi, kunna motar yayi yanadan fuzar da iska yaja motar sukabar asibitin, Victoria garden city VGC yawuce, gaban wani babban hadadden gida yay horn gateman yabudemai ya shiga yay parking motar, hadadden compound ne mai fadi sosai flowers ko ina, fitowa yayi yay ciki batare daya jirataba ya bude kofa ya shiga, falone babba da akai komi off white, dakin yahadu sosai da sauri yakarasa wajen fridge ya bude yadau bottle water na Eva, budewa yayi yasha yana kallonta daidai lokacin ta shigo sai kumbure kumbure take, shareta yayi ya ijiye goran ruwan kan saman fridge yahau stairs yy sama yabude wani daki ya shiga, shima dakin komi off white da akamai sirki da sky blue, dakin yay kyau fiye da misali kaman aturai, jefa wayarshi kirar iPhone 11 yay kan makeken gadon dayaci farin duvet, ahankali yakai hanunshi yanadan lumshe ido alamun gajiya kan boturin rigan shi yay unbutton shirt nashi ya cire yayar nan kasa, yaja summer beach pant din shima kasa sanan ya tsallake kayan ya wuce yana tafiya ahankali yabude bathroom ya shiga.
_🌹IN BANI🌹_

Related Articles

 

_M. Shakur_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button