Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 16

Sponsored Links

Tun jiya da daddare duk ringing din da wayar ta zaiyi da gudu take dubawa taga ko bakuwar number ne amma duk wayanda tasani ne, babu sallan dazatayi da bazatai addu’a Allah yasa ya kirata ba, ko bayi zata shiga wayar na hanunta dan Karya kira yaga baa dagaba. Koyau da safe data tashi saida tai mafarkin shi hakan yasa tana bude ido ta duba wayarta bataga any miss call ba tsaki taja duk ranta adagule.
Batai niyyar zuwa Saturday lecture da aka samusu ba amma sabida yanda duk taji batajin dadin komi ne yasa ta tashi tai wanka ta shirya cikin wani brown Abaya da aka bishi da stones ba karamin kyau yamata ba gyale ta yana akai Islam dake nannade cikin bargo tace “ina zaki?” turare ta fesa sanan tadau jaka ta kalli Islam tace “inada Saturday lecture ne, bye baby girl” ahankali Islam tace “bye” tafita tayi dakin Mum ta shiga tamata sallama sanan tafito Bala driver ne ya dauketa suka fita, jakar ta tabude tasake ciro wayar ganin har yanzu babu miss call yasa ta ijiye wayar akan cinyar ta ta dafe kai dan bakaramin daci taji zuciyar ta namata ba, sun kusa kaiwa school ta tuna bata dauko calculator ba sabida bakin ciki gashi calculation course zasuyi hakan yasa tacema Bala “malam Bala please danyi parking agaban super market dinan bari nasiyo abu” gaban wani babban super market Bala yay parking purse dinta da waya kawai ta riko tafito ta shiga ciki, bangaren littatafai taje nan taga calculator ta dauka, wajajen su ice-cream tayi tadanyi tsaki maybe zata dan rage zafi da ice-cream din, fridge din tabude ta ciro ice-cream ta juyo zata tafi wajen biya kaman ance ta daga kai ta hango Khaleel tareda Yusuf sunci sky blue shadda gizna da aka musu dinki half jumper ga wata hula kube sun kafa akai sai kace zasuje biki suna kwasan su snacks da littafi dan zasuje ma Fa’iza visit a boarding school ne. Wani irin farin ciki ne ya lullube zuciyar ta ajiye abubuwan tayi a kanta din accounter tace “am coming” da sauri tai wajen su da murmushi akan fuskarta tace “Hi MK” Yusuf ne yafara juyowa saikuma Khaleel daya dago kai ya kalleta yana kokarin tuna fuskar, kamar zatai kuka ta kalli Khaleel tace “shine baka is kirani bako MK” sai alokacin ya tunata, dan murmushi yay yace “how you?” har cikin ranta takejin muryar shi da yanda yay maganan tace “fine” Yusuf ta kalla sanan ta kalli Khaleel din tace “dan uwanka neko” gyada mata kai yayi Yusuf ta kalla tace “ina yini” cikeda fara’a yace “Lpy Lau sis, yasu Mum nd Dad” purse din hanunta taketa wasa da igiyan sanan tace “suna lpy” dan kallon Khaleel dake kokarin dauko gwangwanin Milo tayi tace “shine baka kirani bako MK” ajiye milon yay a cart sanan yace “sorry battery na was flat jiya ne saisa” murmushi tamai har cikin zuciya sanan tace “okay” Yusuf ne yace “how about nabaki number shi dan ya iya mantuwa kina ganinshi haka, incase ya manta baikirakiba sai kimai flashing ko” kama rigar Yusuf yayi tabaya yanda bazatai ganiba hanunshi Yusuf ya bige ya shiga karanto mata number tana saving sanan ta kallesu tace “okay kayana nachan bye” ta daga musu hannu cike da fara’a, bye suka mata sanan tawuce tatafi, turashi Yusuf yayi yace “at least be a gentle man kabiya mata kudin abinda tasiya” zaiyi magana Yusuf yakara tureshi hakan yasa yajuya yatafi badan son ranshi ba, murmushi Yusuf yay ya dunkule hannu ya saki a iska yace “yess”.
ATM card taciro tana shirin biya da POS ya mika nashi, ahankali ta kalli gefenta ganin shine yasa wani dadi ya lullubeta, samata akai a leda aka bata ta karba sanan ta juyo cike da dan kunya tace “thank you, am going to school karnai latti, bye” hannu yadaga mata yana mata calm murmushi dake melting heart tai hanyar fita security ya bude mata kofan.
[6/12, 1:16 AM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button