Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 66

Sponsored Links

Da sallama ya shiga gidan dan gari haryadan yi haske, da sallama ya shiga dakin nasu agyare yaga gadon kaman ba akai suka kwana ba hakan ba karamin dadi yamai ba, karan ruwan dayaji abayi yasa yagane tana ciki gaban wardrobe yaje ya cire jallabiyar yay hanging dinta akan hanger yanadan yatsine fuska jin kanshi nadan sarawa kadan kadan, kamshin sabulu dayaji yasa ya maida kofar wardrobe din ya rufe yakalli kofar bayin tsaye take agaban kofar bathroom din tana wani jajjan dan farin towel din daya tsayamata a iya cinya, turo baki tayi ganin yanda yake kallonta ta koma tabayan kofar ta leko da kanta tanadan hararan shi, zama yay akan gado yana kokarin cire singlet din jikinshi kaman bashi yagama kallonta ba yace “aiko saidai ki kwana abayin nan Madam” yarfe hannu tayi kaman zatai kuka yana kallonta ta wutsiyar ido yay dan murmushi abinshi, ahankali tafito daga dakin tana sanda dan so take ta dauko hijabin ta datai salla ta ninke ta daura akan stool din gaban mirror, da sauri tai grabbing hijab din tana kokarin warwarewa tasa ya fizge hijabin ya ijiye yana mata dariya yace “wlh baki isaba” turomai baki tayi ya nuna kanshi yace “ni kikema haka” daga kai tayi alamun eh, yatsar shi yasaka abaki yadan ciza sanan yafito dashi yace “okay u ask for it” daukanta yay chak ya jefata akan gado da sauri ta yunkuro zata tashi ya hayo gadon raurau tai da fuska ahankali tace “sor’ry” yanda tai motsi da bakin ya tsaya yana kallo ga lips din sunyi pinkish dasu, yabi wuyarta da bakin kitson ta dake diddiga da ruwa da kallo, yanda taga idanunshi sun soma chanza launine yasa ta mike tsaye da sauri zata tashi fizgo towel din yayi hakan yasa towel din faduwa akasa wani irin ihu tafasa da ya kusa kashemai dodon kunne ta shige jikinshi ta kanannade shi tareda sa tafukan hanunta tana rufemai fuska tana kuka sosai, shi dariya ma tabashi, hannunshi yakai yacire nata daga kan fuskarshi hakan yasa tasake mayarwa tana wani irin bobboyewa ajikinshi, hanun nata yakamo yahada yarike yana kallon fuskarta wani irin rawa jikinta yafara, ahankali ya sanya hanunshi yashafa saman kan idanunta hakan yasa ta lumshe ido jikinta na rawa ya kwantar da ita akan gado tareda daura kanta kan tattausan filon dake wajen, hanunta tamika tana kokarin taja bargon tarufe jikinta taji ya rike hanun ya ijiye agefe, anatse ya rankwafo da kanshi daidai saitin fuskarta dawani irin murya mai ratsa kofofin zuciya yace “open ur eyes” girgiza mai kai tayi jikinta narawa, ahankali ya saukar da lips dinshi asaman goshin ta ya sumbaci goshin saida taji wani irin hakan yasa tai yunkurin juyar da fuskarta amma baibata damar hakan ba saima gangaro wa dayayi danshin lips dinshi nabin tundaga goshin ta har zuwa kan hancinta yakara sakin mata wani kiss din, dadan dade a wajen yana sauraron yanda numfashi ke fita ta hancin ta sanan yasake gangaro wa yadaura lips dinshi akan nata wani dan nishi tasaki “ahhh” sabida yanda taji, sosai yake kissing lips dinta hanunshi akan cikinta yana shashafawa yana gangarowa sama mutsu mutsu tafara yi jin yana neman kamo kirjinta, hakan yasa ya danneta, sosai ya shiga wani iri zazzafan wasanni da ita dake neman shidar da ita, saida ya tabbatar ya karar da dan kuzari da karfin fada da mutsu mutsu datake dashi sanan yafara karanto addu’o’i ya maida Islam tashi.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button