Hausa NovelsNi da Almajirina Hausa Novel

Ni da Almajirina 23

Sponsored Links

NI DA ALMAJIRINA
(Our Incomplete Story)

Episode 23

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na ‘Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace ‘yar gayu ce mace ‘yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki ‘Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da ‘boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau’in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata ‘Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni’ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai ‘Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K’ARIN BAYANI
08089965176
07084653262

Related Articles

 

Bude ido nayi cikin kunya na ganin kwance samar kirjinsa, kallon time nayi naga to 5 na asuba..
Motsin da na keyi ya farka dashi, a hankali ya bude ido nayi saurin ajiye nawa don kunya sa na ke yi sosai wai NI DA ALMAJIRI NA ne haka?
Abin kawai mamaki yake bani…

Zuwa daf da fuskata yayi yace Thank you Hajjana kafin ya sauka daga bed din..

Yana sauka na bude ido ina kallon condition da nake ciki, kawai mamaki kaina nake wai nice ko bani ba?daman zan iya yin haka dan kawai wata bukata tawa?

Ina cikin wannan tunanin ya dawo ya dauke ni zuwa toilet.

Da sauri nace Imma grown up,zan iya kome da kaina..

Just wanto be sure if my Baby is fine yayi maganar yana kokarin daga, nayi sauri bige hannun sa nace banso rashin kunya ka fita nace zanyi da kaina..

Murmushi yayi da ya kara fito da kyawun fuskar yace yau Hajjana harda shagwaba?

Cikin tsiwa nace ka fita, kafin na fito ka ajiyemin cornflakes.
Ina fadin haka ya bar toilet din..

6Am

Bayan na gama cin abinci yace zaki iya fita zagaye ki ga wuri.

Cikin tsoro nace eh amma karka kai ni gun Amir.

Baya zama damu kuma ba kowa yasan fuskar sa ba idan yau yazo miki da wannan fuskar ba lalle ki gane shi gobe ba,.amma ku da fuska daya kuka sansa ni kuma nine nasan ainihin fuskar sa.

Cike da mamaki nake kallon sa kafin nace kana nufi wannan ba ainihin fuskar sa bane ?

When you finally falll in love with me you’ll know all about me.
Muje yayi maganar heading towards the door bin bayansa nayi dumbfounded har muka shiga dakin Hajjahkaka.
Hajjahkaka dake lazimi zaune samar wheelchair, tace su waye ke doso min daki da warin gawasa?tayi maganar rai bace.

Baana yace barka da warhaka Hajjahkaka.

Watsa mana mugun kallo Hajjahkaka tayi kafin tace ashe da biyu kika korani daga dakin ki jiya?wai ke dadi miji, anjima kuma kizo kina kukan munafirci wai ba kya son sa, to hauka ma akeyi na yarda da cewa bakya sonsa ? Ni ba Dodi minal Dodi bace ina da spiriyens, idan banso shi kike ba, ba yadda zaku doso min daki da gafi da warin gawasa

Rai bace nace ke kulum magana daya warin gawasa.

Hajjahkaka tace Baanaliye kana ganin rashin kunya ko ?Ai tunda kayi mata abun manya tafara jin kanta daide take da kowa, kai Falmata ashe ke babbar kwartuwa ce ban sanni ba ?tayi maganar kamar mai nazari

Baana ne ya yanke maganar da cewa zamu je kewaye ko kina bukatar wani abu Hajjahkaka ?

Da yake gani kwadayayya kuma cima zaune dole ka yimin irin wannan tambayar, ina lefin ka tambaye ni nawa nake bukata amma sai ka wani ce me nake bukata, salan me luka lukan nonuka taji dadin kirana da mayya, jiya fa daga cewa nayi na gaji da cin namar rago da yan uwan kaji,na ‘sa’ zanci dan yafi ciko baki shine yarinya nan ta hau ni da fada kai kace itace Salma wai nama ne ya kashe min kafa da wuri.

To nawa kike bukata Hajjahkaka? Baana yayi maganar cikin taushin mirya.

To ko yanzu an bani kudin me zanyi dashi?kawai a kawo min gasashen namar sa, irin gashin da ake a masaurata.Hajjahkaka tayi maganar tana ya mutse fuska.

To aini bansa ya ake gashi acan ba, Baana yayi maganar yana kallon ta.

Da farko ka shimfida namaka kan murhun gashi, ka samo magin knorr da sita ka ajiye gefe ga kuma kanya kanshi….Baana yayi saurin yanke surutu da fadin nagane za a aiko dashi, barin dakin nayi don nagaji da wannan surutu da be karewa, shima yabi bayana

Ka ga wannan me duwaiwai kobiyu akwai jaraba, wai dan nan ban dage nayi mata gyara ba da yanzu Allah kade yasan yanda za tai tayi da me tsiyayyen duwaiwai, watakila hanashi fita za tayi , Hajjahkaka sai magana ta keyi ita daya

Muna fita daga dakin Hajjahkaka, rumfar mata mu kayi idan naga rumfar har kusan uku, wani yanayi na shiga ganin halin da suke ciki, gari da safiyar nan?
Kallon sa nayi nace yanzu wannan ne breakfast nasu?

Abigail dake fama jinyar wata yarinya ta mike tace Baana, zamu jure kome amma banda cin zarafin mu, ka duba abinda sukai yi wa sairah yanzu shikenan mun zama matayen su na karfi da yaji?

Wani daga cikin sojojin jihadi ne ya buge ta, Amir me jiran gado kike wa magana haka..

Baana remember our good times, is this how you pay me for entrusting my heart to you?
Abigail tayi maganar tana kallon sa.

Nima cike da mamaki nake kallon su,
Cikin taushin voice Baana yace Abigail meet my wife.

Cike da mamaki take kallona kafin ta mayar da dubanta zuwa gun Baana tace you forced her into this marriage right? Bayan kasan ban da wani buri da wuce na aure ka..?

Sojan har ya daga gora zai Baana yace ya dakata, Abigail bansa da cewa za a farmake ku ba amma na miki alkwarin zan mayar dake ba tare da wani abu ya same ki ba, count my words.

Cikin kuka Abigail tace what about they?shikenan sai na zuba ido naga ana cin zarafin su? This is not you Baana, lokacin da kazo school din mu you’re an intractable person but yanzu sai naga duk kamar ba kai ba..
Baana I’ll continue to love and pray for you. Don nasan deep inside you mutumin kirki ne.

Bansa lokacin da naja tsaki ba na juya nafara tafiya, jin yana kiran sunana yasa na kara sauri, amma kafin na isa fadar Amir har ya sha gabana.

Cike da bacin rai nace ka kawo ni nan ne dan ka nuna min cewa kana da masoyiya? To na gani kuma naji sai miye kuma?
Zai magana nayi saurin yanke maganar sa da cewa sai ka aure ta tunda kuna son juna nayi maganar na cigaba da tafiya ta.

Please Hajjahna i can explain yayi maganar yana bin bayana.

Komawa daki Hajjahkaka nayi, ba tare da nace kome ba na hau samar gado, yana ganin na shiga dakin Hajjahkaka ya juya ya koma.

Karfe dayan Dare

Ina ta duba time cike da mamaki wai haryanzu be zo ba ?rabona dashi tun safe.

Ni dallah kin ishe ni da mutsu mutsu idan mijin ki kike bukata ai kinsa inda yake.Hajjahkaka tayi maganar tana jan carbin ta.

Hajjahkaka bana iya barci sai anyi min massage, sabida jikina ciwo ya ke min.

Makarciya kai Falmata wannan akwai ki da jaraba, yanzu ba zaki iya barci ba sai da miji?

Mikewa nayi daga gadon na nufi hanyar kofa, dakina na nufa, ganin ba alamar kowa na nufi dakin sa shima ba kowa.
Raina ya kare bacewa, komawa kan bed na nayi na kwanta sam nakasa barci.

5AM

Kiran sallah asuba fari ya shigo, nayi pretending ina barci, be ma tsaya dakin na ba dakin sa ya wuce
bayan kamar 20mins na bisa zuwa daki naga ya fito daure da short towel a kwankwaso.

Daga ina kake nayi maganar cikin bacin rai..?

Daga gun meeting, yanzu na dawo yayi maganar yana kallona.

Meeting da buduwar ka ko?to yayi kyau nayi magana ina kokarin juyawa, narasa me yasa nake jin zuciyata na tafarfasa, kawai na…

 

Pharteema(DMK)
THANKS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button