Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 6

Sponsored Links

Kawar dakai tayi yayi murmushi ya fita a motar ya riƙo hannunta ta fito yajata har babban parlourn nasa yana riƙe da hannunta ya buɗe suka shiga da kansa ya zaunar da ita saman ɗaya cikin manyan saitin kujerun dake parlourn ya tsugunna a ƙasanta ya ɗora hannunsa saman cinyarta ya zuba mata ido.
Gabaɗaya a tsorace take ya fahimci hakan yayi murmushin da harda saida dimple ɗinsa ya loma yace “kinada tsoro Aneey meye kike tunanin zanyi miki meye kike tsoron da zai hanaki sakewa kiyi rayuwarki daidai da kowa?” Zuba masa Manyan lumsassun idanunta tayi da suke kashe mawa lafiyayyan namiji lakkar jiki zuciyarsa ta buga da ƙarfi yace “Ya Salam Aneey don Allah ki daina kallona haka” lumshe idonta tayi daidai lkcn da ya zauna a gefenta yace “Kinajina Aneey bari na ɗauko miki tsarabarki koda yake zo muje ki karɓa” sake sauke Engine na idanunta tayi a kansa ta buɗe ɗan ƙaramin bakinta tace “kuma dole sai naje zan karɓo?” Sumarsa ya shafa yace “Aa ba dole bane saidai kawai zanji daɗi idan kika saki jiki dani” miƙewa tayi tace “ok idan da rabona a ciki ka kawomin gdan babana idan babu kuwa to tabbas babun”

 

Juyawa tayi ta fice daga parlourn ya bita yana ƙwala mata kira amma fir taƙi juyowa saima kara saurin da tayi duk da cewa har yanzu ƙasanta nayi mata ciwo, tana tafe ne cike da mamakin lamarin rayuwa ƙasan zuciyarta kuma na sanar da ita kamar batayima Abdul-Ahad adalci ba da ta munana masa zato wata kuma na ce mata to idan kuma kika kyautata masa shi ya munana miki fah?” Saurin kawar da tunanin tayi ta tsare ɗan sahu ta shiga ya ƙara sa da ida gda Mama tana tsakar gidan tana suyar dankali suna hira da wata maƙociyarsu Ramma Hanisa tayi sallama ta shiga Suka amsa Ramma ta zubawa tafiyarta idanu tayi musu sannu da gda ta shige ɗaki Ramma ta dubi Mama Indo tace “Indo kinasa ido akan yarannan kuwa nifa naga kamar itama Hanisa ta ɗau hannu” taɓe baki Mama Indo tayi tace “Nima jiya na fahimci kamar takunta ya sauya so amma ban zafafa da bincike ba tunda ai daga na gaba akan gane zurfin ruwa bakinsu ƙulle yake da ƴar uwarta bakyajin cikinsu kuma kinsan duk hanun da Hasina ta ɗauka tsaf zata ɗora Hanisa”

Related Articles

 

Jinjina kai Ramma tayi tace “Ke tallan ne ma fah bayaci dole saida fakewar Ni kwanakin baya da Abu ta ɗebomin jamgwam harda ciki aikuwa na tattarasu nace musu ban hanasu matse² da tsotse² ba amma banason a rinƙa zarcewa har anayo ciki to har yanzu dai ba’a ƙara kawomin kukan ciki ba” fitowar Hanisa a ɗaki ne yasasu yin shiru ta ɗebi ruwa a bokati ta shiga bayi Ramma tace “kinga Indo kada ki yarda da Gidadancin yarinyar nan wlh ba ƙaramin kuɗi zaki samu a itaba muddin kika sami kanta irinta alhazan birni ke yayi dubi fah yanda ta tara kayan ruwa ga ɗuwaiwaka ga nonuwa sai kace wacce ake mata feshin takin maza nifa inda ƴata ce wannan tsumin sha’awa zan nemo mata da Fahamin farin jini ta yanda har gwamnan garinmu sai yazo lasa zuma” dariya sukayi harda tafawa daidai lkcn wani almajiri ya shigo yace “Wai Hasina tazo inji wani a waje” Mama Indo ce tace da Almajirin “kace Hasina batanan sai Hanisa” bai jima da fita ba yaron ya dawo da iyayen ledoji cike da kaya yace “Yace Hanisanma tazo” saurin wawurar ledojin Mama Indo tayi tana cewa “kace tana zuwa, Hanisa! ke Hanisa ke!! Kizo kije harkar arziƙi ta balle maza je ki gano mana waye” ɗabi’ar Hanisa bata musu to ita mgnr ma aiki take zame mata hakan yasa ta zari hijjab ɗin ta ta zura ta sauke zanin ƙirjinta ƙasa ya rage samanta daga ita sai bra…………

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA’AWA* Na kuɗine ,Zazzafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYARKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/16, 2:33 PM] Oum Hairan&Affan: *WATA KARUWA*

 

*OUM HAIRAN*

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button