Hausa Novels

  • Jarabta 48

    Bari muleka Faridan mu. Idan kunga Farida saikun tausayamata ta rame sosai, da kyar Mum kesata taci abinci, bata da…

    Read More »
  • Jarabta 52

    Farida tafi minti 10 tsaye a wurin sanan ta daddafe bango tafito tana ganin jiri ta shiga napep din tareda…

    Read More »
  • Jarabta 44

    Ahankali ya tsugunna agabanta yadaura hannayen shi akan gwuiwarta ta turemai hannu cike da masifa, murmushi yamata yace “stop crying…

    Read More »
  • Jarabta 35

    Ahankali ta bude dakinsu jikinta yay mugun sanyi ganin Farida tsaye a tsakar dakin idanunta sunyi jajir alamun taci kuka,…

    Read More »
  • Jarabta 41

    Abba ya kalli Islam yace “mesa kika aikata irin abin nan Islam?” Mum tace “Alaji bawanan ma kadai ba da…

    Read More »
  • Jarabta 49

    Dan dariya taji yazo mata, kawad dakai tayi sanan tace “sorry” ahankali, kamo hanunta yay ya zauna akan gado ya…

    Read More »
  • Jarabta 45

    Yunkurawa tayi ta tashi yasa hannu ya kwato da kanta kan kirjinshi yana shafa bayanta ahankali yace “sleep” gabaki daya…

    Read More »
  • Jarabta 31

    Ahankali yake daga kafa haryakai bakin gadon ya tsaya yay folding hanunshi a kirji cikin sanyin murya yace “is it…

    Read More »
  • Jarabta 33

    Sheshekan kuka datake ji yasa ta farka cikin tsakiyar daren nan, ahankali ta mika hannu ta kunna wutar dakin hakan…

    Read More »
  • Jarabta 24

    Washegari zazzabi ne yarufe Farida hakan yasa Anty Hindu tace ta zauna kartaje school yau Abba Kuma yakira Dr. Bala…

    Read More »
Back to top button