Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 27

Sponsored Links

PAGE TWENTY-SEVEN*

 

Ajiyar zuciya Umaimah tayi ta kwantar da kanta akan kujera tanajin wani abu mai wuyar fassarawa yana bijiro mata game da Uncle dinta hawayenta yaci gaba da malala tabbas gsky Sa’ud ta fada idan yasan suna tare hankalinsa bazai tashi ba to amma batason tashin hankalin nasa ga kuma batun zubewar cikinta wanda ya kamata ace ya sani.

Related Articles

 

Miqewa tayi ta shiga daki da sauri ta dauki wayarta ta hada ta kunna kamar dama jira ake ta kunna saiga kiran Hajiya ya shigo tana gani har tayi ring ta gama bata dagaba katsewarta kenan kiransa ya ta daga jikinta na rawa tace “Uncle ya jikinka?” wata muguwar ajiyar zuciya yayi tare da miqewa kasancewar tun yamma aka sallamosu daga asibiti tunda ya farka yake nemanta Hajiya ta kasa bashi gamsashiyar amsa qarshe tace masa ta tafi Maiduguri shine ya fice ya koma gdansa ya kwanta da niyyar gari na wayewa zai tafi gurin matarsa amma zuciyarsa taqi nutsuwa da abin data fada masa dalilin da yasa ya kira qawarta kenan.

 

Cikin muryar da take nuna sonsa da yasan gsky yace “kina ina Baby meyasa kika yanke shawarar tafiya ki barni bayan kinsani na fada miki duk juyin da zamani zaiyi ke tawace ni naki ne raba aurena dake bawai yana nufin rabuwarmu kenan ba munanan a tare har abada ko Ina matsayin mijinki ko bana wannan matsayin” ajiyar numfashi tayi tace “bansan inda nakeba Uncle amma inason ganinka don Allah kazo…”
“Dole zanzo Umaimah kina ina tambayi sunan gurin ganinan” yana fadin haka ya kashe wayar ita kuma ta fita parlourn ta zauna tare da tambayar Sa’ud sunan unguwar batayi tunanin komai ba ta fada mata har sunan unguwar ita kuma ta rubuta ta tura masa sannan ta tashi ta shiga dakin da take ta fada bathroom ta sakarma kanta ruwa tayi wanka saboda tun jiya rabonta da wankan ta fito tasa doguwar riga ta zauna tare da doka uban tagumi tashin hankalinta ta yanda zata fara sanar dashi cikin daya qwallafa ransa akansa ya zube.

 

Tana wannan tunanin wayarta ta fara Ring ta dauka ganin sunansa akai yasa gabanta faduwa tadai daure ta daga yace “ina qofar gdan” miqewa tayi ta zari mayafinta ta yafa ta fito lkcn Anwar ya dawo dole badon tasoba ta tsaya suka gaisa yanayi mata wani irin kallon qurullah batabi ta kansu ba tayi waje Sa’ud ce ta biyota tana kiran “wai ina zaki bloody?” Batare data tsayaba tace “Uncle ne yazo” yanda take rawar jikinne yabama Sa’ud dariya itadai Umaimah batasan ma tanayi ba ta bude get din ta fita a jikin mota ta ganshi ya harde hanunsa yana qarewa unguwar kallo sosai unguwar ta birgeshi tun fitowarta ya zuba mata ido yana tunanin abinda ya canza a jikinta harta iso gabanshi ya janyota da sauri ya hadata a jikinsa batare da tunanin a waje suke ba ko wani zaizo wuccewa ajiyar zuciya suka sauke a lkc guda sunajin wani sanyi yana ratsa zuqatansu a hankali Umaimah ta bude bakinta tace.

 

“Inasonka Uncle kwana daya tak ji nakeyi kamar na shekara bani tare dakai” kama hanunta yayi suka shiga mota ya zaunar da ita yana qare mata kallo yafi minti biyar yana kallonta itama tana kalllonsa ya rame sosai ga daurin bandeg din da akayi masa a kansa anyi masa rawani dashi matsawa yayi sosai ya dora hanunsa saman rigarta yana matsawa jikinta har ya hade bakinsa da nata ya lumshe ido yanajin wata nutsuwa na ratsashi a hankali ya sanya hanunsa ya saqalo qugunta tare dasa dayan hanun ya fara sauke kujerar har saida suka kwanta dukka itama ya kwantar da ita yana tsotsar Sweet lips dinta yana jan numfashi tare da qara qanqameta a jikinta yana goga qirjinsa a saman nata a hankali ya fara qoqarin balle bottle din rigarta tayi saurin janyewa tana mayar da numfashi tace.

 

“Kada kayimin haka Uncle idan ka tashi hankalinka ka tasarmin nawa ya zamuyi” kallonta yayi da lulu eyes dinsa yace “abinda mukeyi mu samu relief baby ina buqatarki wlh na dade banyi sex ba” yanda yake mgnr ne ya bata mamaki da tsoro tace “amma kasan niba matarka bace” ta fadi muryarta na rawa riqota yayi da qarfi yace “koda ace jiya keba matata bace a yau kedin matatace ko anaso ko baaso dole a barni dake” kiciniyar qwacewa takeyi tana cewa “niba matarka bace Hameed mahaifiyar ka batason zamana dakai tayi amfani da qarfin ikonta tasa ka sakeni saboda tashin hankali har nayi barin cikin dake jikina cikin dana qwallafa raina akansa”

 

Sakinta yayi da sauri yanayi mata wani irin kallon tuhuma baisan sanda ya shaqota ba I sukayo waje cikin daga murya yace “ke…kika zubar min da ciki Umaimah akanme me nayi miki wannan shine irinson da kikemin dama ashe qarya bakya sona…” saurin rufe masa baki tayi cikin kuka maicin zuciya tace “wlh azeem Uncle bani na zubar makada ciki ba bayan Hajiya tasa ka sakeni ka fadi nataho zan riqeka Hajiya ta hanani na ja jikina na koma daki na zauna kawai sai naji marata ta kama ciwo a daidai lkcn ne kuma wayata tayi ring ina dagawa naga Sa’ud ce shine na fada Mata halin da nake ciki tazo ta taimaka min da niyar zanbar gdanku tunda Hajiya batason zamana dakai kawai sai naga jini ya batani muna zuwa unguwarnan muka tsaya a asibiti suka karbeni likitan yace miscarrege zanyi nidai bansan komai daya faru ba sai da dare dana farfado likitan yake sanar dani”

 

Dafe kansa yayi cikin tashin hankali bai iya mgn ba sai girgiza kai kawai da yakeyi ta sake komawa ta lafe a jikinsa tace “yanzu shikenan Uncle na rasaka na rasa ribar soyayyarka Uncle inason hada jinina dakai don Allah ka sake yimin ciki kaji” hanunsa yasa saman bayanta ya dora kansa a saman kanta wasu hawaye masu zafin gaske suka zubo masa a fili yace “Allah kanaji kana gani Allah ka isarmin Allah ka sakam….” rufe masa baki tayi da sauri tana girgiza masa kai cire hanun nata yayi yace “kada ki hanani Umaimah na rantse bazan yafewa duk wanda yayimin sanadin cikin nan ba koda kuwa nine Umaimah meyasa qaddarorina suka zafi akanki meyasa banajin son haihuwa da kowacce mace bayan ke meyasa aka kasa yimin adalci Umaimah so biyu kenan anamin sanadin cikina kawai saboda son zuciya meyasa suka kasa fahimtar kedin farin cikina ce?”

 

Yana fadin haka ya janye jikinsa daga nata yace “keda waye a gdannan?” qasa tayi da kanta tace “gdan Sa’ud ne da qaddara ta zaba mata” shiru yayi yanason yace taje ta kwanta amma zuciyarsa bata nutsu da gdan ba gara barnar da zaiyi da kansa da wadda wani zaiyi masa musamman akan Umaimah.
Yana gama wannan tunanin yayi ma motar key tayi saurin kallonsa yanda yake wani irin hucine yasata shiga taitayinta tana gani yayi ribbers ya figi motar a 160 suka fita daga unguwar kai sunyi tafiya mai tsayi kafin ya rage gudun batare daya kalleta ba yace.

 

“Hankalina bai kwanta da zamanki a gdan nan ba zan nema miki gda zuwa gobe na siya miki a unguwar naga alamun zatayi sirri zamuci gaba da rayuwarmu babu rabuwa har abada koda aure ko babu aure ke matatace Umaimah zan iya biyan sadaki a sake daura mana aure amma bazan biya ba harsai wani lkc dana dibar mana sannan koda wasa bazan nunawa su Hajiya nasan inda kike ba kamar yanda sukame tunanin sun rabani dake haka nima zan rabasu da farin ciki banida mata ko daya a zahiri na saki Sadiya kwanaki uku da suka wucce jiya Hajiya ta rabani dake amma muna hade bazamu rabuba Umaimah kiyi believe nawa bazan taba cutar dake ba Umaimah saina horaki kin zama irina wannan dolene a gurina bazan sake yimiki ciki ba har sai kin zama irina harija first class”

 

Tunda ya fara mgnr gabanta yake faduwa yau taga ta kanta bata ankara da inda ya kawota ba saida taji ya bude qofar ya fita ya murda mata key murmushi tayi tana kallon gurin da taga an rubuta Central Hotel tayi ajiyar zuciya a fili tace “dama ka barta a bude babu inda zani nayiwa kaina da zuciyata alqawarin ni dakai babu rabuwa har abada nima inason horonka don da alamar kaidin dabanne”

Dawowa yayi ya bude qofar ya ruqo hanunta ta fito tana sane ta goce kamar zata fadi yayi saurin riqota ta sauke hanunta a daidai mood dinsa wani irin numfashi yaja tare da matseta a jikin motar memakon ta saki masa sai kawai ta fara qoqarin zura hanunta cikin wandonsa tayi murmushi tare da cewa “inason naji lafiyar yarinya ta Uncle mun dade bamu hadu ba”

 

🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈

_Nikam Umaimah ta bani kunya nayi nan_

🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[1/16, 3:20 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

 

*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

 

*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI’U UMAR*
*®FAUZAH*

 

[email protected]

 

Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button